Sashe 99
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
rana . na kasa runtsawa duk inda na juya fuskar prof taufeek nake gani yana min kallon nan nashi me tsayawa arai. daga karshe na mike zaune atsakiyar gadona jikina sanye da faral singlet da mini siket na tufke gashina atsakiyar kaina tare da zuba tagumi tunda nake banta b'a kuskuren rashin yin bacci ba sai da idanuna suka hadu da prof taufeek . tashi nayi na sauko daga gadon nashiga zariya a daki tare da tunanin , tabbas ko tantama babu alokacin na fuskanci na kamu da matsanancin sonshi .. hk na dinga zagaye dakin ina shafar sumar kaina daga karshe na sake fadawa kan gadona nayi ruf da ciki ranar dai da kyar bacci barawo yasamu nasarar daukata. byn wasu lokuta mahaifina ya sanar da ya'yyuna duka uku mgnr aurensu da jikokin hjy harira byn dogon bayani da nasiha dayayi musu akan maganar hadin auren da harira tace tana bukata. sannan ya kara da ce musu matsawar basu yarda da wannan auren ba shi zasu jefa cikin matsala da shiga tashin hankali domin komai zai iya samunsa ciki kuwa har da rasashi aduniya da zasuyi abinda yasa kenan sukayi saurin amincewa. lokacin da yan'uwan mahaifina sukaji wannan hadin sun sha mamaki amman dayake yace musu zumunci za'a kulla km daman su masu son zumunci ne sukayi addua tare da fatan alkhairi. zuwa wannan lokaci hankalina akwance yake dan ni mahaifina bai min zance wani auren hadi da suka shirya da hjy harira ba. km alokaci ne shakuwa me dan karfi tasoma shiga tsakanina da prof taufeek sakamakon ilimin da Allah yabani domin ina cikin brilliant student a wannan lokaci yayinda kowa yasan wannan duk inda dalibi me kwalkwaluwa da hazaka yake malamai na mugun sonshi da kara bashi wata kulawa ta musamman . shiyasa nake da mugun farinjin agurin malaimai yau aka kawo sabon malami gobe zakaji sunan saleema dawood yusif. inda hankalinsa yasoma karkata akaina duk lokacin daya bamu assignment ko test nice first person din da zan gama km cikin sauri cikin kankanin lokaci zanyi sumint. a wannan lokacin gsky ni kaina nasan nayi matukar shiga zuciyar prof taufeek . abangaren shi kuwa duk lokacin dazai yi mark din scref dina a office dinsa ya dinga mamakin irin kwalkwaluwata kenan kmr yau dayake makin takardun test din dayayi mana. takardata ce farko kmr koda yaushe ahankali ya tsurawa takardar idanun yana kallo sosai ya jinjinawa lamarin kokarina uwa uba yanayin tsarin rubutuna dake maseefar birgeshi sannan kamun kaina shima yana daya cikin abinda yake sake sawa nashiga ranshi domin a wannan lokaci matan makarata sunyi masa caaaa kowace rana akwai sakowanin isar da sakon soyayyarsu gareshi wanda kusan rabin yan depaertment dinmu sun fi yawa kowanensu kokari yake yaga yasanyashi a ido amman bandani dan duk inda nasan zangashi bana zuwa ko office din prof shu'ab danake yawan zuwa yanzu na daina tin da naga bashi da gurin hira sai can sannan ko darasi yake mana nafi meida hankalina da natsuwata akan karatuna . shi kansa yasan ban damu dashi ban damu da lamarinsa ba. ta bangare na bai na daina sonshi ba son shi na nan kawai ina dakewa zuciyata ne sannan ina son mutuncina . da son kare kaina daga gareshi domin yana da kyau ina dashi ta fanin hali kowannemu da kyawawan hali idan ban yi nisa da shi ba karshe acikin nida wani zai iya furtawa da'uwansa kamal so wanda bazan so hk ta faru dani ba. yayinda duk sanda yashigo class yayi tmby duk yawan tarin Jamar dake depertment din mu mutane kusan dari uku amman nice mutun ta farko da zan soma bashi amsar tmbyrsa a yadda nake bashi amsar tmbyr da yadda nake fadade masa nake fayace masa komai daki daki sai dai kiga yayi shr kawai yana kallon bakina da yadda nake motsa bakin gurin fitar da kalamai sanka sanka cike da natsuwar zuciya yadda ya dace. muryata ga dadi ga zaki inda yake so ma atsaya abayani ni har na zarta gurin wanda ina tabbatar miki alokacin da za'a gaya masa ina matsanancin sonshi bazai taba yarda ba sbd banyi rauni a karatuna ba ta yadda zai gane sannan ko bai fito ya fada ba nasan ina matsefar birgishi. kan wannan baiwar ilimin nawa da km duk inda akayi kuskuren haduwata dashi gaisuwa ne na girmamawa ina masa gashi bana dreess din banza kmr yadda sauran daliban makarantar keyi wanda duk abinda nake asali daga gurin mahaifiyata nasamo tarbiyar. wanda kema akan hk na dauraki . kafin daga baya ki dawo watsar. so sannu ahankali har ya fara mgn dani tare da dan jana ajikinsa da hira tun ina zame masa tare da nokewa da jin kunyarsa har naxo nasoma sakar masa . munyi exam na zango karshe wanda daga shine zan shiga level 2 prof taufeek ya gayaceni xuwa office dinsa na tayashi