← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 289

Sashe 110

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

nashiga cikin nasoma jin saukar mari takoina a fuskata mamma ce abinda bai taba faruwa ba kenan wannan shine ranar ta farko da hannu mahaifiyata ya gareni naci duka naci fada gurin mamma wanda kadan ya rage bata illatani ba tana dukana tana nima ina ina bata hkr kuka tayi sosai da kyar yayyena suka dinga bata hakuri sukace nima nabata hakuri ina kuka na durkusa har kasa nabata hakuri tace ta yafe min amman kar na sake kuskaren dadewa a makaranta . wannan yazama shine na farko da karshe dazaki sake dadewa hk wlh daman baki taba aikata hkn bane sai lokacin km akasoma tmbyr yadda akayi na dade a makaranta na ce mun tsaya yin wani aiki ga motata km tasamu matsala ...ba bari mahaifina yasan da zance ba. ina dakina nayi shr ina tunanin magangun prof taufeek nasoma zagaye dakin naci abinci dare nasanya kayan bacci nayi karatu daga nan km me nayi? dabi'un nawa ma na kasa ganewa hk na haura saman gadona to shi taya akayi ya gane dabi'una nayi mgnr tare da kwanciya na runtse idanuna ban dade da kwanciya ba bacci yayi awon gaba dani kasancewar nagaji dawaya ga jikina gbdy sun min tsami da kyar ma nake iya juyawa sbd dukan danaci. su'ad ta dakatar da umma alokacin kina da shekara nawa ummana naga ba'a dukan yan jami'a murmushi umma tayi sai dai idan bai yi abun duka ba, sannan lokacin ina na wuce duka agurin iyayena duka ba wasu shekaru gareni ba dan ban wuce 21 ba. umma tacigaba washegari ni dai bansa yadda akayi ba sai ganin motata nayi a harabar gidanmu. cike da natsuwa nasamu mahaifiyata da zance taufeek domin bana boye mata komai duk wata damuwar itama dani take yinta akwai shakuwa me karfi atsakaninmu, tace taji amma ta min addua tare da nasiha akan na rike mutuncin kaina ta dade tana jadaddamin na rike mutuncin kaina. tun daga wannan lokacin wata irin shakuwa ce me tattare da zunzuruntu kauna ke wanxuwa atsakanina da prof taufeek har ta kai tawo yana zuwa gidanmu km nice da kaina na bawa securities din bakin get dinmu damar duk sanda yazo abarshi yashigo kai tsaye . duk wannan budurin da muke nida taufeek da zuwansa gidanmu da yanayin yadda muke gudanar da soyayyarmu mahaifina bai da masaniya akan komai km nima har zuwa lokacin bansa da zance auren hadin da za'a min da cousin dina yakub ba. hankalina kwance yake nayi zurfin cikin kogin sonshi, shima km yana nuna min kulawa takowani bangarensa duk da har lokacin bakina bai furta masa ina sonshi ba ko akasin hk soyayya kawai muke gudanarwa dan idan muna tare dashi bazaka taba gane waye yafin son wani cikin ni dashi ba. shi kansa kullun cikin cewa yake yafini sona. nima km gani nake kmr nafish sonshi. wata rana ina zaune adakina byn nagama duk abinda yazame jiki sanye nake cikin kayan bacci wando da dogon riga . waya na dauko nakirashi dayake kullun sai byn nagama zararrukana zan kirashi ahankali muka soma hira irin ta masoya cikin hirar ne nace nayi my hope dayake yanzu hk nake ce masa nayi kewarka.. yace Allah dear nace eh yau fa ina jin ko bacci bazan iya yi ba matsawar banganka ba, karki damu zakiyi bacci idan har da gaske rashin ganina ne matsalar. sai dai a nemi wata matsalar bawannan. zan kau da wannan yanxu yana gama fadar hk naji ya katse kiran abun yayi matukar bani mamaki . sake neman layinsa nayi byn wasu lokuta kira daya biyu ya dauka