Sashe 191
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abinda ya faru baya wallahi nayi nadamar abinda na aikata, "dady dan Allah kai hkr km kabawa su'ad da ammi hkr sbd sunyi fushi dani sosai yanzu hk ina bukatar matata ta kasance tare dani amman ammi ta hana kwata kwata ma bata son yarinyar ta rabi inda nake ,ni dai idan hali dady kasa baki abani matata kawai.. yakarasa mgnr yana lumshe mayattun idanunsa tare da cizan lip's dinsa na kasa " amman kace baka sonta ? da sauri yace "wannan zance da ne ni wallahi yanzu dady ina son matata dan Allah kabawa ammi hkr plz yai mgnr cikin yanayin tausayi.. hmmmmmm!!! dady ya sauke naunauyen ajiyar zuciya tare da numfashiwa sannan ya fara mgn "hakika abdul ka aikata babban laifi wanda ni kaina sheida ne amman babu komai komai ya wuce ka daina kuka gobe Inshaallahu za'a dawo maka da matarka "nagode dady amman kakira ammi yanzu kayi mata mgn agabana muji me zatace. dady yai murmushi "abdulkabir kenan kana da ci zuci yadda fushinka yake hk nadamarka take "ni dady kayi hakuri kawai ka taimaka kada nashiga wani hali. babu bata lokaci dady ya dokawa ammi kira yace tazo parlon'sa yanzu. cikin minti 5 sai gata tashigo tana ganin AK tasha jini jikinta tasamu guri ta zauna kusa da dady ."barka da yammaci dady "barkanmu *ummul bashar* ammi tayi murmushi sbd sanin mahimmanci sunan , duk lokacin dataji dady yakirata da sunan hkn yana nufin rarrashi tare da girmamata tare da son yin wani mgn me mahimmanci . ahankali dady yakira sunanta a tsanake *ummul bashar* yanzu d'anmu yazo min da wata mgn me mahimmanci ga rayuwarsa sai dai ya dauki laifinsa har ya bada hakuri dan hk ina rokan masa ayi masa hakuri. "hkr km akan me, me yayi dayake bada hakuri? ni dai har ga Allah bai min komai ba. "akan lamarinsa da matarsa yana bukatar matarsa ta koma gidansa.. "wani gidan nasa kenan? dady ya kalli AK da yayi fuskar tausayin "kana sauraron amminka wani gidan zaka kaita ? "oh my God kalli abinda dady yake ,shi daya kamata yabada commond kawai amman yana son biyewa ammi yayi mgnr cikin ranshi yayinda azahirance yace "gidana dake green Hill estate .. "baka da kai "kana ta fuskanci AK sosai tana sake tmbyrsa amman yaki cewa komai "nace baka da kai kasan Allah ni ban hanaka daukar matarka xuwa koina ba amman banda wannan gidan. "idan ka manta Bari na tuna maka abinda kace min lokacin dana maka zance inda zata zauna "kace gidanka gidan mace daya ne km ka ginashi sbd zeey babu inda zatasamu matsuguni acikinsa ko ba hk mukayi da kai ba? ak yai narainarai da idanu yana kallon ammi kmr yayi kuka "ammi nafa bada hkr nace kuyi hkr dan girman allah "naji muyi hkr amman wallahi ba'a wannan gidan ba sai dai ka gina mata nata da sunanta, matsawar kana bukatar matarka kmr yadda kace km ni baraka bazan takura mata ba ruwanka ka shawo kan matarka ta amince ruwanka ka tsaya girman kai.. "to kaji abinda uwarka 'tace shiyasa a kullun nake nusar da kai illar saurin yanke hukunci da saurin daukar zafi akan abu ,yanzu wa gari ya waya? yanzu ko akan mgnrka da zainab wace mgn ce ban maka ba ,akan ka dawo daita amman kakijin mgnta, kabi zabin amminka ko kucigaba da zama anan kawai "ran AK yayi matukar