← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 289

Sashe 25

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kawai wallahi nasan idan kasameshi zai iya gaya maka karya da gsky akaina har kaji katsaneni, karki damu Duk abinda akil zai fada min akanki bazan taba yarda sbd nasaki nasan halinki. barinki da mutun irin akil hatsari ne, ni wlh ko cewa kikayi kina son akil sai nasa wuka na rabaki dashi balle baki sonshi. Nasani yaya Amman ka.. kabi lamarin cikin sauki kasan childhood friend dinkane bai kamata ata sanadiyata ku samu matsala ba, ina ruwana da wani childhood friend wlh zan iya masa dukkanin hauka idan bai fita lamarinki ba. Take it easy yaya Ta fadi hk muryarta cike da raunin kuka ni dai karkayi fada dashi koda kasameshi. abinda ni nasanar maka shi zakayi amfani dashi. Wanda zai gayamaka km ka daukeshi shirme domin yace min idan naki yarda dashi zai min sharri. Ya kamo hannuwanta duka cikin nashi ya matse yana runtse idanunshi Duk ni na jawo komai da ban kawo akil gidan nan ba Da bai ganki ya nemi ya takurawa rayuwarki ba. Duk abinda yasameki da kaina zanyi kuka while ina Adduar Allah yayi miki tsari da sharrinsa Bari yau zan same shi Inshaallahu zamuyi mgn Ta natsuwa dashi domin gudun cutar dake ta wata hanya. yauwa ke baki da wani Wanda kike so ne ma'ana bakida saurayi, kiyi aurenki sai kicigaba da karatunki Adakinki . tayi shr tana kallonsa still hannuwasu na sarKafe da juna Shima kallonta yake kmr tace masa shi take so sai km taki cewa komai tacigaba da kallonsa ahankali ya zare hannushi cikin nata Bari naje daga yau damuwarki tazo karshe... Ya bude kofar ya fice tayi tsaye tabi bayansa da kallon har ya bacewa ganinta sannan Ta rufo kofar ta nufi balcony tacigaba da kallonsa a harabar gidan kallon yadda yake daga kafafunsa abin Shaawa da birgewa take tana nan tsaye yashige motarsa ya tayar har sai Data daina hangosa sannan ta sauke ajiyar zuciya hawaye na biyo kuncinta batasan me wannan fitar tasa zata haifar ba... Ita dai adduarta Allah yasa kada akil ya nunawa AK video dake cikin wayarsa. Acikin mota AK yakira number musty bata shiga ba domin yasan inda suke Dan hk yakira Malik yana dauka AK yace kuna ina.. Yaakayi the more greatest AK IN this world Kai ban son shrime tbmyrka nayi bance ka tsaya min wasu surutai ba. sorry muna spankess yyi hanging call yacigaba da direving direct to spankess club AK ya nufa . Ya dinga rarratsa mutane da karuwai sai girgiza masa jiki da nonuwan suke ya dauke kanshi daga can ya nesa inda suka saba zama ya hago dukkanin abokansa akil malik da musty yakarasa xuwa inda suke zaune gabansu kayan mayye ne iri iri kama daga taba rochi pakling sirof ya mimike musu hannu suka gaisa fine sannan musty ya ja masa kujera ya zauna tare da bada umarnita abinda za'a kawo masa hirar duniya suka shiga yi atsakaninsu AK kwata kwata bai nunawa akil wani abu ba. Hk ko a fuskarsa bai nuna masa komai ba sbd inda suke ba muhallin mgn bane . Suna bukatar natsuwa. shima akil so free yakeyin abubuwansa. Kusan awa uku sukayi tare suna jin dadinsu da zance shirmensu wannan Karon kam AK bai sanya musu baki ba sbd yaji babu dadi abinda akil yayi kokarin Yi da Zeey dinsa... Shi ko aure zaey zatayi ai bazai taba barinta ta auri miji kmr akil ba... Da zasu watse ne Ak yace suje gidansu musty akwai mgn me mahimman dayake son Yi dasu gabadayansu sukayi mamaki jin hk daga bakinsa Amman banda akil daya sha jinin jikinsa akil da Malik acikin mota daya musty da AK ma hk tun cikin mota AK yasoma labartawa musty abinda ke faruwa. wata uwar a shariya ya laulayo ya makawa akil yana ce kaji Dan iska, ai lalacewarmu bata kai muci amanar Juna ta hanyar neman kannemu ba AI kuwa yau zai ci ubansa karamin tantiri. kai akil bashi da mutunci kai dai barni da dan iska wai har da jin haushi dan yagani zaune kusa da Zeey idan kaga reacting din akil one month ago sai kayi mamaki da wannan hirar suka karaso bakin get dinsu musty. Byn get Man ya bude musu mortar Malik ce tasoma sanyo kai sanan Ta AK parking sukayi suka firfito daya byn daya .Kai tsaye part din musty suka nufa a parlour'nshi na farko kowannesu yasamu guri ya zauna . banda akil dayaja yayi tsaye. Muryar AK a kausashe yace ka zauna man kawani ja tsayawa mutane alhalin sbd Kai nace mu hadu anan Dan akwai mgn me mahimmanci dazamuyi atsakanimu AK ya fadi hk yana nuna masa gurin zama da hannushi..Mgn akaina fa kace yes of course, jikinsa a dan sanyaye yasamu guri ya zauna yana facing din AK shi km musty na kallon Malik. Ak ya numfasa ya tattaro dukkan natsuwa ya sanyawa zuciyarsa Dan bayason mgnr dazai fada tajanyowa