Sashe 54
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jin kmr ya fezgota ta ciki zuwa gareshi kusan minti goma ya dauka yana kallonta da shafa fuskarta batare daya ce mata Kala ba Zeey ta sunkuyar da kanta kasa kmr gaske tana jin farinciki na ratsata take taji wani Abu yatasomata tun daga tsintsiyar kafafunta zuwa tsakiyar kanta yana seculating din gangar jikinta Wanda bata raba Dayan biyu zazzafar kaunarsa da tarin sha'awarsa ce ta haifar mata da jin hk, ammi ce ta yanke Shirun dake tsakaninsu ta hanyar Cewa,, kar ka firgita min yariya da wayan nan idanunnaka ,Daman kasa ayo kiranta ne Dan kawai ka tsareta da idanu? idan kasan baka da abin cewa ta tashi Ta koma daki ,muryarsa a sarke Ta fito hb ammi karki min man kinsa halin tashin Dana shiga cikin kwanakin,.... Ni kuwa nafi kowa sani tunda rashin kunyarka tasa ka kasa boye abinda ke Cikin ranka Dady najin hk ya Mike tsaye rike da magazine dinsa yana nadewa ya nufi part dinsa ,wata irin matsananciyar kunya ce takama Zeey gabadaya Ta kasa kwarkwarar motsi agurin AK ya sake fuskantata da kyau tare da kiran Complete name dinta zainab.....zeey najinsa Ta kasa dagowa balle Ta amsa masa kunyar ammi ce tayi mata ruf da dugu ...kiran sunanta ya sake Yi sanyayyiyar muryarsa nan ma Shiru tayi masa taki cewa dashi komai yace ammi ki taimaka kice mata tace min wani Abu man tsawon sati kenan nake kwadayi da zabarin son jin muryarta Amman taki lamunce min, Ki tmbyr min ita ammi ko wani laife nayi mata nabata hkr ....ammi tace wanan km tsakaninku ne babu ruwana kaga ma tafiyata ammi ta Mike tana barin gurin. ya tsare Zeey da mayatatun idanunshi tare dakiranta a sanyaye me na miki me tsanani irin hk daya sa kike guduna Zeey idan ma abinda ya faru ne kafin tahowata ina rokonki dakiyi hkr gani yanzu na dawo da kokon barata gareki daman babu wata mace danake dating daita kawai dai nagaya miki hk ne pls Ki yafemin Zeey Sannan Ki dago Ki kalleni ko zan jin dadi da salamar zuciya, ta dago idanunta ahankali ta zube su cikin nasa tana narkar dasu take zuciyoyinsu suka buga atare kallon kwayar idanun junansu suke cike shaukin kaunar juna yayinda tsafin boka na kan dutse yashiga Tasiri akowace kafar gashi dake kwance asansar ajikinsa ahankali yacigaba wallahi Zeey tunda nake ban taba ganin yarinyar data shiga zuciyata at one's kamarki Zeey kinsa zuciyata dan Zeey.. Dan Allah Kibani dama nashigo rayuwarki domin Mazama abakin rayuwarki sannan pls forgive and forget for what I did to you before ya Fadi hk yana sake tsareta da mayatattun idanunsa . ita dai Zeey tana zaune tana sairaronsa ne kawai har yagama zubansa batace kala ba Zeey nasan kina jina Dan Allah kimin mgn konaji sanyi azuciyata Zeey I love you... jikinta asanyaye ta Bude baki babu Komai komai ya wuce kenan kina sona har yanzu....? Yayi mgnr yana karyar da Kai. Sosai sbd Duk bakin daya furta yana so ko yace bai so daga baya karya ne Allah, ta dage masa girarta daya alamun eh yayi murmushi yana shafa sumar kanshi bakaramin dadi kalamanta suka Yi masa ba hira suka sha sosai sannan suka Yi sallama da jumar zai kirata anjima. Wunin ranar da farinciki taYini iman nata faman tsokanarta wai murna take dan taga Yaya. Daman ita tasan ciwon son yayanta take. da daddare ma yakirata tana dauka yace