Sashe 210
Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
gyara zaman shi tare da fadin ina da labarin komai daya faru daku a can don nima nan ban zauna ba a kanku. Daga ida suke zaune suna hango mu ta cikin glass din da yai muna katanga dasu saidai ba zasuji abinda muke fadi ba don dan nisan dake akwai a tsakanin mu. Don haka sai suka dauki hakan da wani zance na daban mukeyi a lokacin kowa da abinda yake rayawa ga wanan zaman a zuciyar shi. Sam ni ban dauki hakan da wani manufa ba tunda nasan akan abinda muke magana lokacin dashi. Alajace da kanwarta tayi mata magana a rada ta mayar da idon ta a kanmu lokacin a cikin zargi zuwan felix wurun yana masa bayani ne yasa ta taso daga inda take zaune din zuwa wurun mu a lokacin.