Sashe 98
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kyau bace baka ce irin kalar kasar . nagama duk abinda nake a duk sanda na dawo lukul na kan dauko dararrusan da mukayi aranar ina dubawa wanda tun ina primary school, duk sanda na dawo mamma zata sani yin wanka naci abinci the nest thing karatu ne kafin malamin islamiyyarmu yakaraso, to hkn ne yabi jikina. nasoma duddubawa atsanake ina sake fahimarta komai daki daki har sanda nazo kan darasin sabon malamin turancinmu tun dana zurawa litafina ido nakasa daukewa sannan na kasa fahimtar komai fuskarsa kawai ke min gizo da yanayin yadda yake sarrafa harshensa da labbansa . tsawon lokaci ina zaune narasa meke damun tunani akansa ,hk ina ji ina gani na hakura da karatunsa na rufe littafina batare da na fahimci komai ba. duka yinin ranar nayi shi cike da tarin tunaninsa maramisaltuwa gbdy na dawo tmkr wata Mara lfy dan har yar kulawar danake bawa hjy babba inda nagama nazarurrukana ta zuwa yi mata massaging din jikinta banje ba .. a wannan ranar nasoma tsintar kaina cikin damuwa da bugun zuciya. kokarin na dingayi naganin na kawar dashi da tunaninsa acikin kwalkwaluwata da zuciyata. tunda wannan sabon malamin turanci yazo wanda ni har lokacin bansa cikakken sunansa ba. matan makaranta suka haukace tun daga kan nasama damu har zuwa kanmu dana kasa damu. suka shiga binsa masu nuna masa afuska nayi masu nuna masa ajiki nayi hk zalika masu fitowa gaba da gaba su gaya masa nayi .amman shi ko ajikinsa dan ma ko kallo basu isheshi ba,dan babu ruwansa dasu baya shiga harakarsu yana da matukar kamewa da mutunta kanshi . asali ma baya son abinda zai hadashi da dalibai . shiyasa yawancin lokuta yake tsayawa tsayin daka ya bata lokacinsa wajen gabatar da darasi ta yadda mutun duk dakikancinsa aji, sai ya fahimcesa . km sai ya tabbatar da angane yake fita dan bai son ana yi masa layi da yawan zariya a office kmr yadda yaga wasu daliban nayiwa malamai. wannan halin nasa yasa dayawa daga cikin dalibai ke ganin girman kansa . ahankali nake daga kafafuna zuwa hanyar office dinsa zan kai masa assignment din dayabamu akaro na uku amman bana zuwa kai masa kmr yadda ya bukata ,sai dai na tura masa ramlat . kmr ma yau ita din na tura da farko ya dawo daita akan ta kawo min dasu na kawo da kaina ,wanda daman kusan duk lokacin da wani malami yabamu assingment ko test mukayi nice ke kaiwa. wanda a farko ilimina ne yasanya hk . kaina tsaye na tunkari office dinsa dauke da tarin takardu ahannuna sai dai zuciyata cike take da matsananci gabana na faduwa. office na biyar ne kmr yadda aka kwatantamin daga hannun dama wanda daga saman jikin kofar office kadan naga an rubuta da bakin rubutu km da manya harafai *prof taufeek abubakar tafeeda gulunbe* wannan ne lokacin da nasan completel name dinsa ,kaina tsaye na kwankwasa kofar office din. tsawon minti goma ina tsaye sannan akabani umarnin shigowa . ina shiga nayi sallama tare da gaishe shi a ladabce amman yaki amsawa sannan yaki dagowa yacigaba da aikin dana iske shi yanayi. dan hk jikina asanyaye nasake yunkurin gaisheshi muryarta na craking . numfashi ya sauke kana ya dan motsa bakinsa ya amsa kansa na duke still yana rubuce rubuce. nace sir ga takard... tun bankarasa ba ya katseni da hannusa yayi min nuni dana ajiye a saman wasu takardu dake kan table din tare da niyyar juyawa na fice daga cikin office din. yace dawo nan cak na tsaya tare da kiran wayyo..hhhly Allah cikin harshen faransanci na juyo ahankali zuwa lokacin har ya mike daga inda yake ya nufi fridge idanuna suka sauka akanshi sanye yake cikin shigarsa ta kullun suit sai dai wannan karon me launi ash colour ce da dan siririn medical glass manne a idanunsa. ruwa ya dauka ya tsiyaya a glass cup ya kai bakinsa ya dan kurba ya ajiye tare da kulle garon ruwan ya mayar ya sake juyowa gareni amadadin ya koma mazauninsa sai naga ya jingina jikinsa da jikin makeken table din office din ya harde hannayensa duka a kirji idanuna akaina yana kare min kallo tsab. kasa tsayuwa nayi agurin sbd yadda kafafuna Suka soma sagewa nayi saurin durkusawa kasa kasamakon rawar da suka somayi muddin banyi hkn ba ina iya zubewa ta karfin tsiya.kyawawan idanunsa har lokacin suna kaina ni din ma dagowa nayi ahankali na daura idanuna akansa fuskar nan babu wani annuri kirki ha'a! ya km kikayi kasa..? nayi saurin sauke idanuna kasa km sai lokacin naji wata matsananciyar kunyarsa takamani . dan hk banko sake yunkurin dagowa na kallesa ba. na furta hkn naga yafimin alkhari ne.. ya share mgnta ya wuce siregth to the point dinsa meyasa duk lokacin dana baki umarni kawo min takardunku kike aiko min wata me bakar fuska da ko kyau gani bata dashi ..? yayi mgnr tsakaninsa da Allah km nasan iya gskyrsa ya fada wanda bansa sand murmushi ya subuce min