← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 289

Sashe 88

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

masa yau sakamokon labarin aurensa daya sanar mata ai ko ta mike afirgice ta saka shi gaba akan lallai hakurinta yazo karshe a kanshi dambe take kokarin Yi dashi akan Lallai itama sai ya aureta ko ya kusance har da dauko wuka,cikin biyu sai dai ya kazabi daya ko ka aureni ko kakusanceni amman dole sai kayi daya aciki. shr yayi tsaye agabanta hannuwansa duka zube cikin aljihun wandona .muryarsa a raunace yayinda ransa yayi matuka baci yace ni zan aurenki.. Ni abdulkabir AK zan aure karuwa na ajiye agidana amatsayin Matata. Amman kin Yi kuskuren da kike tunani alakata dake zata iya Kaimu ga aure for God sake ko matan aure sun kare a duniya I will never married you because you don't have that qualities meyasa kina matsayin prostitute kike kokarin kai kanki inda Allah bai kai Ki ba Ki tsaya matsayinki na karuwata ni km zan miki komai nagaji tayi mgnr cikin zafin rai. Nagaji sonka na neman haukatani da kika gaji meye kamata kiyiwa kanki? Kana nufin na fita cikin rayuwarka..? of course that's what I want from you wlh baka isa ba *sai ka aureni dole* meyasa ka dinga nuna min alamun kana sona ka dinga bani lokacinka da kariyarka ka dinga min abubuwa masu tsayawa a zuciya mtssssss yaja tsaki kasan Allah ko mamanka datakawoka duniya bata isa tarabani da kai ba . *sai ka aureni dole* ko soma zaman zina dauuu taji ya dauketa da wani mahaukacin Mari look idan bacci kike Kike ki tashi idan mafarki kike Ki farka Duk wannan abubuwan da kika lisafa ba dan ina sonki bane kyatatawace kawai da adalci irin nawa amman ina tabbarta miki lokaci yayi da zamu rabu da juna ..ko na taba furta miki kalmar I love you? ko nata promise dinki akan zan aurenki? ko nataba cewa karki Yi mu'amulawa da kowa what I know is that kijiyar dadi ki bani natsuwa ni km na biyaki.. yana karasa fadar hk ya juya ya fita daga dakin. tsabar bakin cikin abin da AK ya cusama zuciyar hauka ne kawai bata yi, sai da taji kmr ta kashe kanta ta huta gashi tanajin sha"awa matuka kai tsaye ta yanke hukuncin zuwa club dantasan duk abinda tayi ba damuwa zeyiba tinda ba sonta yakeyiba. da wannan shigar ta fito harabar hotel din daya kammata tashiga motarta wanda shine ya sai mata , me gadi ya bude mata get tabar hotel din a guje kai tsaye wani hadadden club ta nufa tana isa ta faka motrta tashiga gun se ki a ke tashi maza da mata anata rawa wasu na shaye2 wasu na rungume da yammatansu kai tsaye onye takarasa kan kujera tazauna tazubawa wasu saurayi da budurwa ido inda suketa rawa yana turo gabanshi ta gabanta .. Wani guy ta hango zaune black beuty zekai shekara talatin da 2sanye yake da kana nan kaya riga sky blue wando baki an jera kan tebur dinshi cike da kwalaben giya ga yammata a gefen shi tin shugowar onye idanuwanshi ke kanta ya zuba mata mayun idanuwanshi hr sanda ta isa kujera ta zauna kasa jurewa gayen yayi dan haka ya watsar da yammatan dake kwance ajikinsa ya mike da kwalbar giya a hannunshi kai tsaye ya nufi inda take zaune tana kallon masu raye2 da masu rungume2 ai nan sha'awarta takara tashi ji takeyi kmr taci babu abinda take Da bukata kmr oystick take yau rabonta da tayi having sex da wani har ta manta kawai taje ta takura kanta akan AK gashi bai sonta bai biya mata bukata . ai gayen na zuwa ya zauna kusa daita yana kai kwalbar giya bakinsa tare da cewa baby Yaakayi ne tinda kika shigo na kwadaita dake ya fadi hk yana shafo kurjinta take sabuwar Shaawarta ta sake motsawa ya kamo hannuta zo muje mu Dan huta yajawo hannuta tabi bayansa.. Kai tsaye repetion suka nufa ya kama daki tare da biyan kudi . aka basu key suka nufin dakin ganin.. Yadda matashin gaye ke nunawa yasa itama tasoma cire kayan jikinta shima gayen ya cire shirt dinsa yana sunce belt dinsa ya nufi bayi da waya a hannushi. Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 88 · 0% Book details