← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 289

Sashe 37

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sukayi sbd kukan Data kwana Ta yini tana Yi. Hankalin ammi yayi mugun tashi sosai nan takaraso gareta tasoma rarrashinta tana bata baki sbd ko bata fada ba tasan ciwon son abdulkabir ne ke damunta da km tafiyarsa. Ita gabadaya abin na Zeey yasoma bata tsoro da mamaki, wannan wace irin soyayya ce me zafi hk? tun basu sanar mata Sun hada aure atsakaninsu ba ita har takamu ta fadi hk cikin ranta cike da tausayinta.. Da asuban fari jirginsu ya sauka kasar Spain. Lokacin da suka isa wayar amminsa yasoma kira ya tabbatar mata daya sauka lfy .ammi tace alhamdullahi daman jiya ban runtsa ba jira kawai nike naji daga gareka. Kai ammina that's why I love you more.. ya katse kiran ya kira James yace Sun ISO yazo ya daukesu. James bakin fata ne. haifafen kasar Nigeria dan onisha ne neman kudi ne ya kai shi kasar Spain har Allah ya hada shi da ambassador alokacin .km har sanda ambassador zai bar kasa hannushi ya damka komai na gidansa hatta me gadin gidan yana nan kan aikinsa.acewarsa zasu dinga kawowa kasar ziyara. onye ta ware idanunta sosai tana kallon kasar Spain abin ma mamaki yake bata yau gata abroad .. har zance zuci tashigayi wai shin da gaske ne itace a wata kasa ko mafarki take? A wayance ta Murza idanunta taji dai tabbas gaske ne ba mafarki ba AK yayi gaba tayi sauri zuwa gareshi tana riko tafin hannushi cikin nata sai lokacin ya tuna tare suke, muryarsa a tsarke yace OK muje ko ga direba can yaxo daukarmu. Ahankali suka iso gun da James yake tsaye ya Bude boot ya zuba jakunkunan kayansu ciki sannan ya bude musu kofofin mota suka shiga yaja su.... Sun ISO gidansu AK dake Cikin babban birnin Spain da sauri me gadi ya karaso ya Bude musu get. Kai tsaye James ya cillo hancin matar cikin Farfajiyar gidan ya nufi inda aka Tanada domin ajiye motoci yayi parking, onye tayi maseefar tsinkewa da Lamarin AK duk yadda take tunanin kudinsu abin ya wuce da tunaninta bata Ankara ba taji ya lalubo tafin hannuta yace xo muje.. Part dinsa na gida yajata tafiya suke tana waige waige, suka ja suka Tsaya bakin kofar daidai da karasowar James da key din part din yakarasa jikin kofar ya bude yana sake musu sannu da zuwa, suka shigacikin parlon'n onye na biye dashi abaya kallon koina take cike da kauyenci. gidan ya tsaru sosai hk ma shashinsa ya tafi da hankalinta wayyohhly Allah ina ma AK zai zama mallakinta na har abada.. Tunda suka shiga cikin dakinsa onye Ta km tsurewa tsavar kyau komai na cikin dakin puppy colour ne hatta flowers da decorating da pics dinsa da digon puppy ajiki. . kan makeken gadonsa Ta fada tana sakin numfashi da ajiyar zuciya atare ya waiga ahankali inda take kwance flat tare da kallon santala santala cinyoyinta dake kwance da sumar gashi . tayi matukar birgeshi da daukar hankalinsa yana jin kmr ya afka mata ne . sbd dirin jikinta dake matukar cin zuciyarsa gangar jikinta na fizgarsa tun cikin jirgi yake movement din jikinsa na sauyawa . hkn yasan yasoma zariya adakin yana paturo tmkr Wanda yayiwa sarki karya.. Sosai yake jinshi somehow ajikinsa . cike da matsanancin shaukin sha'awarta yasoma cire shrt din dake sanye da jikinsa yaashge bathroom yayi wanka sannan yace tashiga tayi. Agabansa