Zeey wata maseefar, musty Malik akil mayye matsayin junanmu garemu? Suka hada baki gurin cewa aminai banda akil.. Gud yacigaba yakamata mukasance masu cin dunduniyar juna ko cin amanar juna ? sukace bai kamata. Kowa anan yana da sister's mata idan na nemi na takurawa daya daga cikinsu da Sunan soyayya ko yin faskanci dasu zakuji dadi ? suka girgiza masa Kai take zuciyar akil Tasoma fuskantar inda zantuttukan AK suka dosa. To meyasa dan cin amana da cin zarafi ni zaa dinga bibiyar tawa da sunan faskanci? Musty ya gyara zamansa yana cewa wani tantirin dan iskan ne maci amanar amintaka ya aikata hkn acikinmu ?yayi mgnr kmr bai san komai ba akan zance .shima Malik abinda ya fada Kennan .. gashi nan...... AK ya nuna opposite dinsa inda akil ke zaune Wanda zuwa lokacin tuni yagama shan jinin jikinsa ya dago idanunshi ya zubawa AK irin kallon tsanar daya hango acikin idanun AK shi yakaryar masa da karfin gwiwarsa. yayinda kuzarinsa yayi kasa sosai Dan hk yakasa cewa komai. Amman babu komai nasan duk abinda ya samu Zeey zunubin a kaina zan daurawa shi sbd ni ne sila ....dan ni na bawa gabadayanku damar shiga gidanmu kai tsaye batare da wata shamaki Ba ,bansa maseefa hkn zata jawo, min ba yakarasa mgnr muryarsa cike da raunin bakinciki kmr zai Yi kuka. musty ya dafa kafadarsa yana bashi hkr hk ma Malik sannan suka Juyo inda AKil ke, zaune a dan tsorace ,suka hada baki gurin cewa you made a big mistake akil .. bai kamata abinda kayi ba . hakika kaci amanar abokantaka dake tsakaninka da AK.. sannnan AK ko giyar wake yake sha bazai taba neman daya daga kannenka ba, kai har namu nasan bazai taba nema ba ballantana baya shaye shaye km neman matansa bai kai nan ba . You really give us double surprise akil kwata kwata abinda kayi baiyi ba wallahi Dan dani kayiwa abinda kayi masa wlh harbeka zanyi kawai na huta da bakincikinka . Dan hk tun wuri kabashi hkr a wuce gurin km ni mgnr da, zanyi musty ya Kalli AK sosai ranshi a bace kayi masa iyaka da gidanku period, . nayi wannan tun wata daya da wuce na Hana a sake barinsa shigo mana gidan na daukar mata escort Amman Duk abanza bai daina damunta da firgitata ba. shiyasa naga yakamata na fito na nuna masa nasan komai why akil meyasa zaka min hk meyasa kake yin Abu sometimes tmkr wani jaki.? ka daina cewa jaki wannan ai ya wuce jaki alade me cin kashi zaka kirashi dashi ba jiki ba ,you are monsters you are cheters you are pool akil duk karuwan dake yawo cikin garin kmr cinye maza basu maka ba sai kanwar abokinka wlh kacika maci amana Amman banyi mamakinka tunda kataba gaya min har sex katabayi da yar kwanwar mahaifiyarka ,karshen cin amana Kenan injicewar musty. enough AKil yadaga masa hannu ranshi abace .. kawai kunzo kun Tasani gaba da zantuttuka kmr wani danku ,na cikinku. .Kai km ya Kalli AK da Kake cewa naci amanarka . amanar me naci taka..? Matakarce zeey ko blood sister dinka ce? kace ka hanani shigowa gidanku wannan km sai me? I think Gidan naku ba aljanna duniya bane da zanji haushin dan ka hani shigarsa Allah yasa , kasan nima bamatsiyaci bane.? ina wani abu kmr jaki ai idan akwai babbar jaka tana bayan Zeey....... kaje ka tmbyeta da kyau Kaji. cikin ni daita wayasoma shiga trac din wani ? ....waya soma neman wani? da zaka zo kanawa mutane har Bin iska da zantuttukan na banza da wofi ku km kuna wani Bin bayansa kuna hargagin banza akan bakuda masaniya akai. ya Kyta hamnushi kana ya nuna AK dashi abinda nike son kaji ,km Kayi aiki dashi bai wuce kuje ku mata aure ba. sannan idan kunyi mata aure shima ku Bar garin nan gabadaya daita ku kaita irin Far place din nan kMr irin su sambisa ko maduguri can ta zauna to idan kayi hk may be zaka samu nasarar iya rabani daita but as far as tana wannan gari Danike ciki na Lagos rabani daita zai Yi matukar w...AI akil bai Kai ga karasa mgnrsa ba on expecting yaji hannu AK ya damki makogwaronsa da karfi yana huci musty da Malik Sukayo kanshi suna kokarin janyeshi daga irin rikon dayayi masa tare da bashi hakuri ...kabar shi zamu dauki matakin hadashi da hukuma right now tunda har ya amsa da bakinsa bazai iya rabuwa daita ba ..Amman ina ko sauraronsu AK baiyi ba ran maxa ya rigada ya hautsine sai ma sake damkar makoshinsa da yayi yana cizan lips dinsa na kasa da iyakacin karfinsa how dare you to talk to me like this yau zan kawo karshen tantirancinka zan kasheka so that nakare rayuwata a prison ...... akil iya wuya yaci ahannu AK gabadaya yasoma fita hankalinsa idanuwansa Sun soma yowa waje har yasoma shure shure da kafafunsa............. Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 25 · 0% Book details