← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 289

Sashe 55

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tarwatsa komai cikin sauki yana nan zaune agurin tayo wanka ta fito still naked sannan ta dauki towel dinta Wanda yake mallakinta ta goge jikinta lumshe idanunshi yayi tare da zamewa ya kwanta tunani yashhigayi ta yadda ada gabadaya baya kaunar kowace acikin zuciyarsa irin yanzu dayake jinsu kusa daf da zuciyarsa...... Meyasa yake jin onye akasan zuciyarsa Wanda before ba hk bane ? har gara ma Zeey din ada ya kan jita akasan azuciyarsa wani yanayi me tsarkarkiya da wuyar fassarawa ya ziyarci zuciya dama gangar jikinsa, dukkaninsu yana jin masoyarsu. Amman halin yanzu tsansar soyayyar da kaunar Zeey dinsa ne ke Bin dukkanni sansar jikinsa . jiyake kmr ya zarta duka mazan duniya sa'a da Allah Zai mallakamishi ita Karasowa tayi cike da sanyi jiki ta kwanta ata bayansa hade da manne masa ajiiki ko ba'a Gaya mata tasan aiknta akansa daf yake dakarasa rugujewa gabadaya, lallai zatayi Del da kowace Wance ta lalata mata aiki. hannuwanta duka Ta daura bisa fadaden krjjinsa tana shafawa ahankali yana jinta Amman ya shareta ahankali tacigaba tare da rarrashhin zuciyarta akansa ,tasan ko ba Dade ko bajima zata mallakesa gabadaya abdulkabir nata ita kadai no more sharing yadda take sarrafa kan nipples dinsa yasashi birkitowa ya juyo suna fuskanta juna kowanesu na sauke numfashi da ajiyar zuciya at the same time.. Kana suka daura daga inda suka tsaya ta kan yi mamakin AK da yanayinsa mutun ne me sautsaurar ra'ayi idan yace bazai Abu ba,,, to fa bazai ba, kullun suna tare da dashi sai dai lokacin karatunsa kadai suke saurarawa juna, Amman bai taba kokarin breaking promises dinsa ba . duk da yadda take kokarin ganin ya kusanceta.. Romancing junansu suka cigaba Yi tmkr mayu... Tun daga wannan lokacin ya kasance kullun Daren duniya sai AK yakira Zeey sunyi waya daita wata rana su kwana Suna waya da junansu wata rana su takaita shima dalilin yanayin karatunta.. Yayinda onye ta kawo idanunta ta saka musu suna shan bidirinsu kmr yau ma tana zaune akan kujerar one star hannuta rike da waya chatting take da kawayenta. yakira wayar Wace bata san takamaiman meye matasayinta gareshi ba sister ko akasin hk Amman tafi zargin dai budurwarsa ce yake wayar . sosai take fahimtar hirar tasu kasancewar da yaren Hausa suke ,km tana jin komai da suke mgn akai hankalinta bai tashi ba sai dataji sautin muryar yarinyar tana mgn akan zance aure.. Yayinda shi km yake tabbatar mata da yuwar auren nasu da Zarar takamala da karatunta, Zeey bazan so yanke miki karatu ba nima na yanke nawa Nafi son koda zamuyi aure yakasance mun kammala da karatun mu gabadaya sai dai ki sani ko kingama karatu bazan taba yarda da zance aiki ba, hb yaya dan me, zaka hanani amfanar da karatuna.... ? Tayi mgnr muryarta ashagwabe. Ra'ayina kenan the only Idan har zanbarki fita aiki na tabbata shash.razananniyar tsawar da onye ta saki ne yasashi katse zancensa batare daya karasa mgnrsa Wanda hatta Zeey sai dataji wannan sound dinta . da yatsan hannuta onye tashiga nuna shi jikinta na rawa kar ...kar ..kar har zata yi mgn ko me ta tuna sai km ta fasa ta juya fuuuuuu afusace tashge daki zariya tashiyi Adakin takai gauro Ta kai Mai kenan zarginta ya tabbata gaskiya