← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 203 OF 289

Sashe 203

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a firgice zata kwallara ihu yana ganin hk yayi saurin hade bakinsu yacigaba da kwasar gara aiko take ta fara ambaliyar ruwan hawaye tana kokarin kwatar bakinta cikin nasa amman yaki saki sai da yaji an tada sallah sannan ya barta . aiko ta bare baki tana kukan zai kasheta, ya janyota jikinsa sosai ya rungume yana kissing dinta "ba kasheki zanyi ba hrt beat soyayya ce ta kawo hk ,ina sonki over kinga dole wannan soyayar ta dinga haifar da yawon sha'awarki over nifa da zaki karamin ma ina so wlh .. idanunsa ne ya sauka akan agogon bango dakin yasa shi zameta ajikinsa ya sauko agadon yashiga toilet yayi wanka tsarki hade da alwala ya fito ya canza kaya ya tada sallah. ya dade zaune byn ya idar yana kwararo musu addua fatan alkhairi da farinciki arayuwar aurensu. yadda yabarta kwance tana nan a hk har lokacin saitin fuskarsa ya kai daidai fuskarta har suna shakar numfashin junan "hrt beat muje na miki wanka kiyi sallah. karyar da kanta tayi ala'mun a'a " zan yi da kaina tai mgnr muryarta a shagwabe yunkurin tashi tayi ai bashiri takoma ta zauna abakin gado tasaki Sabon kuka wanda daji na shagwaba ne, shi km duk ya w ani rude "shi yasa nace muje na miki dan nasan bazaki iya ba ,"oya muje na miki wanka bashiri ta miko masa hannuta madadin ya kamota sai ya dauke cak yayi bayi daita yayi mata wanka ya barta tayi wanka tsarki da kanta tare da alwala. da kyar ta iya gabatar da sallah sbd gbdy gabobin jikinta sun sage sun mata tsami tana zaune akan sallaya taga ya dauki waya yana daddanawa. reception ya kira cikin minti goma sai ga daya daga cikin ma'aikatan hotel din tana nocking ya tashi ya bude kofar wani matashin saurayine tsaye hannushi rike da wani karamin flaks akan tiri da cups ajere ya amsa ya dawo cikin dakin ya koma ya kullo kofar. ya hada mata tea me kauri yakaraso har inda take kwance ya dagota dan batayi bacci ba, da kyar yasamu tasha tea ya sake kiran reception yana bukatar likita mace ,ya ajiye wayar ya tarairayota jikinsa ya rungumeta ya meidaita kan gado yana shafa bynta, muryarta can kasa kasa kmr ta masu koyon mgn tace "ni dai kawai kabarni banason kusancina da kai.. mgnr tabashi dry sosai har sai daya dara ya sake rungymeta sosai "Allah hrt beat tun yanxu? "byb yanxu ne fa za'a fara buga wasan kwallon dan wanda akayi abaya bakomai bane, ta zaro idanunta duka wahe tana kallonsa sai km ta saka masa kuka "no no sorry hrt wasa nake fa"Allah bawasa kake ba, ai duk mgnr data fito daga bakinka babu wasa acikinta .. " thank God da kikeyi saurin fahimr hk ya fadi acikin ranshi amman azahirance cewa yayi ai lallabaki zan yi kinga gaba ba sai na satoki ba da kanki zaki biyonib ko yakarasa mgnr yana kai mata kiss cikin hk aka kwankwasa kofar dakin sai daya dauki kusan minti goma sannan yana manne daita ajikinsa sannan ya tashi yaje ya bude. likitace mace me kamala daganin yanayin shigarta ma muslimace da hannu ak yayi mata alamun takaraso ga su'ad tare da yi mata bayanin abinda yake son tayi mata batare da bata lokaci ba allura tasoma mata byn ta tmbyeshi ko tace abinci sannan tabashi magani tare da gaya masa kaidar shan maganin su. ya sallameta likitar ta wuce, kwanciya yayi kusa daita tare janyota jikinsa duk da bataso hkn amman dole ta hakura ya lullubesu bacci me dadi ya daukesu. wuraren karfe goma ya farka sakamakon kararrawar dakin da'aka danna yasan masu aikin hotel din kusan wannan zuwan da ma'aikaciyar tayi shine na uku basu tashi ba. ya mike zaune sannan ya ziro kafafunsa kasa yana mikewa tare da sallati yasoma kokarin bude kofar yana bawa maikaciyar hanyar ta shigowa tana gaidashi ya amsa aciki yana tsaye ta ajiye tirin abinci ta fita ya meida kofar ya rufe ya dawo ,abinci ya bude ya duba shikafa ce me hade da fridrice da win nor alcohol da viter milk sai ruwa ya mayar ya rufe yashiga wanka wanda kusan awo daya yayi abayi sannan ya fito kugunsa daure da whit towel hannunsa rike da karamin towel yana gogge sansar jikinsa ya nufi gaban dresss mirrow ya shefe jikinsa da lotion tare da body spray ya nufi wardrobe ya ciro suit dinsa ash colour ya saka atsanake yake shirinsa har yagama ya feshe ilahirin jikinsa da turarruka masu sanyi kamshi briefcase case dinsa ya bude ya dauko biro da farar takard tare da daurata akan dress mirrow yasoma rubutu kmr hk. _i have special appointment that well take me a long time before get back, they's food that well be enough for you before get back ,im sorry i wil lock you up like you yesterday i really love my beautiful wife take care of ur self_ ya nade takardar ya cusa cikin tafin hannuta kmr zata bude ido sai km tacigaba da baccinta ya sumbaci goshinta da lips dinta sannan ya bar dakin cike da nishadi. sai wajen uku saura ta farka tana juyi akan gadon ahankali ahankali ta bude idanunta rasssss taga dakin wayam babu ala'munsa ta runtse fararen Idanunta ta budesu tana mike tare da ambaton sunan Allah ,taji abu makale da hannuta tana dubawa sai ga farar takarda cike da natsuwa ta bude tasoma karanta sakon dayake ciki tana gama karantawa ta dungule takardar tayi cilli daita "aiki dai aiki kawai ya kawo mutun wata kasa dan ya kagallaza mutane , "kasan bazaka kasance tare dani ba meyasa kazo dani? ta sauka daga kan gadon tana mita bathroom tashiga tana matse kafafunta dan har lokacin tana jin kasanta na mata zafi . wanka tayi tare da alwala tazo ta tayi sallah ta koma gefen gado ta zauna ta jawo center table ta bude abincin wanda oredy ya rigada yayi sanyi ,idanu kawai ta tsurawa abinci domin bazata iya ci ba kasancewar bata cin abinci da sanyi ,duk dadinsa bazata iya ci ba matukar ya rigada yayi sanyi, amman data tuno da zabar dataci jiya bashir tasoma dan tsakura abinci , ta bude kwallabar win tasha ta ture center table din gefe ta haye saman gado ta dauko wayarta ta kunna tare da kunna data tana rike da wayar message's nata turereniyar shigowa sai da suka gama shigowa sannan tashiga duba sakonni kai tsaye contact din eiman tashiga taci sa'ar tana online tasoma kokarin tura mata sako. "assalamu alaikum " can eiman ta aiko mata da amsa "wa'alaikis salam amaryarmu ya kuka sauka tare da ala'mun dry.? "gsky eiman kin cuceni tsakani dake sai Allah ya isa muguwa ta tura mata tare da alamar ranta a matukar bace yake. eiman ta turo mata dry "shegiya dole kiyi min dry mana tunda kinsa wulakancin da kika shirya min, "ya kuwa ammi tayi? eiman naganin wannan sakon nata akwance take kusa da ammi ta mike zaune ta nufi dakinta tana takirata voice cal tana dryr mugunta , byn yagama connecting fuskokinsu ya bayyana su'ad ta hade rai ita kuwa eiman banda babu abinda take su'ad ta sake hade rai "ina ammi? "gata can tun shekaranjiya tarasa sukuni gashi takira duk numbobin da yaya ke amfani dasu a kasar koria sunki shiga, "ke ammi fa tashiga damuwa sosai gsky bakaramin so take miki ba, sai danata rarrashinta sannan ta dan dawo daidai amman har yanzu fushi take da yaya, alhalin basan kema kina son bin mijinki ba . "Allah sarki ammina nasani wlh nasan zata damu sosai ,dan hasko min fuskarta nagani. "eiman ta zaro idanuwa rufamin asiri daman tana zargin dani aka hada baki. "ai ba zargi take ba kece ma kika bada gudumuwar tahowa da diyarta wata uwa duniya . sun dad'e suna video call da juna daga karshe su'ad ta ajiye wayar amman still tana online . ta kwanta lamo akan gadon tana tunani AK da halinsa wuni ranar kwance take sallah ne kawai ke tayar daita ko charting da eiman da friends dinta ahankali yunwa tasoma cinta sai dai bakamar na jiya ba karfe takwas daidaita taji ana nocking din kofar dakin tasan ba abdul bane,sbd idan shine bude kofar kawai zaiyi ahankali take jin wani sautin muryar ana nocking din kofar "ki bude kofa mgn kawai zanyi dake ... rassssss gaban ya buga take tsoro yakamata tashiga kallon dakin tana kallon kofar kirjinta nacigaba da bugawa. lokacin da ake sake buga kofar ana kiran tazo ta bude ahankali ta sanyawa jikinta jarumata ta isa jikin kofar tana lekawa ta hujin kofar tare da cewa "waye kai ? idanu ta zare a matukar firgice sakamakon ganin mutumin shekaranjiya da suka shigo jirgi tare tsaye abakin kofar take jikinta ya dauki rawa "ki bude plz mgn kawai zanyi dake da sauri ta matsa daga jikin kofar tana ja da baya tare da kiran "wayyohhhly Allah abdul ina kashiga kana neman jefa rayuwata cikin tashin hankali wuf ta fada kuryar dakin ta kulle kofar ta zauna aciki ta zabga uwar tagumi "to me km wannan mutumin yazo gurinta nema? sannan wace mgn zai yi daita? tai wa kanta tmyr ajere hawaye na gangaro mata ta gefen idanunta . tun tana iya jin sautin bugun kofar da sautin muryarsa har tazo ta daina ji ta mike tsaye ta dauro alwala ta fito ilahirin jikinta a sanyaye tana fitowa tayi sallah tana zaune akan pray mat taji an danna kararrawa ta tashi ta leka wannan karon ma'aikatan hotel din tagani tsaye da tire da ala'mun abinci dare suka kawo ta juya ta haye gado ta kwanta, gajiya sukayi suka juya. yau ma sai wurin 11:00 yashigo yana bude kofar idanunsa suka sauka akanta can karshen gado ta hade kafafunta guri daya tare da saka fuskarta atsakiya cinyoyinta ganinta hk yasan ba bacci take ba kadaici ne yayi mata yawa ,ahankali yashigo ya meida kofar ya rufe ya ajiye farar ledar hannunsa yasoma takowa zuwa inda take yana kiran sunanta "hrt beat hrt beat!! tayi shr taki amsawa sannan taki dagowa har sai daya yasa hannunsa ya dago fuskata ya tsura mata mayatattu idanunsa itama kallonsa take Sai dai idanunta cike suke taf da ruwan hawaye ,ta
Chapter 203 · 0% Book details