← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 281 OF 289

Sashe 281

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

? "ban gane zaka wuce dasu ba? yace "Uhm wuce zanyi dasu yanzu yana tsotsa keya da key mota " "kan wani Dalili kenan dazaka wuce dasu? "yaran da nike kallo suna sanyaya min rai da debe min kewar uwarsu? ya had'e fuska sosai sannan yace "Dalili kena. suna matsayin ya'yana shiyasa zan d'auke su...... a fusace umma tace "Nafa lura da kai abdulkabir so kake kashiga tsakanina da jikokin dake sanyaya min rai.. " kiyi hkr umma nima ina bukatarsu kusa dani ne banason suyi nisa dani.... "Kajimin wulakanci da rainin hankali to cinye ya'yan akace maka zanyi " AI ka d'aga min kafa tunda hutu kawai zasuyi a meidosu.. "ni dai Kiyi hkr Amman ni umma banga abin nuna fushi anan ba ,yaran nan ya'yana ne km nima ina bukatarsu kusa dani bance cinyesu zakiyi ba kawai bazan iya nisa dasu bane har zuwa lokacin da kuke tunani yakarasa mgnr yana Jan hannuwansu duka zuwa waje batare da tsaya an saka musu kaya ba ya bar umman su'ad tana Ta faman zuba sababin fada har da kuka.. Su'ad na kitchen tana kokarin kammala abincin dare ta fito da sauri sakamakon jiyo sautin muryarsu ,a parlour suka ci karo, kallonsu take cike da mamaki muryarta a sanyaye tace" ya km naganka dasu ? "na d'auka zuwa ganinsu kaje Yi dakace zaka biya gidan. "A'a naje d'aukosu ne ya fadi hk adake sbd bayason Jan mgn ya zauna yana sunce tie dinsa. Ta gyara tsayuwart" naga duka fa yau kwanansu uku ne ni da nike son suyi kmr sati biyu sunyi rabin hutunsu kenan "shiiiiiii banson long talk naji bazan ba na d'auko ya'yana ai mgn tak'are kma ma kwana nace suyi da kike wani zance sati 2? Shiru tayi Dan bata son zance yayi tsayi atsakaninsu amman maganar gsky bataji dadin abinda yayi ba. byn fitar AK fad'a sosai umman tayi zance har gurin kaninta sulaiman da wasu daga cikin aminnanta, aiko sukace bai isa yarabata da jikokinta ba,zasu sameshi saboda ba'a yin hk ,suka shirya akan washegari zasu sameshi agida kasancewar week end ce su'ad ta tar'bsu cike da farinciki tare da mamakin ganinsu dan tun randa suka kawota gidan basu sake tako kafarsu gidan ba . yayinda ta bangarensu su kuma suna son zuwa gidan kodan mutuncin su'ad Amman gane yanayin halaiyen mijinta da bayason zariya agidansa yasa suka tsare kafafunsu daga gidan. bawani abinci suka ci ba sun dai sha drinks shima ba me yawa ba sannan suka ce gurin mijinta suka zo suna son ganinsa . su'ad Tace" to tare da mikewa tsaye gabanta na fad'uwa addua tashigayi acikin ranta Allah yasa lfy koda tashiga d'akin jikinta a matukar sanyaye yake, kallo daya yayi mata yagane tana cikin damuwa ya tsaida abinda yake akan computer ya tsura mata mayatattun idanunshi har takaraso gareshi idanunshi na kanta. da hannusa yayi mata nuni da saman cinyarsa bata zauna ba taja Ta tsaya tana kallonsa hannuta yasa ya janyota tare da Yi mata kyakkyawan maxauni akan cinyoyinsa yana Kai bakinsa yayi kissing din wuyanta wanda hkn ya haddasa mata jin mutuwar jiki . Ta fad'a jikinsa gbdy tana sauke numfashin da ajiyar zuciya atare kana muryarta cike da tausasawa tace "muna da baki fa, sai dai sunce min gurinka suka zo. hannuwansa ya zagaye kugunta dashi yana aikamata da wani salo wanda ke sake dilmiyar daita cikin tafkin kaunarsa ,ya kai bakinsa cikin kunneta yace "su waye..? yakarasa mgnr yana hura mata iska bakinsa cikin kunnenta tashige jikinsa sosai tana sakin kara mara sauti "wayyohhly son so kana kashmin jiki.. "AI gara nakashemiki jiki nifa ba isata kike Yi ba duk sanda zan d'aura idanuna akanki ji nake kmr ...ta kai hanunta ta toshe masa baki "Kayi control kawayen ummana ne suke son ganinka ," lfy suke son gani ya fad'i hk Duk da jikinsa yabashi akwai wata a kasa. Ta gurgiza masa kanta alamun bata sani ba "OK Bari naje na dawo ya Mike tare daita " jirani na dawo. "no Muje dai tare kawai hankalina atashe yake da ganin yanayinsu tunda basaba zuwa sukayi ba, tare suka jera har cikin aparlour Suna mane da juna tmkr zasu shigewa juna tsabar nunawa juna kulawa daf da zasu Karasa gurinsu su'ad tayi Saurin zame jikinta anashi wanda shi ba hk yaso ba suna zaune inda tabarsu ta sake yi musu sanu . AK yakaraso Gurinsu yana gaishesu sannan ya zauna suka amsa byn kmr minti goma daya daga cikinsu tasoma mgn kmr hk "daman mun xo ne akan zance zuwa d'auko yara dakayi jiya wanda akace sunje Hutu ne gurin kakarsu kmr yadda muka samu labarin sai kuma kaje har gida ka d'auko su har da rashin mutunci...... su'ad tayi saurin zaro ido waje tana dubansa da mutane dake zaune agurin jikinta har yake akan abinda taji sunce. ak yace " Uhm uhm nifa babu wani rashin mutunci danayi mgnr Kai yara Hutu ga uwarsu nan zaune yaushe mukayi dake Hutu zasu? ni dai kince min zasuyi kwana biyu, naga har sun yi kwana 3 ba'a yi tunanin dawo min dasu ba, naso na d'aurewa hkn gudun abinda zai faru, daga baya naji bazan iya ba ina bukatar yarana a kusa dani shine naje na taho da abina . "gata nan tunda aka haifesu basu taba zuwa ko gidanmu sun kwana ba, sbd bazan iya bacci ya'yana na wani guri daban suna bacci ba ,amman saboda za'a iya min wata fasara yasa nake barinsu . daya daga cikin kawayen umma tace "Amman dai kasa ba'ayin hk sannan jikokin diyar Mace azuciyar iyaye mata suke . ya gyara zamansa sosai yayi balace tare da tsaresu da mayatattun idanunsa byn yayi fiki fiki dasu sannan yace "na tambayeku yaran nan na waye...? On-exepecting suka ji ya jeho musu tmbyr suka had'a baki gurin cewa "naka " su'ad tayi saurin take masa kafa alamun kar ya sake cewa komai, Amman yayi da dai duniya kmr baisan da zamanta gurin ba yace" well nagodewa Allah dayasa kuka San cewa nawa ne km bazan iya rayuwa babu su ba that's why naje na d'auko abina. " Duk da Hk gsky abinda kayi bai kamata ba ita Data d'auki yarta tabaka kuke zaune fa, "batace zata kasa rayuwa ba sai kai da Hutu kawai zasuyi dawo? "to ai Ni taimakawa diyarta nayi na aureta dan ko na bar mata ita babu abinda zata iya mata... inna lillahi wa ina ilahi raji'un su'ad tashiga ambata acikin xuciyarta ranta yayi mugu mugun baci akan abinda yayi , cikin marairace murya ta durkusa har kasa tashiga bawa kawayen mahaifiyarta hkr tare da ta'bo hanunsa "kabasu hakuri dan Allah ..... AK da ke zaune hankalinsa a kwance yaki bada hkr Dan shi bai ga wani aibun abinda yayi ba ,dan hk babu hakurin da zai bada. jiki a sanyaye suka