← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 289

Sashe 64

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zata tattaka mutanen dake gurin haka ta dinga ji. mutane ta dinga ratsawa ahankali tana wucewa hannuta rike da tabar wiwi tana zuka ahankali har sanda ore takirata take gaya mata taga shigowar ak yanzu cikin gurin . take tayi cilli da sauran tabar wiwin hannuta tana kore warin hayakin tabar ajikinta tare da ciro sweet lemon plus ta bare ta jefa cikin bakinta . dube duben inda zata ganshi take ko ina harabar gurin cike yake makil da abokan shashanci ana kai kawo. ,kowa ka ganshi cikin maye yake. daga gefe guda ta hango tarin abokan ak ciki har da wani dan ungwarsu ,suma sun ganta ganin bataga wanda tazo gurin dan shi ba yasa ta juyo da sauri domin juyowa tabar gurin Batayi aune ba sukaci karo da shi dai dai lokacin daya kusan karasowa garesu kanta ya daki daidai saitin kirjinsa ,tayi luuuuuuuu zata fadi ta koma ta fada saman lafiyayen kirjinsa, me cike da tarin yalwan gashi . zuciyarsa kamar zata fito waje gane kowacece kwance a saman fadadden kirjinsa . wani irin shock zuciyarsa tayi .ahankali ya furta you again... wani abu ya dinga ji yana mamaye masa ilahiri gangar jikinsa abinda bai taba jinsa ba kenan atsakaninsa da wani bil'adama. a iya tsawon rayuwarsa. yunqurin janyewa,tasoma yi daga faffadan kirjinsa amman ta kasa samu nasara yin hk sbd hannunsu dake makale cikin juna . wani irin firgitaccen bakon al'amarine yabakunci ruhinsa a sanda yake duban cikin kwayar idanuwanta,masu matukar haske da kassara ilahirin jikin duk wanda yayi nasarar kallon cikinsu. kamshin turarenta da kamshin tabar wiwin datasha ke kaiwa hancinsa farmaki hkn yasa take yasoma jin ransa yasoma baci zuciyarsa tashiga dagulewa gabadaya yanayinsa ya sauya wannan kamshin nata ya buwayi hancinsa da zuciyarsa. So yake ta sakar masa hannu ko don idanuwan mutane da ggbdy ya raja'a akansu ,uwa uba tsabar tsanar da yayi mata .bazai taba barin tararyarsu tayi tsawo ahalin yanzu . cike da natsuwa yayi yunqurin zame hannunsa cikin nata amma abu yaci tura tana tsaye kyam rike da hannushi tana murzawa ahankali tare da kallon cikin mayatattun idanunsa Wanda zuwa yanzu cike suke da bacin rai da rudaani iri iri babu abinda take hangowa acikinsu Illa tsagwaron tsanarta da kiyayyarta tare da tsansar kyamarta. dubanta,yake kmr yaddda take kallonsa batare da nuna wata fargaba ko tsoro ba zuciyarta dake harbawa tacigaba da akinta datasaba, sbd wani irin kwarjinisa daya cika wajen ,idannu mutane gbdy ya koma kansu gashi ita kwata kwata babu alamun kunya atattare daita koda zasu cigaba da tsayuwa a hk bazata damu ba. bakinciki takaici haushinta da matsananciyar tsanarta suka taru suka dugunzuma zuciyarsa har yasanyashi cewa "mayya ki sakar min hannu" cikin izza da kamewa ya motsa bakinsa.. Dago fararen idanunta tayi ta sake watsasu cikin nasa ,duk da yadda kirjinta ke mahaukacin bugawa,lumshe mayatattun idanunsa yayi ya budesu fesss akanta yana janye nashi idanun daga kallonta. ,bata taba ganin nmj me lumtsatsun kwayar idanu ba kamar nashi . ta raya hk cikin zuciyarta . kana taja ,tsaki a fili sannan ta soma sakin hannunsa ahankali har ta zare hannuta cikin nasa . tsakin data ja masa yayi mugun hassalashi bai san sanda yasoma yaryarfa mata mari ba sannan