← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 289

Sashe 71

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam innal haya'a mina iman* *Allah's messenger (s. a. w) said modesty is part of faith* page 27 ihun ore ne ya karade ilahiri gurin da kururuwarta ,tana daga hannuwanta sama da tsalle tare da yin rawar shaku shaku tmkr dai yadda cikakkun yan iskan lagos kan yi a duk sanda wani abu makamanci hk ya faru. yauwa.. kawata kin min Dade wallahi shiyasa nake mugun yinki irin karshen nan. kina maseefar birgeni gurin saurin daukar action akan komai. ,idan ya sake kawo miki rainin hankali, ki kara masa wani marin . , kiyi masa double din Wanda kika masa nima zan tayaki.naji dadin wannan marin da kika masa . ,allah yayi miki yadda kike so arayuwa , ya mallakamiki zuciyar wannan mugun me taurin zuciyar tsiya, ta karasa mgnrta tare da kamewa guri daya tana me sarawa police' da hannuwanta duka , shugaban tawaga karka damu ku cigaba kawai , akan duty'nku kuke tana kaiwa nan ta kwashe da wata mahaukaciyar dry tana nunasu da hannu. ,take wajen ya dauki wani sauti mara misaltuwa tare da al'ajabi da ban mamaki. yayinda wannan police din daya sha mari yanzu ya kame guri 1,dafe da kuncinsa yana kallon su'ad dake tsaye tana zabga masa harara. kallonta yake cike da mamaki da karfin hali tattare da jarumta irin nata. wannan shine Karo na farko da wani abu makamanci wannan ya faru dashi ,a iya tsawon rayuwarsa.. mari fa....... , marinsa fa wannan yar karamar yarinyar tayi amatsayinsa na dan sanda me zaman kansa. bama zai iya tuna when last daya sha mari irin wannan ba. yarinyar da a girme ya girmeta, kusan ma zai yi kanwa ta kusan 5 daita amman ta iya cire hannu ta dauke shi da mari . wannan mamaki ba iya kan wannan police din kadai ya tsaya ba. har uban gayya AK dake tsaye rungume da hannunwasa bisa kirjinsa, ya sha mamakin yarinyar . hakika lamarinta ya zarta tunaninsa, bai taba tunanin takadirancin yarinyar ya kai hk ba... cikin wannan tunanin da ak da polisawan dake gurin keyi, su'ad tasamu karfin gwiwar karasowa gaban Ak kirjinta na bugawa, shima hkn ce takasance dashi dan wani irin mahaukacin bugu kirjinsa keyi wanda yarasa dalilin jin hk. cikin daga murya tana zubd hawaye tasoma mgn ka gayamusu su bar gurin nan yanxu yanzu .. suyi tafiyarsu ,su barni da kai ....... ,tafiya dani bashi ne solution ko raba zuciyata da kaunarka ba, sai ma tarin damuwa da nadama dazakayi arayuwa.... dan hk nake umartarka daka gaugauta sallamar wayan nan banzayen yan sanda daka kwaso ... ta karasa mgnr tana nuna bayanta da yatsan hannunta inda police's ke tsaye cirkocirko har zuwa lokacin Mamakinta bai bar gangar jikinsu ba. tacigaba da kallon cikin kwayar idanunsa, kafin daga baya ta sanyaya muryarta cike da ban tausayi why.. why abdulkabir..... so kake ka kasheni ..... ina sonka ka tausayamin ka daina wulakantar da soyayyata.. wallahi wallahi wallahi ina sonka bilhakki da gsky. ,bancanci wannan gallazawar daga gareka ba. ka tausayamin abdulkabir ka daina sauraron wacan jakar karuwar .. sannan ka daina abinda kake aikatawa daita, haramun ne abdulkabir ya haramta. ahankali ta sake matsoshi sosai har suna iya jiyo saukar numfashin junansu. ta shafa kyakkyawar fuskarta data dan soma tasawa sbd marukanka datasha agurinsa. zuwa yanzu kuka take wiwi tana kallon cikin mayatattun idanunsa , ,sosai tayi kasa da muryarta ta yadda babu me iya jin abinda zatace. wasu sabbin hawaye na sake zubo mata kana ji ko kayi hakuri masoyina Allah nayi nadamar tafka wannan kuskuren abinda nayi dazu, karka kyamace arayuwata kai ne abu mafi mahimmanci da soyuwa gareni . idan ka gujeni rayuwata zata tagyyara fiyye da yadda nake ciki yanzu. kayi hakuri wlh kishinka da soyayyarka ne ya sani aikata hk. ina da matsanancin kishi akanka abdulkabir.. banason ganinka tare da kowa balle wacan jakar prostitute din taka . pls and pls ka tuba, Allah ya haramata irin abinda kake aikatawa .. wayan nan surutan nata yasanya take ranshi ya sake baci ya dugunzuma ya kai kololuwa, dan jin abinda tace.. shi zatawa wa'azi ?yayi mgnr cikin ranshi. wani irin zafi zuciyarsa ke masa akan zantuttukanta. bai san sanda yakarasa fincikota gabansa ba kirjinsu ya hade guri daya yanamata wani irin kallo me tattare da tsagwaron tsana, ita ko su'ad bakaramin tashin hankali tashiga ba, ganin yadda kamaninsa ya sake canzawa . akalla ya kusan minti talatin yana kallon cikin fararen idanunta dake fitar da hawaye, kafin wannan dan sandar data mara yasamu damar takowa zuwa inda suke . yana gama karasowa gurin rike da bindigarsa ya daga hannunsa sama zai sauke mata bindigar akanta. , zaraf AK yayi saurin rike tsintsiyar hannunsa gam tare da dago mayattun idanunsa yana dubansa. a kaskance muryarsa a matukar harzuke yace mekake shirin aikatawa hk..? kana nufin ta hk zaka hukuntata? no no yashiga girgiza masa kai, karka soma kuskuren aikata wannan dayen aiki . kabari idan takasance agurinku ,kana iya mata duk abinda kagamada. ka hukuntata bisa abinda tayi maka ,dan ko civilians bai kamaci tayiwa irin abinda tayi maka ba. asp ganiyyu AK yakira babban cikinsu, ku wuce da wacan jakar yarinyar ni zanzo da wannan tantiriyar mara kunyar. no sir ,sai dai kayi hakuri dole ne mu tafi tare daita acikin motarmu,ak yayi shr yana jan tsaki tare da meida kallonsa kanta, kallonta yake cikin rainin hankali da bakincikinta jin zuciyarsa yake kmr zata fasa kirjinsa ta fito. , ahankali yaja numfashi ya fesar tare da sauke naunayen ajiyar zuciya, batare da ya sake cewa komai ba, ya runtse mayatattun idanunsa. asp ganiyu ya kalleta cike da kaskanci da ranin hankali yace bitch we are here for work not for prostitution, wuce muje yanxu tun ban fasa miki kafarki da bullet ba. da sauri AK ya bude mayattun idanunsa da suka gama rikidewa tsabar tashin hankali dayake ciki, ya saukesu fesss bisa fuskar asp ganiyu yana dubansa zuciyarsa na wani irin harbawa da sauri sauri.... har sai da ya kai ga dafe daidai tsaitin kirjinsa,da hannunsa 1 ,batare da yasan ya aikata hkn ba. asp na karashe mgnrsa yabawa sauran polisawan umarnin tafiya take suka juya gabadayansu tare da cakumar wuyan ore suka soma ingizata keyarta. ,haba kubi a sannu man ,bafa kisan kai mukayi ba dazaku dingawa mutane rainin sense, muke rainin sense..? eh man ai bazan ji tsoron fadar hk ba, ok idan muje station zakiyi bayyani dalla dalla ya sake ingiza geyarya ..... asp ganiyu ne ke bawa su'ad umarnin shiga mota ,amman sam taki. sai kuka take tana rokon ak, kar ka bari atafi dani police station abdulkabir ina sonka ni masoyiyarkace ,duk zuciyar datace tana so ta wuce wulakanci, nasan kaima zuwa yanxu kasoma kamuwa da matsanancin kaunata.....hannusa yasa ya buge