← Book details Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 185 OF 337

Sashe 185

Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

dace yaji gaskiyan maganan. Sai waya ya bugawa matar cewa shi ya tafi idan ta gama ta dawo gida ya barta can ita da yaranta gidan ya dawo ya karya kafin ya fice a gidan zuwa gidan su. A can ma labarin komai ya riski mommy ya samu tana waya don haka ya zauna kamar baisan akan me take wayan ba. Saida ta gamane ta juyo tana fadin daga gida kake halan ta dan bata fuska kafin yace eh daga can nake. Ka ji abinda ke faruwa ke nan ko yace namefa mommy tace zanceb gidan yaya Nuhu mana da basu gajiya da sake muna abin kunya a gida ko yaushe ? Naji mommy don naje can din nida Nazifa saidai na fahinci reshene ya juye da mujiya ga zancen shine dalilin dawowana na barta can. Me kake nufi da wanan zancen yace eh mommy don abindaka shuka shine zaka girba dan haka ANA DARA NE YA FARU DASU, , , , ,
Chapter 185 · 0% Book details