Sashe 278
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
kan kujera tana rike da hannuta. "nima zan rama ne " yace "hb yarinya ai sai dai ki rame tashi ki kawo min driks in sha "bazan iya d'akowa ba. ya kalleta yana dry hade da cewa "ke dai raguwa ce wallahi cikinki bawani girma yayi ba amman sai shegen son jiki tashi plz ki d'auko min .. ta marairaice murya "da gaske nake bazan iya tashi ba hannuna ciwo yake min. "da gaske kike ko wasa ? ta d'aga masa kanta batare da tace masa komai ba. ai bai san sanda ya taso daga gurin dayake zaune ba yayi durkuso agaban ku jerar datake kwance ya rungume hannunwansa game da xuba mata mayatattu idanunsa "tashi muje hospital. suad ta ware idanuwa tana dubansa tace "ai sun daina ya langwabe kai "ban yarda ba ki tashi muje kawai, tayi murmushi "daman fa tsokana ne. "ki daina min irin wannan tsokanar ta hanyar wasa da lfyarki domin kina daga min hankali, kin ko san irin son da nake miki acikin zuciyata? da ina da halin ko k'uda bazan bari ya sauka akanki ba i love you so much hrt itama ta mayar masa da matani "me too" tana fad'ar hk ta yunkura ta tashi ta nufi kitchen ,yabi bayanta da kallo shi kam akowani lokaci ya kan tmbyi kansa wai wani irin so yake mata. cikin wannan lokacin zangaga ya meida hankali akan sabon ginin gidansa dake sun shine estate domin nan yake bukatar suci gaba da rayuwa da sanyi idanunsa tunda taki na green hill. ******* bangaren zeey kuwa tana barin gida gurin boka na kan dutse ta nufa inda ta isa tsirara haihuwar uwarta aguje tayi samansa yana ganinta ya haukace da wata irin mahaukaciya dry daya sa gbdy ilahiri gurin amsawa "hhhhhhh lananiya ga karshen irinku nan marasa imani irinmu, ya tashi daga zaunen dayake ya kamo hannuta zuwa bayan dutse inda yake ajiyar mahaukata irinta, domin had'awa manyan attajirai asirin neman duniya.. akwai musamman manya yan tsiyasa da kusoshin gwanati da manya attajiran dayake masu aiki, wani aikin kuma dole yana bukatar mahaukatan irin su zeey da zasu dinga saduwa dasu domin neman duniyarsu . wasu ma daga cikinsu basu mahaukatan akeyi su samu d'aki daya acikin gidansu su ajiyeta kawai su dinga luwadi daita ko saduwa daita ya danganta da yanayin tsarin da boka yabawa mutun, mahaukata agurin sunfi guda dari biyu kowace na yawo tsirara haihuwar iyayensu .. ... yayinda har wannan lokacin akil na tsare agurin ma'aika ya rame sosai Duk zuwan da yan'uwansa sukayi akan lamarin basu bada belling sa ba sai da musty yaxo yace kotu zasu amman ak ya hanashi"yace barshi kawai yaji da cutar jikinsa "akan wani dalili zasuyi shari'a dashi byn ga katuwar me laifi can tabi duniya itama na yafe mata darajar allah . akil ya fito daga gidan yari sai dai ya fito ne da burin sai shima ya yad'awa matan duniya cutar jikinsa a cewarsa bazai mutu shi kad'ai ba sannan da ba nemanta mata yayi ba, yanzu zai nemi mata da tushe.sati biyu da fitowarsa yasoma neman mata idan ya kwanta da mace byn yayi realize sai yaki tashi ajikinta har sai ya d'auki lokaci sannan yatashi, wanda wannan kwanciyar kebawa cututuka dayawa damar shiga cikin jikin dan'adam.. haka ya dinga yaran mutane da manya mata yana kwana dasu wasu ya biyasu wasu ya hana idan kikayi mgn ya fito da miki da tsirancinki ya nuna miki dole kiyi shiru.. a wata rana asabar ya fito daga gidansu da niyyar yaje yasha sigari daga nan ya wuce yawon iskanshi, yakarasa wata majalisa dake gaba da gidansu kad'an yace "abashi sigari me sigari ya miko masa kwali London ya amsa ya zari guda daya ya kunna yasoma zuka yana busar da hayaki, suka ji sautin harbe harbe a she plice ne suka biyo barayi. kowa yasoma gudun ceton rai shima garin gudu bisa sautsayi wani police yayi harbe yasameshi agefen cik take ko shurawa bai yi ba agurin, yace "ga garinku. hk aka tattara gawarsa byn police sunbi barayin akayi gida dashi. washegari wuraren karfe takwas aka kaishi makwancinsa..... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE