← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 189 OF 289

Sashe 189

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH YA-RAHIM THE MOST MERCIFUL page 64 a matukar firgice yake bin ammi da wani irin gigitaccen kallo kmr yau ce rana ta farko dayasoma ganinta. "eh hk nace karta sake rabar inda kake. take yashiga girgiza kai yana kallon ammi dake tsaye ala'mun kar ta masa hk. "mamana wuce abinki ai kinji abinda nace su'ad ta daga mata kai tare da juyawa jikinta a matukar sanyaye, "Ke tsaya ya dakawa su'ad razananniyar tsawar da tasata tsayawa cak jikinta na rawa .... yashiga daga zara zaran yatsun kafafunsa ya isa inda ammike tsaye da sauri .. hankalinsa a matukar tashe "kiyi hakuri amminah .... " Na ce kamun wani laifi ne? "tunda abin naka yana son yazo da rainin wayo bazata sake rabarka ba, ballanatana kasamu damar gallaza mata azaba........ "wace azaba km ammi ? ya fadi hk cike da marairaicewa, gyaran da zata mun shine azabtarwa? ammi ta kalli su'ad data ki tafiya tana satar kallonshi "Na ce ki shiga ciki ko bazakiyi abinda nace bane ? su'ad ta sake juyawa ahankali wanda gabadaya ilahirin jikinta a matukar sanyaye yake, banda dokawa babu abinda zuciyarta keyi tayi taku daya zuwa biyu ... ya matsota sosai "ke ...ya sake buga mata wata razananniyar tsawa kina hauka ne nace ki tsaya ? sannan ya waigo inda ammi take "wai ammi menene haka ? "me kike shirin yiwa abdulkabir dinki? "dan girman allah karki min hk amminah ahalin yanzu ina cikin wani hali me tattare da rudani idan kika hanata rabar inda nake komai zai iya faruwa da abdul dinki.... ya meida mayatattun idanunsa da suka soma birkicewa yana kallon su'ad dake niyyar shigewa cikin dakin ammi ,wallahi kika yi kuskuren shiga dakin nan zan fito dake ta karfin tsiya . "ni ammi me nene haka? bangane nufinki ba ban gane bayaninki da hukunci da kike kokarin zartawa Duk ya rude ya rikice ,ya kalli su'ad dake rabe da bango cike da matsanancin tausayinsa a yanxu datake tsaye agabansa wani irin harbawa zuciyarta keyi akansa ,ita kanta tasan tana matsananci kaunarsa ,rasashi cikin duniyarta bakaramin illa zatawa kanta ba ,kawai dai tana son kafa zazzafar soyayyarta ne acikin zuciyarsa ta yadda zai san mahimmancinta acikin rayuwarsa . jikinsa da bakinsa rawa suke gurin cewa "Malama kiyi mata bayani kiyiwa ammi bayani bani ke gana miki abaza ba kece ke gana min ..ya juya ahankali ammi wallahi bana mata komai gata nan ki tambayata. ya buga mata wata razananniyar tsawa wanda yasa takusan sakin fitsari "Kinyi shiru kina kallon mutane kiyi mata bayanin man.. ammi ki fahimce nasan kinsa komai kawai kina nuna kmr baki sani ba, ammi kinsa damuwata kin kasa gane kuncin da yarinyar nan take kokarin tsudumani ciki sai ma ganin laifina kike... " ni bansan komai ba ko sanin wani hali da kake ciki idan zaka gayamin yanzu sai nasan kana cikin damuwa? ammi ta numfasa sannan tacigaba "dole kaji nace kana gallaza mata azaba tunda Duk lokacin data rabeka da kuka take dawomin ko rashin lfy ... "innalillahi dan Allah ammi ki sasausauta man yayi mgnr Yana makawa su'ad wata katuwar harara "Wai kiyi magana dan tasan bawani abun nake miki ba ? su'ad ta tabe baki Ta ce me zance ? hararata ya sake yi tare da cewa " ammi naji