Sashe 183
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH YA ALLAH OH ALLAH *alhamdullahi ina wa daukacin masoya wannan littafin barka da sallah, da fatan kunyi sallah lfy. Allah ya amshi ibadunmu da mukayi cikin ramadan ,Allah yasa muna daga cikin bayin da Allah ya y'an'ta daga wuta zuwa jannatul Firdau* page 62 lokaci daya jikinsa ya dauki rawa ahankali ya runtse mayatattun idanunsa gam, yana jin zallar bacin rai pretended data masa. " tsawon minti biyu idanunsa na runtse kafin daga baya ya budesu , ya nufi dakin ammi yana kwalla mata kira a gigice" su'ad su'ad!! "lfy kake mata wannan kiran mafarauta....? "ammi ki jawa yarinyar nan kunne ina sonta baya nufin zan dauki wulakaci wallahi zan tattara soyayyarta gefe na markad'a mata mugun duka... "sannu ubanta, yarkace ita da kake wani hargagin da cika baki? "karnaji kar nagani wallahi karka fara kai wannan hannun naka jikinta da sunan duka... su'ad dake boye byn ammi ta leko da fuskarta tana masa gwalo da harshenta tare da rike kunnuwanta duka tana karkada masa tana sake yi masa gwalo .. " zaraf ya kai hannunsa zai damkota, ta makale byn ammi tana sakin kara mara sauti wayyohhly Allah ammi. "meye hk ne abdul ,bafa nason rainin hankali "ok daman na lura ammi kice ki ke daurewa yarinyar nan gindi har yasa na kasa samo kanta. " wannan km matsalarka ce idan ka iya ma kace kafafu nake daure mata ba gindi ba, ta nufi gaban mirrow tana kokarin daukar wayarta, da sauri su'ad tabiyota abaya . ya sake kai hannusa zai janyota baya ,da karfi ta km saka wata kara tare da cewa wai meye matsalarka dani ne? "ok ai kuwa yau zaki san matsalata dake ya fixgota da iyakacin karfinsa yayi sama daita ,tasaki razananniyar Kara "wayyohhly Allah dan girman allah karka tafi dani ka saukeni ammi kice ya saukeni.... har ya kai bakin kofa yaji sautin muryar ammi cikin kunnensa "abdul maza ka sauke min yarinya , tun ban bata maka rai ba. " sai dai kiyi hkr ammi amman wallahi yau sai naganar daita kuskurenta kafin na dawo miki daita ya fito daga dakin yana cewa "ammi glass cup ya tarwatse a parlour kisa a tattara yana karasa fadar hk yai gaba abinsa batare da ya juyo ba. su'ad kuwa sai ihu take tana kiran sunan ammi "ki ceceni ammi kice ya saukeni kar ya tafi dani kafin ammi tayi wani yunkurin cewa wani abu tuni har yabar part din daita . dan hk tayi murmushi takaicinsa ,tare da yi masa adduar shiriya ." tarasa wani irin 'da' Allah yabata yaro kwata kwata babu ala'mun kunya tattare dashi ,komai zai yi kai tsaye yake abunsa batare da wata shakka ko fargaba ba. yana shiga part dinsu bai zarce daita koina ba sai tsakiyar gadonsu ya kwantar daita yana murmushin mugunta tare da ronkwafowa bisa kirjinta yayi ruf da ciki ya riko fuskarta da hannunwasa duka yana busa mata iskar bakinsa, ahankali muryarsa can kasa kasa "kin jawowa kanki maseefa yau, hk kawai kullun kina makale da ammi ko tsoron Allah da tsoron daukan hakina bkya yi. bata rai tayi sosai kmr wace aka aikowa da sakon mutuwa "babu wani hakinka akaina idan ma akwai hakin ni bansa inda yake ba takarasa mgnr tana juyar da kanta gefe sbd hucin numfashinsa dayake buso mata. "haka ma zaki ce? kwana kike makale da hakina, kin bar bawan Allah kwanan cikin maraici alhalin yana da madafa ,ya sumbaci lip's dinta yana bata rai shima tmkr yadda tayi sannan ya mike daga samanta ya zauna yana fidda numfashi sai dai idanunsa na kanta . "meyasa bazaki bani dama ba hrt beat na gwada miki tarin kaunar da nake miki? Allah ya jarabeni da matsanancin sonki wanda bansa lokacin dana tsincin kaina cikin tafkin shsukin soyayyarki ba.. kalli kiga mijin da Allah yabaki lafiyayye me jini ajika, wanda zai iya gamsar dake amman ki tsaya cusguna zuciyarki kan laifin dana dade yin nadama akansa. "ni baki barni naji dutumin jikinki ba ke km kullun kina makale da ammi ko rungume da pillow. "gara na kasance tare da ammi ko pillow dana kasance tare da kai . "uhm ya tmbyeta yana tsareta da mayatatun idanunsa? "tace uhm tana kawar da fuskarta .. "sbd me hrt beat? "sbd laushin ne dashi kmr auduga ta dauko pillow 'n tare da miko masa taba kaji laushinsa yana amsar pillow ya cillasa gurin kofa . "idan laushi kike nema to ki sanya ranki a inuwa, dan laushin jikin mijinki yafishi sau dauri, ki bari yau kawai na maye gurbinsa agurinki yayi mgnr muryarsa can kasa kasa yana kashe mata idonsa daya. "kai gsky bazan iya da wannan nauyin naka ba ko baka ga yadda kake wani katoto da kai kmr wani dan kwallo, tana gama fadar hk ya matso yayi kanta ta zabura zata sauko daga kan bed ya fixgota ya makata saman katifa ya danneta da iyakacin karfinsa "ni kato ? "no ba kai bane wallahi wasa nake maka kai ba kato bane nice qatuwa ... ya sake danneta sai fa kin gwada daukar katon nan yau kinji yadda yake yakarasa mgnr yana sakar mata nauyinsa. "wayyohhly Allah umana ammi danki zai kasheni ki kawo min dauki tun numfashina bai tsaya ba" kayi hakuri dan Allah na tuba wallahi bazan sake ce maka kato ba. ya dan dagata kadan sbd tasamu damar yin numfashi badan ta tashi ba.. numfashi ta dinga saki ahankali ahankali kirjinta na sama da kasa yana tabo fukskarsa. cike da sanyin murya yace "waye ni agurinki ? "wayyohly Allah kayi hkr na tuba nabi Allah nabinka.. sake sakar mata nauyinsa yayi sosai "bazaki gaya min matsayina agurinki ba sai na....... da sauri ta katseshi ta hanyar cewa mijina....." da km me ? "ya'yana .... "no no banason matsayin yaya "uhm uhm dan Allah kad'an dagani wallahi numfashina zai gudu. "babu inda zai gudu yaje sai kin gaya min "to to "mijina uban ya'yana.... very gud yarinya kin kwaci kanki yau.. yanzu me zakibani yunwa nake ji? "wayyo kirjina da bayana ciwo zasu balle ka dagani dan Allah. "baki amsa min tmbyr dana miki ba. tai narainarai da fararen idanunta wadanda suke daf da zubo da ruwan hawaye tsabar azaba sannan ta turo masa dan karamin bakinta "to mekake so na girka maka ? dagata yayi tare da rungumota jikinsa ya manneta da kirjinsa yana me kai bakinsa cikin kunneta ya tsotsa wanda hkn ya haddasa mata suman zaune ajikinsa take ilahirin tsigar jikinta suka mike tsaye, jikinta yayi mugun tsanyi ta manne ajikinsa tana jin yadda bugun zuciyarsa ke fita da karfi karfi "ahankali byn ya tsotse cikin kunneta yasoma mgn "ba abinci da kike nufi nake so ba abinci dake tattare da jikinki nake so hrt beat ina matukar bukatarki ya zarce da romancing din jikinta yana shinshina wuyanta tare