Sashe 100
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam :la yadkulul jannata bakhil* *Allah 's messenger saw said : the miser will not admit paradise* page 38 su ore tagani tsaye cirkocirko su uku dukkaninsu basa cikin natsuwarsu suna sanye cikin wando da riga. tana ganin yanayinsu take taji wata irin mummunar faduwar gaba from know where . suna ganinta suka soma sara mata tare da rige rigen mgn . tayi saurin dakatar dasu da hannunta tana kallonsu a dan tsorace sannan tace uhm mutun daya ta min bayani meke faruwa? ore ce tasoma mgn a natse ol,ori yanxu baba alaye ya kirani yace nagaya miki yakira number dinki sau ba adadi baki dauka ba . yace nagaya miki ga abdulkabir dinki ce tare da wata a sabon gidansa . amman yace min ba wannan karuwar tasa bace wannan wata ce daban. tsalle tayi ta dire agurin tana haki da numfarfashi tare da jijjiga jiki ......oh my God meyasa meyasa... yanzu irin rayuwar da abdulkabir ya zabawa kanshi kenan ta neman mata.. kmr bunsuru..... tayi mgnr a kasan ranta . a bayyane kuwa cewa tayi yanxu amanar soyayyar tawa zai ci wallahi bai isa ba sau duba zai canza wata yariyar sai dubu zan rabashi daita . shi din kadarata ce ni ..ni kadai . ta juya fuuuuu ta koma cikin dakin batare da tace dasu komai , inda tabar ummanta tsaye jingine da bango har yanxu tana nan agurin. jikinta yayi wani irin bala'i sanyi ganin yadda take kuka ..ahankali takarasa gareta ta Kamo hannuta xuwa kan dan karamin madaidacin gadon uwar ta zaunar daita kiyi hkr umman su'ad kimin adduar bisa hatsari nayi ayyukan alkhari da abubuwa masu mahimmanci dayawa. tare da risking din rayuwata yauma zanyi wani aikin alkhairi bisa hatsari ki taimaka kimin adduar samun narasara.. hawayen umma take zubawar har lokacin takasa tsaidasu ta daura hannuta dake rawa bisa kan su'ad ta kasa furta mata komai adduar take son mata amman me zatace mata akan kudinrinta tunda tasan karshe daukar mgn zata fita yi .. ... umma kimin adduar samun nasara naje na dawo batare da ansamu wata matsala ba. ko me umma ta tuno yasa a fusace tasoma mgn cikin kuka da bacin rai kowani irin aikin alkhari ne su'ad karkije..... bana son fitarki yau zuciyata bata amince da fitar koina yau ba ki taimakeni ki zauna tare dani ki canza wannan rayuwar da kikeyi kwata kwata bata dace dake ba .. .. matsalata dake kenan umma rashin fahimta da ganiya da saurin daukar zafi akan abu, yanzu wannan ihun da fadan dakike ne zai sa naki fita. kawai kimin addua kmr yadda nace ni na wuce ta mike ta fito daga cikin dakin uwar zuwa parlour umma tabiyota da sauri tana ihun kiran sunanta. dan girman Allah umma karki biyoni ki taramin jama'ar unguwa wai meyye hk ne nace zanje na dawo agida ma zan kwana yau, tasanya kai tayi ficewar gbdy wanda zuwa lokacin su ore sun fito waje zaman jiranta. ta bar ummanta agurin tana kuka wiwi. tana karasa fitowa daga part dinsu ta riske neighbor's dinsu masu hayar a gidansu su uku tsaye abakin pompo suna mgn kasa kasa kinga alhalin yan'iska nan sunzo sun janwota . tun safe fa uwar tasata adaki ta kasa ta tsare amman sai da sukayi sanadin fitowa daita.. dayar tace uhm ina ai uwar bazata iya daita ba wannan su'da din fa da kuke gani ta gawurta ta zarta da tunaninku ace mace daita ta daukarwa kanta rayuwar yan iska ki kalleta fa ita da nmj basu da wani banbanci . ni waye ma zai auri wannan fitinanniyar yarinyar ? dayar matar tayi murmushi me rabon wahala shi zai kwasa suka kwashe da wata uwar dariya gbdynsu ai ni ashanu talla ma nakejin ance wai dan gidan tsohon ambassador take maseefar so.... saurin kama baki dayar tayi tana zaro ido waje a shekuwa zata mutu babu auri .. irin wayan magangun suketa tautauwa atsakaninsu har sanda su'ad takaraso. har gabansu ta dinga auna musu kallon banza dan duk tagama sauran abinda suke cewa akanta. zabura sukayi da ganinta tare da dafe kirji suna dubanta atsorace hankalinsu yayi bala'i tashi domin su tunaninsu tabi su ore ne sun fita. gbdy suka yi wiki wiki da idanu suka shiga kallon kallo tare da shan jini jikinsu har ta juya zata wuce su taga ai bai kamata ta barsu hk ba gara ta dan soma gyara musu zama kafin ta dawo taci kutumar ubansu daya byn daya dan hk ta dawo da baya da baya tana juyowa ta sa hannuwanta duka ta hade kansu ta gwara waje daya sannan ta dauke dayar da wani gigitaccen mari tace kujira dawowota yau duk uban da yayi muku tsaye sai kun bar gida tunda bana ubanku bane.. "amman kafin ku fita sai cacci uban kowace daga cikinku tana gama fadar hk . juya tayi cikin sauri tayi waje ,su kuwa aguje suka kwasa da gudu suna rawar jiki kowace tashige part dinta ta kulle. tana fita ta iske machine guda biyu ta haye wanda ore ke kai ganiya da lolade akan daya aguje suka bar unguwar duk wanda ya gansu akan titi kauce musu yakeyi sbd irin gudun da suke fallawa ... suna isa green hill estate suka su'ad ta dira hk ma ganiya, lolade da ore suka faka machine dan nesa da gidan, tare da karasowa bakin makeken get din gidan . suka shiga dukan kofar da karfi Williams najin yadda ake bugun kofar jikinsa yasama rawa rawa yaje jikin karamin get yana duba dan karamim hujin kofar ai yana ganinsu jikinsa ya cigaba kirma ya bude musu kofar. da shi da kofar suka ingiza alokacin alokacin daya gama bude musu suka shiga cikin yayi saurin shigewa daki ya meida kofarsa ya datse. kai tsaye part din abdulkabir ta nufa tana haki a babban parlour'n gidan babu kowa tashiga bubude dakuna nan ma babu shi babu alamun wata gashi jikinta na bata tare da tabbatar mata da akwai mutane a ciki gidan . girman gidan yayi yawan da kai tsaye bazata iya gano takamaiman inda suke ba. "dan hk ta fito harabar gidan tashiga zariya a harabar gidan kwalkwaluwarta ce tashiga caji na neman mafita a karo na karshe akansa dan dole ta sake sanin abinyi ,zagaye harabar gidan tacigaba dayi me zanyi yanzu ? tayiwa kanta tmbyr shiru tayi takoma ta jingina da bangon gidan tare da tsurawa kofar shiga cikin part dinsa idanunta tana jin yadda kirjinta ke bugawa kusan minti talatin tana tsaye tunani labarin da umman tasoma bata ne yashiga dawowa mata ahankali komai yake zuwan mata cikin brain dinta daki daki babu abinda ta manta sannan ahankali tunanin yadda zatayi da halin ak daya addabi zuciyarta da rayuwarta ta zarce dayi. ore takaraso gareta ta dafa kafadarta ba dai har yanxu ak yana ciki tare da karuwarsa ba? tsayuwar me kike kamata yayi ki hanzarta katse musu hanzari that's what am thinking about.. dan dole Inci uwar duk wace nagani dashi ku kucigaba da tsayuwa a nan idan tayi kokarin guduwa nabaku umarni ku karya kafar shegiya ni zan sake shiga ciki tasoma daga kafafunta cikin kirma tana sanya kanta ciki parlour 'n dashi tasoma cin karo yana tsadadden murmushin nan nasa jikinsa sanye cikin wani hadadden danye farin voyal kyakkyawa fuskar nan tasa ta sake fitowa sosai wanda ke nuni da aski yayi . kafafunsa sanye cikin wasu haddaun takalmi Gucci baki hannusa daure da agogon fata shima baki wani irin azababben kyau yayi mata had bata san sanda ta kafeshi da idanunta tana kallonsa ba . sauke naunauyen ajiyar zuciya tayi da karfi sanda idanunta ya sauka a gefenshi zeey ce tsaye cikin shigarta ta kullun daguwar riga da hijab wace taxo ganin tsarin gidan dan tunda aka fara gina gidan da kareshi bata zo ba sai yau ,da ak zai zo tabiyoshi . "kallon kallon sukashiga yiwa junansu wanda yasa a take zuciyoyinsu suka buga wani irin mugun kallo su'ad take aikawa zeey dashi me firgita zuciya" wannan shine k'aro na farko data ganta ido da ido byn sanin data mata a photo dan tana da tarin hotu nan ta bila'addadi agurinta. yadda take kallonta kirjinta na bugawa hk ce ta kasance da zeey itama kallon su'ad take zuciyarta na harbawa da sauri sauri tare da yiwa fuskar kallon sani. matso zeey su'ad tasoma yi ahankali tana kallon cikin kwayar idanuunta dakata malama zeey ta tsaidaita da hannunta wacece ke sannan me kika zo nema agidana? cikin zafin rai zeey tayi mgnr. ak najin hk ya koma bayan kadan yana kallonsu tare da rungume duka hannuwansa akirji. uban wa kike wannan banzar tmbyr gidan ki ko gidana ai wannan gidan da kike gani wallahi azim gidana ne nida ya'yana da zan haifarwa wannan ta nuna inda ak ke tsaye yana dubanta . ina me tabbatar miki babu wata mace da zata shigo cikin wannan gidan da sunan aure byn ni. ubanki kike yiwa wannan mgnr banza mara kunya takarasa fadar hk tana me juyowa tsaitin ak da sauri zuciyarta na wani irin mahaukacin bugu. girgiza mata kayi yayi al'amun ba gsky bane abinda su'ad ta fada. karki kula shi duk abinda zai gaya miki yaudararki zaiyi sbd halinsa ne yaudara ..ni kike fadawa hk angaya maka waye kai..? i said who are you me zakayi barikaji zuciyata tagama bushewa da kyekashewa akanka bana jin shakka ko wani tsoron fuskantarka. meyasa baka gaya mata koni wacece ba da matsayin da zantata agurinka kmr yadda ni kasanar mi n da matsayinta km naji na yarda na amince zan iya zama tare daita. a tsawace zeey tadakarta daita dawa zaki zauna Allah ya tsareni da zama da kishiya irinki wallahi da abdulkabir ya hadani zaman kishi da irinki gara gara ya hadani kishi da mata dari bazan damu dan hk maza ki bar gidan nan yanxu yanxu .... karki nemi ki raina min hnkl anan yanxu namiki jina jina dry zeey tayi uhmm tohm mamana sannu yi niyya kimin jina jina kikama kanki dani baki sani ba ban sanki ba yau ne na soma ganinki kike soma gani idan ma son mijina kike ina tabbatar miki bazaki