← Book details Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 138 OF 337

Sashe 138

Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

na mayar a jikina sai hula akaina. Na sauko na hangoshi tsaye ya bada baya yana kallon titi har na karasa saukowa kan steps din ina mamaki a raina waye wanan mai sallaman dani wanan lokacin har na iso nayi sallama ya juyo yana amsawa . Gabana ya fadi tare da ambata sunan shi lokaci guda nake fadin yaya Abubakar kaine dama kana nan wai ashe dama akwai ranan da zaka tuna damu har kazo garemu ?
Chapter 138 · 0% Book details