← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 289

Sashe 70

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

nake sanya idanuna akanki , wanda bana kaunar hkn . ke bana ma son sake cin karo da wannan fuskartaki me dauke da rashin gsky. da alamun ma mayya ce ke ko yar mafiya? tayi saurin girgiza kau batare da tace komai ba karya kike munafuka, idan bakya daga cikinsu meyasa kike bibiyar rayuwata da duk inda nake sanya kafafuna. ni ban yarda wata banzar manufarki gareni ba .... for the last time kigaya min. Meyasa kike bibiyata duk inda naje? ki bani amsa amman banda wannan kazamar kallarki gareni.tayi shiru still tana cigaba da kallon kyakkyawar fuskarsa me cike da tsagwaron kyau da haiba wanda kallo daya zaka masa kaji ya sace zuciyarka. tsawa ya buga mata a fusace meyasa kike bibiyata. take ta dawo cikin na muryar na craking tace Sbd ina sonka. kina sona again ? su'ad ta runtsa fararen idanunta kana tace yes of course . murmushin takaici yayi yana ciza lips dinsa na kasa ahankali ahankali sannan ya furzar iska me zafi, hakika baki da cikakkiyar lafiya ni din kike so....? yayi mgnr yana tabe bakinsa tare da nuna tsaitin kirjinsa da yatsan hannunsa daya. zuciyarta adake batare da wani tsoro ko shakku ba tace eh kai din da kake tsaye agabana nake so km so irin na aure . ya sake yin wani murmurshin me cike da matsanancin mamakinta sannan yace OK kina sona kika ce? ta girgiza masa kanta ala'mun eh ok idan har kin tabbatar kina sona daura hannuna asaman tsaitin xuciyarki naji ,yau ina son jin wannan sound din soyayyar daga zuciyarki. gabanta yayi masefar faduwa da jin abinda yace . cike da dakewar zuciya jikinta na rawa ta kamo hannushi daya ta daura daidai saitin inda zuciyarta ke harbawa da sauri sauri tana me cizan lip's dinta na kasa muryarta a sanyaye cike da tsoro da fargaba nasan yanzu kaji yadda zuciyata ke beating akan matsanancin kaunarka. ya Dan motsa yatsun hannushi , yana son dauke hannunsa daga tsaitin zuciyarta. tayi saurin sake dafe hannushi sosai ta yadda zai ji bugun da zuciyarta keyi akan tsansar kaunar datake masa. , wanda takejin duk duniya babu mahalukin daya isa ya rabata dashi . Tabbas yaji matsanancin bugun da zuciyarta keyi me tattare da rudani . sai dai shi akaron kanshi baya sonta, ba km zai taba sonta ba... Waskewa yayi cikin sanyayyir muryarsa me cike sautin dadi yace gskiya kinyi kuskuren afkawa cikin tafkin sona... sbd kinyi rashin sa'ar ni bana sonki ba km zansoki ba har abada yasoma kokarin fixge hannushi ta dafe da sauri karka min haka abdulkabir adam .......wallahi azim ina sonka . so km mafi girma da sadaukarwa.... mamakin bai bar gangar jikinsa ba sai da yaji ta ambaci complete name dinsa , kenan ma ta dade dasaninsa wata zuciyar tace bai kamata kayi mamaki ba mutumin dake biyabiyarka duk inda kaje ta yaya samo sunanka zai mata wuya, ya sake kokarin zare hannusa yana jan tsaki ta sake hanzarin dafe hannun ta matso sosai kusa dashi babu wani space dayayi saura atsakaninsu tunda nake ban taba ganin mutumin daya shiga zuciyata at one's ba kamar ka abdulkabir kasace zuciyata da ruhina da rayuwata gbdy Dan Allah ak kabani dama nashigo rayuwarka domin nazama abokiyar rayuwarka, shi dai ak kawai jinta yake ranshi na sake baci ta tagama zubarta bai ce mata kala ba. abdulkabir nasan kana jina.. dan girman allah kamin mgn kona ji sanyi a zuciyata I love you you abdulkabir.. i love din uwarki ..ya katseta yana buga mata tsawa sannan yacigaba da mgn a zafafe Nace bana sonki.. bana sonki ko dole ne sai na so ki ,yanakarasa zame hannushi da karfin tsiya daga kirjinta. Dole ne .....wlh abdulkabir dole kasoni kai wlh *sai ka aureni dole* idan ba hk ba daga ni Har kai sai dai muyi mutuwar kasko ..ko mu mutu bamuyi aure ba . you are very stupid dakikiya jaka kice Zaki mutu bakiyi aure ba. Amman ni Gaf nike dayin aure useless kawai look at you plz kalleki ki kalleni kinga alamun mundace da juna? ya juya fuuuuu a fusace yana taku ahankali cike da izza da zafin rai... tabiyo bayansa da sauri tana kuka wallahi *sai ka aureni dole* ko duk duniya nan gatanka ne baka isa ka tsirewa aurenaba *sai ka aureni dole* wayarsa ya ciro cikin aljihu wandonsa yasoma kokarin kira number commissioner of police dake yankin