← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 125 OF 289

Sashe 125

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

da taufeek. taufeek yarasa yadda zaiyi dani domin bayason kebecewarsa dani alhalin banza ma halaliyarsa ba. dan baya son ya sake tafka kuskuren da yayi baya nima nayi kuka kmr raina zai fita amman daga karshe shi na dawo ina rarrashi sbd yafini shiga tashin hankali. xuciyarsa ta zarta masa da hukinci km yayi aiki daita domin taufeek cire komai yayi aransa ya ajiye agefe yashiga bani kulawa sosai kullun muna tare da juna yana kwantar min da hnkli baya son yaganina cikin damuwa idan kuwa yaga nayi tagumi yanzu ne zai rude ya kasa ya tsare . ya kasa zaune duk abinda nake so shi nake ci km yake min . "tun yana zuwa baya kwana a gurina har yazo ya rabama kwana tsakanina da matarsa kwana daya yana gurina kwana biyu yana gurin matarsa. sannan duk wani tafiye tafiye da zaiyi tare dani yake zuwa . duk kasar da zai shiga kafata kafarshi ,muje spain tare muje london tare dashi munje india tare chaina dubai in takaice miki bazan iya lisafo miki iya adadin kasashan duniyar da taufeek ya kaini ba. taufeek yayi min hallaci arayuwa wanda bakowani nmj bane zai iya yin irin abinda yayi. sanan duk wannan kasashen damuke xuwa dashi mu kwana waje daya mutashi tare muyi komai tare bai km yunkurin yin sex dani ba.. kwatsam wata rana yazo min a hargitsensa wanda bansa me yasamesa ba hankalina ya tashi sosai na karasa inda yake kishingide akan kujera jikina na rawa nasoma tmbyrsa abinda ke damunsa yace babu komai nasoma cire masa kayan jikinsa na hada masa ruwan wanka na kaishi bathroom da kaina nasoma masa wanka daga gurin wanka ne komai ya faru domin kasa juriya yayi ranar sai da yayi sex dani byn yagama na sakar masa kuka ni kuka shi kuka yana rarrashina tare kwantar min da hnkli duk laifin iyayenki dana nawa gashi sunki yarda da aurenmu zasu daukarwa kansu zununbi akaro na biyu tundaga wannan lokacin na dawo tmkr matarsa duk abinda matarsa ke masa shi nima nakeyi masa har ma fiyye dana matarsa hankalina ya kwanta sosai ahankali lokacin period dina yazo ya wuce shiru wani watan ma hk ni kaina alokacin bansan ina da shigar cikinki ba sai da cikin yayi wata hudu sannan mukasan da cikin tunda yasan da zaman cikin ya sake tattara duka wata kulawarsa akaina baya barina cikin kewa ko tunani ya zame min komai din kmr yadda ya fada. byn wansu satitika yake sanar mim matarsa nada shigar ciki banji haushi ba sai kukan taya kaina jaje danayi sbd ni bansa makomar ya'yan dazan haifar masa ba hk yayi ta bani hkr wai duk daya agurinsa babu bambanci. ahankali cikin jikna ke kara girma dan lokacin har ya dan tasa wani lokacin hk zai tasani gaba yana kuka ina yi wanda kukan damuwa ne da halin maseefar da muke ciki wani lokacin km murmushi da farinciki har ma da labaru kala kala mace yake son na haifa mashi yasa mata sunan hjyrsa idan km nmj ne za saka sunan mahaifina yadda yake bani faricikin ke sa wani sain na manta wai ni dashi ba aure aka daura mana ba zaman hk kawai mukeyi.. wata rana da misalin karfe shida na yammaci ya kirani a waya yace kar na kuskura nayi ganganci fitowa nace meyasa a tsawace yace min ni dai nace karki fito koina nace masa ai bana fita ya katse kiran ranar bashi yashigo ba sai karfe dayan dare yayinda ni kuwa idona biyu tsoro da firgici ya hanani samun natsuwar balle nayi bacci tmbyrsa nashiga yi akan dalilin dayasa yayi dare da km kiran da yayi min ,yace ummun abdul ce ke bibiyata wlh narasa wanda yagayata inda muke nayi shr ina kallonsa yace duk wanda yazo ya buga miki kofa karki bude ni idan nazo zan kiraki nace to cikin sanyi jiki hawaye ya gangaro min da gata da komai na dawo zaman daduro kawai sbd soyaya. cikina nada wata bakwai tafiya takama shi zuwa spain shida matarsa da yaransa guda biyu sai karamin cikin da matarsa kedashi wanda bai wuce wata biyu ba.. yaxo min sallama kmr kar mu rabu ya dinga shafa cikina yana cewa my loulooooo zan yi missing din keda bbyna dan a lokacin munsan mace zamu haifa sbd muyi scanning har ya juya zai fita ni km ina rike da briefcase dinsa ya juyo rungumoni jikinsa yana kinsing dina ya dan duka yayi kising din cikina tare da cewa momyna zanyi missin dinki amman karki takurawa hasken zuciyata . "nace gara kagaya mata karki damu me jin mgn ce she well obey the rules . muna dariya da fariciki kmr kar mu rabu yace min time to time doctor rak zai dinga xuwa duba lfyr jikina sannan akwai wani sako da zai baki idan yazo nace ok muna manne juna sai da matar tayi ta kiransa awaya sannan ya barni ya tafi cike da matsanancin kewata. lokacin da jirginsu zai tashi sai daya sanar min nayi masu addua gbdynsu. hk ma da suka sauka ya kirani koda yaushe muna makale dashi a waya ko video call wata irin shakuwace ta musamman atsakaninmu duk yawancin kayan bby a spain yasoma siyowa duk wanda yasiya kuwa sai ya nuna min idan nace yayi ya dauka idan nace baiyi ba zai canza. bakaramin kaya ya tsiya ba amman yace min kayan zasu rigashi isowa nace ni dai nafinson zuwansa akan kaya . yace a'a shi dai zai turo banyi musu dashi ba sbd nasan sbd matarsa yake son yin hk . "dan karta gani ta tadda bala'i kmr yadda yace ya turo da kayan wanda doctor rak ne yaje ya amso ya kawo min ban tsaya dubawa ba dan duk nagansu tun inda yayi tsiyayar .. akalla sai da taufeek yayi wata daya cur a kasar spain sannan yasoma shirye shiryen dawowa Nigeria lokacin dayake sanar min washegari misalin karfe takwas na yammaci jirginsu zai sauka naji dadi sosai tare da yi masa fatan alkhairi na tmbayi yaransa da matarsa da family dinsa na can duk da basu san da zamana ba sbd alokaci tunaninsu mu raba.. washegari tunda natashi na tsinci kaina da jin yawon faduwar gaba dun inda motsa kirjina ya dinga bugawa kenan ahankali nasoma karato addua tare da soma kimtsa gidan duk da nasan bai zama lallai idan ya sauka yasoma zuwa gurina ba . amman na kyalkyale part dinmu most especial bedroom dinsa koina agidan kamshi turaren airfreshiner yake ni km nayi shirina cikin doguwar riga baka me igiya agabanta tunda sama har kasa da jerin tsone green na tufke gashina atsakiyar kaina tare da feshewa gangar jikina da turare me dadin kamshi. naxo parlour na zauna na kunna TV ina kallon zeeyword ina jiran kirani naji ya sauka.. yayinda har lokacin gabana bai daina faduwa da jin sanyin jiki ba. "can kmr an mintsine na dauki remut na canza tasha zuwa nta kmr jirana ake na kunna akasoma wasu labaru da tumi tuminsa........... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 125 · 0% Book details