maganganunki ,na tuba nabi Allah da manzonsa amman dan Allah kibani aronta part dina yayi kura dayawa ....... "Shinkenan naji gyara dai kake so yanzu ? langwabar da kansa kawai yayi yana duban ammi domin yagama fahimatar abinda take nufi "Zauna ga kujera,ke km mamana jeki dakin eiman ki tasota kuje tare ku gyaro masa ku dawo.. cike da sanyin murya tace to ammi ta juya Simi simi kmr kazar da kwai ya fashewa aciki zata bar gurin. uhmmm ammi ta barshi kawai bana so...... fuuu ya juya ya bar parlour 'zuciyarsa kmr zata tarwatse . "mamana jeki ciki abinki kinji kin ma huta da bakar jarabarsa . Tana shiga dakin wayarta ta dauki kara da hanzari takarasa inda wayar take ta dauka tana zama a gefen bakin gado "Hello .. "Hrt beat kizo gareni dan Allah.. ina cikin tashin hankali kasancewarmu tare kadai zai kwantar min da hnkli . muryarta na craking tace "ammi na falo....... "mamana ke da waye a waya? da sauri su'ad tayi saurin katsewa...... muryarta cikin in ina.. uhm uhm "Nida ore ne ta juya tare da ajiye wayar tana kakkabe saman gado. "wayyohhly Ya furta tare da zaro mayatattu idanunsa waje Wayar ma hanawa ammi zatayi ko me ? cikin sauri ya fito daga part dinsa da gudu gudu sauri sauri yashigo part din ammi yayi sa'a ta sake fitowa falon , tana hangoshi ta hade fuska. jikinsa yayi mugu sanyi yasamu guri ya zauna kusa da ita tare da kamo hannuta cikin nasa. "wallahi ammi ki tambayi hrt beat yanzu bama fada ko kadan daita ,ko kwanaki da kikaga na canza mata laifi ta min wanda ita yadace tabani hakuri amman ni nabige dabata hakuri . "Dan Allah kayi hakuri mu bar maganar nan..... " Saboda me ammi ? " Ko magana ta fatar baki banson ta sake hadaku idan ba hk ba sai...... "tsaya tsaya ammi ki rufa min asiri na tuba. " Ta hasala matukar Sam baka bin maganata abdul .. "me km nayi miki yanzu ? "bansani ba " ya mike tsaye jikinsa a sanyaye ya dawo ya durkusa agabanta "yaya kikeso nayi ammi akan yarinyar babu abinda banyi ba babu hanyar da banbi tabari mu fahimci juna abar abinda ya faru baya ya wuce amman taki "na rokeki ammi ke uwa ce ki sanya baki cikin lamarina ina son su'ad so kuwa me girma, wallahi idan tabarni zan mutu mutuwa zanyi yakarasa mgnr kmr zaiyi kuka .... gbdy bakin ammi ya kulle farin ciki ya baibayeta har tarasa yadda zatayi . "ki taimaka ammi kibani matata muje muyi rayuwa daita wallahi nasan da muna tare a muhalli daya da yanzu an wuce gurin watakilla ma da yanxu kin kusan samun jika. "sharrin da zaka min kenan salon dady'nka yaji ya dauka na hanaka matarka ne, ni fa babu ruwana matarka ce idan ta amince zata bika fine babu ruwana, idan taki amincewa ni dai bazan takurawa rayuwarta ba.. ya langwabar da kai" haba ammi nah ki tausaya kisa baki dan Allah nasan tana jin mgnrki da kiyin mata mgn zata amince ya mike tsaye Yayi hanyar dakinta yana fadin Yanzu ki dan taimaka kiban ita muyi magana . su'ad na tsaye tana zariya adakin ya shigo tare da janyo hannunta....tayi saurin turjewa, ya kalleta wallahi daukar ki zanyi matukar kika min gardama km bazan tsaya dake cikin gidan ba... salin alin ta bishi yaci gaba da mgn hk kawai kuna neman haukatani ke da ammi ..... suna fitowa falon yaga wayam babu ammi babu dalilinta. ita kuwa ammi ganin yashiga dakin ta nufi part din dady da sauri dan tasan halin d'anta ba kunya ce ta isheshi ba sai dai ita taji kunyashi . Suna zuwa babban parlour 'nsa ya zauna kan kujera two seater ita km ta tokare tsaye shi kuma yaki sakin hannunta, ya kalleta ta turo masa baki tana fushi. " Me akayi miki kike wani cika kina batsewa ? yayi mata tmyr yana sakar mata hararar.. " Gaskiya abinka yasoma damuna yanzu ammi tace kada in rabi inda kake gashi ka kawo ni ta karfin tsiya yanzu da wani ido zan kalleta idan ta dawo bata ganni ba saboda Allah? Ya ficikota da karfi ta fado saman fadadden kirjinsa ya rungumeta tsab tare da matseta da cinyarsa da karfi, "malama ki natsu na fada mata mun jone tasan abdul dinta na mahaukacin sonki ya karasa maganar yana murmushi tare da kashe mata idonsa daya yana yawo da hannunwansa duka ajikinta yana shashshafata ... "wayyohlhy ta zabura zata mike ya makaleta yana busa mata iskar bakinsa... " Ke ki nutsa ban son rainin hankali "wai wayyohhly kmr wadan da sukayi abin kunya "ta turo masa dan karamin bakinta zatayi mgn kenan ya cafki bakinta tare da hadeta da jikinsa sosai cikin sa'a da kwarewa yasamu ya cafko laulausar harshenta jikinsa har rawa yake ya manneta gam yana bakinta wani irin tsutsa na fitar hankali cike da matsanancin tsoro take kokarin son janye bakinta daga nashi cikin wani irin sauti yace shhhhhh wayyohlly allah ya sake kankameta ajikisa yana cigaba da sarrafa harshenta cikin wani irin shauki na fita haiyaci, tsawon minti talatin ya dauka yana shan bakinta kmr yasamu lolipop kafin daga baya ya dawo tsotsar lip's dinta xuwa hancinta idanunta ahankali ya dinga bata hot kiss da taba duk inda hannunsa yacikaro dashi ajikinta gbdy jikinta ya sauya tasoma rawar jiki saboda wani irin feeling dinsa datake ji yana taso mata da bin kowani shashi na sansar jikinta. ahankali taji ya dauketa cak yayi uwar daka daita ya kwantar daita,tare da yi mata runfa da kirjinsa yana sauke ajiyar zuciya dan karamin hijab din dake sanye ajikinta iya wuyanta ya zare sai ga suntuma suntumar nonuwanta sun bayyana acikin rigar nono har wani bullokowa sukayi suna zuba wani shaki ahankali ya rankwafo samanta yana busa mata hucin numfashin bakinsa, wanda ke bugar mata da zuciya tare da jin wani shauki na daban, ya kai hannunsa ya fara shafa nonuwanta yana mammatsasu wanda hkn ya haddasa mata sakin naunayen ajiyar zuciya tare da furta kalmar wayyohlly allah ka barni plz, sbd wani irin zuuuuuuummmm take ji tun daga tafukan hannunwanta zuwa brest dinta har ma da kasanta, gbdy wani irin kara ta saki mara sauti tare da kamkameshi tana wani irin nishi lokacin dataji ya kai bakinsa cikin kunneta ya zira harshensa cikin yana tsotsa while hannunsa daya na kan brest dinta yana aikin murzawa wani irin zillo tayi tare da shigewa jikinsa, shi km ya sake matseta ajikinsa yana cigaba da zira mata harshensa cikin kunnenta ,ahankali jikinta yasoma sakewa numfashinta yasoma barazanar daukewa ganin halin datake ciki yasashi saki dayan brest din ya cafki dayan yana lailayawa gbdy ilahiri gashin dake kwance a jikinta babu wanda bai mike tsaye ba tsabar amsar sakowaninsa da suke sakata jin sauyin yanayin i ajikinta, hkn bai hanata mutsumutsun kwatar kanta da kunenta ba ,amman
Chapter 189 · 0% Book details