← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 289

Sashe 51

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

jiki ya sauya kayan jikinsa batare da yace um balle um um har sanda yagama yasanya kai ya fice, da wannan sanyi Safiya . Yana fita ta zabura ta Mike tsayE tayiwa kofar key ta isa gaban mirrow jikinta na tsuma tashiga yiwa bokanta Kirara byn tayi tsirara haihuwar uwarta, take bokanta ya bayyana yana sheka wata uwar mahaukaciya dry hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh udum udmun yana jujjuya jiki. da sauri ta zube kasa tanayi masa sujjada kmr yadda ta saba, sannan Ta daura akan tanason ya tsananta mata aiki Akan AK ta yadda komai nace yayi zaiyi. boka yace kin Saurin nemana domin Akinki na gab da rushewa gabadaya.. Chineke my God ai naji Ajina shiyasa ma kaga na nemeka da wuri. to yanzu me matsalar da akina ke neman rushewa ....? Zafafen Aiki akeyi akansa km ajiya aikin ya kammala akoda wani lokaci aikin zai soma tatsiri ajikinasa yakarasa mgnr yana dry hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh tayi saurin dafe kirjinta idanunta sukayi rau rau kmr zatayi kuka.. ka taimakeni boka kada narasashi . Dan idan narasa mutuwa zanyi . Karki damu zan sake Sabon aiki akansa .ta tsurawa boka idanuta kmr zata cafkoshi ta cikin madubi kana tace babu aikin da ,zan iua mallakashi gabadaya ..?akwai ...zaki mallakeshi Amman ta hanya daya kmr yadda nasanar miki tun watanin baya da suka wuce zakije tsakiyar makabarta nmj ya sadu dake ta baya da,zarar kinyi hk shikenan zaki mallakeshi a duniya ba, zai sake tunawa da kowa dake cikin duniya ba hatta iyayensa zai MAnta dasu. Ki hanzar baro wannan kasar... hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh pat ya mace ta daina ganinsa. take gumi ya rufeta tashiga, zariya adakin tana kiran ewo I don inter trouble oooooo what am I going to do now tmbyr da tayiwa kanta kenan yayinda GAbadaya ta birkice tasoma jin garin Spain ya fita ranta.to waye wanda ke kokarin bata mata aiki..? his parents zuciyarta Ta tabbatar mata da hk ai ko Duk yadda zanyi sai nayi domin mallakarsa gabadaya... koda asuba da Zeey ta farka tasoma shirin tafiya aqil sake matseta yayi, suka tsunduma cikin Masha'arsu har daga karshe tasoma jin kasanta na mata wani radadin zafi . Suna gamawa taje tayi wankan tsarki cikin sauri sauri. tana sanya kaya Aqil ya tsurawa surar Jikinta Idanunshi yana kallonta tare da yatsina fuskarsa yace sai yaushe kenan zamu sake haduwa? Duk lokacin dana ji ina da bukatarka zan nemeka ,ta bashi amsa da atakaice. Kawai bata ankara ba sai ganin tsayuwar mutun taYi agabanta yana huci yana kokarin damkar wiyanta ta saurin goce Ta mannu da bangon dakin afrigice sbd ganin yadda yanayinsa ya sauya Ki.. Ki ...shiga hankali dani ya fadi hk yana nuna kirjinsa OK danagama biyatamiki bukatarki shine zaki raina min wayo ....ko me ya Tuna yayi saurin kakarasawa inda wandonsa ke yashe akasa ya zaro karamar pistol ya daura gefen kanta yana huci zan basa miki kai yanzu stupid goat idan kika sake fada min wannan banzar kalmar . gabadaya ilahiri jikinta babu inda bai dauki kirrrma ba. Wani irin, razana tayi. take km tsoronsa yakamata. pistol fa take gani hannushi a she Duk yadda take tunanin tantirancinsa ya zarta hk... muryasa amatukar razane ya sake maimaita tmbyrta gareta yaushe zamu sake haduwa karamar yar iska..? Jikinta na rawa tace Duk lokacin da Kake da bukatata zanzo OK Ashe kinsa daidai ...Allah yasa nakiraki Ki tsaya bata min lokaci kiga abinda zai faru stupid kawai wace bata san mutuncci ba ai tun da kika sake dawowa gareni. Ni km zan addabi rayuwa...... Ya karamar pistol tsaitin brain dinta kana juya ya koma kan bed ya zaunA yana sauke ajiayar zuciya yana, Zaune yana kallonta tagama Sanya kayanta jikinta na rawa tayi masa sallama ko kallonta bai Yi ba . sai ma tsaki daya ja. ita dai ta lallaba ta fice daga dakin Da wannan asubar fari Zeey ta dauki hanyar zuwa ifo Gurin boka na kan dutse .yayinda hawayen tausayin kantta yashiga ya ambaliya bisa kuncinta gefe guda km zuciyarta cike take tap da tausayin kanta........ Mmn sudais ce SAI KAAUREN DOLE
Chapter 51 · 0% Book details