← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 212 OF 289

Sashe 212

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH AY AZIZ THE MIGHTY page 70 tunda suka koma masaukinsu ta samu guri gefen bakin gado ta zauna tare da zabga uwar tagumi tana tunani abubuwa dayawa, kusan minti goma ta dauka zaune agurin tana cigaba da zurfafa tunanita hade da mamakin sansar kamaninta da mutumin da'aka kira da sir mahbub hakika kamaninsu dashi tabaci uwa uba km kamanin fuskar mahaifinta datake hangowa atattare dashi, ahankali ta mike tsaye zuciyarta na wani irin rawa tashiga kai kawo acikin dakin hannuwanta duka tsarkafe cikin juna. gbdy ta kasa sukuni , ta kasa tsaye ta kasa zaune ta dinga zagaye dakin daga karshe ta sake fadawa saman gadon ta kwanta flat ruf da ciki tare da runtse idanunta . daidai lokacin da AK ya fito daga bathroom kugunsa daure da farin towel iya cinyarsa.. kallonta yayi yaga gbdy yanayinta ya sauya, koma yace tunanita ya bar gangar jikinta cike da natsuwa yasoma kokarin karasawa zuwa inda take kwance yasanya hannunwasa duka ya birkitota tare da tsura mata mayatattu idanunsa yana kare mata kallo sannan ya kamota ya zaunar daita shima ya janyo karamar kujera ya zauna tare da kamo hannuta yana fuskantarta sosai. bai ce daita komai ba sai dai ahankali taji yana murza tafin hannuta cikin nasa tsowon minti goma ya dauka zaune yana kallonta yana murza hannuta kana ya numfasa tare da kiran sunanta su'adullah.... ta dago fararen idanunta ahankali ta sanya cikin nasa batare da ta amsa ba ,sai idanun data kafe shi da shi. "me yasa meki. ? "meye damuwarki ? "ko wani abu na damunki ne da yasa yanayinki ya dawo hk ? yashiga jera mata tmbayoyin yana sake matsowa kusa daita har gwiwowinsu na gugan juna .. sai ga fararen idanunta sun soma ciccikowa da ruwan hawaye kanshi yashiga girgiza mata . "bance kimin kuka ba abinda ke damunki kadai na tmby. muryarta na rawa "ni ni fuskar mutumin da mukaje gidansa ne ya tsaya min arai. "ya miki kama da fuskar mahaifinki ko? tayi saurin girgiza masa kai ala'mun eh tana kallon cikin kwayar idanunsa . "ina hankalce dake tunda kika ganshi kika shiga damuwa ,amman ina son ki cirewa ranki wannan damuwar, dan ba mutumin da kike tunani bane kamace kawai ,"nima farkon ganina dashi nashiga rudu da tashin hankali daga baya nasan kamace kasancewar nasan duk wanda ya mutu baxai taba dawowa ba dan hk ki natsu ki kwantar da hankaliki.. hawaye ne suka shiga gangarowa bisa kuncinta ya kai hannunsa yana goge mata wasu na sake zubowa "kiyi hkr hrt beat ya kamo fuskarta da duka hannuwansa yana kallon cikin kwayar idanunya da suke fitar da ruwan hawaye " ki daina kukan maraici sbd kina dani, "ni din nan zan zamemiki uwa uba dangi komai na rayuwar duniya zan zamemiki abin alfaharinki, ki sawa ranki kina tare da komai naki ne ,"km baki rasa komai ba . cike da matsanancin tausayawa ya dinga rarrashinta yana gayamata World's na soyayya masu sanyi da sanyaya zuciya har taji damuwarta ta kau . ko gurin bacci ma yana makale daita yana zuba mata hira soyayya iri iri me saka zuciya natsuwa, ahankali ya dan soma janta jikinsa sosai yana canza salon hirarsa zuwa wani nau'in na daban. wani irin soyayyya da kulawa yake nuna mata me tsayawa arai da wuyar