← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 198 OF 289

Sashe 198

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH YA QUDDUS THE FREE FROM ALL BLEMISHES page 66 gbdy cikin satin banda shirye shiryen tafiyarsa koria babu abinda yake ta bangare vizan su'ad itama ya kammala komai na tafiyarsu tare har vizarta tazo hannunsa batare da saninta ba. yayi komai cikin sauki tare da taimakon eiman domin a hannunta yasamu passport dinta. zaune yake shida musty wanda zai rigashi tafiya kasar koria , gobe daidai wannan lokacin sun bar kasar shi da wasu daga cikin manya ma'aikatansa . yanzu hk tautaunawa suke akan lamuransu na yau da kullun da yadda bude companies zai kasance "gsky ak ka godewa Allah kana da matukar nasara a dukkani abinda kasa gaba, kalli yadda cikin kankani lokaci yadda komai ya kammala cikin sauki batare da wata shan wahala ba. "wannan ma kaddarata ce musty duk abinda kaga yasamu bawa kaddararsa ce sai dai aure na da su'ad yana da nasaba da komai, koma nace maka tun haduwata daita nake samun cigaba a alamurana ita din blessing ce arayuwata. musty yasa dry yana kallon AK "kai AK bakada dama ,wallahi da wani ne yagaya min zaka kamu da mutuwar son yarinyar zan mutsa sai gashi a idona komai ke faruwa yanzu ya zance tafiyarka daita yana nan ko ka fasa? ya dan ciza gefen lips dinsa tare da ajiye biro dake rike a hannunsa yace "ina ai kafata kafarta wlh" kai zanwa ammi tsiya fa sai dai ta laluba taga wayam suka kwashe da dry suna tafawa. "baka da kirki mutumina amman dan Allah kabi yarinyar mutune ahankali karka firgita musu yarinya da jaraba dan nasan halinka baka da sauki gurin harka bare an dade ba'a yi ba "dan Allah mlm karka dameni da surutu banza, zaman uwar me kakeyi ?ba kagama abinda ya kawoka ba. musty yayi murmushi "kaji min dan iska ba hira muke yi ba " "bana bukatar hirar magangunka sun soma dagula min lisafi da kwalkwaluwa , idan banyi harka daita ba kallonta zan dingayi ko kawai zan dauketa zuwa wata uwa duniya dan kawai na dinga kallonta . "bance ka kalleta ba cewa nayi kabita ahanakali "to baza'a yi ba yadda ita da ammi suka galllazawa rayuwata hk zangallaza mata na huce akanta yana karasa maganarsa ya mike tsaye yasoma tattara kayayyakinsa da zai wuce dasu gida . musty naganin hk ya mike tsaye tare suka fito daga cikin office din sectary dinsa rike da briefcase dinsa har suka iso inda jeren motocinsu suke ak yashig mota sectary dinsa ya bude byn mota ya ajiye jakar briefcase dinsa ya rufe motar juya ya koma ciki ma'aikatan . motar ak na gaba ta musty na biye dashi a baya har suka zo gida. atare kowannensu ya fito daga motarsa ,musty yaja ya tsaya rungume da hannuwana duka akirji hk shi ma ak ya fito ahankali cike da natsuwa sai dai shi bai tsaya ba ya nufi part din ammi sama sama yake jin sautin mgnrta da dryrta ita da eima ya dan matso kusa da falon kadan ja ya tsaya yana sauraronsu. "gsky eiman kayan sunyi kyau sosai sai dai sufi kama da irin kayan yan gud afternoon sir.... eima ta sake kwashewa da dry daman rike take da cikinta tana kyalkyale dry, sai dataci dry sosai kana tace "Allah ya kasa min kayan danaje na sha wahala gurin siyansu zaki danganta dana yan gud afternoon karuwar kenan fa? su'ad ta dage mata gira daya ala'mun eh tana murmshi wanda ya bayyana wushiyarta " zaki rakani siyayya gurin amman ni ba wadan kayan zan siya ba gsky nafi son irin wandun masu kara mutun Hip's ta yadda idan nasa kaya Hip's dina zasu fito sosai sbd kinga yanayi jikina. "hb kakus wani Hip's km zaki nema wannan dakike dashi ya ishi yayana fama ,dan girman allah karki masa a cuci . "matsalata dake kenan da anyi mgn kece yayanki.. tai mgnr tana yatsina fuska . eiman ta bude baki kenan yasanyo kai cikin parlour'n bakinsa dauke da sallama eiman ta amsa tana masa sannu da zuwa "ykk eiman? "lfy lau yaya ya aiki? "gamu akansa muna fama " me kuka girka ne agidan yunwa nake ji? "gsky abinda muka girka ba cimarka bace jollof din shimkafa ce kai km yaya bakasonta katseta yayi ta hanyar cewa "ok dauki ruwa ki kaiwa musty yana waje. "to yaya ta mike ta nufi fridge ta dauki ruwa me sanyi ta hada da fresh milk ta nufi hanyar waje su'ad nagani fitar eiman tasan daga ita sai shi za'a bari ta mike a sikwane zata raba ta gefensa taji fixgota jikinsa ya hadeta da kirjinsa yana shinshina wuyanta batare da yace daita komai ba har kusan minti talatin suna hk babu wanda yayi kokarin cewa dan'uwansa wani abu, sai shine ya kawar da shr ta hanyar cewa "har yanzu banyi matsayin da zaki dinga gaidani ba da sauransu sai ki dinga yi kmr bakya mgn alhalin mgn ce acikin wannan bakin naki ko aku kuturu albarka gurin fito da zance. "to ni yanzu wani mgn nayi km? ya kai hannunsa daidaita Hip's dinta ya shafo yana lumshe idanu "wannan tsarin yayi da jikinki basai kinkara dana kasuwa ba, ai da kin bani dama ina tabbatar miki da yanzu nayi poping dinsu sun kara girma sosai har kina juyasu da kyar..... .. rasss taji kirjinta ya buga da karfi ya ilahi ta furta kalmar ahankali kenan yaji hirarsu da eima ."kina jina karkiyi kuskuren shan wani abu ko amfani da wani abu agurin sbd ni Hip's dinki su min hk ina soma baki allurar girma zaki baje..... su sake fitowa sosai . ranta a bace matuka da zantuttukansa cikin fushi tace "dan Allah sakeni ..abinda yaba mamaki bai wuce sakinta da yayi ba tare da ware hannuwansa duka yana dubanta ala'mun ta tashi batayi tunani hk ba ta dauka zai kwakumeta yana bata hkr ,cike da sanyi jiki ta mike zata shige ciki yabi kugunta da kallo har tashege . akalla ya kusan minti talatin zaune a parlour'n amman baiga dawowar eiman ba ya dubi agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa yaga minti goma ya sake wuce bata shigo ba yaja dan karamin tsaki bai san me ta tsaya yi a waje ba ya mike tsaye ahankali ya fito harabar gidan tundaga nesa ya hangosu tsaye musty zaune cikin motarsa kafafuwansa duka a waje ita km eiman tana tsaye agabansa yasoma kokarin karasowa inda suke fuskarsa a hade tana ganin tahowarsa tayi saurin yiwa musty sallama tare da kokarin barin gurin ta gefen AK ta raba yana zabga mata uwar harara tare da cewa "tsayuwar uwar me kikayi daga kawo ruwa? uhm uhm daman daman common shot up there and get out from my side sannan ya karasa gurin musty "dan iska surutun me kake ta zuba mata kusan awa da aiko yarinya? "surutun love gsky ak na dade da kamuwa da soyayyar eiman amman narasa ta inda zan gaya mata sai yau,"uhm sai km yaya daka gayama what the she said? "batace komai ba ina kokarin tace wani abu ne kazo ka rusa min budget dina gsky banji dadin fitowarka ba da yanzu nasan matsayina a zuciyarta"very good gara ma da batace komai ba sbd bazan baka Sister dina ba.. "kan wani dalili kasani ak ba tun yau ba asalima tare muka taso guri daya ne kawai ba a haifemu ba dan me zakace hk? kmr irin wanda kasani da mugun hali.. "dan Allah karka hanani auren eiman wallahi na maseefar kamuwa da matsanancin kaunarta... "karka dameni nace bazan baka ba sister dina ba . "coz of what? "sbd kai dan shaye shaye ne kasha giya kasha taba kasha wiwi shine zan dauki kanwata na baka dan bansa ciwon kaina ba, duk rana da kasha tai maka karo ka dawo gida ka lakada mata duka, ina ai bama zai yiwu ba ka kaje wani guri ka nemi mata amman ba eiman ba.. "hb ak karkace hk iya abinda nake yi kenan km cikin kaso dari na daina 70 sauran 30 shi ma zan daina wallahi kaji na rantse daga ranar danasamu eiman matsayin matata na daina shan komai "ok har ma sai ka aureta zaka daina wannan ai shirmen banza ne. "naji na daina daga yau daga rana me kamar ta yau na daina shan komai dan Allah ka taimakeni ka aura min ita yakarasa mgnr cike da marairaicewa ak yayi sororo yana duban musty cike da mamaki . "ak kasanya ido sosai akaina muddin kaga nayi kuskuren shan wani abu na yarda ka hanani aurenta. "kaga malam karka dameni da zattukanka na banza da wofi ko ina zan dinga binka yawo ne ,ka make kawai ka nemi wata. "kaga banson rainin hankali sai wani binka nake kana zamemin ,kai meye bakayi ba? "da bakayi shaye shaye amman yan'mata nawa kayi mostivetion dasu kafin ka shiryu kayi aure, "ai wallahi garani shaye shaye ne kawai shima bana rashin hankali nake ba, dan duk shaye shaye na ban taba fadawa quater an cironi ba, idan baka yarda ba sai inbi tasa tunda nasa ko burkutu nake sha idan dad dina yasame dad din'ka da zance dole a aura min eiman yana gama fadar hk ya juya fuuuuuu ya shige cikin motarsa. ak kuwa me zai idan ba dry ba dry yayi sosai har da rike ciki yana nuna musty da yatsansa tare da cewa "wani fa ya haukace akan love.. "musty dake shirin tada motarsa yace "naji amman duk haukata akan lov ban kai ba dan iska kawai yasoma kokarin murza sitiyarin mota. ak yacigaba da yi masa dry kmr wani zautacce har musty ya bar gidan dry yake.. yau takama tafiyar ak kasar koria yana zaune. tare da ammi yana mata sallama amman gbdy hankalinsa da nutsuwarsa basa cikin gangar jikinsa sbd bai ga ala'mun eiman ta shawo masa kan su'ad ba, duk mgnr da ammi take masa basa shiga cikin kunnuwansa, burinsa kawai yaga fitowar su'ad da niyyar yi masa rakiya airport, addua kawai yake acikin zuciyarsa ya Allah kasa ta amince da rakiya nan ,cikin ikon Allah sai gasu sun fito ita da eiman tunda ta fito ya kafeta da mayatattu idanunsa yana kallonta sanye cikin wasu haddaun bakaken kaya riga da
Chapter 198 · 0% Book details