yasoma mgn cikin zafin rai polish girl ban daukar iskancin da rainin hnkl ni zaki jawa tsaki akan shirmen banzanki " ya fada yana duban cikin idanunta.. idan kina haukane ki dawo cikin sense dinki. daga yau karki kara kuskuren barin dirty body dinki ya rabi jikina. ta kalli jikinta up and down sannan ta sake meida idununta kanshi ta tsuru masa fararen idanunta ,ita ke iskanci da shirmen da hauka ga maruka ?,abun yayi matukar bata haushi,kmr ta rama marukan dayayi mata ,amman sai ta fasa kawai ta tsinci kanta da zabga masa wata uwar harara. duk da yadda kirjinta ke bugawa hkn bai hanata yin masa mgn cikin tsiwa ba. "Kai..kaine babban dan iska shirmamme mara hankali da tunani sai ka dinga lura tunda ba ni kadai ke da idanuwa ganin hanya ba . kana rike da hannuna sama da minti goma amman ka furta min kalmar iskanci byn kai ne shugaban tantiran yan iska duniya. ahankali ya gyara tsayuwarsa tare da tsare dan karamin bakin rashin kunyarta datake motsawa ido yana kallonta ,karo na farko kenan da wata 'ya mace ta maida masa da martani magana.da zumar rashin kunya. yanzu shi zata kalla takira da dan iska.. dan iska fa yashiga maimaita kalar.. makil yataso kmr guguwa zai dauketa da mari ak yayi saurin rike masa hannu yana girgiza masa kai ,dan girma allah kar ka dakatar dani kabarni na casa shegiyar nan .na nuna mata akwai baban ninta a bangaren rashin kunya kai zata kalla ta gayawa hk sbd ita bariki ce. aa kaje kawai abunka ni kadai Dina na isheta. meyasa ka dakatar dashi ya tsinkayi sautin muryarta yadaki dodon kunenshi.. da kabarshi ya taba lafiyar jikina man .. wlh daya gane ya tafka babban kuskuren arayuwarsa pulishi man me idanun akuya kawai ,duk datayi mugun sake bashi haushi da takaici Amman sai da mgnrta takarshe ta dan so bashi dry amman ya danne yaki yarda dryr ta fito . sai su musty ne suka kwashe da dry suna tafa hannu da nuna malik .. daya zama tkmr wawa agurin . zagaye ak tayi gaba abinta tabarsu nan. suna dryr malik me idanun akuya gsky yarinyar nan taci mutuncinka malik idanun akuya fa inji cewar musty. ,wani abu ne ya tsaya masa a rai,ranshi in yayi dubu ya baci matuka yau shi akewa rashin kunya har da zagi ? ,abinda yafi tsana kenan a rayuwarsa tun lokacin kuruciyarsa,lallai zaiyi maganinta,wacece ita da har take jin kanta daidai da shi ? ita din wacce da har ta isa tayi masa hk? me tataka datake ganin kanta ita wata abace babu shakka sai ya hukuntata bisa daidai da laifin data aikata masa .juyawa a zuciye ya bar gurin musty na kiransa ya dawo amman ko kulashi bai yi ba. tunda dayaje gida yakasa zaune yakasa tsaye zariya kawai yake da tunanin yadda zaiyi da yarinyar da ko takamaiman sunanta baisani ba, numfashi kawai yake busarwa wani tunani yazo masa Wanda yasakashi yin murmushi sbd tasamo mafuta. tafiya take ita kadai rataye da wata yar karamar jaka sanye cikin wando da riga . wasu gayu ne su uku suka zo wucewa ta kusa daita. har sun gifta ta sai km suka dawo da baya ,daya daga cikinsu wani murdede ya janyo jakar dake make ajikinta, ji mana yammata. su'ad tayi saurin fixge jakarta da karfin tsiya, yammata kaniyarku .. suka kwashe da wata mahaukaciyar dariya me firgitarwa lallai ke cika ce kalata, kai tiger daukota ka kai min ita kangona yau daita zanyi abinci dare. wanda aka kira da tigar yasoma kokarin daukarta. ai