mata baki yana nunata da yatsan hannunsa nace bana sonki bana sonki ,har saunawa zan gaya miki bana sonki. dakikiyar ina ce ke da kika kasa fahimta hkn.. kana sona man, yazaka dinga fadar abinda bashine Acikin zuciyarka ba. ,idan har baka sona kmr yadda kake kirari. meyasa sanda nazo ma'aikatantarka ka hana securities dinka wulakantani da tozarni...? meyasa sanda mukayi musayar yawu da kai a spankys ka hana abokinka daukar matakin da yayi niyya akaina...? yanzu na mari police agabanka da hanuna wanda nasan aikata hkn na daidai ayi dispiling din duk mace data aikata hkn, amman ka hanashi ramawa sai ma cewa da kayi kar yayi kuskuren aikata dukana . duk wannan salon ma cikin kiyayya ce..? uhm tell me...i said tell me kiyayya ce ko soyayya .? ka fara sona kmr yadda nake matsanancin sonka you are very stupid mahaukaciya ...idan har hk ake soyayya tabbas masu yinta sun tabbata cikakkun mahaukata ... soyayya dake ko asarar rayuwa. bari kiji koda matan duniya kaf zasu kare....koda ni dake kadai zamu saura aduniya ni abdulkabir bazan taba tunanin aurenki ba..... karya kake kalmar hauka da dakikancin da kake kirana dashi bai kamaceni ba. sbd kaine katun mahaukaci km dakiki .. zan sake tabbatar maka muddin muna raye acikin duniyar nan *sai ka aureni dole* bai tsaya sauraron shirmenta ba illa ya zabga mata mari. fincikota yayi da iyakacin karfinsa ya watsata byn mota police yana basu umarnin su wuce daita , km idan sun isa station, suyi mata hukunci mafi tsanani....... labbansa dayake motsawa ahankali take bi kallo. matsowa tayi sosai , ta daidai tsaitin inda yake tsaye yana kallonta, bansan me zan gaya maka ka fahimceni ba.. bansa wani irin dakikin mutun ne kai ba mara tausayi da sanin yakamata, bazan taba kuskuren barinka ba, amman zan kebe maka kaina da kaina sai dai ina tabbatar maka zan sake dawowa gareka..mgnr kana sona ko akasin hk lokaci ne zai nuna. da karfi police suka ja mota sukayi gaba .. hankalinsa yayi mugu mugun tashi dajin lafazinta, me tataka dazata dinga gaya masa duk abinda yazo bakinta km alokaci tagama ? wacece ita ..? ya Allah wai meke shirin faruwa dani da rayuwata ne? wannan wace irin matseefa ce ke shirin kusantoni? ahankal shima ya juya ya koma cikin tafkeken gidansa cike da matsanancin tsanyi jiki da fargaba mara misaltuwa, yashiga motarsa ya tayar . Williams na daga Masa hannu. amman ko kallon inda yake bai yi ba. zaune kawai yake cikin motarsa yana diriving amman natsuwarsa da hankalinsa basa gangar jikinsa, ya dubi agogon diamond dake daure da tsintsiyar hannunsa wanda tsayawa fadar adadin kudinsa bata lokaci ne. ,karo na sau ba adadi kenan dayake ta jan dogon tsaki . baisan me yashiga cikin tunaninsa ba akan yarinyar .. da har yake kokarin hana police taba lafiyar jikinta, tare da hanasu daukar matakin laifin datayi ayanxu ,tabbas duk abinda ta lisafo akansa hk ne sun faru sai dai shi ba dan wata manufa ya hana securities dinsa da malik da wannan police din dukanta ko wani abu me kama da hukunci ba...hakika yasan bai sonta bai kaunarta asalima bai kaunar daura idanunsa akanta . to meyasa meyasa take da tabbacin yasoma sonta...? babu irin tunanin da baiyi ba akanta kafin yakarasa gida, da taimakon Allah ya iya kawo kanshi ikeja gra. yana shiga farfajiyar gidansu kai tsaye parking space ya zarce yayi park din
Chapter 71 · 0% Book details