← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 289

Sashe 61

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

tasoma daga zara Zaran yatsun kafafunta tasoma tafiya har takawo farfajiyar hotel din inda ore kawarta ke tsaye jiranta .ita Kadai ta hango tsaye tana ware idanunta ganin Ta inda zata bullo da sauri ore takaraso gareta tana tmbyrta how far kingansa... Me km yazo Yi a hotel? sunkuyar da kanta kasa tayi hawayen datake kokarin dannewa suka cigaba da xibowa cikin sanyi Jiki ore ta tsuru mata idanu ta lura da yadda jikinta ke rawa ta rike hannunwanta duka cikin hannuta da sauri cikin tsananin fargaba. Su'ad? Ki fadamin abinda ke faruwa pls hankalina yayi matukar tashi da Ganin yanayinki.. Ko kin ganshi tare da wata ne ....?dagowa tayi ahankali ta tsurawa ore idanunta nan take ore ta sake shiga rudani ganin irin jan da idanunta sukayi. Bakinta na rawa tace Dan Allah kigayamin me ya faru dakika shiga? Ore kinsa sanin ba tun yau ba kinsa ko ni wacece na taso cikin kuncin rayuwa da talauci. babu wanda ke min kallon arzki balle ya mutuntani kasancewar irin zargin mutane akaina da mahaifiyata banida daraja acikin idanun mutane acewarsu ni mara asali ce da gata Duk duniya babu Wanda zuciyarta ke tsananin so da kauna byn mahaifiyata sai k m wannan bawan Allah . ina son abdulkabir ore bana son na rashi Ki taimakeni yanzu hk yama can tare da karuwa cikin daki takarasa mgnr tana kuka.... Cikin sanyin jiki ore ta kamo hannuta muryarta a sanyaye tace zo muje . Tafiya kawai suke hannu su'ad cikin nata karki damu kawata nasan duk hanyar da zamubi dole ne yabarta sannsn km musan yadda zamuyi afasa aurensa da waccen wawiyar yarinyar..... Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 61 · 0% Book details