Sashe 44
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
ta fada kanshi tana bashi pic a kuncinsa wai ita tagaji yasan hannuwansa yana shafa kuncinta wnnan gurin yana da dadin zama da iska me dadi kina son na dinga kawoki kenan? Ta daga masa kanta batare tace masa uffan ba alright anytime nasamu lokaci zan dinga kawoki basu ankara ba sai ga wasu yan'mmata tsaye bisa kansu kowace jikinta daga ita sai bra da pent daya daga cikinsu tace tana son mgn da AK... Ko kallonsu AK bai Yi ba sai onye ce tayi wuf ta Mike tsaye daga jikinsa tana kallonsu Amman daganin kallon kasan na raini ne afusace tace ku asuwa da zakuce kuna son ganin honey dina? Yan'mmata suka hada baki gurin cewa ke wacece? ba gurinki mukazo ba stupid kawai dake. ai take onye Ta fusata Ta damko wuyar daya daga cikinsu Ta shake mata wuya dayar naganin hk hk Ta kurma ihu AK ya zabura ya mike yakarasa ga onye da kyar yasamu ya kwace saira Jack daga hannu onye ranshi abace yake dubanta ssnnan yace meyasa kike yin hk meyasa kike son wahalar da kanki akaina zuwa yanzu duk abinda Zakiji kiga idanune naki. Afusace take fuskantar shi tace daman dole ka fadi hk man wai kai meyasa kazama na mamsjo sarkin mata? Kai babu yadda zaayi a fito da kai sai anga an nuna ana sonka ko son kulaka ...ok nine na ma nazama na mamajo ko... Onye najin abinda ya fada sai km ta tsure tashiga nadamar abinda tayi tashiga girgiza masa kai cike da tsoro sorry honey wlh AI dauketa da Marin dayayi yasa takasa karasa mgnrta ta dafe kuncinta tana kalonsa yacigaba da mgn ranshi abace sorry gidan uwarki ni zaki kira da wannsn kazamar kalmar sbd ke barikice.... Meye business dinki idan mata Sun bini ?Ta girgiza masa kanta kawai Dan mgnr ma kasa fitowa tayi yau zaki san kin furta wannan kalmar gareni ..yana Gama fadar hk yayi gaba abinsa onye na tsaye gurin tmkr an dassta AI tana ganin ya juya tayi Saurin bin bayansa batare Data km sauraran yan'mmata ba tsalle daya onye tayi sai ga agabansa Tasha gabansa pls honey Kada muyi hk da kai yayi mata banza ya kyaleta kmr wawiya .. Dan girman karkamin hk kayi hkr nan ma yayi mata banza yacigaba da tafiyarsa tai Ssurin rikoshi hb honey meyasa Kake min hk ne? Ya fizge hannushi yana kokarin sauke mata Mari ta goce idan kika km kuskuren tabani sai nayi miki dukan mutuwa anan sannan na aunaki kasarki afirgice tace what? Me kake fada? Aninda nasha gaya miki stupid.... Gabanta yasjiga faduwa bokanta yace mata bazai km furtsa wannan kalmar ba gashi ya furta wayyohhly Allah Ni onye meke shirin faruwa km take ta fashe da wani matsanamcin kuka daman kazo dani kasar nan domin ka dinga gallazamin ne kasan ina sonka ina tsananin kishinka bana son Inga ko wace kalar Mace tarabeka ni fa tunda muka hadu da kai bankara barin wani da nmj ya rabeni ba Amman kaikullun cikin Like maka mata sukeyi a harzuke yace nine nace su zo ko da kansu suka zo gurina sbd ke yar iskar karuwa ce da baki da cikakken hankali dayiwa mutun uziri Abu kmr karya ke fada da kowa ni naki ne..? Useless yakamata Ki dinga min uziri Dan kina kallo da idanunki matan nan bani ne nakekula su ba, sune suke kulani goat kawai pls honey Ksyi hkr yayi mata banza sai kallonta dayayi hade da zabga mata hsrara Ta rsusayar masa da ido tare da zagayowa ta bayanshi tana me dakewa zuciyarta Ta kwanto saman bayansa game riko tafin hannushi tana Kirarin da boka yaba yace ta dungayi aduk sanda take son shawo kanshi idan ranshi ya Baci... Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE