Sashe 161
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yace mata komai ba sbd yadda yake ji a jikinsa bazai iya mgn ba. da sauri ta nufi dakin amman halin data iske su'ad ciki yasa ta dawo parlour da sauri tana kiran sunansa "abdul abdul!! yanxu irin wulakacin da kayiwa yarinyar nan kenan sbd Allah da annabi? "meyasa kwata kwata babu imani cikin zuciyarka balle tausayi ? takarasa mgnr cikin raunin zuciya hawaye na bin kuncinta . dago mayatatun idanunsa yayi ya zuba mata ya kasa cewa daita koma "to idan ma yace zai yi magana, me zaice mata tunda yasan irin barnar da yayi... ? "komawa dakin ammi tayi cikin sauri tana cigaba da zubda hawaye, ta haura saman gadon da su'ad ke kwance har lokacin tana kirma ta tattarota zuwa jikinta tana kukan cike da matsanancin tausayinta. mikewa yayi da kyar ya sake koma cikin dakin, ammi ta dago idanunta tana kallonsa da mamakin abinda yayi, ji yayi gabansa na faduwa zuciyarsa na harbawa da sauri da kyar yasamu yasanyawa jikinsa kuzarin karasowa inda take rungume da su'ad tana kuka, ya kai hannuwansa ya amshi su'ad ya rungumeta ajikinsa kai tsaye hanyar bayi ya nufa daita yana shiga ya kwantar daita cikin bathtub tare da da tsura mata mayatattun idanunsa yana kallonta cike da tausayawa ganin yadda rigar baccinta y baci da jini "tabbas bai Kyauta ba, kamata yayi yabita ahankali .... hannunsa daya ya kai yana gyara mata gashin kanta daya baje yana kokarin rufe mata ido, daidai lokacin da ammi takaraso bayin hannunta rike da wani karamin towel. bucket tacika da ruwan dumi ta tsirka dana sanyi kafin takaraso har ya cire mata rigar baccin dake sanye da jikinta ,muryarsa a matukar sanyaye yace "ammi kawo nayi mata , wata uwar hararar ta sakar masa " dan Allah ni tashi kaban guri tunda kasan ka aikata barna dole kace hk, tsam ya mike tsaye batare da ya sake furta daidai da kalma daya ba, sannan ammi takarasa ta fara tsarkake mata gabanta ,ahankali ta dinga tsoma towel din a ruwan zafin tana gasa mata kasanta dashi byn tagama gasa mata jiki sosai takira AK muryarta a dakile dan har lokacin xuciyarta na tattare da jin haushinsa ,yashigo ya dauketa kmr yar baby ya fito daga bayin ya nufi dayan dakin ammi ya kwantar daita dan wancen gadon yabaci da jini.... ammi ta sanyata gaba cike da matsanancin tausayi ranar kam kwana zaune ammi tayi byn ta zabga uwar tagumi. a round 5:00 am su'ad ta farka allah sarki bawar Allah ta galaibaita matuka azaba ya addabi rayuwata da ilahirin jikinta most especial kasanta da radadin azabarsa ya addabi rayuwata hawaye ne kawai ke tsiyaya daga ciki kwarnin idanunta dan ko iya daga hannunta batayi daidai da sautin muryata ba'a ji ,sheshekar kukan datake yasa ammi karasowa kusa daita da sauri" sannu mamana Allah yayi miki albarka. mgn ammi take mata amman Kwata kwata batasan abinda take cewa ba, sai faman kuka take jikinta yayi zafi sosai tmkr garwashin wuta . washegari da safe da zazzabi dukansu suka tashi . sai dai na su'ad yafi nunawa ba kmr na ak ba. ammi data lura da hkn hankalinta yayi matukar tashi kwarai da gaske cike da matsanancin sauri takaraso inda take kwance tana kuka tashiga jero mata sannun, da kyar ammi tasamu ta lallabata ta kaita bayi ta sake gasa mata jiki tare da bata umarnin yin wanka tsarki . zuwa wannan lokacin ak na can kwance shima ranga ranga akan gadon su'ad dake part dinsa kasancewar a can aka mata jerenta wani irin zazzafan zazzabi ne ya rufeshi da kyar yasamu yakira musty yace yaxo masa da doctor ,lokacin da musty yakaraso yasha mamakin matuka da ganinsa a gidan ammi ba'a gidansa ba kmr yadda suka kai shi daren jiya . bai damu da tmbyarsa dalilin dawowarsa gida ba illa umarnin dayaba likita akan yayi masa allurar zazzabi, yi masa allurar ke da wuya bacci yayi nasarar daukarsa musty suka juya tare da doctor. shi kuwa sai kusan 11:00 sannan ya tashi jikinsa da sauran gajiya jiyar atare dashi, ya sauka daga kan bed ahankali yashiga bathroom domin yayi wanka ya dade tsaye yana cuda jikinsa zuciyarsa na hasko masa surar su'ad me abin mamaki ,dan sunan da zuciyarsa ta rada mata kenan wajenta mamakin cikinta mamaki ya fito daga bayi kungunsa daure da sabon farin towel wan da yagani rataye a jikin kofar bayi. tsaye yayi gaban mirrow zuciyarsa makale da tunanin yarinyar, daga daren jiya zuwa yau bai san adadin tunaninta da yayi ba, har kawo wannan lokacin dayake tsaye tunaninta bai barshi ba. jallabiyarsa ta jiya ya Mayar kasancewar bashi da kayan da zai canza dan gbdy kayansa ya kwashe ya meidasu sabon gidansa . kai tsaye part din ammi ya nufa, cike da matsanancin sanyin jiki yake daga kafafunsa kmr wanda ake tsomashi cikin ruwan kankara ana fito dashi ,zuciyarsa cike fal da matsanancin tunani ,abubuwa dayawa zuciyarsa ke saka masa akan lamarin yarinyar, yadda yake daga kafafunsa ahankali hk yake saka da warwara acikin zuciyarsa a game da yarinyar har yakarasa zuwa dakin ammi. anan AK ya tadda su'ad zaune jingine da jikin gadon, ammi ta kara mata pillow ta bayanta tana rarrashinta, kallo daya zaka mata kasan tana cikin matsanancin damuwa ,domin ta sake yin firi firi daita ta rame ta dashe tmkr wace babu jini ajikinta. kallo daya tayi masa ta dauke idanunta akansa tacigaba da kukanta, yayinda shi km yayi shuru tare da tsura mata mayatattu idanunsa yana kare mata kallo tsab , ahankali ya dinga takowa yana karantar yanayinta sannan ya karaso xuwa inda take zaune, ammi na zaune a gefenta tana bata tea abaki tana sha da kyar. cikin wani irin yanayi ya kai hannunsa ya shafa sumar kanshi zuwa keyarsa sannnan muryarsa a matukar sanyaye yace "ammi mun tashi lfy ya jikin nata? take gaban su'ad yabada wani luguden bugu yabada rassssss ...take km zuciyata tashiga tsalle tasoma harbawa da sauri sauri kmr yadda tasaba a duk lokacin data sanyashi cikin kwayar idanunta "me yakawo mutumin da aka kai wa amarya jiya jiya by this time gidan nan? "me yasameni dayake tmbyr ammi lfyr jikina? tayiwa kanta tmbyr cike da matsanancin tashin hankali. "da sauki Abdul gatan nan sai tunda ta tashi take faman kuka . "ya runtse mayatattun idanunsa na 2 second sannan ya budesu ahankali ya sauke akan fuskar su'ad dake tsiyayar hawaye har lokacin "to ko za'a kira mata doctor ne? " yanzu doctor ta fita ,tayi mata allurar radadin ciwon jiki tare da badata magunguna. shiru yayi bai sake cewa komai ba, sbd bai san abinda zai ce ba ,dan hk ya juya cike sanyin jiki zuwa parlour ya kwanta akan doguwar kujerar three seater tare da runtse mayatattun idanunsa ya daura hannunsa daya ya dafe goshinsa dayake jin har lokacin yana sara, dayan