hello ...hello ..ya ka katse kiran? wani aikin gaugauwa ne ya taso ok yanxu nasan kai kadai ne a inda kake? kwarai kuwa me kakeyi ahalin yanzu kofa nke kokarin budewa ayya a ina kenan..? agidanku man.... dago idanuna nayi da sauri tare da zaro su waje lokacin da suka sauka akansa waya manne da kunenshi yana kokarin bude glass din kofar shigowa dakina ta cikin glass din ya dago min hanunsa take hantar cikina ya kada wani matsanancin tsoro yakamani mikewa nayi da sauri na doro daga kan gadon ina binsa da wani irin kallo wani irin mutun ne shi....? daga cewa nayi kewarsa shine zai kwaso jiki yazo yama akayi yasan dakina? ban gama tunani ba yakarasa bude kofar yashigo ya rufe tare da jingina bayansa da kofar yana sauke naunauyen ajiyar zuciya jikinsa sanye cikin riga yellow me dogon hannu da yar samanta baki da wando jeans sai wani kyale daya zaye wuyansa dashi ahankali yasoma takowa zuwa inda nake jikina da bakina babu abinda suke sai kirma zuciyata kuwa kadan ya saura batayi bunduga ba. bakina na rawa nace a... a taufeek meye hk? meye kawoka acikin irin wannan lokacin ? kawai naga yasoma zare yar saman rigasa xuwa kaurin hannunsa sai ga asalin yellow rigar dake sanye ajikinsa me gajeren hannu ta bayyana . agigice nace a'a meyasa km kake kokarin cire kaya ? kawai naga yakarasa cire rigar gabadaya ya nufo inda nake cike da izza yana kare min kallo bangane meyasa kake kallona hk ba? ahhhh daman haka kake bansani ba ? a'a ya girgiza kai ba hk nake ba kece dai kike kokarin meidani hk uhmm ni km? yace min nace dan girman allah karka karaso gareni da wannan yanayi naka duk nmj da kagansa hk akwai wani abu cikin zuciyarsa..... auuu daman hk kika damu da lamarin maza kmr wani shine komai.dole nadamu sbd gudun abinda zaije ya dawo ne nayi mgnr ina sunkuyar da kaina kasa tare da wasa da yatsun hannuna abinda zaije ya dawo din menene shi? yayi mgnr tare da kwaikwayar muryata yakaraso gareni ya cafki yatsun hannuna na zabura nayi baya ya matsoni.. saleemat.... uhmm... na ansa atsorace ina sonki taufeek dan Allah kada kamin komai a'a ya ambata sannan yabini da wani irin kallon mamakin abinda nace still hannuna nacikin nasa ya rike gam. amman jin abinda nace yasa ya saki hanuna da sauri yana cigaba da kallona ke me nace me kike mgn akai cewa fa nayi ina sonki ba wai wani abu zan miki ba. illa ki furta min kina sona kmr yadda nasha gaya miki.. to idan nace ina sonka bazaka min komai ba zaka tafi abunka batare da kamin wani abu ba? murmushi yayi ya sake riko yatsun hannuna naga alama dai idan ban miki wani abu ba bazaki ji dadi ba na lura kina tsammanin wani abu daga taufeek . ya sake matsowa kusa dani sosai tare da meida hannuwansa ya zagayeni dash yana kallon cikin idanuna nasoma ja da baya nace a'a taufeek karka min komai. murmushi yayi ya sake motsoni shi ma karki damu sumbata daya tak ya isa.... nasan bazaka tsaya adayan bane na fadi hkn ina sake ja da baya ya cafko kafafuna ya janyoni wanda kadan ya rage banshige cikin jikinsa ba . kmr ya kenan bangane nufinki ba. cewa nayi nasan tau..feek ...bazai taba tsayawa a sumbata daya ba nakarasa mgnr ina turo masa bakina cike da shagwaba ke nan kin yarda da sumbata ashe...? amman nasan dai bazaka taba tsayawa a daya ba . ba zai wuce dayan ba take ya kwanto jikina yana shinshinani tare da busa min iskar bakinsa...... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 110 · 0% Book details