← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 289

Sashe 29

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:* *sammullah WAqul biyamiynika waqul mimma yaliyka* *Allah's messenger (s. a. w) said begin with Allah's name say bismillahi before eating and eat wit ur right hand and eat from what is near to you* Page 11 Zeey tayi matakur shiga tashin hankali da tsansar shiga damuwa aka yanayinta, Duk hanyar da tasan zata fahimtar da AK irin son da take masa tayi Amman shi kwata kwata bai ma fahimci manufarta gareshi ba. " tsabgar gabansa kawai yake, gashi ita kullum sha'awarta sake karuwa take gabadaya aure take so. . Kasancewarta me tsananin bukatar " da" mnj . Sosai tashiga duniyar tunani yadda zatayi ,Dan hk Ta zauna Ta nemawar kanta mafuta Kafin zuwa lokacin da AK zai fahimci nufinta a kanshi. Mafutar kuwa data nemawar kanta bai wuce Duk sanda bukatar nmj ya bijiro mata ba sai tashiga bathroom tayi tsirara haihuwar uwarta Ta tsaya gaban mirrow tana karewa Brest dinta kallo da Wasa da sansar jikinta zuwa brest dinta da wasu part na jikinta har zuwa kasanta . Hk zata tai Yi har sanda zata gamsar da kanta. Tunda Zeey tasamu wannan tsarin shikenanm tasamu abinyi, kullum sai ta biyawa kanta bukata kafin tayi bacci.. har Ta kai Ta kawo ta raba musu gurin bacci da iman ta koma kwanciyar kasa. idan iman tayi bacci ita km tana cikin blanket dinta lullube Amman Hannuta daya na bisa Brest dinta tana aikin Wasa dasu sanann tana fingering din kanta har tasamu natsuwar da take bukata. Wasa Wasa abin nata sai gaba yake kullun kwanan duniya sai tayi sau biyu ko da safe tayi a bayi gurin wanka ko km idan zatayi bacci. Da yammanci Ranar Zeey na kwance Akan gado ita kadai kasancewar iman bata nan ta tafi gidan kanwar ammi dake festac. Kwance take byn tagama biyawa kanta bukata kmr yadda tasaba babu abinda take sai tunani yadda zata mallaki AK, domin a iya tunaninta tasan zai Yi mugun sugar fiyye da akil.. Zai jiyar daita dadi da gamsarwa fiyye da akil. Hk ta dinga saka wannan ta kwance wannnan tarasa samowa kanta mafuta sakamakon son AK dake kara mamaye kowane lungu da sako na cikin zuciyarta kmr daga sama taganshi atsaye cikin Dakin . Tayi zumbur ta tashi zaune hade gaisheshi. ya amsa yana binta da wani irin mayatacen kallo. Ya tsurawa kirjinta dake cike bamm idanunshi yana kallonsu domin Gurin yafi daukar hankalinsa , Dan daga ita sai yar yololuwar rigar bacci iya cinya wanda ya bayyana ainihin surar jikinta... " ganin irin kallon kurullah dayake mata yasata shegwbe fuska tare da cewa lfy meke faruwa yaya? Ya lumshe mayatatun idanunshi yana sake bude su fess cikin nata sannan muryarsa a raunatace. yace Da'akayi me kennan yabata amsa atakaice naga ka tsura min wayan mayatattun idanun naka masu firigita Mutun. ya sake kallonta tare da Kare mata kallon tsab yana sakar Mata sadadden murmushinsa me kashe mata sansar jiki.km take jikin nata yasoma macewa tmkr ana kwararamata ruwan kankara. Kirjinta yashiga harbawa. dadina dake har yanzu baki waye ba kanki na cikin tukunya. Ta janyo lausalausar blanket wanda ke kusa daita ta rufe jikinta tana cewa na dai ji komai zaka fada . Ni dai fice