← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 289

Sashe 12

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:Athuhuru shathurul iman*
*Allah's messenger (s. a. w) said :purification is haif of faith*
Page 4
musty akil Malik sai aikin busa hakin sigari suke adakin AK hade da yin chapter's wanda ya danganci matches din da'a aka buga Daren jiya da Nigeria Spain .hira ball suke sosai .
Amman Banda AK dake zaune can agefen daya sanye da boxes iya cinyarsa da white singlet system ce agabansa ya dukufa yana faman aikin browsing ..
gefa gefa Yana dan dagowa da kanshi ya tsoma bakinsa cikin yar hirar da suke ta .
Ahankali har suka gangaro da hirar tasu zuwa na shashancinsu da suke na yau da kullun inda akil yake tmbyr AK wai Kai Dan iskan duniya ina muniyarka onye NE? yakarasa fadar hk yana kyaljyalewa da wata uwar dariya .
Ak yayi murnushinsa wanda ke sake bayyana ainihin sihirtaccen kyawun fuskarsa azahirance , kana ya dakatar da aikin dayake.
ya jawo numfashi da kyar ya fitar ahankali yana Cizan lips dinsa sai dauki minti goma sannan yace tana nan ....
Ahankali cike da tsanake yacigaba kai guy's beb din nan ta hadu iya haduwa Tagama hadewa to the intended ma bazan iya Corp wit her ba, ai ni Duk matan dana taba mu'amula dasu arayuwa tun daga kan turawa har zuwa kan bakar fata ban taba samun maccen Data iya irin abubuwan da take min ba irin onye. ingaya muku idan tafara lashe gabadaya ilahirin jikina babu inda baya amsar sakonta da gamsuwa da sakoninta shiyasa wlh nakasa rabuwa daita duk da raina baya bukatar mu'amula daita. Sbd yarinyar wawiyace yakarasa mgnr tare da fadar .
dukkaninsu sukayi saurin gyara zamansu Dan jin karashen maganarsa. abinda inda sabo Sun saba suji AK Yanakira yan'matan shashancinsu da wannan sunan na wawanci...
Amman basu tsamaci zai kira ita wannan onye da hk ba sbd yadda yace yana mugu mugun gamsuwa daita..
Atare suka hada baki gurin jeho masa tmbyr me tayi maka ?
Ya bata fuska sosai yana me sauke naunauyen ajiyar zuciya kana ya mike tsaye daga zaunen dayake yana dubansu daya byn daya sannan yana duban kansa ,Kasa da sama yana nuna jikinsa da hannushi yace wai har kmr ni abdulkabir wacan wawiyar prostitute din yarinyar zata kalla tace wai ni.... yana Dan Tsaya yana rowar fitowar mgnrtasa sannan yacigaba yana runtse mayatattun idanunshi wai tana sona ... yakaraso garesu byn yagama mgnr yana bata rai.
Akil da musty Suka tada hannu suna dariyar shakiyanci .
lallai tacika katuwar wawiya.. ai inda akwai abinda yafi wawanci shi yakamata ka kirata dashi bawai wawiya ba kawai.
yanzu bama cikinmu zata tsayawa ba.
the most greatest AK fa.. the most greatest AK in this world zata kalla tace tana son inji cewar malik dake zaune agefe suka kwashe da wata uwar Dariya gabadayansu banda AK Dan shi bai fiyye yin dry ba sai murmushi. murmushin nasa daya zame masa jiki yayi wawancin nan kadai shine illatar Amman iya haduwa yarinyar tayi GA wani sirri dake tare da surar jikin yarinya nake gaya muku Fa wallahi babu mace dazata Yi romancing din cikin lokaci kankani ta gamsar Dani sai wannan wawiyar yarinyar ....
AI dama tunda naga shegen garin ya nace ma wannan yarinyar har wannan tsawon lokacin nan bai canza sabbin zubi ba.
nasan wlh da akwai zumar dayake lasa inji cewar akil suka Yi mugun kwashewa da wata dariya .
AK yace bara ma kukagani in tafi gunta na kwashi dadi sbd ko ahalin yanzu da nake mgnr nan, babu abinda nake da bukata kmr najini acikin ajikinta tana sarrafani to the head to toe.
dariya sosai akil yake har da buga kafa sbd AK ya soso masa inda ke masa kyakyayi yace wallahi idan aka leka wutar jahannama ba'aga aciki ba garwashi ne yajanka can kasa.
Kai haba haba meyasa zaka min mugun fata ai kafin Lokacin ma in Allah llah yaso mun tuba ai muna cin darajar annabi Muhammad suka hada baki gurin cewa s. a. w km Duk iskancina garani akanku kuda kuke keta ya'yan mutane.
kunji Dan iskan yaron nan ko.. AI babu mara barmu da kai tunda Duk abinda muke fitarwa shi kaima Kake fitarwa ..
.mtsssss AK yaja tsaki yana Dan zama a gefen gadon yana cicizawa sbd haushin mgnr akil. hirar shashancinsu suka cigaba da Yi, yayinda AK yayi shr bai sake tsoma masu baki ba.
Dan Dan wannan hirar dayayi gabadaya yasoma jin yanayinsa na kokarin sauyawa zuwa wani sauyin na daban .take
gefen kanshi yasoma sarawa wasu abubuwa suka shiga yawo cikin kwalkwaluwarsa duk irin maganganun da akil ke fada tare da sauran abokanansa yana ji km yana sauraronsu har sanda akil yayi zumbur ya mike tsaye sanda ya duba wayarsa yaga reply din text din daya tura tun sama da awa daya ya shigo, yana gyara kwalar rigarsa.
musty yace akil kana sha'aninka sai ina km naga ka mike hk ko tasamu?
Kai Bari alhj kmr kasani tayi muguwar samuwa gara na shana kafin na canza sabbin zubi yana mgnr yana daddanna wayarsa domin sake tura wani sakon.
Ak da gabadaya ilahirin jikinsa yagama sakewa miyon bakinsa suka canza launi Suka tsunke yayinda gabadaya hankalin abokansa bai Kai ga yanayinsa ba suka cigaba da shaftarsu suna dry, .
AK ya yunkura yasoma kokarin mikewa tsaye yana dan jin wani abu luuuuuu ...zuwa wannan lokacin kwata kwata jinsa ya dauke hk MA ganinsa da hankalinsa .
ai yana gama mikewa tsaye taku daya yayi bai karaba suka ji dimmmmm akasa take km yasoma shure shure kumfa na fitowa daga bakinsa ahankali ...
ai take gabadayansu sukayo kanshi suna sallami da kiran sunansa.
ganin yadda kumfar dake ambaliya daga bakinsa yasa gabadayansu sukayi saurin ja da baya sbd matsanancin tsoron daya xiyarci zukatansu shi kuwa akil tsoron daukar ciwon dake jikin AK ne yasashi saurin dawowa.
"musty NE
zai sake matsowa GA AK domin taimaka masa Amman akil ya buga masa tsawa tare da cewa baka da hankali NE kake kokarin sake kusantarshi acikin wannan halin dayake alhali kana kallon halin dayake ciki....
bakada hankali akil hk kake son mu tsaya muna kallonsa Kalli fa halin dayake ciki ,Kalli fa gani injicewar musty yana nunawa akil AK dake kwance.
kai ne dai baka da hankali dakiki MA Damsum basiri kawai sau ake gayamana zamu iya daukar wannan mugun cinwon nasa well duk me son daukar ciwon yana iya karasawa gareshi babu ruwana Amman wallahi bandani domin ina matukar kaunar rayuwata .
sannan bason nakare rayuwata ina wannan haukan sbd duniyar bata gama isata ba ..
Kai ne dai Me shafaffiyar baseera bani ba .
Kai mara hankali dakiki da bai san mutunci ba.
Wai meyasa kake yin irin hk ne akil?
Na lura ba tun yau kake irin hk ba aduk sanda matsalar AK ta tashi.
Wanda nasa wallahi inda AK ne bazai taba Yi maka hk ba. ta ina ma akace bazamu iya taimaka masa ba acikin wannan halin dayake ciki.
abinda akace inda me wannan ciwon yayi ciwon ya tashi ,nan NE kawai baa son mutun ya taka ko tsallakawa.
km Duk wannan surutan da kake idan Allah bai gadama ba har mukare tsawon rayuwarmu dashi bazamu dauka ba.
Kai km da kake gudun dauka bashi zai hana kaje katako ciwon a wani guri ba.
AI akil najin hk ya damki wuyan musty nan fa dambe ya kware a tsakaninsu.
Yayinda AK na kwance yana faman kirrrma da shure shure Malik ne yayi saurin shiga tsakaninsu haba dan Allah meyasa kuke yin hk?
yanzu fa ba lokacin fada bane tunda muna cikin gidansu kamata yayi musanar da ammi asan solution din dauka.
A matukar hassale akil yace Bakaji fatan da wannan stupid din yake Min bane .
naji kayi hkr Dan Allah ku duba halin da abokinmu yake ciki ya fadi hk kmr zaiyi kuka da kyar da taimakon Allah yasanu ya rabasu .
akil yana gyara zaman rigarsa yana kallon musty cike da tsantsar jin haushinsa kana ya juya fuuuuuuuu ya bar dakin dama gidan gabadaya .
Malik yace kama shi mu daura bisa dago hk sukayi suna gamawa suka je suka sanarwa ammi tare suka dawo dakin daita hannuta rike da jakar magungunasa tana furta duk wata adduar datazo bakinta Dan neman sauki agurin Allah.
Takasa cewa komai sai hawaye dake zubo mata domin idan tana kaunar mutuwarta to tana kaunar wannan mugun ciwon dake tare da tilon danta .
Still batace kalla ba sabanin kowani lokaci tashiga shafa masa magani a gabadaya sansar jikinsa tana hawayen tausayinsa. su musty na tayata.
iya dauriya tana Yi akan wannan lalurartasa.
Ita kadai tasan yadda take jin Ciwon aranta. ahankali suka gama shafawa dukkanin ilahirin jikinsa magani Kana suka koma gefe suka zauna sukayi jugun jugun suna jiran tashin AK...
Tsawon lokaci AK na kwance yana kirma bai farka ba hkn yabawa ammi damar cewa su malik su wuce abunsu kawai ,domin abinda ta lura dashi duk sanda Ciwon zai tashi cikin mutane yake tashi Amman baya barin jikinsa sai byn babu idanun mutane agurin . Tare suka fito daga cikin part din AK daga bisani km kowa ya hau motarsa suka nufi inda zasu..
Akil makake da zeey acikin Motarsa End of discussion suna tsotsar bakin juna tare da shafa jikin junansu, acikin kunneta yake rada mata baby nayi missing dinki irin sosai din nan abinda ke sake narkar da ruhinta gareshi Kennan bata jin sonshi can kololuwa Amman tana mugun jin dadin kasancewarta tare dashi. itama ahankali takai bakinta cikin kunneshi tace I miss you too ... sosai suka shiga nunawa junansu yadda sukayi missing din juna.daga karshe ya kwantar da kujerar me zaman banza datake zaune tayi baya tana lumshe masa ido sosai yashiga ruda mata jiki da salonsa yana cire mata rigar jikinta Brest dinta suka bayyana wani hadiyar zuciya ya fitar yana damkarsu .
yasoma murzawa yana fidda numfashi ita km tana wasu irin abubuwa tana sake turo masa kirjinta tana shafa kanshi gabadaya akil ya gama ruda mata jiki da salon yaudarsa dayasaba yimata domin yayi mugun mugun sanin logon zeey .
yasan Ta inda yake bi daita.
Ya karanci inda yake tabawa ajikinta yasamu hadin kanta da biyan bukatarsa, sbd zeey irin matan nan NE marasa hakuri ,sannan tana da tsananin karfin sha'awa wanda ko abinci taci takoshi yanzu zakaga tana Mika tana gantsarewa, wannan yanayin nata ne da akil karanta ya saka yayi saurin amfani da kwarewar da Allah yayi masa hade da yaudarsa yasamu yashawo kanta ta amince dashi .
Km ya ke GAmsar da kansa da ita.. Sama da shekara biyu Kennan Suna jiyar da kansu dadi batare da sanin kowa ba sbd Sun san abinda suke.
Duk randa zeey ta shirtawa haduwa da akil tasan yadda take girba karya.
Ko zata school tana da serious lectures ko zata biki ko ziyara hk s
Dai da sauransu.
byn sun natsu akil ya riko hannayenta yana wasa dasu yace wai nifa naga kwana biyu Duk yanayin jikinki sun sauya min ba kmr yadda na saba ganinki ba .
zeey ta sago kanta tai masa wani duba wanda yayi sanadiyar janyowa akil wata maseefarfiyar kasala ajikinsa .
suka sake tsumduma cikin Masha'a... Kmr zasu cinye juna *(WA iya zubillahi)*
iyaye muyi hattara da yaranmu , mu daina sakaci da shige da fitar yaranmu Dan Allah.
farkon abinda yakama ki dingayi Kennan. Ki sanya ido akai ina yarinyarki take zuwa dasuwa take mu'amula.
Yariya ta girma ta isa aure Dan Allah ayi mata aure domin baki san awani jinsi yarinyar take ciki ba me yawon hakuri ce ko akasin hk bawai kawai Ki tura yarinyarki karatu uni ba.
Km ko tana Xuwa karaTu jami'a ba shikennan tasanu independent din kanta she's mature enough ba.. Aa yakamata a dinga kaffa kaffa daita. Allah yasa mudace Allah shiryamana Zaria gabadaya .
Muryar akil tasaka tsigar jikin zeey sake mikewa tsaye gabadaya sakamakon salon mgnr dayayi mata cikin kunneta .
nifa banason in dinga ganinki cikin yanayin damuwa please ki fada min abinda ke damunki zeey tayi murmushi game da rausayar da idanu cikin nashi ..kana ta numfasa tace wlh bansan make damuna ba, kwana biyun nan Duk hk nike jina bana jin dadin Jikina.
Hkn da akil yaji yasanya duk ya rude ya rungumota jikinsa yana tabo wasu wurare ajikinta domin sake dulmiyar daita sbd bata ishesa ba, yace ko dai asibiti zamu je?
No kada ka damu zan sha magani kin tabbata? Ta daga masa Kai.
Manage please aiki nike
Mmn sudais ce
SAI KA AURENI DOLE
Chapter 12 · 0% Book details