Sashe 181
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gam kirjinta na bugawa ita kanta tayi maseefar kewarsa kawai dai bazata nuna masa bane dan kar yaji dadi . daf bakinta ya kawo nashi bakin yasa hannusa ya zagaye bakinta dayan hannusa yana tokare daita , lip's dinta na kasa ya kamo yasoma tsotsa yana lumshe mayattun idanunsa tsawon minti goma yana tsotsan bakinta zuciyoyinsu na bugawa atare yunkuri kwace bakinta daga cikin nasa take , a hankali ya sakar mata baki yana leshe lips dinsa yasoma dan ja dabaya cike da natsuwa yana dan jan tsaki tare da dafe goshinsa bai san yaushe zata juyo da hankalinta zuwa garesa ba. ahankali tasoma daga zara zaran yatsun kafafunta, kasa kai yayi tsaye tare bin bayanta da kallo yana karewa tafiyarta kallo . Kafin takarasa dakin ammi tayi saurin gyara fuskarta , dan kar ammi taganta cikin wani yanayi. tana shiga dakin ammi tace yauwa mamana jeki falo akwai kayan fruit da za'a kawo yanzu kisa wasu a cikin fridge,sauran km ki juye mana a tire gani nan fitowa . Suna cikin sha ya shigo falo hannunsa da janye da jaka.... "ammi keda yar nan taki baku da aiki sai ci ne? Dariya tayi, barakallah da lafiya akeci ai, "Yayi murmushi Allah yarinyar nan ta koya miki ci duk gashi nan kunyi yan kumatu..... Kai ban son rainin hankali da sa ido fa, kayan fruit din ne ci? mamana ma da ta tsani cin abinci kullum nan cikin mata fada nake akan ta dinga ci tayi kumari "no no kartayi wani kumari nafi sonta a hk yayi mgbr cikin ransa yana me tsareta da mayatattun idanunsa masu bugar da zuciya wanda akawa . su'ad Ta mike zata bar gurin tare da hade rai, ya daka mata tsawa ke! Wallahi kika bar gurin nan zan bata miki rai .. To azabautu ka dawo kenan zaka hana ta shan iskar duniya mamana dawo kiyi zamanki . yasha mur sosai . ita km Ta bishi da uwar harara sannan ta koma ta zauna kusa da ammi . Yarinyar nan ta gama rainani ammi ita tafi karfin ta gaisheni ne? Ko sannu da zuwa fa. Kana mata wannan hayagagar zata gaisheka? "ok hk ma zaki ce ammi ina matsayin mijinta Ya kamata dai ki dinga nuna mata kuskurenta idan ba hk ita ce zata sha wahala.. ammi Ta kalleshi kai wane irin mutun ne mai taurin zuciya tsiya ? anji matarka ce ,amman kasan mata yan rarrashi ne ko.. "wallahi ammi kina maseefar daurewa yarinyar nan gindi yakarasa mgnr yana watsar da hannu, ga tsarabar ki sauran na part dina . A a mamana bude mu ga abun arxiki , zabga zabga riguna ne irin wadanda ammi ke sawa da mayafai new design . ammi Ta kalleshi "banga abinda zaiyi wa mamana anan ba? "yayi tsadadden murmushinsa wanda ya sake bayyana aininhin kyawunsa sannan yace "Ai duka naki ne nata na part dina idan tana so tana iya zuwa ta amshi nata yana gama fadar hk ya juya kawai yayi gaba abinsa.. ammi Ta kalli su'ad mamana bishi kice yaban sauran kayan ke km ki amso naki sannan ki tmbyeshi abinda yake son ci da rana. Gabanta yayi wani irin luguden bugu , "in dai dan ni ne ammi wallahi na yafe .... haba.....ni ban yafe ba kema hk , ga eiman can da ledarta Jeki kema maza ki karbo naki ta fada tare da mikewa tsaye ta shige ciki tana murmushi . su'ad Tayi tsayeeee tana tunani Allah gani gareka, Kamar wacce kwai ya fashewa aciki take daga kafafunta tana tafiya zuwa part dinsa . Sai da ta hadiye wani tsinkakken miyo daya tsaya mata a makoshi tare da sakin naunauyen ajiyar zuciya sannan ta daura hannuta kan handle din kofar tai nouking ... come in... taji Ya ce daga kishingide dayake aciki parlour yana sake gyara kwanciyarsa . Ta murda kofar part din a hankali tare da furta Assalamu alaikum.....cikin sanyayyiyar muryarta me bala'i kashe jiki wanda yasa jikin AK yin sanyi tare da macewa gbdy ya matsu bata sanyo kanta cikin dakin ba. ya amsa sallmar muryarsa a raunane yana mikewa dama ya dan kishingida ne . Ta dan saci kallonsa dan taga yanayin dayake ciki kwanciya dai kwanciya ta furta hkn cikin ranta shi kwata kwata baya gajiya da kwanciya wannan ma kuwa zai yi abun arxiki akan bed mtseww taja tsaki acikin zuciyarta, amma zahurance cewa tayi "ammi tace wai ka bada sauran kayan ta fadi hk batare da tmbyi nata tsarabar ba. ya runtse mayatattun idanunsa yana jin yadda sanyayyar mgnrta ke shiga cikin gangar jikinsa yana rashi yafi minti goma idanunsa a runtse duk ita din zuciyarsa ke bala'i son kallo, amman yaki bude idanunsa . ta dan yi tsaye agurin tana wasa da hannunta kanta na kasa tana kallon zara zara yatsun kafafunta ,ahankali ya bude mayatattun idanunsa ya sauke shi akanta yana kare mata kallo tsab tundaga samanta har kasanta ya dade yana kallon zara zaran yatsun kafafunta masu matukar kyau da sheki har wani fitar da sheki suke na musamman most especial nails din hannuwanta. Ya dago da mayatatun idanunsa ahankali zuwa fuskarta sannan ya bude bakinsa da kyar "ga su can a Leda...... bata tsaya wani bata lokaci ba ta dauki farar ledar daya nuna mata tayi hanyar fita........ "Tsaya hrt bet ! take taji Gabanta yayi wani irin mahaukacin bugawa ,ahankali zuciyarta ta amsa tashiga tsalle tana dokawa ta runtse fararen idanunta, "ko wace tsiyar kuma zan masa ?tacigaba da tsayuwa agurin Ta kasa juyowa gareshi sbd kallonsa na sauya mata jin wani yanayi. "Ki juyo ki miko mun jakar can...sai a wannan lokacin ne ta juyo ahankali tayi hanyar inda ya nuna mata cike da natsuwa. janyo jakar tayi takaraso har inda yake Ta ajiye masa kawai agabansa zata juya taji sautin muryarsa ," idan kina da bukata ki dauka naki ne, "idan km bakya so kibarta nan.........sai kawai ta juya abinta zata fita bai san sanda ya buga mata wata razananniyar tsawa ba wanda yayi sanadin da har kayan cikinta suka dan murda . ya tsura mata mayatattun idanunsa yana kallonta yanayinsa na sauyawa shi fa babu abinda ya tsana kmr rainin hankali da rashin kunya ita km gbdy halaiyenta ce. yadda yake kallonta yasa taji gabanta na dukan tara tara "bakiji abinda na fada bane? Ta kalleshi a wulakance sannan tace "ni kuwa naji abinda , ka ce idan ina so jakar kayan na dauka idan kuma bana so in barsu nan, haka ne ko? "very good ,i don't want you can give to some else takarasa fadar hk tana watsa masa hararar sama da kasa ,tayi kicin kicin da ranta ta juya zata bar gurin . ya yi mata wa irin fixga ta zubo jikinsa.... jinta cikin jikinsa yasa yayi saurin runtse mayatattun idanunsa yana jin wani iri a gbdy ilahirin jikinsa har zaiyi magana