ba.. ok dry ma nabaki? nayi saurin gimtsewa am really sorry sir to be your first and last da zaki km turo min wannan me bakar fuskar, nace ok.. oyya tashi ki bar min office muryarta a dake sannan shagwabe nace kai ma ka koma mazaininka sannan kacigaba da abinda kake gimtse harshena nayi da sauri tunawa da nayi da kowaye agabana ni kaina ban san ya'akayi na fada hk ba tsintar kaina kawai nayi da furta masa hkn. ok ki karasa man..kinga sai nayi yadda kika fada . nace dan Allah kayi hkr subudar harshe ne. ban rokeki wani hkr ba simple as kitashi kawai nace. ko bazaki tashi ba sai nayi yadda kika ce? nayi saurin girgiza masa kaina dan karamin tsaki naji yaja sannan ya bude wani daki dake manne da office din ya shiga . ai ina ganin ya bar gurin da sauri na mike fito ina sauke naunauyen ajiyar zuciya. koda nako depaertment din idanun yan ajimu caaaa akaina kowa kallona yake tare da son jin ba'asin yadda mukayi da prof taufeek amman na gimtse ba tmbyr da ramlat bata min ba amman naki yarda nace mata komai daga karshe sai cewa tayi halan ma cewa yayi yana sonki duk naga kinyi wani iri? nayi saurin jan tsaki tare da dubanta muryarta a dan hassale nace shi wannan fa ba kmr sauran malamai da kikasani bane, da kyawuna zai rudesa har ya kai su dacewa suna sona ...wannan kadarar tafi karfina ke har ma da kowa ina gama mgnr na juya mata baya. tsawon kwanaki uku kenan rabona da sanya prof taufeek a idanuna nashiga damuwa sosai amman ban bari kowa ya gane ba na barwa zuciyata. yau ma tafiya nake ahankali cike da natsuwa hannuwana duka rungume da takardu akirjina zuwa offince din prof shu'ab sanye cikin wata haddadiyar daguwar riga me igiya ta cikinta wanda ake daurewa tare da sanya dan karamin hijab ne kalar riga ina baza wani kamshi na fitina . shigowa nayi kaina tsaye office malamin lisafin batare da na tsaya kwankwasawa kasancewar mun saba da me office sosai ai abinda na gani shi ya firgitar dani har shi sai dayagane nayi matukar tsorata da ganinsa prof taufeek abubakar tafeeda gulunbe ne zaune akan kujera da laptop dinsa agabansa yana dane dane amadadin me office din prof shu'ab juyawa nayi da matsanancin sauri zan bar office din naji sautin muryarsa batare daya dago ba "wacece wannan? ya kika koma wa kike nema? yayi min tmbyr ajere yayinda tuni ni har nayi waje daga office din ahankali na maida kofar na rufe batare danayi gangancin sake komawa office din ba jikina na rawa nasoma tafiya damke da tarin takardu wata muryar naji an kirani dashi wanda zuwa lokacin har na kai karshen barandar waje na juyo ahankali security nagani tsaye yace inje ana kirana . hankali na yayi matukar tashi kan kace me na fara hada uwar gumi tmkr ana hadani da garwashi dan bansan abinda yasa bason kasancewata tare 'da shi ba . bakina na rawa nace wa kike kirana yace me office din ce . office prof shu'ab wannan Secutiy din ya sake nuna min gbdy na tsorace ni kaina alokacin bansa yawan ayoyin dana dinga karantawa akasan zuciyata ba. gani nake kmr ba offince din prof shu'ab nashiga ba. jiki a sanyaye na tura kofar nashiga ina me jan gefen karamin hijab din na rufe rabin fuskata dashi ina fargaba me zai ce min daya aiko nazo.. muryar a sanyaye gabana na wani irin harbawa nayi sallama nashiga amman na kasa dago idanuna na dubeshi ,yaya kika lek'o kika koma wannan sautin muryar ba irin ta da bace da bancanci sosai na dago idanuna ahankali ina kallon office din prof shu'ab nagani zaune yana dandana system dinsa ba prof taufeek ba . wani irin mamaki ne ya rufeni alokacin a zahirance ya fahimci hk take na tabbatarwa kaina akwai abinda ke faruwa muryata a sanyaye nace babu komai dana shigo banga kowa bane shiyasa na koma nakaraso sosai cikin office din na mika masa tarin takardu hannuna yasoma dubawa nayi shr ina tunani na tabbar son prof taufeek yasoma min yawa har ya fara min gizo ki zauna man kin wani ja kin tsaya da dukkanin alamu ma kmr atsorace kike.? nayi murmushi hb dai me zai tsoratar dani kmr yau ne nasoma shigowa office din nan da farko dai na dauka ba office dina nashigo ba shiyasa kaganin hk. babu wani kullun hk kike kmr za'a cinyeki. na zauna yana dan jana da hira dayake mun saba dashi sosai nima ina meida masa daina sauraronsa nayi ganin prof taufeek ya fito daga ban daki da alamun alwala yayi dan jikinsa da alamun ruwa ,kallo daya nayi masa na zaro ido take km na tsunkuyar da kaina kasa nasoma wasa da yatsun hannuna take km zuciyata tashiga tsalle nasoma kokuwa da numfashina yayinda zuciyata tashiga oyoyo naganin abincinta ta kasan idanun nake hango irin kallon dayake min kafin daga baya ya dauke idanunsa akaina ina kallo ya tadda sallah ni km nasoma kokarin barin office din prof shu'ab nakirana ina zaki km muna tsaka da hirarmu me dadi naki dawowa. daren ranar yadda naga dare hk naga