ne soyayya yake da wata ba ita ba, ai kuwa idan hk tasance akwai katuwar matsala babba Dan hakika kowace wannan yarinyar daKe kokarrin janye hankalin AK daga gareta ta saiwa kanta mutuwa da hannuta ... Mutuwar wulakanci zatayi takarasa mgnrta tana daga Sautin muryarta ..byn tafiyarta Zeey ke tmbyrsa karar meye hk taji . rasa me zaice mata yayi idanunshi suka sauka akan tv kawai yaji bakinsa yace acikin TV ne Duk da zuciyarta bata amince da hkn ba Amman ta share suka cigaba da hirar soyayyarsu inda tace wai my life har yanzu bakashirya dawowa bane? .my life bani ba hatta Dady Da ammi da yar'auta iman Sun matsu kadawo kasar zucoyoyyimu cike suke da kewarka, murmushi yayi tare da cewa ina kan hanya the only . kullun kullun hk kakecewa .sorry the only nima cike nake da kewarku most especial Ke Amman so nake na kammala gbdy sai na dawo, taji dadin mgnrsa takarshe. hk dai abubuwa suka dinga gudana lokaci na tafiya AK yaki dawowa kullun da abinda yake cewa. hkn yasa Zeey ta sake ziyar gurin boka na kan dutse tare da zayyane masa bukatarta na rashin dawowar AK byn ya sadu daita. yabata wata katuwar laya yace ta sake samun nmj yasadu daita Ta gogawa layar spam dinsu tasamu gurin da ake girki Ta binne . daga gurin boka Kai tsaye Wayar akil takira tace su hadu yanzu a royal blue hotel yace jarabbarki Ta motsa kenan? ai kaine jarabbe wlh, ni dai kazo yanzu ini jiranka OK ganinan zuwa Amman ki shiirya da sanin kwana zakiyi karka damu ko kwanaki nawa kake bukatar mukasance, ashirye nake zan baka lokacina yayi murmushi jita kmr gaske Allah kuwa shikenan ganin zuwa just give me some minit. Batare da wani bata lokkaci ba akil ya iso lokacin har takama musu daki ,koda yashigo dakin ashhiryenta take, ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta batare da yakaraso ba, Da gudu tazo tashige jikiinsa ta rungumeshi tsam tare da hade bakinsu, guri 1 tasoma tsotsa kusan minti goma suna tsaye suna tsotsar bakin juna sannan suka fada kan gado tasoma kokarin rabashii da kayan jikinsa yana shiggarta yaji ya lume yasoma having sex daita Sun murji juna around 1. a round 2 ne ya dinga zuba sambatu iri iri Ki aure Zainab nima na amince zan aureki yanzu sbd Duk cikin matan da nake muamula dashi nafi jin dadinki ke ko wani kika aura bazan barki kiyi rayuwar jin dadi ba . zeey ta Dan lumshe idanuta tana jin yadda numfashinta dana akil Ke gauraya Amman ita sam bataji zata iya rusa wahalarta ta aureshhi tarasa AK. Ita dai ya cita sosai taji dadi bawani shirmensa ba, Dan hk tasanya ta rike kugunsa gam tana sake turo masa kasanta da kyau, bakinta Cikin kunnesa ka daina kawo wannan zance tsakaninmu Kari gada Kabari wannan damar ta wuce gareka ,lokacin dana so ka aureni ki kayi yanzu km akwai wanda zuciyata ke azababben so....da karfi ya zunguurra MAta joystic dinsa kasanta sbd takaiici abinda tace . ta Saki kara me Sauti wayyohhly akiil........ Cikin murya me cike da kasala yasoma mgn ni nasan kowa kike so baya sonki Zeey sai dai kasancewarki mace kina da raunin zuciya yasa kika kamu da sonshi sakamakon yadda yake nuna miki tsantsar kulawa da soyayya ,a fusacce tace dagani pls Dan ta fahiimcci inda ,zance sa ya dosa, sbd na fada miki gsky zakice na dagaki yayi mgnr yana me zare joystic dinsa daga kasanta sannan ya koma ya jingine baynsa da bed din daki, wannan zance naka ba gskky bane kawai mlm ka fito kace da Ak Kake wannan bazan surutun naka..Amman ni ina son tabbarta da wani Abu da bakasani ba tabbass ina son shi so kuwa me tsananin Ta yadda bazan iya rayuwa idan babu shi ,shine burin zuciyata muradin raina....... Shiiii yayi saurin katseta Ta hanyar cewa na.....nasani... ba sai Kingaya min kina son shi ba Dan kuwa na sha gaya miki hk , adalilin hango soyayyarsa cikin kwayar idanunki ,abinda baki sani ba bazaki taba samunsa matsayin miji gareki ba domin kuwa AK bai dace da mace irinki ba. abdulkabir ya tsani ballagar mace yayinda ke kika kasance hk ya tsanani zina yayinda zina yazama abincin ruhinki Ke fajirace fasika munafuka maci amana mayaudariya me fuska biyu yayinda ko daya abdulkabir bai kasance wulakantaccen mutun hk ba, wallahi azim nasan matsawar abdulkabir na cikin haiyacinsa bazai taba auren mace irinki ba.. mtsssss taja tsaki da karfi ranta a matukr bace tace aikin banza kawai mlm Ka tsaya matsayinka na Abokin holewarta bana son shishigi da sa ido Akan lamarina . da kake wayan nan zantuttukan banza akaina kaine mutun na farko daya lalata min rayuwa kai ne ka meidani hk idan abdulkabir bai aureni ba ubanka munkaila me warin bakin nan dake cikin Kabari Kake son ya fito ya aureni....? Tayi masa tmbyr zuciyarta adake sannan tana takarasa mgn tashigewarta toile tagoga layar cikin spam dinsu dake tsiyayowa akasanta sannan tafito tasoma tasanya kayanta batare da ta sake kallon inda yake ba , ubana ya Maimaita fadar hkn cikin ranshi tabbas Zeey bata da mutuunci ko sanin yakamata lallai tantiiranci ya wuce yadda yake tunani zuciyarsa Ta kasa daukar wannan zarafin da cin mutuncin gareshi hakika shi din me tsananin ganin mutunci da darajar mahaifinsa ne Amman yau gashi a Karon banza wata wulakantacciya ta haibantamasa shi . zafin zuciya da buguwar zuciya ne suka tasomasa hkn yasa ya diro daga kan gadon batare da yasan yayi hkn ba yasoma takowa yana nufowa inda take tsaye tana karasa sanya hijab dinta ,gabanta ne yashiga dukan uku uku domin tasan akwai abinda yashiyarwa tahowarsa gareta dakewa tayi tare da Jan baya awayance ,yayinda shi km yacigaba tahowa a sukwane ai yana zuwa bai tsaya wata wata ba ya dauketa da wani mahaukacin Mari ta saki razananne kara tana sake ja da baya ya fizgota ya sake yarfa mata wani Marin yana kumfar baki ubana zaki sako cikin mgn Dan bakida mutunci ya km bata wani marin tare da hankadata ya rufeta da duka.. take tashiga ihu tana Ramawa tana zaginsa shege tsinanne watsatse Allah ya isa tsakanina da kai duka yashiga Yi mata Sosai tasoma neman dauki gashi kara TV ya hana ajiyo sautin muryarta sai daya Yi mata duka son ranshi sannan ya shureta, ya saka kayansa yana cewa gobe ma idan kina mgn Ki km sanya sunan ubana ciki yayi fice ya varta kuka tayi sosai wanda daga bisani tashiga toilet ta wanke fuskarta ta fito daga cikin hotel din ta nufi gidansu dake agege da zumar bunne layaRta. dan kota nufi gidansu AK duk ties ne babu inda zata haka. Taci sa'ar rashin samun Mama agida hkn yabata damar daga korofot din girkinsu dake girke a tsakargida. ta dauko katuwar adar mahaifinta ta hakar rami me zurfi tasaka layar ta bune tare da meida korofot din MAzauninsa sannan takama gabanta. Afirgice ammi
Chapter 55 · 0% Book details