Sashe 5
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
da abinda yake . 5 minti din ma bata cika ba ammi ta fiTo hannuta rike da Dan karami tire me dauke da cup din coffee da plet din jolllof din fried Rice wacce Tasha kayan hadi . tuni parlour 'n ya dauki kamshi takoina ta nufo inda Dan nata yake zaune tana mgn ba coffee kawai zakasha ba har da abinci. gashin nan hado maka dashi rabon da idanuna su ganemin kaci abinci tun safiyar jiya kana ta yawo da wunya acikinka ko ajikinka Dan kasan idan wani abu yasa meka bakada harasa takarasa mgnr tana janyo wata karamar stood gefensa ta ajiye oya state eating oh!.... Ammi meyasa kike Yi min hk NE ? ni yaro ne dazaki dinga Yi min irin hk yakarasa fadar hk cike da shagwaba..... shiiiiiii kamin shr da baki kaci abinci kawai tun raina bai sake baci Ba akanka . ya bude baki Kennan zai sake Yi mgn suka hada Ido da dady, yayi masa alamun yayi shr kawai yayi abinda tace. take ya runtse idanunshi yana fidda numfashi ahankali ahankali dominshi ya tsnani wannan takurawar da amminsa take masa a duk sanda suka zo kasar. gabadaya wannnan runtse idanun dayayi yasa abubuwan da suka faru a Daren jiya suka shiga dawo masa daki daki kusan minti goma ya dauka yana tunani wanda tuni ammi ta jima da barin gurin . ya Mike tsaye yana sake gyara zaman kayan jikinsa batare da ko kallon inda abincin da ammi ta'ajiye masa ba. ,ya kama hanyar fito dady ya dakatar dashi tare da cewa koma ka zauna Abdul ina zaka tun baki ci abincin da amminka tasha wahala tagama dafawa domin farincikinmu, hatta shi kanshi coffee da kai ne kabukace akawo maka Bakasha.... kana kokarin barin gidan. gabadaya muryarsa a harzuke yace dady fita nike son Yi. xuwa ina by this time yana kallon agogon dake manne da parlour'n a Dan sanyaye yace gurinsu musty ya fadi hk sbd ganowa da yayi dady'nsa bayason ya fita ... dady yace no no no.. Koma ka zauna yau babu inda zaka fita muna tare da kai ko bakaga baka da Lfy bane . akwai matsala sosai akan barinka fita ahalin yanzu Dan hk banason jin komai daga bakinka go back and start eating ur food right now hk ya juya ba Dan ranshi yaso ba yaje yasoma tsukuran abinci . Su kansu musty da akil Malik basu nemeshi ba ranar ganin abinda yasameshi jiya Sun dai xo da safe duba jikinsa. zeey kwance akan doguwar kujera a parlour'n tana latsa wayarta hankalinta yayi matukar daukewa akan charting din datake AK yashigo cikin parlour 'n har yazagayo ta byn kujerar datake kwance akai yayi tsaye akanta Tare da zuba mata mayyataccen idanunsa. Ganin bata da niyyar kallonsa yasa ya kai hannu ya kwace wayar hannuta. ai ko tayi saurin frigita ta dawo cikin hayacinta, tayi wata irin wuntsulowa daga kan kujerar dake kwance tayo kasa AK yace me zaiyi idan ba dariya ba . aiko har yasoma yayi saurin meidata ya sanya hannunsa ya shafo saman kanshi zuwa goshinsa yana kallonta tare da watsa mata idanunshi yace Kai gsky anyi muguwar matsoraciya km yar kauye . kalli dan Allah yadda kika koma kmr wata kwance hauka. Tayi murnushi cike da shagwaba tace Haba yaya aikaine wlh ka tsorata ,AI jin tsoro halak ne dazaka ce min kmr wata kwance hauka. wlh km nima sai na rama yaja tsarki tare da cewa haba yarinya idan dai nine sai dai ki rame " Hk kace? Yesssss na fada da babbar murya bazaki taba iya yin galaba akaina ba, yakarasa fadar hk yana zagayowa ya zauna akan kujera agajiye yana cewa washhhhh Allah tace kagaji ne? Sosai ma ko zaki min tausa ne.......? Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE