← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 289

Sashe 107

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

tare da dago kyawawan idanunsa ya tsura min tsawon lokaci idanunsa na kaina yana aiko min da wasu sihirtaccen kallo shi kansa yana jin yadda zuciyata ta tsananta bugawa sbd kusancinmu dashi ya sake matso da bakinsa tare da kai hannunsa yana shafa fuskata. meyasa aka haifeki sa kyau hk? meyasa aka haifeni a wata kasa km nazo kasar da kike? a kasar akwai tarin mutane bil'adadi acikinta meyasa sai da ke zan hadu? zuciyar taufeek abubakar tafeeda ta kamu da matsanancin kaunarki ...yayi mgnr asakan zuciyar batare da naji abinda yace ba. yana busa min iska bakinsa da daddare idan na kasa yin bacci zan iya kiran number ki, shine meye sabon number da kika canza? shin idan ina son naganki bazan iya kamo katangar gidanku na tsallako naganki ba? meye addireshinki ? take jikina yasoma wani irin kirrrrma zuciyata tashiga bugawa uhm ina jinki yayi mgnr yana sake matso da fuskarsa har muna jin bugun zuciyoyinmu . shin kina jina kmr yadda naje jinki ajikina? gbdy ilahirin jikina rawa yake cigaba dayi na kasa kwarkwara motsi sbd ahalin danake ciki zuciyata ta sake cika pal da soyayyarsa muradina shine nacigaba da kasancewa tare da shi mgnr gsky km so nake na kasance amatsayin matarsa ... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 107 · 0% Book details