← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 289

Sashe 45

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam* *man gassha falaisa minna* *Allah's messenger (s. a. w) said :the person who deceives is not among us* Page 19 Cikin sanyi murya take mgn cike da shagwaba kayi hkr aduk laifinka ne kaine Kake saka kishina motsawa akanka.. afusace yake son yin mata mgn Amman yakasa aiwatar da hkn sai ma tsintar muryarsa yayi cikin sanyi yana cewa me nayi ....? "tabar bayansa domin taga alamun saukowa daga gareshi tazo gabansa ta tsaya suna fuskarta juna ta tsura masa karuwan Idanunta tana kallonshi kmr zata cinyeshi.. Sannan ta sakar masa harara cike da tsigar wasa muryarta can kasa kmr me rada tace AI kaine kake musu dry shiyasa Duk inda suka ganka suke like maka AK yayi murmushinsa me sake fito da ainihin sahihin kyaunsa yana cizan lips dinsa. narasa me yasa mata ke son kulaka Duk inda ka ratsa? Kai da ba wani amfani gareka a gunsu ba. GAka dai da siffan jarumta Amman narasa meyasa baka son more kuruciyarka.. Sosai mgnrta tasanyashi dry har daga Dan buga kafarsa daya akasa sannan muryarsa cike da sanyin dadi yace yaushe kikaga inayi musu murmushi kefa bakya rabuwa da mita ... Ta sake tsareshi da idanunta tana kallonsa Tana jin ina bokanta zai mata aikin Data zata sake mallakeshi gabadaya batare daya karye ba, Zagayowa yayi bayanta kmr yadda tayi masa dazu tare da riko hannunwata duka, cikin nashi wani irin dadi taji yana tsarga mata tun daga tafukan kafafunta har zuwa kirjinta take km tasoma Kirarin boka Dan haduwar hannuwansu shine samun cigabanta aikinta da mallarsa cikin sauki. Ahankali ya Kai bakinsa daidai cikin kunneta karki samu damuwa ahalin yanzu babu wata mace da nike jin dadin mu'amula daita azuciyata face ke .ke kadai nike son nacigaba da muamula dake arayuwata.. " Ta sanya hannuwanta duka tana shafo gefen fuskarsa da gaske ne abinda kake fada? Ni kaina bansan me nike Yi ba. sannan Bansan abunda nake cewa ba Amman nasan ahalin yanzu kina wani matsayi acikin azuciyata Dan hk Ki yarda Dani Da Duk wani abinda zan fada miki . Tai murmurshi akasan ranta tare da cewa Dan iska ai bazakasan abinda kake yi ba.. Ahankali tace Allah yasa inada matsayin azuciyarka kmr yadda kace Dan Ku ne maza Baku da tabbas.. Kicireni daga cikin irin jeren wayan nan maza. Sannan mgnr baki san meyasa mata suke like min ba wannan amsar ke yakamata Ki nemoshi da kanki domin kin fi cancanta.. Dalilina nakin kusantar mata. Wlh onye a yadda nake jin kaina Duk macen dana taba sai tayi ciwo.. Ko ke dakike ganin you're smart zan iya gamawa da irinki goma... Wayancan yam'mata kuwa mutuwa zasuyi ..ta saki dryr jin dadi tana me sake shigewa cikin jikinsa da manne bombom dinta da joystic dinsa sannan tace Kai honey banda cika baki fa.. Ya Kai wa wuyanta kiss kozamu gwada ne...? Tayi saurin juyowa tana tsura masa karuwan idanunta da gske.......? Ya jijiga mata kasan Alamun tabbacin hk Tashige Jikinsa ta rungumeshi tana murna cikin ranta tare da godewa aikin bokanta tun bai ka gayin aikin datayi yayi mata akanshi ba. Yafara saukowa daga daurin kanshi na tsiya zuwa saukaken mutun. Ita kuwa a me zatacewa bokanta ? ya taimakamata ya taimakawa rayuwarta tana son abdulkabir tmkr ranta km zata iya yin komai Akansa rungumrta yayi tsam tsam afadadden kijinsa yana kising din goshinta. Sun isa gida kmr zasu cinye junansu .onye ta fito daga toilet ta kwanta akan gado sbd gajiyar datayi AK yashigo dakin hannushi rikeda farar leda kasancewar fita yayi byn ya saukeTa dazu. byn yaajiye ledar yazo ya zauna kusa daita yace ya dai na ganki kmr bakya cikin walwala ko wani abun ya faru dake ne byn na ajiyeki? Tai musmushi Tare da girgiza masa kanta alamun babu komai .kasan yanayin rayuwa sai ahankali GA ciwon Marar nan Nawa kullun gaba yake yana jawowa na dinga jikina natare rashin kuzari yanzu hk Duk jikina bana jin dadinsa ya matso sosai kusa daita ko zamuje muga likita ? Tace aa bazanje ba.. "OK taso kici wannan snacks din kafin kiyi bacci. Snacks ne da hadin sallada Wanda yaji kayan hadi sai drinks AK da kanshi ya dinga bata abakinta tare da Kora mata drinks har sai data gama sannan takoma kan gado ta kwanta yasanya bargo ya lullubeta Sanyi kike ji ne ko zazzabi? Babu ko daya OK ni zan sake fita ba mamaki sai gobe zaki ganni. onye ta marairace murya yanzu bazaka kwana agida ba? Nifa banason wannan yawon Naka..ak yayi Shiru na tsayin lokaci bakar mgn yake son gaya mata Amman yakasa sai dai ya dauki lokaci me tsawo yana kallonta gamin hk yasa takamo tafin hannushi tana murzawa ahankali tare da kirarin boka. ta talleshi tana rausayar masa da idanu shikenan tunda tafiya zakayi sai ka tafi . Ya matso inda take kwance akan gadon ya Kai hannushi daya yana shafo kumatunta da lips dinta sannan ya tausasa muryrsa kiyi hkr daga gobe komai zaizo karshe abinda nake fitayi kwanan nan masu mahimmanci ne . kii Saki ranki banason ganinki cikin damuwa pls yau ne last day ta kalleshi afuskarta araunane tkmr zatayi kuka shikenan. AK yayi saurin cewa ban yarda da wannan shikenan din ba. sai kinyi min murmushin bata San lokaci da murmushi ya sumbaceta mata ba ya ja habarta koke fa bakiji yadda naji wani sanyi ba acikin zuciyata ba, ji nake tmkr bani bane a duniya babu abinda na tsana yanzu face inganki cikin bacin rai. hanushi Ta damke sosai cikin nata tana murzawa sannan ta sauke ajiyar zuciya tace hk nima bana son inga bacin ranka nafi son koda yaushe na kalleka naganka cikin farinciki yayi murmushin me sake bayana tsansar kyawunsa wanda yabayyanar da dimples dinsa sannan ya yunkura ya soma tafiya da nufin yabar cikin dakin onye takirasa honey ya ja ya tsaya yana me waigowa ya tsura mata mayatattun idanunshi muryarsa a raunanace yace me kike da bukata? Ta girgiza Kai tare da cewa bana bukatar komai . sai da fatan idan ka fita bazaka Tsaya kula yan'mmata garin nan ba? Ta fadi hk Dan tasan yadda mata ke hauka akanshi. Yayi kicin kicin da ranshi yana cigaba da kallonta take gabanta yashiga dukan uku uku ganin yadda yake kallonta kmr zai rufeTa da duka.. muryarsa a sarke yace ban jin dadin irin wadan nan kalaman naki sbd me zaki dinga ce min hk byn kinsan ke kadai ce acikin zuciyata kada Ki km Yi min hk banaso . a sanyaye tace kayi hkr bazan km ba ya gyada kanshi batare da ya sake cewa daita komai ba ya sake juya cikin takusan ahankali naunauyen ajiyar zuciya Ta sauke tana dafe tsaitin zuciyarta wayyohhly Allah, God save me ban Yi tunani hk daga gareshi ba hakika aikin boka akachiku yana aiki akansa Kalli yadda ak yazamo gareta tmkr bawa. sauranta ta mallakeshi gabadaya matsayin mijinta na har abada . ta Mike da sauri Tana yaye bargon da take lullube dashi ta sauko jikin window Ta tsaya tana kallonsa har sanda yashiga motarsa yayi mata key ya fice daga gidan numfashi Ta fitar ahankali tana lumshe idanunta ta dauki wayarta ta kira James ringing daya cikin na biyu ya dauka kana ina ? Ina gida har nayi shirin bacci ina boss yake kika kirani by this time? Ya fita yanzu ba km zai dawo gidan ba sai gobe Dan hk kazo yanzu part dinmu ina da bukatarka.. Kai Kai onye kiyi hkr acikin wannan lokacin komai zai iya faruwa.. Ki Bari mucigaba kmr yadda muka saba Amman yanzu at any time zai iya dawowa . nasan halinsa Kai Kai banaso tsurutun banza kazo kawai babu abunda zai faru amatse nike that's why.. . OK Gani nan zuwa ta katse wayar tana jifa daita saman gadonta Ta cire kayan jikinta Ta saura babu komai ajikinta ahankali taji motsin shigowarsa yayinda ita km ta taho ahankali cike da takunta na karuwanci daidai yashigo cikin dakin kirjinsu ya hade da juna daman km tana sane tayi haka amaukar haukace tasoma aika masa da romancing tare da hade bakinsu guri daya tashiga tsotsa kmr mayya Sun dauki sama da minti 20 tsaye suna romancing din juna kafin daga bisani suka zube kan gado suka shiga aikata masharsu... Allah ka tsare mana imaninmu .. AI kuwa AK byn yagama abinda ya fitar dashi . gida ya nufo Kai tsaye har ya nufi hanyar Side dinsa sai km ya fasa ya juyo zuwa part din ammi yayi kwanciyarsa anan yayinda a wannan lokcin onye da James suna can suna kashe arna. Kwance yake idanunshi a runtse Amman bacci yaki zuwan masa sai MA gabansa dake yawan faduwa da sauri sauri take km koma Yasoma dauke masa tunanin amminsa ne yakawo masa ziyara take ya lalubo wayarsa ya duba screen din wayar karfe biyu da wasu mintinan ta wuce ya runtse idanunshi Sanin da yayi ta dade yin bacci addua yashiga karantowa acikin zuciyarsa yana kokarin Son yin bacci . Amman Sam bacci yace bai san wannan da zance ba. mikewa zaune yayi ya janyo system Dinsa ya kunna yashiga operating dinta akalla sai da yayi sama da awa guda sannan wani mahaukacin bacci yazo masa . "da kayar yasamu ya kasheta ya tureta gefe shi km ya haye kan daguwar kujera kmr jiya ya Mike. Alamuran Zeey gabadaya ya tsaya cak walwalarta da farincikinta yaja baya sosai, Duk yadda ammi taso ta dinga kwantar mata da hankali abin yatura sbd kullun kwana duniya soyayyar AK sake ratsa kowani part na gangar jikinta yake. yanzu ma da take kwance tunani duniya ne ya sakata gaba, da tunaninsa ta saka wancen ta kwance wance . Tarasa yadda zatayi da rayuwarta akan shi sonshi take kmr tayi hauka wanda har sanadin tunaninsa yasa komanta yasoma rushewa hatta da bangaren katatunta dan har cariover ta dauka school sbd raunin datayi gurin meida hankalinta akan karatunta, burinta yanzu aduniya bai wuce ta mallakeshi kota halin yaya bane. Tana cikin wannan tunanin ne kiran yashigo wayarta ta yunkura da kyar ta Mike zaune Tana me Kai hannuta inda wayarta ke jone ta ciro wayar daga charg tana duba fuskar
Chapter 45 · 0% Book details