← Book details Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 244 OF 337

Sashe 244

Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ZAINAB IDRIS MAKAWA

ANA DARA GA , , , , , , , ,

8️⃣3️⃣ BY, , , , , , , , , , , ,

ZAINAB IDRIS MAKAWA, , , , , , , , , , ,

BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM AL QADIR, , , , , , , , ,

ONLINE PAID NOVEL YAR UWA KI BIYA KI KARANTA A CIKIN SALAMA BA TARE DA HAKKIN KOWA BA DON BIYA KI TURA DARI BIYAR 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK 08036959257

ALLAH SARKI AI RAINA BAYA BACI YANZU DON KIN FITAR DON NASAN AKWAI RANAN HADUWA SEE U👋👋👋👋

Kowani bangare ka kalla fuskan su babu dadi ko kadan gashi ranan sun fito kwansu da kwarkwatan su anzo kotun .
Don Alh nuhu daya fada masu ranan ne za, akai karshen sharian sai mun kwashi kunyar mu a hannu mun gane kuren mu a wurin shi.
Sai gashi ranan reshe ya juye da mujiya shari,a ya hau kansu yanzu nayin kisa da salwantar da dukiyan marayu da sukayi a tsakanin su.
Saidai daddy da kotu ta nema ance bai kasan yana waje amma harshi baffa buhari an rufeshi ranan don shima za a tuhumeshi kamar yadda shari,a ya tanada.
Mutanene gun gun haraban kotu din kowa na mayar da zance akan sharian na yau kusan mune na karshen fitowa daga cikin kotun yayin da aka zubo muna idanuwan tausayi wasu kuma na tsana.
Kasancewan da oga Shaaban a wurin sai ma aikatan mu suka koma bayan mu suka sakomu a gaba hakan ya kara sa mutanen wajen mayar da hankulan su a kan mu.
Har lokacin kuka nakeyi sosai gwoggo hari da danta da mijintane suka haro inda muke din sukazo wajen mu gaisawa aka farayi dasu kafin tace Sahiba kibar wanan kukan in Allah yaso gaskiya ta fara halinta kowa ya sheda hakan a nan yanzu.
Yaya Abubakar ne ya karaso wurin kallo daya zakai mai ka gane baya cikin hankalin shi suna magana da mijin gwaggo hari din da mustapha.
Ogane dake gefe yana waya ya taka zuwa inda suke shida Ammar da zuwansu Ammar ya nuna ya Abubakar din yana fadin dis our big brother and his like a father to us now .
And dis our uncle too and his wife sai ya riko hannun ya mustapha yana fadin dis too is carryin with us too he means alot to us.
Kallon ya Abubakar din da uncle din yayi kafin ya kai kasa yana masu gaisuwan sarakuta tare da fadin yaji dadin daya gana dasu yana neman auren yarsu Sahiba a wajen su idan ba damuwa.
Duk wanda ke wajen kallo ya koma a kansu lokacin yasa da sauri ya Abubakar ya dago shi yana fadin wanan zancen banayi bane a wajen nan sai anje gida an zauna tare da sauran iyayyena zaizo.
Adnan ne yake nuna min ogan namu lokacin da yake tsugunne na juya da sauri tare da mamakin ganin hakan a garesu a yadda na sanshi babban mutum dai.
Dariya aka kwashe dashi lokaci guda naga Abban ya mustapha yana dan bubuga mai baya ban san abinda suke fada ba a lokacin.
Sai dai duka fuskan yan uwan nawa biyu a lokacin baida dadin kallo bayan dan zancen da sukayi a tsakani ya juyo zuwa wurin mu fuska a sake ya umurcesu da su kawo motoci mu wuce zuwa airport daga nan.
Takawa mukayi inda su ya Abubakar dasu baffa hamza suke tsaye suna hira wanda bai wuce akan oga mu ko sharian suke magaba ba lokacin.
Gaisawa mukayi dasu kafin muryan ita gwaggo hari tace ke yata ashe tafe kike muna da suriki yau yanzu yake gabatar da kanshi a garemu ai.
Da mamaki nake kallon ta don ban gane abinda take magana a kanshi ba lokacin wanan ai shirmen banzane mutane na cikin wanan tashin hankalin zai wani zo ya gabatar da kanshi wai a matsayinshi na wanda ke son ya auren Sahiba.
Mahaifin shi ne da baffa hamza suka idan ya gabatar da kanshi garemu yanzu laifine yaushe zamu kara ganin shi ne wai ?
Tunkan mahaifin nasa ya rufe baki ya juya ya bar wurin mahaifiyarsa ta bishi da kallo kafin ta juyo tana kallon mu dan dariyan yake tayi a fuskan ta kafin tace damu yau din zaku koma ke nan ?
Umma tace yanzun kuwa daga nan sai airport zamu tafi jirgi karfe biyar na yamma zai tashi wai mukai sallama zamu tafi umma ta kira ya Abubakar sun dan jima suna magana kafin ta juyo muka tafi.
A cikin motan da mukazo da ita muka koma don mun samu duk sun shiga motocin su saidai ba wanda ya iya maganan komai a cikin mu lokacin har muka kai airport din.
Nan ma ba bata lokaci muka kama hanyar lagos don dama lokacin tashi ya kusa har muka isa gida lafiya ina jin wani zazzabi ya rufeni tun a cikin jirgi da kyar na samu nakai kaina gida a lokacin ban tsaya komai ba sai kwanciya a yadda nake jin kai .
Chapter 244 · 0% Book details