su'ad naganin hk ta kwasa aguje tayi kwanar dazata kaita gidansu ak daman gidansu zata, gudu take kmr zata tashi sama tana fidda numfashi suna biye daita har ogansu. daidai ak ya fito daga gida shi da musty zai masa rakiya ,aguje takaraso gurinsa tana haki ta boye abayansa tare da lafewa abayansa tana sauke numfashin ka taimakeni dan Allah zasu cutar dani, a daidai wannan lokacin datake boye abayansa taji tmkr shi din runduna ne atare daita. ahankali ak ya janyota daga bayansa yana kallonta sama da kasa da kallon yanayin shigarta ta kullun zuciyarsa na wani irin mahaukacin bugu yayinda tunin musty ya ja da baya kasancewarsa mugun matsoraci . cike da hargagi wannan babban cikinsu ya kai hannusa zai janyota kabani kayan marmarina ita din tawa ce yayi mgn yana murmushi. ak yayi saurin janyota zuwa garesa tmkr zai shigarta da cikin jikinsa yana sake kallonta. gbdy ma ya manta a wani yanayi yake. kabamu ita tun bamu tarwatsa maka lisafi kwalkwaluwarka ba yanayin yadda yake kallon cikin kwayar idanunta yabata kwarin gwiwar motsa labbanta ina sonka... daidai lokacin da ogansu ya dauko wani itace ya makawa ak atsakiyar kanshi wanda hkn ya dawo dashi cikin hayacinsa . ak ya firgita matuka da jin furucinta dataka mana kana ganin takware min. kikace me ina sonka bakinta na rawa ta sake maimaita fadar hk sake maimaitawa yayi mgnr idanunsa cikin nata har bai son daukesu. narigada na fada . sake fada naji yayi mgnr cikin tsawa ina sonka babu yadda zanyi dole na furta maka ina sonka batare da na shiryawa hkn ba kmr ya to? kmr yadda kaji na fada duk macen datasamu saurayi irinka me bata kariya ai ita dacewa soyayya. meye take mgn akai ne wayasan mata ita sani ita dashi inji cewar mutanen da suka biyota kunga kawai mu wuce. muryar ak a tunzure yace kenan da wayan nan mutane basu biyoki ba bazaki samun karfin halin da kuzarin furta min wannan banzar kalmar ba....? ta lumshe fararen idanunta wannan ita ce damar dana samu shiyasa nace bari nagaya maka amman na jima da kwarewa cikin tafkin soyayyarka na boye wannan sirrin na sake boye wa. na karanta litafin sirrinka na sake karantawa na maimaita har ban san adadi ba ma. tausayi ne yasaki sona ya matsota afusace meyye kika sani akaina dama har zakiji kina sona ..? ilimin nazarin halayan dan adam.. ilimin nazarin halayar kaniyarki wannan mgnr tamu bata nan bace kazo muje kangona mayi mgn a can wani irin kallon tsana yayi mata up and down take km kwalkwaluwarsa ta tabbatar masa wannan shirinta sannan yace ina Allah ya tsareni da jerawa dake. kasan ko waceceni nice shugaba ga wannan yakin da duk wasu tsageru da tantiran unguwa idan har baka yarda kabini munje kangona ba to kangon da kanshi zaizo har inda kake . matsowa yayi sosai kusa daita tmkr zai shige cikin jikinta wanda har suna iya jiyo numfashin junansu da bugun zuciyoyinsu ahankali yasa hannuwansa ya kamo habarta bakinsa daidai nata. idanunsu tsarkafe cikin juna hancinsu na gugan juna suna shakar numfashin junansu muryarsa a raunane yace ki kalli cikin idanuna. ai hkn ma nakeyi ahalin yanzu .. bana ra'ayinta ko muradin fadawa soyayya dake kingane ko. meyasa sai daka matso kusa dani hk sannan zaka gaya min abinda bashine acikin ranka ba. karya ne kace baka da muradina arayuwarka muryarsa kasa kasa yace sbd tasirin hk ki
Chapter 64 · 0% Book details