← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 255 OF 289

Sashe 255

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" menene yasameki kawata ? Shiyasa baki nemeni ba naga kowa gurin zuwa tayamu murna amman bandake "ashe baki da lfy haka ? Idon bolaji yaciko da kwalla hayawa ya dinga bin kuncita,tace "bari ina cikin matsala ,ban gaya miki bane tun kwanaki baya banida lafiya to amatsayina na likita na dinga shan magani batare da yin gwaji ba jiki dai yaki dadi a tinanina ko dan cikin jikina yasani jin wannan zazzabin satin daya wuce na kwana ina gudawa da zazzabin mai zafi dan har kuzarin dan cikina yayi 'kasa dan bana jin motsinsa sosai kamar lokutan baya . da sassafe eleji yazo yace mu wuce babban asibiti muga likita muna zuwa sukace jinina za'a diba bayan awa daya akabani resuit akace na kaiwa likita ai kuwa ina zuwa nabashi ya amsa ya duba tare da dagowa ya sanar min da mummunar labari wai ina dauke da cutar kanjamo har taxama aids ajikinna likinta yakara da cewar zan soma shan maganin kafin na haihu saboda tsare lafiyar yaron cikina da kamuwa da cutar .. Jikin zeey na rawa da karfi " tace me kika ce kina dauke dash? Takarasa fadar haka atsorace game da matsawa daga kusa daita tacigaba da fadin "kanjamo bolaji kice ke shikenan taki tasameki kin mutu kin zama gawa "Yanxu ina Eleji din yake .? Idon bolaji nacigaba da zubda hawaye tacigaba da magana "tun a asibiti ya dinga siffa min zagi ta uwa ta uba yana fadin na cucesa na kasheshi da ransa daman ashe bin maza nake," shine shima fa yaje akayi masa gwajin jini lokacin da'aka gwadashi sakamako ya fito bashi da cutar , shine likita yace ya dawo bayan wata uku a sake masa wani sabon gwajin, yace babu ruwansa da cikin jikina daman yana dauting cikin banashi bane ,dan haka ana zai gudu ya barni naje na nemi uban cikin jikina "nayita binsa ina rokonsa da kyar wani likita yasa baki ya kawoni gida ya watsar dani ina kallonsa ya dinga tattara kayan sawata da kayan aikina yana dura cikin buhu wai zaije ya siyar ya kashe kudin har wayar hannuna da kika Siya min da atm card dina ya tafi dasu, na dinga rokonsa ina masa magiya ya kwashe komai ma na bar masa amman ya tsaya matsayin uban cikina, amman bai kulani ba ina kallonsa yasamo mota ya kwashe duk wani abu me fani ya wuce haka na kwana adakin ni kad'ai ga ciwo. washegari tun da asuba na nufi gidanmu nan na sake iske wani sabon tashin hankali ashe ya bugo wa gidanmu ya gayawa iyayena ina dauke da cutar kanjamo ina zuwa suka koroni wai bazasu iya zama dani dauke da ciwon kanjamo ba. " daga nan nayo shagona na kwanta kwana biyu yarana masu koyon aiki suka taimaka suka min wanka suka kaini hospital da kyar likitoci suka kar'beni aka min karin ruwa suma suna jin ciwon danake dauke dashi suka gudu haka nayita kwana asibiti babu me jinya abincu ma sai na fito na nema ko na kusa dani idan sun rage su sammin, babu waya ne shiyasa ban kiraki ba ganin banida me kula dani yasa likitoci suka sallameni na dawo nan dan banida inda zani to shekaramjiya gudawar tadawo yanxu inda kike ganina ko tashi ban iyawa . Zeey tace "da alama daman naxo ne nadubaki naji shiru2 dan haka ni zan wuce zeey ta nufi kofa bolaji tace" kema guduwa zakiyi zeey bazaki tsaya ki taimaka min ba kenan guduwa zakiyi ki barni ?alkwari fa bai ce haka ba zeey. dan Allah karki tafi ki tsaya ki taimakeni . "ke ..ke tafi can wawiya Sauna kina tinanin yanzu akwai wanda zai iya zama dake ne ? "Iyayenki ma saun gujeki sai ni kike tinani na taimaka miki , Ta juyo tare da watsa mata bandir kudi a fuska tace sai wata rana kafin bolaji tace wani abu tuni zeey ta fice da sauri tana cewa bani bake daga yau. bolaji ta fashe da wani matsancin kuka "oho ni nashiga uku yanxu haka zaki min zeey?duk yadda na taimakeki arayuwa lokacin matsalarki nike tashi fadi da cikina ma najeje miki gurare daban daban amso miki taimako amman da wannan tukuicin zaki saka min ..? ********* Wata daya da wasu kwanaki kenan da tafiyar su'ad wanda yayi daidai da sauran kwana biyar d'aurin auren eiman da musty ... ad'an tsakankanin lokacin nan babu wanda ya lura da su'ad bata gari sakamakon wayar da sukeyi da ammi da eiman sai dai duk sanda zata kirasu zata saka number a private lokacin da bikin eiman yayi sauran kwana biyu ne ammi taga jama'a na nesa dana kusa sun hallara amman bata ga su'ad ba dan haka hankalinta a tashe takira number ta batashiga nan fa hankalinta ya sake tashi adaidai lokacin da ak ke zaune agidan yayi zurfi cikin tinanin rayuwa kiran ammin yashigo wayarsa wanda kusan kira na sau ba adadi kenan da'ake kiran ya gyara zamansa hade da daukar wayar ya danna koren madanni yashiga amsa kiran sautin muryar dayaji ta doki dodon kunneshi ne yasa ya sake shiga hankankalinsa cikin rawar murya yace "hello ammi..... "ina su'ad? ta jiho masa tmbyr da ta kusan bugar masa da zuciya bakinsa na rawa "yace uhm ammm tana dakinta " "kai mata wayar naji lafiyarta zumbur ya mike yashiga zagaye dakin batare da yafita ba, "to idan ma ya fita yaje ina tunda yasan bata gidan? kusan minti biyu atsakanin yace "ammi gani a dakinta tana bacci . Ammi tayi shiru kawai batare da ta sake cewa komai ba ta katse kiran numfashi da ajiyar zuciya ya sauke atare hade da dafe daidai saitin zuciyarsa wannan kiran da ammi tayi masa tare da tmbyr su'ad yasoma dawowa masa da wasu abu da suka dangancirayuwarsa. gefen gadon ya koma ya kwanta ruf da ciki yana sauke numfashi abubuwa yake son tinanowa har yau ya kasa gane me yake faruwa dashi yana bukatar natsuwa tare da karin bayani gurin wani ko zai fahimci abinda ke faruwa dashi ,ya taimaka masa gurin gyara rayuwarsa.. yana nan akwance yaji sakonni na shigowa cikin wayarsa bai so motsowa daga inda yake ba amman haka kawai ya tsinci kanshi da d'aukar wayar yasoma dubawa zumbur ya mike a zabure jikinsa na tsananta rawa yashiga duba sakon dake turereniyar shigowa wayarsa zaro idanunsa yayi waje ,yana kallon abinda ke kokarin tarwatsa masa zuciyarsa da 'kwal'kwa zeey dinsa yake gani tsirara haihuwar uwarta da ubanta kwance a wani d'akin ,wani kato na sucking dinta tana zuba ihun dadi har da cewa yakara bai gama kallon wannan ba ya sake bude wani video's ne shi kuma tsugune take tana sucking din joystick wani wanda baisan kowaye ba. cike da jindadi take tsotsar joystic din sosai take sucking dinsa tana lashe kan joystick kamar tasamu sweet tana ihu kiran ashhhhh washhhh shi kuma mutumin yana kiran suck me plz