Sashe 166
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tana kallon tashar zeey word ya zauna kusa daita ya daura kansa bisa cinyarta ita km ta ajiye remut din hannunta ta dauke idanunta akan tv ta meida hankalinta kacukan akansa ta daura hannunta bisa sumar kanshi tare da fadin "ya'akayi ne abdul? turo baki yayi cike da shagwaba har zai yi mgn ko me ya tuna sai km yayi shr "menene ke damunka abdul? "kasanar min da damuwarka duk duniya baka da wace tafini na rokeka kasanar min da abinda ke damunka tun dana ganka da wannan lokacin nasan akwai damuwa. "runtse mayatattun idanunsa yayi yayinda zuciyar ke tsananta buga da karfi kmr zata fasa kirjinsa ta fito, so yake yagaya mata sirrin dake makale da xuciyarsa a game da soyayyar su'ad wace ta masa mugun kamu, amman ya rasa ta inda zai soma "kayi shr abdul ka sanar dani man , "no ammi dont worry i will explain later" ok Allah yasa muji alkhairi ga su'ad can itama jiya byn tafiyarka matsanancin ciwon kai ya sata gaba kmr na kiraka sai km na fasa ganin ta dan samu sauki . bai san ya'akayi ba sai ganishi yayi zaune agaban ammi yana sauraronta tare da tsura masa ido sai daya gama jin bayaninta sannan ya mike ya nufi hanyar dakin datake. ammi tabi bynsa da kallo tana girgiza kai kawai aranta tace idan tayi wari maji ayi mutun da taurin zuciya yana so yana kaiwa kasuwa . can ya hangota kwance akan gadon ta rufe ilahirin jikinta da bargo me taushi tana baccinta hankali kwance, "wayyo Allah ya furta a kasan ranshi kalli yadda take baccinta cike da natsuwar zuciya, ni km ina can na kasa runtsawa tabarni da wahalar shaukinta. ahankali ya karaso zuwa inda take kwance yasa hannunsa ya yaye bargon kadan inda ya bayyana kyakkyawar fuskarta ya kai hannunsa ya taba gefen wuyanta yaji jikinta normal ala'mun she's ok kana ya tsurawa fuskarta ido yana kallonta kmr ranar ya fara ganinta ,kallonta kadai na kwatar masa da hankali shi kansa yasan Allah na sonshi da rahma ne ya hadashi daita amatsayin matar aurensa ,alhamdullahi ya furta a fili Allah nagode maka , yadda yake kallonta hk yake jin matsanancin kaunarta na sake shiga kahon zuciyarsa. ahankali tasoma motsi acikin bargonta tana mika da sake yaye bargon dake lullube da jikinta wanda yayi kasa har rigar baccin jikinta ta bayyana, kmr ance ta bude idanunta tana farkawa daga bacci da fuskarshi tasoma cin karo, ya maseefar tsura mata mayatattun idanunsa yana kallon kayan dake sanye ajikinta rigar bacci ce iya cinyarta me hannun shimi ,rigar bacin me matukar kyau da sulbi ta tufke gashin kanta atsakiyar kanta idanunsa ya sake tsura mata yana hadeye wani miyon dayaji ya tsaya masa amakoshi sbd wani irin kyau dayaga tayi masa wanda hkn ya kasa boyuwa acikin kwayar idanun tayi zumbur ta mike zaune tana kallonsa a matukar firgice tare da murza idanunta tunaninta ko mafarki take ya gane manufarta sarai ya shareta ahankali ya matsota sosai yana sake kashe mata jiki da kallonsa, take tasoma jin wani iri aciki zuciyarta yadda zuciyarta ke beating hk nashi zuciyar ke bugawa da karfi yana taya ruhinsa murna ganin abincin ruhinta, yaushe rabon ya daura idanunsa akanta ko jiya dayazo babu yadda bai so ganinta ba amman hkn yaki samuwa ahankali taga yana matsowa zuwa inda take yana busa mata