tasoma cire kayan jikinta tsab ta saura babu komai ajikinta tsirara haihuwar uwarta sannan ta hau jujjuya masa bombom wayyohhly Allah kadan yarage AK bai zube kasa ba... Ahaka tashige bayin tabar nan tsaye da lasar lips. . Ya lumshe mayatattun idanunsh yana Bin Manya bombom dinta da kallo kana yasoma goge jikinsa da karamin towel brawn colour kugunshi km daure da fari gaban mirror yakarasa yana kallon kanshi yana goge jiki sannan ya janyo jakar kayansa ya Bude ya dauki turare ya fashe ilahiri jikinsa sannan ya sanya boxes dinsa ya koma gefen gado ya zauna.. Ya dauko system dinsa ya jona charge tare da kunnawa. Kmr minti goma tsakani ta fito tana tsane gefen kitson kallabarta daya Dan soma jikewa. Ya Dan dago da mayatattun idanunshi yana kallonta woww shi kanshi yasan ta hadu iya haduwa,ina ma dai zai ajiye komai . Da bakaramin dadi zai kwasa ba agurinta yadda komai nata yaji zam zam takaraso har indayake tana girgiza masa Manya breast dinta tare da cewa wannan kallonfa AK..? Ta tmbyeshi tana kallon tsakiyar idanunshi ka ajiye komai kabari mu mori kuruciyarmu . Daga ni har Kai babu Wanda ya dara 27 years. I'm 25yrs nasan kaima bazaka wuce hk ba ko 26 so meyasa kake Son cutar damu? Kabari mu muri juna pls honey ina matukar kwadayinka , Takarasa fadar hk tana janye system din gabansa ta Maye gurbinta tana shafa sumar fuskarsa zuwa kirjinsa da murza kan nipples dinsa wani irin abu yaji ya tsarga meshi har kan joystic dinsa, ya lumshe mayatattun idanunshi na 2second sannan ya budesu yana cizan lips dinsa Ya Bude baki kenan zai Yi mgn kenan Ta Kai Brest dinta duka sama fuskarsa tana goga masa cike da salon karuwanci hannushi ya Kai kansu yana shafawa yana lumshe mayatattun idanunshi masu sake zautar da tunaninsa towel din dake daure a kungunta ya zame zuwa kasanta bombom dinta suka bayyana hkn yabashi damar daura hannushi daya bisa kansu yana mammatsawa ahankali take suka Soma fita haiyacinsu barin ma onye dan yadda ak ke sarrafa nonuwanta zuwa bombom dinta baramin sugar take ji ba . Shi din da ban yake ko acikin jerin mazan Data saba mu'amula dasu. Tana jin dadinsa sosai fiye da tunanin me karatu matsalar kawai rashin sex. Tura shi baya tayi luuuuuu ya kwanta flat kan gadon Ta hau kanshi agigice tana sake kai Brest din bakinsa har ya kama yasoma shafowa yana kokarin Kai harshensa kansu yaji nocking ..lumshe mayatattun idanunshi yayi gam Amman still hannuwansa duka na kan Brest dinta kawai ya zarce da shafasu yana murza kan nipples dinta still nocking aka cigaba Yi yayinda dukansu suke cikin wani hali na bukatatuwa ba dan yaso ba dole tasa ya Mike zaune daita yana Matsar daita gefe numfashi Tajanyo da karfi ta sauke tana shafo joystic dinsa bai tsaya sauraronta ba, ya make tmkr bashi ba wlh bazaka cewa cike yake da shaukin Mace ba. ya nufi kofa sbd yasan james ne. Shi din kuwa yagani tsaye hannuwansa duka rike da fararen lododi ya miko masa yana murmushin tare da sake gaisheshi AK yasanya hannu ya karba yana amsa.. tare da juyawa zuwa cikin dakin ya kulle kofa . Gabanta ya ajiye lododin gavadaya muryarsa a kasalance yace GA abincin nan Kiici Ki kwanta Ki huta. " ni zanyi wani aikine me mahimmanci tkns kawai tace tacigaba da sanya bombashort Wanda ta dauko shima iya cinyarta can sama da oternet me hade da bra kawai kana hango komai da komai na kirjinta ga tundun nonuwanta abayane suna duka juna . Tsintar kanshi yayi dakasa karasawa zuwa inda system dinsa yake. matsowa gareta yayi yana me rungumeta tsam ajikinsa tare da kai Hannuwansaduka yana Shafa saman kirjinta,inda tudun nonuwanta suke lumtsuma lumtsuma, cike da kwarkwasa tace kaje kayi aikinka... Yayi mata banza yacigaba da shafasu ahankali yana lumshe ido .. bata hanashi ba sai ma gudunmuwar Data bashi domin a wannan Karon taci alwashin koda tsiya koda arziki ne sai yacita tacishi. romancing din junansu suke cike da kwarewa kiss take bashi takoina a sansar jikinsa tun daga hancinsa bakinsa idanunshi cikin kunneshi gabadaya kokarin zautar dashi da kanta take dan tasoma haukace masa tmkr mayunwaciyar zakanya hkn daya gani ne yasa yayi saurin zareta ajikinsa yana cire joystic dinsa cikin bakinta. tanaganin hk Ta runtse idanunta tana gyara zaman internet dinta sannan ta dan zauna gefen gado da karfi tana dafe goshinta tare da fidda numfashi sama sama.. Shi kam waskewa yayi kmr bai ji komai ajikinsa ba yakarasa GA system dinsa yacigaba da aikin tura sakonni sai dai yana yi yana kallonta . Ta janyo laidodin tana budewa daya byn daya leda takarshe ta bude takeaway taga ne kusan guda hudu ta dauki daya ta bude fredrice ce da naman kaza wacce tasha kayan hadi tasoma ci ahankali tana cin abinci tana ayatsina fuska kmr batason cin da alamun ma turawa kawai take . shi dai bai ce daita komai ba har sanda yaga Ta ture abinci gefen ta kwanta kan gado tare da kudunndine jikinta guri daya. lokacin da ya kammala Aikinsa har tayi nisa cikin baccinta Dan hk shima yaxo ya tsakura abinci kadan yaci sannan ya kwanta abayanta yana janyota jikinsa ya rungumeta . bacci sukayi sosai sai gurin laasar . shine yasoma farkawa ya mike tsaye yana salati yashge bathroom wanka ya sake yi tare da dauro alwala yazo ya gabatar da sallah bai tasheta ba kasancewar yasan fita zai yi.. cikin kananan kaya wando thrre quarter da rigar whit t shirt ya feshe ilahiri jikinsa da turare me tsanyi kamshi sannan yayi ficewarsa.. Gurin abokanansa yaje suna ganinsa suka shi ga Ihu da murnar ganin juna suna tmbyrsa yaushe ya sauka a kasar? nan Suka shiga hirar yaushe gamo daga nan suna rabuwa shopping ya wuce ya siyo duk abinda yasan zasu bukata. Bashi ya dawo gidan ba sai gurin goma na dare. Zaune yasameta tana shan Ice cream Wanda shine yasa James yakawo mata. kallo daya yayi mata ya dauke idanunshi akanta. Tare da soma cire kayan jikinsa yashige bathroom yaje yayi wanka yana fitowa shirin bacci yayi Dan oready yayi sallar magriba da isha'i awaje kafin yashigo gidan. kwanciyayi flat akan gado yana Mikar gajiya ,ya runtse mayatattun idanunshi ahankali bacci yasoma daukarsa kawai yajita ajikinsa tana shashshafa masa jiki , ya runtse idanunshi sosai kmr Wanda ke bacci. Amman hk km bai hanashi jin yadda hannuta ke yawo da tasiri asansar jikinsa ba. Dan hk ya fezgota shima yashiga aika mata dana nashi salon na masamman may tarwatsa zuciya da saka zuciya shiga wani shaukin nadaban. Take suka shiga duniYar holewarsu kmR yadda Suka saba . byn komai ya wakana yasamu natsuwa daita ,itama km ya tabbatar tasamu natsuwa dashi dan tayi release sannan ya juya mata baya ya kwanta. Yayinda still ita onye
Chapter 37 · 0% Book details