don't stop abinda ak ya iya ji kenan yaga wani abu ya gila ta cikin idanunsa yasoma ganin dishi dishi ya mike tsaye yana ganin juwa juwa jikinsa na karkarwa ya fito tamkar wani mahaukacin yana karasowa aharabar gidansa yaji ana nocking william's dake d'akinsa ya fito da sauri yana kiran "waye sai ganin ak yayi tsaye jikinsa na rawa rusunawa yayi ya gaidashi sannan ya karasa bakin kofar wani matashin saurayi yagani tsaye ya miko masa hannu suka gaishe sannan yace nan ne gidan abdulkabir ak ? Williams yace "any problem ? matashin saurayin yace "wani sako ne me mahimmanci akabani na kawo masa gashi idan yana ciki kabashi.. jiki a sanyaye Williams ya amsa farar envelope din ya koma ciki inda ak ke tsaye dafe da goshinsa yana ganin abubuwa na gilmawa cikin idanunsa tamkar karya tamkar mafarki . "boos gashi wai sako ne me mahimmanci.. a matukar tsorace ak ya dago idanunsa suka cikaro dana William's wanda sai da william's yaja baya kad'an yana zaro ido waje sakamakon tsoratar dayayi jikinsa na kirrma ya mikawa ak envelop haka kawai nan ma kirjinsa yashiga bugun tara tara har jikinsa na kirma ya soma budwa idanunsa suka sake cin karo da mugun abu , wasu hotunan suka zubo daga cikin envelop din suka tarwatse 'kasa ahankali yayi kasa shima yashiga bin hotunan da kallo, hotunan zeey ne wannan karon sai daya dafe kirjinsa saboda bugawar dayayi da mugun karfi hotuna ne na tsirace ita da akil abokinsa kuma aminsa a da guri daya kawai take sanye a hijab acikin mota amman gbdy sauran duk babu wanda take sanye da kayan arziki . yashiga d'auka hotunan daya bayan daya yana dubawa zuciyarsa na dokawa da karfi tafiya take cikin humble star hotel sanye da wando da rigar hamles ya ganen hakan ne saboda sunan hotel din daya gani arubuce a hanyarta tashiga recepetion, sai hotuna videos din da'aka turo masa akil yana kwance agefenta hannunsa cikin kasanta sai wanda yake kwance akanta ga zandariyarsa acikin jikinta itankuma ta lumshe idanunta... sai sauran hotuna mazajen daban daban lokacin daya kawo kan na Williams me gadinsa wata irin gigita yayi daga tsugune dayake , a gigice ya zabura ya mike tare da mannewa da bango gurin yana kallon william's dake tsaye bisa kafafunsa yana rawa sanyi tunda shima yana tsaye agurin kuma yaga komai dake faruwa , hannuwansa duka ya daura bisa kansa tare da juyawa aguje ya fita daga cikin gidan yana kiran "oga its not fort yana fita cikin rashin sa'a mota ta taho guje aiko tayi sama dashi koda daya dawo 'kasa yayi kara daya bai sake motsi ba. ak najin sautin kararsa amman yakasa daga kafafunsa yana tsaye agurin tamkar an dashi yana cigaba da kallon hotuna jikinsa shaking ... wayarsa ce ta dauki kara jikinsa na rawa ya d'auka . "nasan zuwa wannan lokacin kagama da kallon video's da picture's din dana turo maka wanda duk nagama bazawa duniya , sai kazo citedal hotel yanzu second flow iketi room kaga zahirin wacece zeey matarka...... wanda yakira wayarsa na kaiwa nan yaji dif wani irin juwa ne ko gigita buguwar zuciya ce ko kuwa tashin hankali nebshi dai bai san meke faruwa da 'kwal'kwa rsa ba zuuuuuuuuuu kawai yaji wani abu na yawo cikin kwalkwarsa jiri ya dinga dibarsa baya jin zai iya tafiya
Chapter 255 · 0% Book details