min daga daki uhmmmmm haka kikace Ta gyada masa Kai alamar eh. OK na fita ai kin fito parlour Ki same ni, ya fice yana me tsananin kaunar wanan Hali na Zeey tana da matukar natsuwa da kamun kai . shiyasa kullun take Kara birgeshi da wayannan kyawawan halayennata.ita din abar girmamawace agutinsa Allah yasani yana kaunar Dabi'unta. Ita kuwa Zeey axuciyarta bata so ya fita ba. tasone ma ya zauna yakasance tare da ita zuwa wani lokaci . ajiyar zuciya ta sauke da karfi tana me bin bayansa da mayataccen kallo tare da aiyana abubuwa dayawa cikin zuciyarta game dshi. Bada jimawa ba Zeey Ta sauko daga kan gado datake zaune Ta sanya wata doguwar riga wacce tasha stone work har kasa tana baza kamshi Ta nufo parlour AK zaune yana daddana wayar hannushi yana jinta tanayi masa sallama ya shareta yayi mata banza tmkr babu kowa a cikin parlour. Takarasa gurin dayake zaune tana yauki Ta fizge wayar dayake amfani daita . AK yayi Saurin dago mayatattun idaninshi ya Zuba mata saboda me zakiyi min hk yayi mgnr tmkr me koyon mgn haba yaya kanafa jina nayi maka mgn Amman kashareni.... " Ya harareta cikin tsigar Wasa yanzu har kin Mace Abind kika ce min dana nashigo dakinki . Ta kada masa idanunta tace to meye Dan nace ka fitar min daga daki. OK babu komai pls bani wayata I have very importance things to do with it. Yanzu akwai abinda zakayi wanda yafini zama mahimmamci ? yes of course yabata amsa yana sake tsareta da mayatattun idanunshi Zeey taji haushi abinda yace Dan hk a fusace Ta mika masa tare da samun gurin can kan kujerar three star ta zauna tayi tagumi hakan da AK ya Gani sai km yaji babu dadi cikin ranshi yaji tausayinta yakamashi Dan hk ya taso daga inda yake zaune yakaraso gareta yana murmushin hb my special sister ba Dai fushi kikayi ba? "please kada kiyi fushi Dani dan Allah Ki min murmushin nan naki kona ji sanyi cikin zuciyarta. Hkn da Zeey taji yasa taji wani irin mugu mugun da di ya rufeta domin a tunaninta ko shima yasoma kamu da sonta ne. Nan take ta wani sake shagwabe masa.. Yayinda shi km sai wani hkr yake bata daga karshe tace shekenan. yauwa sister tashi kawo min driks me tsanyi, Zeey ta mike tana yauki ayangance Ta nufi fridge din dake parlour ta dauko five alive tare da glass cup ta tsiyaya masa acikin cup ta Mika masa ya amsa yana Yi mata murmushin yasha kadan kana ya dire cup din akan center table yace. Ya dauki wayarsa yana cigaba da abinda yake.parlour'n ya dauki shr bakajin motsin komai sai na TV da AC dake aiki taso kwarai Ta yanke shirun dake tsakaninsu Amman tuno halinsa na gwasale mutun idan bai so yin Abu ba yasa itama tacigaba da shr sai dai gabadaya hankalinta da natsuwarta na kanshi. On expecting taji sautin muryarsa akasalance. Wai ni baki da saurayi ne Zainab...? Ya waigo da fuskarsa gareta yana kallonta kana yacigaba da mgn Banta jin kin Yi mgnr soyayya ba. Kowani yazo gurinki amatsayin zance ko wani Abu ba.... Ta hararesa AK yayi murmushi yake yana cewa baki dashi ko? Ta kwabe bakinta sannan tace ni banida lokacim samari that's why I don't have there time.. AK yace Ki dai fadi gsky yarinya ko dai ko dai? Yakarasa fadar hk yana sake yin murmushi. ko dai me? ta