Sashe 173
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
nakira maka wani yaro dake taimaka mana ta wannan fanni "ok babu komai kirashi kawai amman zata warke zuwa anjima ko? likita yayi murmushi "ai da zara ya gyara mata hannu shikenan zata ji daidai ya kai hannunsa ya janyo su'ad zuwa gefensa sbd yaga kmr kusancinta da doctor yayi yawa muryarsa a kasalance ta yadda Doctor bazai iya jin abinda yace ba " ki zauna kin wani manne masa ajiki sannan ki dauke wadan idanunnaki akansa tun baki canza min tunanina ba... wani irin abu taji tun daga tafin kafafunta yana taso mata har zuwa cikin kwalkwarta tare da jin kololon baki ciki ya caki tsokar dake makale akirjinta ...... mmn sudais SAI KA AURENI DOLE