mark . ina tsaka da yin mark shi km yana zaune akan kujera me zagaye da makeken table yana fuskantata muryarsa a raunace ya kira sunana saleemat dan hk yake kirana dashi . na dago idanuna na zube cikin nasa tare da cewa na'am wai ina kike samo wadan nan amsoshin naki? gbdy class dinku kece overoll komai akayi kece gaba hatta zaman aji kinki bari su zartaki yakarasa mgnr yana sakar min murmushin me narkar da zuciya. nima bance dashi komai sai murmushi danayi wanda ya bayyana wushiriyata sannan na meida kaina kan aikin daya sani. duk wanna qualities din nawa yana cikin abinda yasa shakuwa me karfi da kusanci yashiga tsakanina dashi, ta yadda ko bai nan ina da extral key din office dinsa . idan baya office zai kirani yace naje office dinsa na dauki abu kaza aguri kaza nabawa wane kaza so a hk a hk wata rana an tashi daga school nazo office na same shi cikin matsanancin damuwa tare da lulawa cikin duniyar tunanin wanda ni bansa abinda yajanyo shigarsa cikin damuwar har hk ba. yayi shr tare da daga kyawawan idanunsa sama yana kallon celling office dinsa ya afka cikin duniyar tunani sosai . wanda alokacin ba tunanin kowa yake ba sai na matarsa duk da baya daukar lokaci baije ya ganta ba. amman this time around ya dan jima bai kai mata ziyara ba wannan distance din da aka dauka tsakaninsu shine silar jefa shi cikin wannan damuwar. sakamakon tarin sha'awar datadameshi har tayi masa yawa dan duk kwanakin nan da tunanin matarsa yake kwana yake tashi dan ma wani lokaci suna kwana suna video call . har sanda ya bar tunaninta yashiga nawa yana jina acikin zuciyarsa da gangar jikinsa ta yadda bazai iya misaltawa ba . na mugu mugun tsaya masa a rai . har na karasa shigowa bai sani ba sannan bashi da alamun dawowa cikin haiyacinsa. ganin yadda muka saba dashi yasa na kai hannuna na ja mishi kunne shi still bai ji ba dan hk sai na Kai bakina ahankali dai_dai cikin ramin kunnensa na busa masa iska cikin kunneshi firgib ya firgita ya dawo cikin natsuwarsa tare da dawowa cikin natsuwarsa . sai yaga na kwashe masa da matsananci dry muryata a sanyaye nace wallah na tsorataka.. natsorataka ...na tsorataka a she kaima kana jin tsoro. muryarsa a kasalance yace Allah baki tsorata ni ba dan nima bazan yarda ba sai na rama ya Mike tsam zai biyoni inaganin hk nasoma dry ina zagaye office din Allah bazaka rama ba wallah sai na rama muka soma zagaye office din nidashi har dai yasamu nasarar cafko ni na fada cikin faffadan krijinsa ya koma ya zauna dani makale ajikinsa akan kujerar daya tashi ,tare da tsura min idanunsa yana kallon cikin kwayar idanuna nima shi din nake kallo wani mahaukacin soyayyarsa na sake shigata ahankali muka zubawa juna idanu wani irin abu muke ji atare agangar jikinmu kmr anjona mana wutar lantarki gbdy mukayi wani irin maseefar shock na wani lokaci muna jin wani abu a ilahirin gabobin jikinmu sannan muna cigaba da kallon juna ahankali ya kai hannusa yasoma shafa fuskata zuwa saman lip's dina sannan yana matso da fuskarsa zuwa tawa muna sake fuskantar juna sosai kirjin kowannemu yashiga bugawa har ya daura bakinsa kan nawa yasoma sarrfawa yana tsotsa lip's dina batare dana dakatar dashi ba, wanda shine kuskuren dana tafka arayuwata ina ji ina gani ina kallo prof taufeek ya zare dan karamin hijab din dake sanye ajikina ya ajiye yana shafa wuyana da hannusa zuwa kirjina....... ihuce ihunce shigowa gidan da ummansu'ad tasoma jiyowa yasa ta dakata tare da mikewa tsaye a zabure hawaye na bin kuncinta su waye km ke bugun kofar hk buga mofar suka soma yi da iyakacin karfinsu wasu tsinannu ne suke son ballawa mutane kofa? inji cewar su'ad idan baso kuke Allah ya tsine muku ku bar gurin kafin nakaraso ta nufi kofar gadan gadan umma ta dakatar daita karki bude su'ad ki dinga hkr akan komai kalli yadda jikina yake rawa meyasa bakya tausayi min ..? kalli yadda na dawo asanadiyarki.. akan naga kin rayu na sadaukar da rayuwata da farincikina da komai na. ahankali ta tsaya tana dubar uwar tare da sanya hannuta tasoma goge mata hawaye kiyi hkr ummana.. zan canza wlh zan canza.. itama wasu hawaye ne suks zubo mata wani bugun kofar aka sake yi da karfi tare da kiran sunan o'lori o'lo'ri jin hk yasa take su'ad ta gane mutanan tane tace" umma karki damu bari na bude musu uwar tace tsoro nake ji su'ad tun safe ake bala'a cikin unguwar gashi kina kokarin fita dan Allah ki taimaki rayuwar mahaifiyarki ki zauna yau kawai karki fita koina kiyi hkr babu abinda zai faru ki min addua jingina umma tayi da bango hawaye na bin kuncinta su'ad ta shafa fuskarta ta bar kusa da uwar zuwa bakin kofar ta bude.. mmn sudais SAI KA AURENI DOLE