Sashe 81
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
small ..abdulkabir nawa ne ni kadai km wlh yanzu ma nasoma sonshi ke duk duniya banga wanda ya isa yarabani dashi ba ko iyayensa ne balle ke banza kawai stupid animal.. ... ore ta matso da sauri ta damki gashin kan onye da karfi tana jijjigawa zata kai mata barin mari.. su'ad tace barta tukun ore kinsa idan mutun ya dade acikin harakar karuwanci fahimta tana masa wuya... sbd kwalkwaluwarsu a dode take basa saurin fahimta cikin sauki. abinda sukafi ganewa ace su bude acisu .. ore tacire hannuta ta koma gefe daya ta tsaya . kinajin ko ya ma sunanki ne su'da ta fada tana runse idanunta koda yake ma no need of it tacigaba da mgnr tana kai kawo adakin abinda nake son ki sake fahimta anan shine ki rabu da abdulkabir kmr yadda nace rabuwa km ta har abada domin yin hkn shi zai sa ki cigaba kasuwancinki cikin kwanciyar hankali. " akwai maza da yawa wadan da zasuyi miki fiyye da abinda abdulkabir yake miki. su'ad takarasa mgnr tare da tsayawa cak agaban onye tana jifanta da wani irin kallo wanda yasa zuciyar onye bugawa . karfin hali tayi gurin cewa hk kazalika kema akwai maza dayawa wayanda suka fi abdulkabir komai da komai why not kisosu baki tsaya makakewa wanda baisonki bai son ganinki ... dau taji an sake dauketa da wani gigitaccen marin wanda yafi na farko wannan karon ba su'ad bace ganiya ce, that's good my friend inji cewar su'ad karo na karshe zanyi miki mgn as Sister to sister ki rabu da zuciyar su'ad .. dafe da kuncinnta onye take kallon idanun su'ad sannan baki isa ba wlh yadda kike takama kina matsanancin sonshi hk nake matsanancin kaunarsa idan dan wani biyan bukatarsa ne da yanzu na manta dashi arayuwata su'ad tayi saurin idanunta zuciyar na harbawa sbd jin abinda onye tace. onye tacigaba ke yanzu banda hadama kalleki fa wlh kinyi saurin ido.. ta yaya mazaki ce abdulkabir kike so i tough bakisan kowaye abdulkabir domin kin masa kantar da bazai iya aurenki ba.. ta yaya zaki iya daukeshi balle kisan yadda zaki sarrafashi, ta yadda uwarki ke sarrafa ubanki take dauke ubank ta hkn zan iya sarrafashi da daukeshi stupid woman kawai. ok tunda hk kikace sai mu gwabza aga wanda zaiyi nasara tsakanina dake amman zanso ki hakura kibar min shi sbd nafi bukatarsa km ni zan iya dauke lalurarsa sabanin ke d.. lolade iyabo ogundipe shade ife'oluwa hk su'ad ta dinga jera kiran wayan nan sunaye yayinda masu sunan suka dinga shigowa daya byn daya. wasu murdadu dasu fuskarsu babu yabo babu fallasa tare da sarawa su'ad olori gamu halan bata gane yaren bane ...? bata gane ba amman yanzu zaku ganar daita ta yaren dayafi sauki dauka. ku daki shegiya har sai takasa tashi ina son naganta bata motsi tasoma nadamar kasancewarta karuwa arayuwarta .. su'ad na takarasa mgnr ta juya baya tana jijiga jiki cike da takaici. da sauri onye ta dafe kirji sbd zuciyarta dake bugawa ganin wayan nan mata sunyo kanta gadan gadan gadan . take cikinta ya duri ruwa barin ma ganin murda murdan matan datagani tsaye sun karaso agabanta suna numfashi da kyar . juya bayan su'ad ke da wuya wayan matan sukayi kan onye. kokuwa sukashigayi daita suna dukanta tana ramawa da iyakacin karfinta tare da ihu ganin zata bata musu plain yasa suka rufe mata bakinta. tana kallo suka ciro igiyoyin shanya zasu daureta dashi tasoma girgiza musu kai sbd babu bakin mgn da hannu tasoma basu hkr amman ina da alamun babu imani atare da zukansu. hk tana ji tana gani suka daureta a tsirara haihuwar uwarta da ubanta suka shiga jibgarta . duka suka mata sosai na fitar da mutun cikin hankalinsa ,tun tana iya motsa jikinta har tazo bata iyawa sai hawayen wahala dake zubo mata . " ore ta ciro nikaken ataruga daga aljihun wandonta tasa su lolade suka kwance mata kafafunta onye tare da waresu onye na kuka tana girgiza mata kai amman ina hk ore tasanya hannuta cikin leda ta dibo atarugu me yawa gaske ta cusa mata cikin kasanta .. take jikin onye ya dauki kirma tmkr wace aka jonawa wutar lantarki wani irin azababben radadi ta dinga ji ajikinta ihu take son yi amman babu halin yin. hk su'ad ta juyo tana fuskantarta da kyau ku kwance min bakinta ina son jin sounda dinta da sauri lolade ta kwance bakin wani irin mahaukacin kuka onye tasaki tana zaro idanunta wayyohhly Allah dan girman allah kuyi hkr naji na yarda da kalamanki zan bar miki abdulkabir ba dan banason shi ba sai dan na tsira da rayuwa .. very good abinda nake son ji Kenan daga bakinki . da alamun kingane wannan yaren da'aka karanta miki onye ta girgizawa su'ad kai. su'ad ta matso sosai kusa da onye Wanda bai fi taku daya tsakaninsu ba ta daura kafarta daya abakin karfen gadon kana tasoma mgn fuskarta a daure wannan shine Karo na farko da karshe arayuwarki da zaki sake wata mu'amula sa abdulkabir dina... matsawar kika rabu dashi bilhaki ,zaki zauna lfy amma bujirewa umarnina daidai yake da tashin hankali gareki . zan aikata miki abinda yafi wannan.. naji naji.. kuyi hkr na rabu dashi tayi mgnr bakinta da jikinta na rawa murmushin su'ad tayi da kin kyautawa kanki you guy's lest go suka juya gabadayansu suna kokarin barin dakin suna fita onye tasoma jan gindi ta sauko daga kan bed tasoma rufe kofar dakin sannan ta nufi cikin bathroom ta dauki sabula tashiga wanke gabanta tana kuka tare da kiran yeeeeeee Jesus have mercy on me those guy's they are try to kill me ihun take tana karawa sbd azabar radadin datake jin yana ratsata. ta dade tsugune tana wanke kasanta har sai da taji radadin yasoma yi mata sauki sannan tayi wanka ta fito da kyar ta kwanta akan bed tana fidda numfashin wahala tare da tsinewa su su'ad yayinda zuciyarta take cike taf da mugun takaicin kanta sbd me zatace musu ta hakura da abinda ranta ke matsanancin so. kawai itama zagewa zatayi ta zage damtse gurin ganin ita ta mallaki AK ba wai tabarwa wata karamar yarinya ba.. ta yaya ma za'ayi tarabu dashi ina wannan ma ba abu bane me yiwu . report kawai zan kaiwa po lice station amman kafin nan bari nakira ak nasanar masa ta lalubo wayarta tashiga neman layin ak. amman bata shiga sai is not respon computer ke sanar mata hk ta hkr ra kwanta lamo tana cigaba da neman layinsa.. bangaren ak kuwa yana fita daga dakin onye yaga wasu yan mata guda biyar suna faturo kmr wasu ma'aikata shi dai bai kawowa ranshi komai ba ya sanya kai yacigaba da tafiya hk ma a harabar hotel din yaga gang din mata sama da goma km da irin kayan wayancan daya baro. jikinsa ya dan bashi wani abu amman ganin babu wata hujja yasa ya wuce abinsa yashiga motarsa ya bar hotel din . a mota yakira number musty . yana dagawa muryarsa a dakile yace kana gida ..? a'a yanzu na fito ina sheran ko zaka karaso ne? a'a gida zani documents din adads mali nake da bukata. mu hadu agida kabani.. musty dake zaune yana zukar sigari . ya sake ja ya fesar kana ya dafe goshi gashi km yana cikin mota ka karaso kawai ka amsa ok gani nan zuwa inji cewar ak ya karasa fadar hk yana juya akalar motarsa zuwa sheran... shiran wani babban tafkaken club ne wanda ya amsa sunansa ya tattara matattara tantirain da yan isa.. yan gbana kokin da manya karuwa duk wani dan iskan daya ya kwana ya taahi ya amsa sunanshi na cikakken dan iska zaka sameshi a shiran. shiran itace cibiyar tantira agarin lagos . cike take da tarin million's of people who are the best smoka and rogged's working around the sourand babu abinda ake sai shaye shaye daga maza har mata giya suke sha amman banda ak dake zaune yana cin popcorn tun daga nesa su'ad ta hangoshi tasoma takowa cikin natsuwa tare da wani irin taku wanda yasa duk ilahirin jikinta rawa yake most especial albarkatun kirjinta, wando da riga ne sanye ajikinta duk black sai agogon hannun silver dake daure da tsintsiyar hannunta kanta daure da bandana kalar kayan jikinta hannunta rike da tabar wiwi tana busa hayakin. yayinda sauran kawayenta ke take mata baya tun kafin takaraso shade tayi saurin karasowa ta ja mata kujerar gefen ak ta zauna tana jijiga kafa batare da ta kalli inda yake zaunnr ba.. ahankali ya juyo da fuskarsa gabansa na dukan uku uku ya sauke ganinsa akan kyakkyawar surar jikinta dake sheki yana binta da wani irin mayataccen kallo zuciyarsa na harbawa . juyowa tayi ahankali idanunsu suka tsarke cikin juna atare suka ji wani irin faduwar gaba yayi saurin juyar da kanshi gefe yayi tmkr bai san tana zaune agurin ba yacigaba da cin popcorn dinsa yana korawa da wine nor alcohol . aranshi yake mamakin zuwanta gurin ko shi dayake nmj bai taba zuwa shiran ba. wannan shine Karo na farko daya dako cikinsa har yagama ci popcorn dinsa bai daina mamakinta ba ya mike tsaye yana kallon musty kasame ni a waje ya rabe ta gefenta zai wuce ransa a hade . tayi saurin riko hannunsa cikin nata wani irin jummmmm yaji ajikinsa wanda yasa tilas ya tsaya ya juyo a fusace yana zabga mata harara kayi hakuri abdulkabir nasan ina takurawa rayuwarka da nacina ni kaina ba'a son raina nake uzzira maka ba laifin zuciyata ne. ya fixge hannunsa daga cikin nata yayo baya ya fuskanceta sosai hakurin uwar me kike bani? hakurin kuntatamin da kike ko hkrin kasheni dakike neman yin? ta dan gyaran zamanta kana tace ina baka hakuri ne sbd dalilaina masu yawa .. dan Allah abdulkabir ka saurareni , babu mutsu ya koma mazauninsa ya zauna yana kau da fuskarsa ta motso kusa dashi sosai ta tsugunna a gabansa ta daura hannuwanta duka bisa cinyoyinsa dole tasa yayi juyo a tsukane yana kallon cikin kwayar idanunta wani irin abu yaji ya caki tsakiyar kirjinsa itama idanunta ta tsura masa yayi saurin kawar da fuskarsa ahankali tasoma mgn nasamu labarin aurenka sauran