← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 134 OF 289

Sashe 134

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

yana sona. kullun idan mun hadu da mk zancesa bai wuce su'ad ina sonki kiyi min alkwari zaki aureni da zarar mun gama karatu. bana kulashi sbd daukar maganarsa danakeyi amatsayin shirme. "a wannan lokacin da muke tsaye tare dashi ma zance yake sake min na aureshi da zaran mun gama karatu ko idan karatunmu yayi tsakiya muyi aure so that sai mucigaba da karatu . murmushi nayi masa me narkar da zuciya tare da girgiza masa kai ala'mun bazan iya wannan alkwarin ba. " nifa kona gama karatun ba auren wuri zanyi ba, sbd banida lokacin wani soyayya arayuwata , zan cigaba da neman ilimi ne muddin rai sbd karatun shine abincin ruhina . "na fada masa hk ne sbd tun haduwata dashi ban taba jin digon sonshi cikin zuciyata balle har naji zan iya aurensa, sai dai ina kulashi tare da tsananin girmamashi amatsayinsa na abokin karatuna kasancewar yana da tarin ilimi km yana meida hankalinsa sosai akan studies dinsa, kmr yadda nima nake meida hankalina akan karatu fiyye da komai . a duk sanda zakaga mk karatu yake hk nima. ,duk da wannan son karatun nasa, ak kasance me taba shashanci, dan Allah yayisa da maseefaffen son yan'mata most especial mace fara me kyau, shiyasa a duk sanda yake gaya min irin son dayake min bana jin maganganunsa suna tasiri acikin zuciyata . km idan ba text ko exam zamuyi ba baka taba ganina tare dashi ba. wannan lokacin ma da muke tsaye littafi ne rike a hannuwamu muna tautaunawa akan karatu sbd washegari da safe zamuyi text . cikin hk ne ya katse karatun da muke, ya sako zance aure amsar dana saba bashi ita nabashi wanda yasa ya bata rai har jan tsaki . cikin bakinciki yace ni dai duk ma me zakiyi arayuwa karatu daga nan har birnin sin muna tare km soyayarmu ba zata shafi lamarin karatunmu ba, tunda nima ina matukar son karatu, ni dai karki juya min baya dan duk ranar da kika juya min baya mutuwa zanyi shiyasa nake son kimin alkawari ... rausayar da idanuna nayi wanda suke sake birgeshi, amman kwata kwata mgnrsa batayi wani tasiri ajikina ba cike da zolaya nace "ba yanzu zaka mutu ba ,sai dai mgnr gsky bazan iya maka alkwari aurenka ba ,amman idan Allah ya kaddaro kai mijina ne babu makawa sai mun auri juna ,na karasa mgnta ina juya bayana ahankali. karaf idanuna suka sauka akan wata hadaddiyar mota kiran reng robe,ahankali me motar ya daidaita tsayuwar motarsa yasoma zuro zara zaran yatsun kafafunsa zuwa waje, kafin daga baya gangar jikinsa ya bayyana ,wani matashin gayen ne majiyin karfi mai tsananin kyau hade da kwarjini ,duk da cewar yana dan nesa damu kadan hkn bai hanani gane tsantsar kyawun dayake dashi ba,ina kallonsa yayi key'din motar yasoma takowa zuwa inda muke wanda ni km hkn yasake bani damar gane irin kyawun halitar da Allah yayi masa sanye yake cikin farin yadi wando da riga fari sol , kanshi babu hula gbdy kamshin turarensa ya game karasowa zuwa inda muke tun kafin yakaraso. fuskarsa kunshe da annurin fara'a , kadan ya rage bai karaso inda muke ba yasamu guri ya tsaya yana karewa yanayin makaranta kallo yayinda idanun dalibai sukayi masa caaa kowa kallonsa yake . byn kmr minti goma naga wata yarinya kyakkyawa takaraso zuwa inda ya ke tsaye tana sakar masa tsadadden murmushi tare da kamo hannunsa cikin nata tana sake bayyana faricikin ganinsa . take ni km zuciyata tashiga tsalle tare da bugawa hk kawai na tsinci kaina da adduar allah yasa ba budurwasa bace . mgn suke ahankali wanda bazan iya cewa ga abinda suke tautauwa akai ba,sanye take cikin doguwar riga baka har kasa me ratsin ja ajikinta . ahankali na juyo da gangar jikina gbdy na jingina bayana da bishiya dake kusa dani na tsura musu ido ina kallonsu cike da faduwar gaba a yanayin yadda suke matukar kama da junsnsu yasa zuciyata tasoma zargin ko yaya da kanwa ne .. mgn mk yake min amman ina gbdy hankalina da natsuwata basa tare dashi suna gurin matashin gayen dake gabana , har ya gaji da surutu ya kai hannunsa ya kamo hannuna,wanda sai lokacin nayi firgigib na dawo cikin natsuwata tare da buge masa hannu raina abace "nace meye hk mk? "nifa banson wannan iskanci meye na wani kai hannunka jikina ? "dole na kai hanuna jikinki mgn nake miki tun dazu amman hnklinki bai gurina ,amman kiyi hkr bazan sake ba tsaki naja tare da cewa "babu wani hkr da zaka bani "ni dai dan Allah karka sake yunkurin tabani dan banaso hkn, yace naji. ni km ya juya nacigaba da matashin saurayin kayataccen murmushi yake sakar buduwar kmr yadda itama budurwa take masa, nima hk kawai na tsinci kaina ciki farinciki har da murmushi , sannan ahankali nasoma daga kafufuna zuwa inda suke nasamu guri nesa kadan dasu na tsaya ina sauraron hirarsu ahankali ahankali murmushi naga yayi tare da cewa yakamata nazo na koma gida hk sbd yamma tayi yakarasa mgnr yana duban agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa. "hb yaya tun yanxu zaka wani tafi yaushe ma kaxo, kabari nagama abinda nake mu wuce tare kasan tunda naganka bazan makaranta . tunda naji yarinyar ta ambaci sunan yaya naji wani iri farinciki ya lullube kenan tunanina yazomo gsky ahankali na furta Allah na gode maka da kasa wannan matashin yakasance yayanta ne. "dan Allah yaya karka tafi yanxu bangama ganinka wucewa zanyi baki ma gode ba danazo jiya fa na dawo ina bukatar hutu km ko ba hk ba kinsa bana son yin nesa da ammina kasancewar ni dan fari ne zatafi bukatata akoda yaushe ba kmr ke ba da kowa bai damu dake ba.... turo masa baki tayi cikin shagwaba tana bubuga kafafunta, tallafa kanshi yayi cikin wani irin yanayi wanda bai san ina tsaye ina kallonsa ba. ni km alokacin babu abinda ya shagaltar dani kmr yadda tsarinsa yake da km yadda yake mgn yasoma takowa ahankali yarinyar na biye dashi tana masa kukan shagwaba daidai inda nake tsaye yaja birki agabana ya tsaya kamshin turarensa ya bugi hancina take na runtse idanuna zuciyata na tsananta bugawa sautin muryarsa naji "banson wulakanci ni zaki biyo kina wani kukan shagwaba ? jira ranar da zan sake kawo miki ziyara lokacin daya ya juyo da zumar cigaba da tafiya numfashinsa ya bugi fuskata nayi saurin ja da baya, shi km yasoma daga kafafunsa cikin sanyi jiki . yarinyar na binsa abaya tana bashi hkr na daina yaya "to idan ban maka shagwaba ba wa zanwa? "ni kadai ce yar'uwar da Allah yabaka , nima kai kadai ne yayana biye take dashi tana masa mgn cikin sigar shagwaba . ni kuwa banda kallonsu babu abinda nake yayinda mk wanda ya jingina bayansa da bishiya hannuwansa duka rungume akirjinsa ya masefar ka feni da idonsa yana kallona, km duk abinda ke faruwa akan idanunshi ne . wucewa yayi lokacin da muka hada ido dashi ya hango tsantsar tsanarsa kwance acikin idanuna. yana barin gurin naji sautin muryar yarinyar "yaya na kaina nagode sosai ka gaida mutanen gidan kace nayi missing dinsu duka ni zan koma hostel. to princess anan zaki barni kenan? kayi hkr test zamu yi gobe ,ok Allah ya bada sa'a tace ameen tare da juyowa tazo ta wuceni tsaye, shi km yasoma kokarin karasowa inda yayi parking din motarsa. "ahankali nima nasoma tafiya ina kallon bayansa har sanda naga ya tura hannunsa cikin aljihun wandonsa ya ciro key' din motarsa ya tura jikin motar yana kokarin budewa sai ga yarinyar dazu ta dawo da gudu tana kiran sunansa yaya.. yaya.. ...juyowar nan da zai yi..... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 134 · 0% Book details