Sashe 176
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
gbdy tana dubawa ba iya ice cream kawai har da su wasu kayan ciye ciye danginsu shawarma da kanana cake biskit masu dadi da tsada da gasasun kaza su'ad ta dibi na ammi ta kai mata sannan ta dawo dakin eiman suka soma ci cike da natsuwa suna hira tana tmbyrta ina sukaje "kedai muci kawai ba sai kinji inda mukaje ba cikin hk kiran AK yashigo wayarta amman taki dauka daga karshe tasanya wayar a silet batare da eiman tasani ba. shi kuwa tun dayaga yayi mata kira sama da biyar bata dauka ba yasan ba dauka zatayi ba ya mike a sikwane ya sauko yana saukowa parlour kasa yasoma jiyowa wani sauti ihu kasa kasa da har gagi me kama da ana cin mutun washhhhhhhh ashhhhhh uhmmm uuuuuuu so sweet uhmm yakarasa jikin kofar da sauri ...... *ku saurareni gobe Inshaallahu zakujini da wani page* mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE