Sashe 245
Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Duk yadda suke shiga tashin hankali a gidan wanan yafi daga masu hankali sosai don gaba daya gidan ya rikice da kukane lokaci guda.
Yadda makwabta suka saba shigo masu idan wani abu ya faru dasu sai yau din babu kowa daya shigo masu gidan a ranan.
Cikin manyan mazan diyan shine suka shigo a lokacin suma kallo daya zakai masu kaga bacin rai fuskokin su don rayukan su babu dadi ko kadan lokacin.
Sun zauna ana masu sannu sai daya daga cikin matan ke tambaya kun gane inda aka kaisu kuwa ko har yanzu ?
Mun gano da kyar mama saidai ba a bari a gansune don wuri mai tsanani aka kaisu don laifin da ake zargin su dashi din mai karfine sosai.
Kukane kuma ya dawo masu sabo kowa na fadin abinda yazo mashi a baki a lokacin dayan matasan ne ya yanka wani ashar sai Addah wuro take ce mashi.
Na fada maku ku daina zagi don mahaifin ku shine da laifin komai ninasan abinda ku baku sani ba akan wanan maganan.
Tunfa ba ai wata biyu ba Alh ya rabe kayan Sambo sambo mutum mai kirki mai zumuci kaf a cikin yan uwanshi amma suka dauki karan tsana suka samashi a dalilin mahaifan su kawai.
Ina laifin wanda ya samu yace kazo kuci da wani dan uwane ai bazai ko tuna dasu ya jawosu a jiki ba amma shi duk lokacin daya sauka kasan nan kowa sai ya sani dangi kaf kuwa don zaibisu daga daga yana sauke masu alheri a gida.
Kukun sani basai na fadi komai ba ta nuna kishiyoyin nata dake zaine sukace kwarai kuwa kayan sallah mu dana yara a lokavin duk shine ke muna tun baiyi aure ba kuwa.
Ko a lokacin da ace yabi ta Alh wallahi ba zai muna wanan din ba kuma bamu ba gaba dayan mu yan uwa hakan yake masu wanan alherin amma wai ace yau su Alh ne sanadin barin bawan Allah nan duniya duk wanan alherin da yake binsu dashi kan abin duniya kawai.
Addah wuro ki daina fada don Allah don aikin gama yariga daya faru wanan babban dan ya fada ni ba komai nake jiwa ba a yanzu sai kaddarorin Abba da kaf za a kwace a mayarwa masu dukiya da abinsu ne abin ji ai.
Kai kuma yaya ka fara zancen ka ke nan a kan me za a kwace dukiyan duka saidai a basu nasu a bar mashi nasa ai.
Mekega Alh din dama hjy salma ta fada tana kallon su tace ai zancen gaskiyane ya fada shiyasani idan zai tuna ko wancan gidan da muka fara zama a cikin sa na waye gadon shi sambo dinne ai da aka raba tunda su sun sayar da nasu a lokacin sun raba kudin da sunan zasu ja jari dashi ya karye.
Kowa yayi shiru yana tunane wayan Nazifane yayi kara a lokacin ta dauka tana jan suki da muryan ta daya dushe don kuka tana fadin muna gidane mana har yanzu.
Can kuma tace sai mun gama zan dawo mana bana fadama ina gida har yanzu ta kashe wayan tana jan tsuki kajiki da wani shirme ke kuma.
Wani dan uwanta ya fada daga cikin su mutumin da tun dazun muna tare dashi wurin neman inda aka kai su Abba a dalilun shine fa har muka gano inda suke.
Dayan yace balle idan akace yau bawan Allah nan baiyi kuka ba da wuya wallahi yadda hankalin shi yake a tashe din nan koda muka rabu yace zazzabi ma yake ji sosai.
Toki tashi kije gida kinji mijin ki ba lafiya uwarta ta fada idan kin zauna nan din me zakiyiwa mutane tunda ba wani abin kukeyi a nan ba gobema aisai ya barta tazo a cikin dadin rai amaryan gidan nasu ta fada karshe.
Badon taso ba tamike zuwa gida haka ta isa gidan ranta a bace ta samu babu kowa a falin part din ta ta nufa ta shiga ta yada jakar hannun ta saman kujera.
Kayan jikinta ta fara cirewa don tasha iska ta kafin kuma ta fara kwalawa mai aikinta dake dakinta da yaranta kira ta kawo mata abinci.
Bayan ta kawone ta aje mata ta koma ta dauko ruwa lokacin ta samu ta fito daga bandaki tayi mata sannu da zuwa.
Yauwa don Allah ki koma ki dauko min wani drink don ban faye son wanan din ba zata dauka sai kuma tace ki barshi mana ki dauko min wani.
Ba,a jima ba sai gata ta dawo mata dauke da wani da kuma wani leda a hannun ta tana fadin hjy wanan baban su maryam ya dawo dashi dazun da zaishigo ya bani.
Ok meye a ciki ta tambaya nuna mata tayi bata bude ba bayan ta bude ta dibi rabonta don tasan ba zata samu ba idan uwar dakin ta dawo ta amsa a hannun ta.
Sun dan taba hira a tsakanin su tana tambayan ta yaran idan basuyi fitina ba dan bata nan tace sun dan taba sai kallon uwar dakin nata takeyi yadda take hankada abinci a cikin ta kamar ba gidan su tafito ba har dare haka.
Nan dai suka zauna harta kare abincin tas ta mike ta kwashe kayan tare da mata saida safe ta tafi tana mamakin hali irin nata ko yaranta bata tuna dasu ba wurin cin suyan data tasa a gaba sai kwara uku data bari wai taje dashi.
Saida ta gama komai da zatayi har charting kafin ta mike ta shirya zuwa part din shi ta murda kofan taji shi a rufe baki ta mede ta juya ta koma dakin ta.
Washe gari tun safe ya shirya zuwa gidan su don duk jiyan bai samu lekasu ba asalima ba zaice sun sanda wani labari dake yaduwa a gare ba don mommy bata nemoshi ba.
Yayi mamaki kwarai daya shigo ya samesu gaba dayan su dukkan su a falon gidan tunda safe haka yakaroso da sallama a bikin shi yana gaida iyayyen nasa kafin kannen nasa su fara gaidashi suma.
Make faruwa ya tambayesu tin kan ya kai zaune yana kallon fuskokin su yaji hjy karima na fadin wai cewa akayi yau jami,an tsaro zasu zo gidan nan bincike .
Haba dau anty waya fada maku hakan ya tayar maku da hankali akan me zasu shigo har cikin gidan nan bincike ?
Kai bakaji sherin da yarinyar nan take kokarin yi masu bane a koto ya tambaya cikin mamaki da wace yarinya ke nan mommy ?
Tace wace in banda Sahiba dai da idan anyi maganan ta kace tana da kirki tana da gaskiya to yanzu kaji dai inda sherin ta yakai gun su Alh kuma.
Amma mommy ita sahiban ce ta ambato sunan daddy a ciki aka fada maku ko masu laifin ne suka ambace shi har sunan shi ya shiga ciku ?
Dama yanzu nabila ta gama fada ba zaka taba yarda da hakan ba ka dauki sahiba tankar wata a zuciyar ka .
Gaskiyace kawai bata faduwa Anty ya yarinyar nan bata saka sunan daddy a karan ta ba kuma tasan yana da hannu a ciki kamar yadda mahaufinta yabar komai a rubuce.
Nina sani shi kanshi daddy na sameshi kwanaki da wanan zancen tun baikai haka ba yace wanan zancen banza ne itama ta sani amma bata nuna min hakan ba.
Inba hadin baki bane wanan maganan yaya za ayi sahiba tasan zancen da akayi tun tana goye a bayan uwarta mommy ta fada a hasale.
Mommy amma ai uwarta na raye ita a gabanta akai komai ko don haka sahiba tana da wurin ji wanan abin dai sam baiyi dadi ba don gaskiya wanan mutumin bai cancanci haka ba a wurin su gaskiya.
Ke nan yanzu kai baka da wani abinda zakayi kafin shi Alh ya dawo ke nan ya kallo uwar cikin mamaki kafin yace amma mommy kinsan casene fa na kisan kai wanan ?
Innalillahi uwarta fada cikin tashin hankali sai anty amaryane tace cikin karfin hali yanzu dai sai an kaishi kotun ke nan yace dole sai dai in ba hannun shi a ciki kinga shi yayi free ke nan .
Yanzu ma ba wanan ba so nake daddy din ya dawo duk wani abu daya san nasune in yana hannun shi ya hada a mika masu abin su tun wuri tunda yasan yadda sharia take dai .
Tunda wancan zuwan da sukayi naji ya taba fadan cewa duk wani abu nasu yana nan hannun sa ya ajiye da sunan su shine nake son ya yarda yanzu lokaci yayi da zai mika masu shi.
Nima mun shayin wanan maganan dashi don wani lokaci idan ya zauna yai shiru ka tambayeshi meke faruwa sai yace hakkin marayun dake a kansa ne yake tunane.
Ni wanan yasa ban wani tayar da hankalina ba sosai da wanan zancen don nasan abune mai wuya daddy ya yarda har hakan ya kasance dashi.