kuma sai ya fasa ya mikar daita tsaye bisa kafafunta . ta tsura masa ido tana kallon inda yake.aranta tace Dan rainin wayo kawai wannan uwar jakar zaice in dauka sbd yana son kasheni "koma meye acikinta oho ....wata zuciyarta taba shawarar ta dauka kawai kar ya gana mata azaba, amman bazata iya dauka ba kai ak ya shiga uku arayuwarsa da masifa INA dalili . fitowa tayi ganin barta tsaye tsaye ta koma part din ammi, "tana zuwa ta mikawa ammi ledarta ta nemi guri ta zauna tana sakin numfashi " ammi ta bude ledar taga magungunanta ne da take sha na hawan jini tare da sauran magunguna nan da take shafawa a kafafunta da wasu takalma design da jewers site da agogo da bangus da turaruka. ammi ta dago ahankali tana duban inda su'ad take zaune "yanaga hk ina taki tsarabar? "bai bani ba ki kyaleshi kawai ammi banida da bukatarsu "ban gane bai baki byn shi yace kizo ki amsa da kanki? "yace ya fasa bani ... cikin hk yashigo falon daidai ammi ta buga tsaki, kyaleshi mamana ai zan tafi umara km tare dake zani kema ki hanashi tsaraba... su'ad Ta yi yar murmushi yake batare da ta sake cewa komai ba gbdy yagama jin abinda tacewa ammi yakaraso zauna yana kallonta tare da daura kafarsa daya kan daya yana kallonta gbdy tasha jinin jikinta. zuciyarta na harbawa ahankali muryarsa ta fito a kasalance "ammi ni ban hanata kaya ba itace dai tace bata so gasu can ko yanzu take da bukata taje ta dauka. "muryata a dakile batare da tsoro ko fargaba tace "bana so......... "kinji ko ammi ta sake maimaitawa agabanki. "sai kayi hakuri abar shi kawai tunda tace bataso.. "ok kuna nufin ni zanyi asara kayan siyo nasa karfina na kawo mata ? "uhmmm akwai tashin hankali kenan agidan yakarasa mgnr tare da Mikewa tsaye da niyyar karasawa ya cafko su'ad yaji kararar sautin wayarsa ya ciro wayar daga gaban aljihun rigarsa yana dubawa sunan wanda yaga yana yawo ne akan screen din wayar yasa ya dauka batare da bata lokaci ba hello Marcel "yallabai mun karaso fa.. "ok Ku shigo man kusameni a part dina ya kashe wayar tare da meidaita cikin aljihunsa wasu daga cikin manya yaransa ne wadanda ke kula masa da companies sa zasuyi meeting. byn dagon lokacin da suka dauka suna tautainawa , Ya kira ammi , a kawo masa abincin mutum 5 . Yayi ta zuba ido yaga su'ad amma bata ciki,wandan da suka kawo abinci ranshi yayi mugun baci dan takaici ma ko abinci bai ci ba. washegari da la'asar ya shigo parlour 'n ammi ya same zaune cikin black jallabiya tayi rolling kanta da bakin mayafin jallabiyar ,tana ta faman aikin shirya jan duwatsu sarka irin wadan da yaroba ke amfani dashi . Ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kallonta kmr zai cinyeta , babu abinda yake kwantar masa da hankali a halin yanzu irin kallonta ita din wani bangare ce na rayuwarsa ta cancanci komai acikin duniyarsa bazai iya hakura daita ba domin tabashi abu me mahimmanci ta kawo masa abinda yake matsananci so da bukata daga gurin diya mace tsawon minti goma yana tsaye agurin yana kallon yadda take aikin shirya duwatsu kmr wata tsohuwar bayarba ... ahankali Ta dago da fararen idanunta taga ita yake kallo itama ta tsurawa kwayar idanunsa nata idon tana kallonsa