bar gidan suna zaginsa tare da cewa gsky salema batayi sa'ar suruki ba. Yaro kwata kwata bashi da ta ido har farfajiyar gidan su'ad takaisu tana sake basu hakuri har tabasu kudin mota amman kememe sukaki amsa. Hk Ta dawo ciki parlour'n Tana gama shigowa cikin parlour Ta rufeshi da ruwan maseefa ta inda take shiga bata nan take fita ba ya frzgota ta fado kanshi yasanya hannuwansa duka ya zagaye kungunta yana kai bakinsa cikin kunneta" am sorry for i did " kema kinsa yaran nan sune rayuwata wlh bazan iya zama gida babu su ba, ki duba yadda ammi takai ga kaunarsu Amman na hanasu zuwa gidan su kwana sai dai muje tare mu dawo tare . Ta fixge jikinta daga gareshi da iyakacin karfinta tana huci "shine aka ce dakaje d'aukosu kayiwa mahaifiyata rashin mutuncin.? "Ki fahimcene ummul ihsan ba rashin mutunci nayiwa umma ba nayi abinda ya dace ne ,Dan nasamu na d'aukosu, taja tsaki tana juya afusace ta Haye step biyu biyu ta dinga taka step da kuka takarasa d'akinta "wani irin bahagon miji take aure ? "ta yaya zan cigaba da rayuwa da mijin da bai ganin mutuncin iyayenta? tayiwa kanta tmbyr ajere tana zubda hawaye. "ina wallahi bazan yarda ba kuma bazan d'auki wannan salon iskanci ba sai dai idan rabu da juna zamuyi muyi, amman wlh bazan d'auki a raina min iyaye ba, ta dade tana zagaye d'akin tana kuka tana tunanin matakin dauka. Can dare sai ga wayar uncle sulaiman yakira wayar AK ,shima tmby daya AK yayi masa wanda yakashe masa Jiki "ya'yan nan na waye? Yaba shi amsa da "ya'yanka ne" " tunda Kasan hk ai shikenan ,nema ake a dinga nisanta ni da yarana,alhalin hkn ba me yuwa bane "naga kaima kana da ya'ya idan yara kanana take so baga yaron gurinka ba kabasu man idan yin hk abu ne me sauki , dayake uncle sulaiman namiji sai ya fahimci AK har da ce masa "yayi hkr narasa meyasa aunty ta d'aura ranta akan yaran? Ak ya daga kafadunsa tkmr yana kallonsa daga karshe sukayi sallama da juna.. Daren ranar kwana akayi rigima tsakanin su'ad da ak Ta zauna akan rashin kunya AK yaje yayiwa mahaifiyarta har gida km agabanta yasake maimaitawa kawayen mahaifiyarta "abban farhan kabani mamaki wlh uwata fa kayiwa wannan rashi mutunci ko bakasanta bai dace ba" kuma har da cewa taimakawa kayi ka aureni. " To nagode da taimako Allah ya biya , yanzu ka sawake min na kama gabana sbd na lura baka kaunar halakar mahaifiyata da yarana shine dalilin dayasa baka barinsu zuwa naku gidan Dan kasan manufar abinda ke cin ranka, ya kai hannu zai ta'bata ta buge masa hannu da sauri tana sake zuba masa masefar "wlh yau sai ka saketa bana auren ai nice daman nace ina sonka ko to yanxu kuma nace banayi kasakeni.. Murmushin takaici yayi yana kallonta sannan ya tsare gida sosai muryarsa a raunane yace Ki natsu malama Ki dawo cikin hankalinki da natsuwar "Ki daina kawo wannan banzar shirmen naki "Dan aurena dake mutu karaba.. "wallahi azim baka isa ba sai kabani takardata kuma a yanzu idan kuma kana bukatar natsuwa da bukatar cigaba da zama Dani sai munje gurin ummata kabata hakuri. "bansan me mahaifiya tayi maka ba ka tsani halakarta da ya'yana "bari kaji in gaya maka duk yadda take uwatace baka isa ka goge hkn ba, kuma da bata
Chapter 281 · 0% Book details