← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 289

Sashe 63

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yanayin shigar dake jinkinsu.iri daya ce gabadayansu sanye suke cikin shigar suit . mayatattun idanunsa ya tsurawa kyakkyawar fuskarta me dauke da sihirtaccen kyau da annurin murmushi. sosai yake kallonta ya kasa dauke idanunsa akanta yayinda zuciyarsa ta cika pam da matsanancin mamaki . meya kawo nan km... ? watazo nema anan ? meyasa duk inda naje take biye dani? tmbyr dayasoma aikawa zuciyarsa kenan wanda ya kasa samun amsarta. fararen idanunta kurrrr ta daura bisa fuskarsa tana jin dadi mara misaltuwa a cikin ranta. tsawon lokaci suka dauka suna kallon junansu batare da sun janye idanunsu cikin juna ba . zuciyar kowanensu cike taf da al'amura daban daban . "bangaren zuciyarsa ak cike take da matsanancin tsoro da mamakin yarinyar. yayinda su'ad zuciyarta Ke cike da matsanancin farinciki . ,kusan atare suka janye idanuwansu. yayinda ,gaban ak ya shiga faduwa da sauri sauri zuciyarsa na harbawa ,kasa tsayuwa yayi agurin . ,hakika duk inda yarinyar nan ta fito babu tarbiya atattare daita tantiriyar mara kunya ce da rashin ciwon kai. kwata kwata bata da kamun kai.. kalli yadda ta tsareni da mayun idanunta jikinta ko mayafi babu ... tsaki yaja yana furzar da iska me zafi ta bakinsa, ahankali ya juya jikinsa na tsuma gabansa na tsananta faduwa ya bar wajen, batare da sake cewa mutune dake tsaye tare dashi komai ba. kai tsaye evalato ya nufa .Sectary dinsa na biye dashi abaya da wasu file rike da hannusa. yana isa saman da office dinsa yake . sectary dinsa samsu yayi saurin karasowa ya bude kofar office ak yashiga tare da kullewa shima ya shiga cikin office. yana biye dashi still. zama ak yayi akan kujera yashiga jujuyawa ahankali ahankali yana sauke numfashi. tunani suka soma zuwa masa daki daki akan yarinyar wanda yarasa dalilin shigarsa damuwa a duk sanda ya daura kwayar idanunsa akanta har yau ya kasa fahimtar komai akanta da abinda take nufi dashi. lallai yana da buqatar nazari da karin bayani akanta ko zai fahimci me take nufi. , da duk inda yake tana biye dashi ..... maganganunta ya tuno data gaya masa a bich sanda ta reskeshi . ka taimaka .......... ,ka taimaki rayuwata wajen gyarata ....ka dawo min da farincikina dana rasa arayuwa .... naunauyen ajiyar zuciya ya sauke da karfi kamar yaya kenan mgnrta yake nufi ? ya taimaka ya taimaki rayuwarta,to take nema daga ggareshi shi da kwata kwata bai ma taba daura idanunsa akanta ba sai a dan lokacin nan tsaki yaja da karfi da ala'mun wani mummunan abu take aikatawa mara kyau . wanda takeso . tsundimashi ciki har da take neman taimakonsa ? ,amma ita a wa? ina ita ina ni mace irinta mara kamun kai da aji sam bata da wanna power dan ko tsayuwa bazan taba iya yi daita ba. yayi mgnr abayyane.har samsu na iya jiyoshi wanda ya daura file din hannunsa bisa kan makeken table din dake zagaye da kujerar da ak ke zaune akai. sannan muryarsa na rawa yace boss naga kmr kashiga damuwa akan wancan stupid girl din, karka damu fa irin yan iska yaran nan ne masu neman maza da karancin shekarunsu daganinta ma yar smoking ce sannnan... wata irin razananniyar tsawa ak ya buga masa ta hanyar katseshi you are very stupid samsu.. who the hell you think you are da zaka tsuma baki cikin abinda bai shafeka ba ? waye kai dan ubanka? meye matsayinka bakinsa na rawa yace sectary wama yace maka na damu daita..? sorry sir am very sorry for the... shot up Pack's ur things and leave before I sac you idiot jikin samsu na rawa ya sake bashi hkr yana kokarin barin cikin office din. sosai tunaninsa da kwalkwaluwarsa ke neman daurewa . yasa ya ciza lip's dinsa na kasa da karfi har yana jin radadin gurin. kenan yanayin dayake ciki yanzu ya nuna ya damu daita ne ko me? furzar da iska yayi tare da Mikewa tsaye ahankali cike da sanyi jiki yana sake gyara zaman tear dinsa gurin window ya nufa gabansa ne yaba rasss yashiga dukan uku uku sakamakon ido hudu da yayi daita tana nan tsaye kmr dazu sai dai zuwa yanzu idanunta na kan window office dinsa, wani irin mamakin ne ya sake kamashi, yayi shr yana tunanin abinda yakamata yayi mata dan tafita harkarsa ta daina bibiyishi .... a matukar fusace ya saki labulen window ya juyo ahankali ya fito daga office din . yana saukowa kai tsaye gurin datake tsaye hannuwanta duka zube cikin aljihun wandonta ya nufa. tana ganin yanayinsa zuciyarta tashiga beting da tsalle tare da yin addua cikin ranta allah yasa ba wani abu zai yi mata ba. yana gama karasowa zuwa inda take ya fixgo hannuta da iyakacin karfinsa sai get din ma'aikatantar. ya turata waje yana huci yasoma mgn yana nunata da yatsansa bana son sake ganin wannan fuskar taki" karki sake ki kara takowa zuwa inda nake" meye hadinki dani arayuwa kike biye dani? muryarsa a harzuke ya kira securities din bakin get atare suka iso inda yake tsaye suna kamewa guri daya daga yau cikinku duk wanda yayi saken da yarinyar nan ta sake sanyo kafafunta cikin 'ma'aikatar nan abakin aikinsa .ok sir angama boss suka hada baki gurin cewa hk . su'ad tayi murmushin takaici wanda sake fito da ainihin sihirtaccen kyawunta tana kallonsa tana jin yadda tarin kaunarsa ke sake huda kahon zuciyarta batare da bata lokaci ba securities suka yi kanta suna bata umarnin barin gurin . wani cikinsu na kokari kai hannusa jikinta ak yayi saurin runtse mayatattun idanunsa tare da dunkule hannusa ya tura cikin aljihun wandonsa yana jin bugun zuciyarsa na tsananta. karka sake ka bari wannan dirty hands din naka yakai jikina ........ jin hk yasa ak sauke naunaiyen ajiyar zuciya tasoma takowa atsanake kirjinta na bugawa da sauri sauri wannan security din yasha gabanta yana cewa oya live here now before I get off at..... ai bai kai ga karasa mgnrsa ba yaji ta dauke shi da wani gigitaccen mari kabarni nace.... tayi mgnr muryarta na craking kallonta gabadayansu suka shigayi har uban gayya. bata bari sun gama mamakinsu akanta ba ta isa inda ak yake tsaye kikam kmr andasashi cike da al'ajabinta da karfin halinta tattare da jarumta ,gabansa ta tsaya har suna iya shakar numfashin juna da kamshin turaren da kowanensu yayi amfani dashi take zuciyoyinsu tashiga bugawa atare karka ce baka son ganin wannan fuskar tawa domin mahimmancinta gareka ya wuce hk. karkayi tunanin zaka iya tserewa daga gareni dan ni nakasance inuwarka ce..... daga yau nasan zan hana zuciyarka tsukuni da kake bukata arayuwarka har sai nasamu abinda nake so daga gareka. baka isa kamin iyaka da duk inda nasan zanganka ba... tana karasa fadar hk ta juya cike da matsanancin tsoro da sanyi jiki dan duk wannan mgnr datayi zuciyarta cike take fal da matsanancin tsoro.. bynta ak yabi da kallo har zuwa sanda ta dane kan lefan dinta tabashi wuta ta bar gurin jama'ar gurin na aikin kallonta. maimakon yaci gaba da tunanin iskancin yarinyar sai kawai ya zarce da daukan wayarsa da'ake ta kiransa tun mintinan da suka gabata.yana juyowa kowa dake gurin ya waske suka kama gabansu . ahankali yasoma tafiya cikin takunsa me cike da natsuwa tare da haiba yana amsa wayar. gefe daya km bugn zuciyarsa na sake nunkuwa. musty ne yakirasa.... aboki kwana dayawa gabadaya ka sake halaye ace yanzu sai muyi wata da watanni bamu hadu ba.. ak ya shafa kwantaccen sumar kanshi zuwa fuskarsa. kai dai Bari friend al'muran ne babu sausauci ga km yanayin aiki, yanzu how many weeks ya saura bakin? ak ya runtse mayatattun idanunsa yana sakin ajiyar zuciya da dan saura at least yanzu sauran 2months ok Allah yanuna mana. ameen. ka fito zuwa anjima mu hadu a spankys man .. kai da wuya zuwan nan nawa . gurin onye jikar iyamurai zaka tafi dan nasan baka da gurin dakafi dokin zuwa kmr gurinta. a matukar zuciye ak yace gun uwarta zani me ka daukeni ? bani da abinyi sai na zuwa gurinta? ai kai din ne sai a slow dakata mlm ak ya katseshi karka dameni tunda nace banzuwa ka barni man ko dole ne? babu dole amman ka tausayawa yarinyar mutane da zaka aura dan gsky ni ina mugun jin tausayin zeey da har ta nacewa aureta. idan yarka ce sai ka hanani aurenta yakarasa fadar hk tare da hangin din kiran . ya koma mazauninsa ya zanyo files files da wasu document wanda suke bukarta sanya hannunsa . yasoma sing dinsu 1 byn 1 . duk wannan aikin dayake ziciyarsa makale take da tunanin yarinyar da magangunta gareshi . zuciyarsa tashiga rawa rawa anya yarinyar nan ba aljana bace? kokarin kawar da tunaninta yake amman hkn ya cutura cike da matsanancin damuwa yakasa aiwatar da aikin gabansa sakamakon tunanin yarinyar dake zuwa masa. karfe hudu daidai ya komai gida gabadaya yaji damuwa tayi masa yawa kasancewar su ammin basu dawo ba km zamansa gida zai iya saka tunanin wacen banzar yarinyar ya dameshi . ganin shida tayi ga gidan shr babu kowa sai shi kadai da me aikin ammi dake part dinsu sai masu gadi ya sanyashi yanke shawarar yasamu su musty a spankys . wanka yayi ya shirya kanshi cikin haddadu wando thrre quarter baki iya gwiwarsa da white t shirt yasanya facing cap idanunsa manne da bakin glass ,sai kamshi turaren ameer al aud ne ke tashi a ilahirin jikinsa. ya fito wajen . inda motocinsa suke ya nufa yashiga daya daga ciki yabar gida. direving yake ahankali yana jin music a hk har ya iso a bear parlour . spankys cike take makil da mutane iri iri ak tun daga nesa ya hango musty da Malik da wasu abokan holewarsu ahankali yaso takowa zuwa inda suke. su'ad wace aka sanarwa da zuwan ak spankys tazo tare da ore amman waje tabarta ta shiga ciki sai dai duk inda ta sauke fararen idanunta domin ganinsa bata gansa ba sai wasu mutane dabam take gani suna kai kawo agurin wasu a zaune wasu atsaye rike da kwalaban bear suna kurba suna rawa sakamakon sautin kidin dake tashi agurin. duk da kasancewarta tantiriyar kanta taji wani yanayi na dabam a sansar jikinta kmr
Chapter 63 · 0% Book details