sar's wanda yakasance abokin dady ne..... commission na dauka cikin fushi yashiga bashi umarni ya turo masa yaransa yanzu yanzu tare da tura masa full address din inda yake. tasha gabansa ak ban taba soyayya ba sai akanka karkamiin hk dan allah zuciyata bugawa zatayi .. takarasa mgnr cikin sanyin murya da zubda kwalla zuciyarta na tafarfasa da tsalle tana kokarin kamo hannuwansa cikin nata, yayi saurin ja da baya tare da watsa mata wani matsayacin kallo lallai kuwa kin cika mahaukaciya jikina kike kokarin tabawa ai kuwa da kinyi kuskuren aikata hk.. zan miki mugun duka km na ballaki na tattaraki waje, matsawar baki fita cikin rayuwata ba, wawiya sokuwa dakikiya wacce batasan kima da darajarta, ta diya mace ba . dube ki pls .. yayi mgnr yana nunata wlh ko matan duniya sun kare bazan aureki ba, me zanci da auren mata irinki minti biyu kacal nabaki ki bar gurin kafin na tarwatsa ratuwarki na mikewa police..... kuka take sosai hawayen idanunta na sake gangarowa ta kasa tsaida kukanta yayinda shi km ya juya mata baya byn karasa mgnrs yasoma tafiya yana zariya agurin hannuwansa duka goye abayansa ,kafafunta take dagawa da kyar cike sanyi jiki pls abdulkabir ka taimakeni ka taimaki rayuwata duk abinda zakamin bazai taba dakushe soyayyarka acikin zuciyata ba, ka aureni ko da zaka meidani baiwa agidanka zan zauna dakai. zan maka biyayya zan maka abinda bakowace macece zata iya maka irinsa ba, zan kasance mafi sanyayyiyar mace gareka , duk abinda kake so shi zanyi bazan taba sabawa umarninka ba.....ohh fuck you !! what the hell is this goat stil doing here? ya fada ahankali yana me juyowa daidai lokacin jininyar police tasoma karade unguwar hkn ya hankaltar da ore dake makure da williams tana zuba masa dundu abaya. da sauri ta saki wuyansa tana kokarin tsaita kanta. ak na jin karasowar police yatako zuwa inda take . kmr wata yar tsana hk ak ya finciko su'ad da karfin tsiya a matukar ,tsorace take kallonsa. ido cikin ido, take kallon cikin idanunsa hawaye na sake tsiyayowa, take jikinsa ya dauki rawa sosai karamar tantiriyar mara kunya .....karamar karuwa jaka dakikiya tsayuwar me kike sake yi a nan ya fada a zafafe. karamar tantiriyar mara kunya karamarar karuwa jaka dakikiya, shine sunan daya dace daita agurinsa kenan? tayi mgnr kasa kasa. gigitaccen , Mari ya dauketa dashi ba dake nake mgn ba still kina tsaye kina karanto min rubbish.. saurin fincike hannunta tayi tana turesa kabarni babu inda zani wlh sai dai ka kasheni amman sai ka tabbatar min da soyayyarka gareni. hannunsa yasa ya sake dauke da wani mahaukacin mari guda biyu ajere take bakinta da hancinta ya balle da jini... lallai kuwa zaki mutu.. lallai kuwa lokacin mutuwarki tayi. ya janyota fuuuuu har zuwa waje inda dandazon police suke wagaye da gidan. kowanensu tsaite da bundigarsa ya wurgata gabansu ya kalli babban cikinsu me mukamin asp ku wuce min daita ku hada da wacen monkey din ta bayanku ya nuna inda ore ke makure jikin bango tana kokarin waskewa, sannan ya meida mayatattun idanunsa kan su'ad yana mata kallon rainin hnkl yace karamar karuwa kar na sake ganin wannnan kazamar fuskartaki me razana min zuciyata. karuwa ? ta sake maimaita kalmar acikin zuciyarta hawaye na zuba daga idanunta yayinda wayannan police din dake zagayeta da bundugarsu suka shiga bata umarnin shiga cikin mota, duk tunaninsu bai basu yar fashi da makami bace , batare datace musu komai ba ta mike tsaye tasoma nufo zuwa inda ak ke tsaye rungume da hannunwansa duka akirji . daya daga cikin police din yayi saurin buga mata tsawa yana sake bata umarni tashiga mota karta bata musu lokaci..bata sauraresa ba balle mgn ,sai da takarasa inda ak yake tsaye rungume da hannunsa sannan ta tsaaya cak tana kallon cikin kwayar idanunsa mgn take son yi masa amman tarasa me zata sake fada masa ya gamsu da ita din cikakkiyar masoyiyarsa ce.. wannan police din yakaraso yana ingiza keyarta take zuciyarta tazo wuya, zafi biyu biyu ya hade mata guri daya, ga rashin samun soyayyarsa ga wannan police din na kokarin sake tunzura zuciyarta. banda zungura mata kan bindiga babu abinda yake , ai batasan sanda tajiyo afusace ta dauke shi da wani maukacin mari ba...... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 70 · 0% Book details