baci da jin abinda dady yace dan hk tsam ya mike tsaye batare da ya sake cewa komai ba ya nufi hanyar fita . byn fitarsa ammi ta kwashe da dry hk ma dady dry sukai ta masa sannan sukaciga da zantawa atsakaninsu dady na sake bata hkr ta sausautawa lamarinsa . shi kuwa AK yana fita part din ammi ya shige kai tsaye yashige dakinta inda ya iske su'ad kwance ta runtse idanunta ya lallaba yakarasa gareta ya kai hanunsa jikinta ta zabura zata mike tare da saka ihu yayi saurin hade bakinsu guri daya yashiga tsotsa ya tarairayota jikinsa ya rungumeta ya sauko daita daga kan gadon ya fito daita rungume akirjinsa a parlou ya iske eiman ta fito hannuta rike da waya ko kallon inda take bai yi ba ya nufi hanyar fita. kai tsaye part dinsu ya nufa daita yana karasawa ya sauketa ahankali bisa kafafunta kmr wata kwai yayinda idanunta suka cicciko da hawaye muryarta ahankali ta fito meyasa kika min hk ne? nifa bana son hk.. "dan Allah malama kin min shr karki kara min damuwa akan wanda nake ciki "to meyasa ka dauko ni ina zaman zamana? ya zauna tare da janyota ta zuba jikinsa ya kai bakinsa daidai saitin kunneta kirjinsa na wani irin mahaukacin bugu da karfi "na kawoki ne domin na sake baki hakuri ki dawo gidana mucigaba da rayuwarmu nasan kina sona nima km ina sonki fiyye da yadda nake son rayuwata '"ni dai ki gaya min abinda zan miki,wanda zai sa ki dawo da zuciyarki gareni yayi mgnr yana shin shina wuyanta tare da goga mata gashin fuskarsa akirjinta take taji wani irin yarrrr ajikinta zuciyarta tashiga harbawa da sauri sauri jin ya dara hannunsa kan nipple dinta yana murza su ahankali yana fitar da numfashi me tattare da shaukinta yasa gabanta yashiga dukan uku uku daukar yayi cak sai tsakayar gadonsu ya fada kanta, kissing dinta kawai yake sosai tun daga wunyata har zuwa kan nonuwanta yana karasa cire yar rigar bacci dake sanye da jikinta ,bakinsa ya kai yana lasa kan nonuwanta ahankali yake saukowa yana kising din sansar jikinta bai tsaya akoina ba sai kasan mararta yashiga goga mata gashin fuskarsa ajikinta" wayyohlly nifa banason abinda kake min plz. "sorry hrt beat kawai ki gaya min me zan miki ki huce mucigaba da rayuwarmu kmr sauran ma'aurata ta yunkura ta mike zaune tana gyara hannu rigar baccinta data zamo wanda ya bayyana halitar kirjinta gbdy tsura masa ido tai tana kallonsa a birkice yake ta dan yatsina fuskarta sannan tace " ka dameni danagaya mk abinda nake so kmr idan na fada yi zakayi. ya rungumota jikinsa yana kaiwa bakin kiss"me zai hana zanyi kawai ki fada yakarasa mgbrmgnr yana shafo kirjinta. "ok yanzu ka sauka ka durkusa agabana ka zubda hawaye ka rokeni, ni km na maka alkwarina zan dawo gareka koda kuwa bana sonka. tsam taji ya rabata da jiikinsa yana jifanta da wani irin kallo me tattare da raunin hankali sannan yai murmushinsa me bayyana ainin kyawun fuskarsa "yace ki canza wani salon banda wannan , dan ba lusarin nmj bane . "kawai kina matsayin matata wace kike karkashin ikona na kama tsugunawa agabanki km wai har da kuka ..kodayake kema kinsa abdulkabir bazai taba aikata hkn ba har duniya ta nade . ",ke bari ma nagaya miki ba'a haifi uwar matar da zan durkusa gabanta da sunan ban