da lasa cikinsu. gbdy ya soma kashe mata sansar jiki,ilahirin jikinta ya mutu murus takasa kwakwarar motsin daga zaunen datake ajikinsa sai numfashi take fitawar ahankali tana lumshe ido. hkn yasa ya zuge xip din gaban rigarta yasoma tafiya da hannuwansa duka a sansar jikinta har ya isa inda yake so yaje lokacin dataji hannunsa bisa kirjinta ya canzawa halittar jikinta jin wani sauyi na daban agabadaya ilahirin sansar jikinta ta sake narke masa ajiki kirjinta na bugawa daf daf.."muryarsa ahankali ta fito gurin cewa "kin lamunce min naci abincin dake jikinki? "uhm ni babu wani abinci ajikina idan yunwa kake ji kabari naje na girka maka abinci , me dadi da dandono takarasa mgnr tana sake shigewa cikin jikinsa dan salon dayake mata ba wanda zata iya barin jikinsa bane .. "yacigaba da shashafa jikinta yana ruda mata jiki da son canza mata tunani sannan yace duk abinci dazaki girka min dandanosa bazai kai najikinki ba, ni dai nafinson na jikinki pls ya kife hannuwansa duka kan nipple dinta yana murza su yana fitar da numfashi me tattare da tsagwaron sha'awa jin yadda yake murza kan nipples dinta yasa ta lumshe fararen idanunta tare da cizan lip's dinta na kasa ahankali ta furta wayyohhly Allah kabarni hk wani iri nake ji ajikina "karki damu da abinda kike ji nima ina jin irin abinda kike ji, ni dai ki bani abincina dake jikinki kawai nasamu natsuwar zuciya ya cigaba da murza kan nipples dinta.. " ganin datayi idan tayi wasa da lamarinsa zai iya cinyeta tsab da gsky, yasa ta sakar masa kukan shagwaba pls abdul kabarni hk. ni abinci ce dazaka wani nace sai kacini . "yes of course har kin ma fi ainihin abincin dadi, ni dai dan Allah ki barni naci abincina shima yayi mgnr ashagwabe kmr zai yi kuka, yana busa mata hucin numafashinsa while hannunwasa na kan sarrafa albarkatun kirjinta yana kokarin rabata da kayan jikinta ta saki kara mara sauti tana kamkame jikinta shi km ya damki brest dinta yana langwabe mata jin dingan hawayenta saman hannunsa yasa ya juyo daita suna fuskantar juna jikinta na rawa hawaye na sake gangarowa bisa kuncinta shr yayi tare da tsura mata idanunsa yana kallonta yana jin wani irin sanyi dadi nabin jikinsa . hannu yasa ya kamo fuskarta yashiga lasar hawayen idanunta "ki bar kuka bazan yi wani abu dake ba matsawar bada amincewarki ba ,amman ina son ki yarda da irin son da nake miki Hrt beat , kaddarar sonki ta fada kaina ki yafe min abubuwan danayi miki abaya sbd ina jin tsoron abinda nayi miki ya juyo kaina idan hkn takasance akwai matsala dan zan zamo kaska a tare dake.. ya kai bakinsa kan nipple dinta yashiga tsotse kan yana lumshe mayattun idanunsa wadanda gbdy sun gama canzawa zuwa wasu kalar na zallar kaunarta, yayinda ita km gbdy a matukar tsorace take da ganin yanayinsa matsota yayi sosai yana soucking nipple dinta batare da ta dakatar dashi ba tsawon lokaci ya dauka yana sarrafa harshesa akan nipple dinta sannan ya barta ya meida mata zip din rigarta ya rufe yaja karan hancinta yana tsokanarta da matsoraciya kawai ta mike a zabure zata bar dakin ya janyo hannuta ki gyara min gadona tunda kin yamutsa min ,idan kin gama ki hada min Coffee yana gama fadar hk ya sakar mata hannu ya nufi hanyar