mata I love you cike da kunya tace I love you too Sun dauki lokaci me tsawo suna hirarsu tare da fayacewa junansu yadda suke ji inda yake ce mata zai yi tafiya zuwa kasar America gobe yin wasu project zai dauki sati 1 kafin ya dawo ,bazatajishi awaya ba har sai ya dawo. Ta kashe wayar lumshe ido tayi take bacci me dadi ya dauketa .tare da mafarkinsa . cikin satin nan akil yakirata, Zeey babu wani bata lokaci taje inda suka Saba haduwa suyi shashancinsu,suna haduwa suka jone da juna akil ,suka soma aikawa juna zafafan romancing ya rungumota sosai yana manna bayata da kirjinsa hannuwansa duka bisa nonuwanta yana murzawa ita km sai sake manne masa take jikinta na rawa ta juyo ta hade bakinsu guri daya suka soma tsotsan bakin juna ahankali suke tafiya suna romancing din junansu Har suka zube kan gado nan fa kowanensu Yashiga nunawa dan'uwansa nashi kwarewar akan haraka jikin na kirmma ta kamo joystic dinsa ta danna cIkin kasanta suka soma cin Juna byn komai ya lafa tsakaninsu ta meida kayan jikinta tayi shirinta tsab kmr ta kirki akil ya kalleta sama da kasa yace yana ga kina shirin tafiya nifa bankoshi ba, yayi mgnr yana fezgota zuwa jikinsa ta narke masa nima ban vankoshi da kai ba Amman kayi hkr ma hadu gobe daidai Wannan lokacin da muka hadu yau sbd na fito ammi bata gida banason ta dawo bananan, kalli yadda kike mgn kmr ta kirki nan kuwa tantiriya ce Tayi murmushin kai kadai kasan da wannan. nasani zumata abokiyar holewata rabani dake akwai wahala. idan nayi aure fa ...? ta tmbyeshi kisa aranki kina da mazaje biyu ya bata amsa yana nuna mata yatsunsa biyu . aranta tace tsinanne Allah ya kashheka kafin lokacin na huta. Amman azahirance kuwa cewa tayi OK Bari na wuce sai Allah ya kai mu gobe. Tare suka fito daga hotel din ya sauketa a ikeja shi km ya wuce gidansu, yanzu duniya sabuwa agurin Zeey bata da matsalar komai gida da Waje daga taci ta koshi sai taje akil ya danna mata wutsiya tayi bammmm daita sosai suke sheke ayarsu da abokin lalatarta akil ,kallo daya mutum zai mata ya gane ana cinta sosai sakamakon bombom din daya yi wani irin girma da bajewa, Amman dayake makirar yariya ce kullun kaganta sanye take acikin hijab ,wanda hkn shi kesa mutane ke mata kallon mutuniyar Kirki. Zaune Zeey take akan gadon hannuta rike da handout tana karatu. karatu take sosai da alamun yanzu ta maida hankalinta kan karatunta fiyye da lokutan baya Domin samun ingantaccen sakamako a watanin baya tayi sakacin data dauki cariover a makarata adalilin yana tunanin AK yanzu kuwa daya zamo nata ita Kadai sai yadda tayi dashi bazata tsaya sanyar dazatayi losing opportunity dinta ba shi kanshi Wanda ta fadi jarabawa akan shi bazai ji dadin ganin sakamakonta wancan lokaci ba wayarta dake gefene ya fara ringing da dan saurinta tasa hannu Ta dau wayar tare da manna wayar a daidai saitin kunneta muryarta can kasa kasa tace my life ka wuni lafiya? Daga bangaren AK ajiyar zuciya ya sauke yana buso mata hucin numfashinsa kana yace the only ykk ya karatu muryarta cike da rauni da tausasawa tace karatu yana tafiya daidai ni dince sai a slow... Yayi saurin gyara zamansa yana laso lip's dinsa na kasa meke damun the only dina.....? Babu abinda Ke damuna face rashinka akusa dani ina son abdulkabir... Ina son kasancewa