hakuri ba matsawar ina cikin hankalina . tasoma kokarin dorowa daga gadon "ke koma ki kwanta" baza'a kwanta ba, km wlh karka sake damun rayuwata takarasa mgnr tana tafiya ya fixgota zuwa kirjinsa ya matseta gam. "ki shiga hankalinki dani banida dadi fa kin fi kowa sani halina, wallahi ina kyaleki ne kawai sbd abubuwan dana miki abaya, if not da yanzu nagama dake cikin sauki yakarasa mgnr tare da cillata kan bed yana nunata da yatsan hannusa ki kwanta kafin nayi kaca kaca da namanki ..ai tin kafin yakarasa mgnr ta nemi guri ta kwanta sbd ganin yadda idanuwansa suka birkice gbdy a yadda take kallonsa tasan zai iya mata komai... "ok da kin daukeni gara ko?wato ga bawa nayi ban hkr da bakina da jikina duk bai miki ba sai na durkusa miki kmr wata uwata .. yana maga mgn yshige bathroom yana gunguni yana jadda mata yana sonta amman bata isa ya durkusa mata ba sai dai kar soshi. tana jinsa ya fito tsirara haihuwar uwarsa yana kokarin kai hannusa jikin kofar bayi ya dauki towel tai saurin runtse idanunta tana kamkame jikinta ya shafe jikinsa tsab da body lotion tare da bin ilahirin jikinsa da turare me dadin kamshi ya dawo kan gadon ya janyo system dinsa yashiga aiki tura sakoni da duba sako . kusan raba dare ak yayi yana faman aiki kan system kafin barci yafara fixgarsa ya tattara komai ya ajiye, bynta ya koma ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya, rungumeta yayi sosai tare da zagaye hannunwansa duka bisa cikinta ya matse gam suka cigaba da bacci. koda safe ranta a dakile ta tashi taki ko kallon inda yake shi km yana son su hada ido tunda yasan laifinsa amman taki yarda, tasoma kokarin barin dakin amman ya hade rai. "karki sake naga kafafunki ko bakin kofar can sun kai balle ki kai ga fita, yashige wanka cikin minti talatin ya fito daure da towel ya isa gareta ya rungumota ta baya ajiyar zuciya ta sauke sannan ta sake hade rai. murmushin mugunta AK yayi "haba wife haba muradin raina hb bugun zuciyar abdulkabir ki sausautawa mijinki" kana goga min ruwan wanka fa.. "naso ma ace kice kika min wanka wallahi ,kwace kanta tai bai ankara ba ta juyo fuskatar babu annuri" wannan km sai dai kaje wacen tsohuwar matar taka ta maka ba dai ni ba ta fada hk kai tsaye tana kokarin wucewa ta gefensa hannu kawai yasa ya turata ta fada saman gadon tana kokarin tasowa yabita ya danneta yana mammatsa mata jiki, kallon junansu suke cike da matsanancin shaukin juna ya kai hannunsa ya balle mata baki "karki sake kuskuren gaya min wannan mgnr ya fada yana matseta ajikinsa har sai da tai kara mara sauti tare da marairaice fuska da murya "ni ka dagani wlh kamin nauyi ta fada tana kallon cikin kwayar idanunsa "ni ne na miki nauyi ? sau nawa kike dauke nauyin nawa batare wata matsala ba ?yayi mgnr yana kokarin zare mata yar rigar dake jikinta bata fuska tayi sosai kana tace "wannan ai bana cikin hankalina hannunsa ya kai yana shafa labbanta kafin ya meida bakinsa gurin ya fara kissing dinta, in romatic way tun tana turjewa har dai ta hkr ta barshi yasha budurinsa batare da yai sex daita ba, sai dai shi yai realize. byn yagama samun natsuwa kamkameta yai ajikinsa tare suka shiga wanka yana gama wanka tsarki yace itama