numfashinsa yadda yake busa mata numfashinsa da iskar bakinsa ya sake jefa zuciyarta cikin wani yanayi na zallar shaukinsa wanda bata taba jin irinsa a sansar jikinta ba, tun kafin yagama karasowa gareta taja baya da sauri cike da matsanancin tsoro saurin kai hannunsa yayi ya janyota ya hadeta da kirjinsa ya rungumeta tsam yana sauke naunauyen ajiyar zuciya batare daya furta komai ba. kokuwar kwatar kanta take daga jikinsa amman ina takasa kafin ta ankare taji ya hade bakinsu guri daya yanawa bakinta wani irin tsutsa me tsuma zuciya tare da kamkameta ajikinsa gam. wani irin mahaukacin bugu kirjinta keyi alokacin, kasancewar wannan shine Karo na biyu da bakinsu ya hade cikin juna irin hk gbdy tarasa yanayin datake ciki na shaukinsa ne ko na tsabar tsoronsa ne kusan minti talatin ya dauka yana sarrafa harshensa cikin bakinta tare da rikita mata lissafi da salonsa, so yake itama ta fara dandanawa taji yadda yake jinta ajikinsa,sai daya tsotse bakinta son ranshi sannan ya sakar mata baki . ya dauki idanunsa akanta ya bar dakin ya koma parlour ya kwanta yana tunani tare da dafe goshinsa da hannunsa daya. yana fita ta mike tsaye jikinta shaking amman duk da hk sai dariyarsa ta kamata aiko ta dinga masa dry mugunta tare da furta yaro ka kusan zuwa hannu ne yanzu muka fara buga game din sai ka raina kanka wlh kai tsaye bayi tashiga . yana kwance ammi ta fito daga kitchen ta daura hannuta bisa sumar kanshi "abdul akawo maka breakfast ? ta fadi hkn ne ganin lokacin da shigo gidan, bai isa ace ya karya ba kasancewar tasan baya karya da wuri. ahankali ya bude mayatattun idanunsa ya sauke akan fuskar amminsa yana kallonta kmr ya fito yagaya mata yadda son su'ad ke son zautar dashi, sai data sake maimaita tmbyrta sannan "ya bude bakinsa da kyar "zanci amman amman hado min da coffee.... yanakarasa fadar hk ya meida idanunsa ya rufe gam yana cigaba da tunanin abar kaunarsa. azababben kamshi turarenta me tsaya arai yasoma kawo hancinsa farmaki wanda ya bude mayatattun idanunsa ahankali daidai inda yafi jiyo kanshi,aiko idanuwansa ya sauka akanta alokacin datake kokarin zama akan kujerar kusnshi me zaman mutun daya ko kallon inda yake kwance bata yi ba. abinda ke bakanta masa ranshi kenan har yaji kmr zaiyi hauka, nuna ko in kula datake akansa, daga kitchen yajiyo sautin ammi tana kiran sunanta "mamana "na'am ammi su'ad ta amsa cikin siririyar muryarta wace ta sake bugar da zuciya AK dake kwance idanunsa akanta har lokacin ya kasa dauke idanunsa akanta yana kallonta ta mike tsaye cike da matsanancin sanyin jiki ta nufi kitchen tana kada ilahirin jikinta cikin wani irin salon tafiya wanda ita kanta batasan ta aikata hkn ba da . sauri AK ya dauke idanunsa akan yan madaidaitan uku dinta daya tsurawa ido ya dafe joystic dinsa dayaji tana kokarin fallasa halin dayake ciki. "gani ammi yauwa mamana ya jikin fatan kan naki ya bar ciwo? "su'ad tayi murmushi tare da cewa naji sauki sosai ammi "ok taimaka dan Allah ki hadawa mijinki coffee da hadin coslow ga Whit rice can acikin kula zanje part din dady na dawo yanxu "ok ammi zanyi yadda kikace "yauwa mamana allah yayi miki albarka "su'ad na murmushin jin dadi tace ameen. "gsky hjy kina ji da diyar nan taki inji cewar hannatu dake kokarin wanke tukwanen da akayi amfanin dasu murmushi ammi tai kana tace "dole naji daita hannatu duk duniya byn allah banida kowa ahalin yanzu sai ya'yana kwaya biyu ,sai ita da Allah ya kaddara haduwarmu daita byn na cire tsamanin ganinta, kinga kuwa dole naji daita takarasa mgnr tana fitowa daga kitchen duk maganganunsu suna zuwa AK cikin kunensa inda ya runtse mayatattun idanunsa kawai, yau gashi kwance yana tunani yar zina ,"yau shine ya afka soyayyar yar gaba da fatiha, yau ace ya taba aikata zina arayuwarsa da bai san yadda abubuwa zasu kasance masa ,iya romacing kawai iskancinsa ya tsaya amman kalli yadda abubuwa suka juye masa bai taba tunanin zai tsinci kanshi cikin matsanacin kaunar yarinyar ba gashi dumu dumu cikin shaukin soyayyar yar gaba da fatiha . cikin minti nan da basu wuce shabiyar ba tagama hada komai ta jera acikin karamin tire na unbreakable ta dauki tiren cike da sanyi jiki ta isa parlour zata kai dining table taji sautin muryarsa a kasalance " kawo min nan yayi mgnr batare da ya bude idanunsa ba. ta juyo ahankali zuwa inda yake kwance ta ajiye ta sake komawa ciki kitchen ta dauko flasks da karamin cup ta fito daidai lokacin daya mike zaune yana kallonta kasa kasa normal shigarta, ta kullun ce ajikinta doguwar rigar me igiya acikin rigar wada a ke daure igiyar riga ta baya g aban rigar km stone ne tundaga samanta har kasa sai azababben kamshi turarenta oud touch dake fixgar mutun zuwa gareta koda kuwa baiyi niyya ba . ta tsugunna agabansa tana tsiyaya masa coffe acikin karamin cup batare da ta kalli inda yake zaune tallabe da kuncinsa ya zabga tagumi yana kallonta yadda take yin komai a natse, boyayyeyar ajiyar zuciya ya sauke ahankali, aransa yace ina son yarinyar nan too much......tana gama tsiyaya masa ta mike zata bar gurin taji sautin muryarsa "ke wazai zuba min abinci? "ka zuba da kanka idan ka tashi ci, idan km baka tashi ci ba ka barshi har lokacin daka tashi wannan wahalar ma danayi darajar ammi kaci , dazaka wani kira mutun cike da gadara kmr kai ka haifeshi.. ya zaro ido waje yana kallonta cike da wani sabon mamaki yanzu a hk zai furta ma kalmar so gareta aiko da ya tsumduma kanshi cikin tashin hankali tana gama mgnrta ta juya ta bar parlour'n tana kada masa madaidaitan kugunta da yanzu yasoma balance "ke ..ke.!! dawo nan karki kuskura kibar gurin nan tayi masa banza tacigaba da tafiyarta batare da ta juyo ba . ya mike tsaye da sauri jikinsa har tsuma yake ya biyo bayanta ta kara sauri shima ya kara daga zara zaran yatsun kafafunsa ,ganin yana daf da cimanta yasa ta shege dakinta da wani mahaukacin sauri ta danna key yakaraso ransa a matukar bace yana buga kofar da karfi. "kizo ki bude kofar tunda bata gidan ubanki ce "baza'a bude ba kayi duk abinda zakayi, zance gidan uba km sai kaje kasamu wace ta matsa dole sai na zauna tare daita, aikin baza kawai mutun da anyi mgn sai zagin uban mutane to ba da ubana kake ba. ,wayyo Allah jiyayi kmr ya hadiyi zuciya ya mutu da jin maganganunta garesa ya daura goshinsa da jikin kofar dakin kinsa Allah yau sai dai ki tabbata acikin dakin karki fito ,amman matsawar ina cikin gidan sai ki gayamin ni sa'anki ne da zan dinga mgn kina mayar min . "ta kwashe masa da dry tare da cewa kana zaune kuwa