tmbyeshi ya girgiza kanshi kawai batare da tace mata komai ba sai mayatattun IP danunshi daya tsura mata. ka fadi abinda ke cikin zuciyarka man ya sake yin murmushi cike da zolaya yace kodai bakida farinjinin ne? Dan nasan Mace kmr Ki yaci ace akwai masu zuwa gurinta.. Zeey Tayi zumbur ta Mike tsaye tare da yin mgn cikin tsiwa wallahi kadai fadi son ranka NE kawai ba dai ni ba. Nida samari suke biye Dani Duk inda na sanya kafafuna . Duk inda nashiga sai maza sun Like min ta fadi hk tana zabga Masa wata uwar harara tare da murguda masa baki.. Ak yace wannan tsiwar fa.. Daman kina da tsiwa hk Zainab to meyasa baki dingawa akil hk ba sai ni yakarasa mgnr cike da tsokana tasoma bubbuga kafafunta akasa kmr zatayi kuka Dan girman Allah yaya kadaina hadani da wancan tantiri to to sorry na daina kada in ji kin rufeni da duka.. Wayar hannushi ta dauki karar sautin wakar India me dadi yana dubawa yaga sunan musty ne yakirashi. yana dauka musty yace gasu suna jiranshi a waje OK GA ni nan zuwa kubani two minti. AK ya juyo tsaitin inda Zeey ke zaune yace sarauniyar yan tsiwa ni zan fita sai na dawo Ki tanadar min abubuwa masu dadi kafin na dawo. Tayi masa farrrr da idanu tana kashe masa su tace in dai kaje ka Dade to babu abinda xakatarar nayi maka. AK yayi murmushi OK shikenan bazan dade ba my sisters Zeey taji haushin wannan sister din dayake kiranta dashi kullun taso ne taji yakirata da irinsu honey sweety da makamancinsu . AK ya juya ya fice daga parlour'n tabi bayansa da kallo yana matukar birgeta a duniya babu namijin datake jin birgeta. wanda zuciyarta Ta kwadaita dashi km take matsanancin so tmkr ranta irin AK shine burin ranta shin komai nata Zeey Ta meida idanunta akan kujerar daya tashi tana lumshe idanunta tana sake jin wani irin maseefaffen sonsa na sake bin cikin kokon zuciyarta. Ak ya fito ya tadda Malik da musty zaune cikin mota banda akil Dan tun randa abin nan ya faru atsakaninsu gabadaya suka tattarashi suka watsar. yana tashi harakar suma suna tasu . .kowanensu ya toshe kunnensa da earphone sauti suke ji sai da AK yasanya hannushi ya cire earpiece din dake manne da kunnen musty tare da cewa kunga yan iska kuzo kun toshe kunne sai mgn nike kun min banza Malik yace sorry kaine ka barmu zaune anan WAi MA mekakeyi kwana biYo agida kmr wani Mace ..?yaki fitowa a famcama da Kai. Wlh ina can tare da special sister dina yar rigima yanzu ina kuka nufa? Musty ya kyalleshi yace bangane abinda kake nufi ba Da ina muka nufa? AK ya sake cewa to ina zakuje? Malik yace mun biyo maka ne muje yawon ganin gari AK ya girgiza kanshi . Gsky bazan biku zuwa koina ba gurin onye zanje kwana biyu Bamu hade ba.. Malik yaja tsaki Amman kaji kunya wlh ace Kai bakada gurin zuwa sai wajen yar iyamura masu cin geron Sunday ,da safe gurinta da daddare MA hk Dan Allah Malam ka watsar daita ka canza sabbin zubi ga mata nan a gari suna ihu neman irin ka kmr zasu haukace.. Ak yayi murmushi yana cizan lips dinsa na kasa Sannan yace yanzu dai kanka akeji tunda ni dai GA inda nagaya muku zani, kutafi inda zakuje nima naje inda nike ganin zan samu natsuwa da kwanciyar hankali ni
Chapter 29 · 0% Book details