mantawa. wata irin rayuwa suke wanda yasa su'ad sake amincewa kanta AK nata ne ita kadai muddin rai, yayinda a dan tsakankani lokacin nan ta sangarta kanta da dashi, duk sanda zata yi bacci baya daukarta sai da dumin jikinsa, shi kuwa ko yaya yaga tayi shr tana tunanin mahaifinta ko mahaifiyarta zai zo ya sunkuceta yayi ta juyi daita atsakiyar dakin dan ta saki ranta ta manta dasu. tayi shr akan makeken gadonsu tana tunani har sanda ya fito daga wanka yakaraso kusa daita "meye na dagon tunanina km byn yanxu zanzo gareki? ta dan hararesa tace ni ba tunaninka nake ba ummana nake tunawa. ya kwaikwayi yadda tayi mgn yana murmushi sannan yace "kowa ma hk kike masa mgn kina wani kashe idanu ko? bata bashi amsa ba illa fararen idanunta data tsura masa tana kallon halitar surar jikinsa dake kwance luf da kwantaccen gashi suna zuba sheki. "su'adullah yakira sunanta cikin kasalalliyar muryarsa me matukar kashe mata jiki "kinsa kuwa kina da kyau na fitina me tafiyarta da ruhin duk wanda ya kalleki? taji mgnr some how ya sake yin mgn "inda nasa kece farincikina da tun farko nayi saurin amincewa da soyayyarki da banbarki kin sha wahalar rayuwa akaina ba, ya matso kusa da kunneta ya zira harshensa cikin ya tsotsa sannan yacigaba da mgn ahankali , "ahalin yanzu abdulkabir bazai iya rayuwa ba matukar babu ke cikin duniyarsa, duk abinda nmj zai bukata daga cikakkiyar mace kina dashi uwa uba dadi da gamsarwa gurin kwanciyar aure . kunyarsa tasa ta rufe fuskarta da tafuffukan hannuta, bai daina gaya mata zantuttuka masu sakata jin kunya ba har sai data dauki pillow ta kwada masa da sauri ta mike tashige bayi ta barshi yana mata dry . batafi minti goma ba ta fito ta wuce kan rest chair ta zauna tana dubansa ya karaso ya sameta ya zauna kusa daita har cinyoyinsu na gugan juna ta miko masa fresh milk ya amsa ya sha ya mike yayi kwanciyarsa kan cinyarta ya kira sunanta "hrt beat inaganin ranar friday za'a kaddamar da bude kanfanin danazo kasar nan dominsa zuwa next week zamu bar koria zuwa kasar haihuwarta Spain ,"in da km akwai inda kika fi son kije honney moon dinki sai muje can yakarasa fadar hk yana kamo tafin hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali yana cigaba da dubanta tare da jin wani sauyi na daban agabadaya ilahirin sansar jikinsa . cikin sanyi murya tace "ni me zance duk abinda kaga ya dace kayi kawai dan banida zabi ,zabinka shine nawa. "nagode sosai hrt beat ina matukar jin dadin yadda kike min biyayya Allah yayi miki albarka.. "sai abu nagaba gobe idan allah ya kaimu za fita wani aiki me mahimaci ki min adduar samun nasara .. "Allah ya tsare min kai a duk inda zaka sanya kafafunka Allah ya rabaka da sharrin mutun da aljani idan Allah ya yarda ka dinga samun narasa arayuwarka.. ya duko da fuskarta suna fuskantar juna tare da hade bakinsu yashiga tsotsa yana sauke naunayen ajiyar. a yadda ak ya zaci aikin dake gabansa zai kammalu a yini guda sai gashi a kwanakin kullun bayasamu damar kasancewa tare daita sai tsakar dare a dan wannan lolacin ta sake gane yanayin rayuwa ta kan zauna tayi ta tuna rayuwarsu ita da mahaifiyarta rayuwar gidan yari datayi tare da su ganiya da ganga dinta, kawowa fitowarta daga gidan bursuna tare da muradin cima burinta akansa wanda gashi