tare dashi kullun kwana duniya soyayyarka sake mamaye ruhina take ,, zuciyata cike da fargaba a duk sanda na tuna kana can wata uwa duniya batare dani ba... Yasan hannushi ya lalubo pillow dake kusa dashi ya manna akirJinsa tare da matse shi gam sbd jin dadin abinda tace sannan yace uhm kin matsu na dawo Keenan ? Ta girgiza kanta tmkr tana gabansa sosai na matsu Domin mukasance tare a inuwa daya km amatsayin miji da mata yayi murmushi Wanda ya sake bayyanar da ainihin sihirtaccen kyawunsa kana yace me kika tanadawa abdulkabir a wannan moment din ? Abubuwa dayawa Wanda zuciya kadai bazata iya bayyanasu. abune da Kowani bangare na gabban jikina ne kawai zasu bayyana maka hk. hira suke sosai ta tsaKanin masoya har kusan shabiyun dare suna manne da juna Ta waya kowane na fayyacewa dan'uwansa yadda yake ji aranshi har zuwa sanda bacci yasoma daukarta kadan kadan ganin yanayinta yasoma sauyawa yasa yayi mata sallama . Yana katse wayar ta Mike tare da tattara takardunta ta maidasu majinsu ta dawo ta kwanta cike da matsanancin kewarsa. Duk wannan wayar da ak keyi da Zeey onye na labe tana jinsa jin motsin fitowarsa daga balcony yasa tayi saurin shirgewa kitchen tayi byn Fridge ta sulale kasa tare da sakin wani irin marayar kuka, kuka take Sosai har da majina. me yasa AK Ke wahalar da zuciyarta..;? Meyasa bazai gane tarin kaunarta da soyayyarta gareshi ba? Yanzu ita hk rayuwarta zata Kare a wahale ? hk zata zauna tana kunsar bakincikinsa tasan bata dace da yanayin rayuwarsa ba tun farko haduwarsu Amman tarasa meyasa zuciyarta Ta kasa hakura dashi hakika lokacin komawarta kasarta yayi domin danganawa da bokanta dan cima burinta na mallakarsa. Ahankali yazo wucewa Ta kitchen din sheshekar kukanta ya janyo hankalinsa har ya dangana da shigowa jiknsa a mace yakaraso gareta still hawaye bai bar zuba daga kwarnin idanunta ba ahankali ya kai hannusa daya ya dafa kafadarta cike da tausayawa, ta dago jajayen idanunta Ta zube ciikin nasa tana kallon kwayar idanunshi masu mugun shhagaltar daita Dayan hannushi yasa ya mikar daita tsaye shima yana kallonta bata da muni ko makusa ajikinta illarta dai Bai wuce kasancewarta karuwa ba . wani lokacin zuciyarsa na hautsenewa yaji Duk duniya ita kadai yake so Yayinda wani lokacin, Zai diinga jin matsanancin kiyayarta Wanda yarasa dalilin da hkn ke faruwa dashi...yanzu dayake tsaye kusa daita tsananin tausayinta ne daskare da tsokar kirjinsa yasan tana sonshi ya aminta da kaunarta gareshhi Abu guda daya ne yasani . bazai taba iya aurenta ba.. Yatsan hannushi ya kai bisa kuncinta yana dauke hawayen dake gangarowa daga idanunta batare da yace mata uffan ba ya ja hanuta suka baro kitchen Kai tsaye bedroom dinsa ya nufa daita ya rasa me zai ce mata . hakika so yake ya tmbyeta meke damunta Amman yana gudun jin abinda zai fito daga bakinta duk da yasan kukan nata bazai wuce yana da nasaba da soyayyarsa datake nacin Yi ba kullun duniya . ganin ya, zauna shr yasa ta kawar da damuwar dake fuskarta ta nufi hanyar toilet byn Ta cire kayan jikinta tashige Ta kunnawa kanta ruwa tana kokarin Janyo numfaahinta dake kokarin barin gangar jikinta tare da rarrashin zuciyarta Databi komai a sannu banda garaje sbd zarginsa take dole tana bukatar rarrashin kanta domin tasamu damar