hannunsa na saman ruwan cikinsa ,ammi ta fito daga cikin dakinta ta sameshi yayi zurfi cikin tunani. sautin muryarta dayaji ta daki dodon kunneshi yasa yayi saurin dawowa haiyacinsa " abdul yakamata kazo ka tafi gida hk sbd zainab nasan yanzu hk tana can cikin damuwar inda ka tsaya tun jiya.... "ok ammi abinda ya iya cewa kenan still idanunsa a runtse wanda sai lokacin kwalkwaluwarsa ta hasko masa wata zainab arayuwarsa , dan kwata kwata ya mance daita a yanayin daya riski kanshi daga dare jiya zuwa wannan lokacin. tashi yayi ya zauna yana fuskantarta ammi sosai zuciyarsa na wani irin tsalle da harbawa muryarsa cike da matsanancin rauni "ammi kina ganin baza'a dangan yarinyar da hospital ba ? "kai kai abdul babu kunya sai ci da zuci tayi mgnr acikin zuciyarta ,a zahirance kuwa "cewa tayi karka damu zata samu sauki zuwa wani lokaci. ya mike tsaye tare da dan tattare jallabiyar jikinsa da hannunsa daya, dakin da su'ad take yake kwadayin sake komawa domin kara duba lafiyarta amman ya kasa yunkurin aikata hkn sakamakon idanun da amminsa ta zuba masa, dan hk ya juya ya nufi kofar fita zuciyarsa na wani irin mahaukacin bugu. koda ya isa gidan ya iske zeey zaune a parlour cikin shigar kanana kaya riga da wando, ta kwashe brest dinta da form bra ,wanda mutun ya kallisu zai dauka nonuwanta atsaye suke kyam, dan suyi mata wani hake hake akirji alhalin abun ba hk bane, ta sha make up sosai tana baza wani masefaffen kamshi sai dai fuskar nan nata babu ala'mun annuri ko farinciki atattare daita tana ganinsa zabure ta mike tsaye cikin sauri nufoshi ,ta tsareshi da ido tana karewa yanayinsa kallo, shima kallonta yake kmr wata sabuwar halitta agabansa, kmr yau ce ranar daya soma ganinta arayuwarsa. take zuciyarsa tashiga harbawa da sauri sauri ya nufi hanyar dakinsa cike sarsarfa tabishi ta rungumeshi ta baya, ta zagaye hannunwata duka a saman ruwan cikinsa tana sheshekar kuka"my life me faru naga yanayin hk? me yasa aka rike min kai a daren farkon mu ni km akayi sanadin shigata cikin damuwa ? "saboda Allah da annabi wannan ai shiga haki ba...... da wani irin sauri ya ture daga jikinsa yana juyo ya fuskanceta "kina hauka ne ko wani abu kika? "waya rikeni? "waya shiga hakinki? yayi mata tmbyr muryarsa a harzuke wanda yasa hantar cikinta kadawa, take jikinta yayi mugu mugun sanyi when last ta ganshi cikin yanayi fushi da hargowa? "bazama ta tuna wannan lokacin ba "ki dinga sani irin zantuttukanki gareni idan ba hk ba .....ya katse mgnr yana nunata da yatsan hannusa, sannan ya juya zuwa cikin dakinsa, yana shiga ya fada kan gadonsa , dafe da goshinsa yana jin wani iri a gbdy ilahiri jikinsa ya ji motsin shigowarta amman yaki motsawa daga inda yake kwance har takaraso gareshi cikin sanyi jiki ta zauna gefensa tare da kai hannuta dake rawa kan nashi ta dafa "muryarta a sanyaye tace my life kayi hakuri dan Allah nayi kuskuren Inshaallahu bazan sake ba, hakika tunda nasan ammi ce ta kiraka bai dace na fada hk ba damuwace ta min yawa jiya kabarni cikin wani yanayi me wuyar misaltuwa but am really sorry dear rarrashinsa tashiga yi sosai sannan tasamu ya bude mayatattun idanunsa wanda gbdy suke a birkice ya zubesu ajikinta yana kallonta. gbdy tunina abinda yasa ya aureta ne ya darsu acikin zuciyarsa ,yasan akwai