To waini shi wanan bawan Allah wani irin dukiyane ya tara haka mai yawane da har ya jawo wanan rikincin haka kowa da hannu dumu dumu a cikin case din har wanda baka zata ba Anty Amarya ta tambayeshi.
Hjy karima ke nan bakizo kin sameshi cikin mu a raye bane yasa kike wanan tambayan a yanzu haka.
Shi tun yana karamin shi haka Allah yai masa baiwa a cikin yan uwa don ko dabba za a sake a gidan mu saika mika masa ya sake ma zata dinga hayayyafa idan kuma har ka sake da sunan ka wallahi a karshe salwancewa dabban zatayi kota mutu ko ta bata ko kuma ta tsunbure.
Kai akwai dai camfi a da can baya wanan duk a yanzu wa zai tsaya yin wanan to ai irn wanan abin ne har ya kawo hassada ya shiga cikin sa sun kasa gane Allah bai raba daidai ba koga yatsun hannun mu.
Aiki yake a kasan saudiya wurin danyen mansu can har ya kasance ya fara aiki da wasu kasashe yana samu sosai tun baiyi aure ya aje iyali ba yan uwa kuma suna amfana dashi sosai.
A lalai akwai abin duniya ko da a yanzune balle da can baya da abin duniya yake madara Allah dai ya kyauta wanan shigowan naka yasa hankalin mu ya dan kwanta yanzu ta fada tana kallon wayan ta miscall din diyar ta baby ta gani.
Kai wai naga tun dazun sai wani cicika kake kana batsewa ga banza wani abin akai maka kome ta tsaya a kanshi tana kallon shi.
Wa zai mai wani abu a yanzu mahaifin shi dake shigowa ya fada ya samu wuri ya kai zaune yana kallon iyalan nasa ya mike kafafuwan shi saman dan karamin table din falon.
Hjy hari ta kara fadin tun dazun ko abunci yaki yaci tun dawowan mu daga kotun nan sai lokacin ya dago yana fadin mommy na fada maki ba komai bane.
Kawai dai bana jin cin komai ne a yanzu idan naji zancine ai murmushi mahaifin nasa ya kara sakewa yana fadin .
Kaga zama gwauro ke nan uwarka na fadin kayi aure kana fadin ba yanzu sai yaushe zaka kawo mata tayi ma auren da take so.
Fada mashi dai da ace yana da matane yanzu ina zanga ma wanan fushin nasa yana can yanawa matarshi shi kadaiyi wa kanka fada tun ba a fara kiran ka da tsoho ba.
Ka duba fa modibbo yanzu yaran shi biyu daya haifa ko banza dai ai a kallesu ace ga iyalin modibbo nan ko ?
Kai mommy ana zance sai ki dauko zancen wanan yaron mai fadin ran tsiya kina hadawa da mutum sai ya dauka koshi din sa,an mutum ne ai ni bana son zancem yaron nan sam kamar yadda shima bai son nawa.
Na dai fada ma ku daina haka tun muna raye yau irin wanan abin kunyar da aka tafka a kotu ina dadin shi yan uwa zariya daya saboda hassada sun kashe dan uwan su akan dukiyan banza.
Irin wanan da kuke fara nunawa shine ke girma har yazo ya zama babban magana a cikin zukata mudai kun gan mu da yan uwa sai sam barka a tsakanin mu.
Mikewa yayi tsam ya fice daga falon yana masu saida safe ya nufi part din shi kai tsaye ya barsu falon suna binshi da kallo.
Danki aure yake so ke kuma kinki kwantar da hankalin ki ki gano hakan ki kula dashi tun lokacin da akai zancen auren yarinyar nan a kotu yake wanan fushin haka .
Da sauri ta juyo inda mijin nata yake zaune tana fadin wace yarinya wai kake zance yace wacan yar taki dai ta lagos din da kika sani da alama yana son yarinyar nan saidai fadane baiyi ba kawai .
Wani irin abu taji ya soki zuciyarta lokacu guda tace da mijin nata don Allah Alh mu bar wanan zancen a nan kada wanan zancen ma ya fita waje.
Yace cikin daga kafadan shi zakice na fada wata rana amma ki bincike shi ki gani zakiji da kunnuwan ki kuwa wanan maganan.
Kai ina sam wallahi hakan ba zai taba yuyu ba wallahi wace wanan yar din da idanun ta suke a bude haka sam wallahi.
Amma dai ai yar dan uwan kice ita din idan yace ita din yake so zaki hana ne ko me don kin san dai yace ba tsarun shi bane a hadashi da mace sai wace ya gani yace yana so.
Ti badai wanan din da bata samu tarbiyan daya dace ba don Allah Alh mu bar wanan zancen don har naji zuciyana ya baci sosai yace kidaiyi tunane kada ki dawo kina jin kunya wata rana.