a yanzu burin nata yacika sai guda daya tal shine yadda zata meida mahaifiyarta ga danginta itama taji dadin rayuwa kmr yadda kowa keyi. ahankali tunanita ya kare kan gwarzon mijin nata nmj daya tal tmkr da dubu ta dinga tuna yadda yanayinsa yake da matukar son tsafta ,murdanden halin dayake dashi wanda ke saka mutun jin tsoronsa , komai zaiyi arayuwarsa katsaye ne babu shakku ko tsoro atare dashi. sosai take jin damuwa da kadaicinsa datake ji a halin yanzu datake zaune ta tuna abubuwan da yake dan yasata dry sai tayi murmshi ita kadai aranta. ita kanta tasan tana matukar mugun kaunarsa yadda ko jinita aka duba sai anga kaunarsa na gudana a ciki. gbdy tarasa gane kansa acikin sati tun safe zai fita km sai tsakiyar dare zai dawo yayi shirin bacci ya janyota jikinsa su kwanta yayita romacing dinta batare da ya kai ga yin sex daita ba, dan kwata kwata ta lura jarabarsa ta tsaya cak sakamakon aikin dake gabansa . yau kam tun karfe shida ya dawo, tana lura da yadda yake kallonta shi km ya damu ne ganin tunda tayi masa sannu da zuwa bata kara kallon indayake ba ya kamo hannuta ya janyota jikinsa a tsakiyar dakin yana shafa kirjinta kasancewar kayan dake sanye da jikinta sun bayyana albarkatun kirjinta "kinyi kyau sosai hrt beat komai kika sa sai sun dace da jikinki. ta zame jiknta tayi gaba ta zauna kan rest chair tana kallon tv yabiyota har inda take zaune ya tsugunna a gabanta ya tsura mata ido sosai har sai da ta juyo ta kalleshi ta dan hararesa yace oh ! sorry hrt beat daga yau komai yaxo karshe nima ba'ason raina bane abubuwan ne suka sakani gaba jibi Inshaallahu za'a yi bukin bude company. byn kwana biyu aka shirya bikin bude company duk inda ak yake yana makale da matarsa kmr zai meidaita ciki ,ahaka suka dinga birge mutane dake gurin amadadin AK ya yanka igiya wace zata sada mutun da cikin kamfanin sai ya kamo hannu matarsa ya hade danashi ya yanka ana daukarsu a hoto hatta flower da aka rataya masa awuya cirewa yayi yarataya mata wanda hkn ya sake birge mutane . idan ka kalli su'ad bazaka tabacewar tana da auri ba , kasancewar yanayin jikinta me azababben kyau ne da daukar hankali an bawa ak kyaututtuka masu dinbin yawa daga mutanen kasar koria yayinda duk kyautar da'aka bashi matarsa yake mikawa . ak yayi samu alkhairi sosai a harkar kasuwamcinsa a kasar koria dan hk a Daren da zasu bar kasar zuwa spain ya rubuta mata cheek din millions of nara, yayinda yagama rubuta makudan mudin da zai bawa su'ad ya mike ahankali zuwa gaban mirrow datake tsaye tana gyara gashinta byn ya taimaka mata ya daure mata da band ya rungumota ta baya yana shinshina gashinta gbdy hannuwansa na yawo a sansar jikinta tayi shr sbd shock din data ji ajikinta . ya dire hannunsa saman kirjinta yana shafawa ahankali ahankali yana lumshe mayattun idanunsa muryasa a kasalance "kullun kara kyau kikeyi why? batace komai ba ya lalubo tafin hannuta ya cusa mata cheek din ya saki hannuta a hankali ta dago tana dubawa yashiga rada mata cikin kunneta. " ayau ina cikin farinciki maramisaltuwa kasancewar nasamu abubuwa masu matukar mahimmanci arayuwata, " samun mace ta gari me tsanani kaunata da km Abinda ya shafi fanni kasuwancina hk yasa naga dacewar na mallaka miki wani
Chapter 212 · 0% Book details