Sashe 222
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta narke masa ajiki tana shafo kirjinsa cikin sanyayyiyar muryata tace nafison fadar sunan akan kowani suna da zan saka maka tun asali sunan Abdul ke min dadi sanda na dora idanuna akanka naji duk duniya babu halitar da nake so kamar ka, lokacin da naji sunanka Abdul zuciyata ta sake nitsewa cikin tafkin soyayyarka akwai wani boyayen sirri acikin sunan ya janyota ta dawo gabansa "ni dai kawai abani wani special name on-expecting taji tace "kamin cikin haihuwa kaga da zarar na haihuwa sunan Abdul ya fita abakina har illa yauminl qiyamati ni dai kamin ciki ina son na haihu da kai na haifar maka baby me kama da kai irin hancinka bakinka komai ma takarasa fadar tana shigewa jikinsa , wani irin yanayi ya dinga ajikinsa ya kamo fuskarta ya hade bakinsu yashiga tsotsa yana aika mata wani shu'umin kallo wanda suka kadai suka san ma'anarsa kafin daga baya ya dauke ta cak sai saman makeken gadonsu ya haye samanta ta saki kara" wayyohlly Abdul nauyi . "ai ciki kike so da ala'mun bana bada wuta sosai gurin yin sex shiyasa na kasa jefa kwallona cikin raga amman yau zan bada himma, yasoma ciccire kayan jikinta yana jefa dashi k'asa ,har yarabata da komai daman shi towel ne kawai daure a kungunsa kuma tuni ya kwance, ya manneta kirjinsa ya shiga kissing din duk inda yaciro dashi ajikinta bai bar taba sai daya samu natsuwa da ita. ******** yau kimanin wata d'aya kenan da zuwansu su'ad kasar Spain haka suka soma shirye shiryen komawa koria yayinda sam Ak baya yi mata zance komawarsu k'asarta, ita kuma abun na damun zuciyarta tana matukar son komawa k'asarta da son ganin mahaifiyarta, duk da suna charting daita da yin video call amman ba kamar kaga mutun ba . d'an haka ta yanke shawarar zata masa maganar taji me zai ce akan zance komawarsu gida. Misalin karfe 12 :00 tana kwance a saman makaken italy bed d'insu dake d'akin bayan ta fito daga wanka tasanya rigar bacci iya cinyarta wanda ya bayyana halitar kirjinta, sumar kanta kuwa ta tufkeshi atsakiyar kanta da ribon ta feshe ilahirin sansar jikinta da turaruka masu sanyi dadi kasancewar tasan yadda mijinta yake da mugun son kamshi ta dade kwance batayi bacci ba sai dai idanuwanta a runtse suke ala'mun tana son jin baccin. Yashigo d'akin hannunsa rike da system d'insa, tana jin motsin shigowarsa ta bude idanunta ahankali ta daura bisa kansa tana kare masa kallo har yakarasa shigowa sanye yake cikin farar rigar bacci kmr koda yaushe yana tafiya daf daf tmkr wanda baison taka kasa inda yake ajiye system dinsa ya nufa, sannan ta maida idanunta ahankali ta runtse ta kowa yayi ya hawo saman gadon tare da kwanciya abayanta ya janyota zuwa jikinsa ya rungumeta . Ta sauke nannauyen ajiyar zuciya still bata bud'e idanunta ba, hanuwansa duka ya d'aura akan k'irjinta yasoma shashafa mata jiki hade da kai bakinsa daidai saitin kunneta yana rada mata magana ahankali "am sorry kin kasa bacci ko? yayi mata tambayar yana kaiwa wuyanta kiss juyi tayi tare da birkitowa tashige cikin jikinsa suna facing juna idanunta cike da mayen bacci tace "eh nakasa bacci so nake muyi magana da kai. "wace irin magana ce wannan datasa kika kasa runtsawa? Numfashi ta sauke sannan tace "magana akan komawarmu , gaskiya ina son zuwa gid'a naga mahaifiyata yau kimanin wata uku kenan da tahowata wata uwa duniya batare da mun gana daita ba, da'ace ma muna cikin guri daya ne zan ji sauki'n radad'in rashin ganinta takarasa maganar idanunta na tsiyayar hawaye. yayi shiru tare da tsura mata mayatattu idanunsa yana kallonta da kallon kyakkyawar surar jikinta me matukar daukar hankalinsa ,idan akwai abinda ya tsana arayuwarsa bai wuce yaji tayi masa zance mahaifiyarta ba yarasa dalilin dayasa yake jin wannan felling d'in a duk sanda ta nuna masa damuwarta akan ummanta. Shi gaba d'aya so yake ta manta cewar tana da wata uwa a duniya ,shi zai zame mata komai arayuwa amman ya nuna mata cewar bai son tana yi masa maganar mahaifiyarta zai samu matsala da ita d'an haka ya janyota ya had'eta da k'irjinsa yana shafa bayanta "karki damu ai kuna video cal daita har ammi , amman zance komawa gid'a gaskiya ba yanzu ba kozaki koma sai naga kina d'aga kafarki da kyar ko kuma mu koma da babynmu. Narke masa ajiki tayi sosai tana shakar numfashinsa da kamshin turarensa yasanya hannunwasa duka yazagaye k'ugunta ji yayi jikinta yayi wani irin sanyi "heart beat kibari muyi zamamu anan daga nan ma koria muka nufa banason mu koma Nigeria muzo muna samun matsala yakarasa maganar yana kaiwa wuyanta hot kiss babu yadda ta iya haka ta hak'ura tasan komai zatayi akan tafiyar bazai yi tasiri ba, matsawar bashine ya shiryawa hakan ba. ******** Tun da asubar fari zee ta tashi cikin sauri sauri tayi duk abinda tasan zatayi tare da nufar d'akin da mamata ke kwance ta dubota, tsaye take akanta tana kallonta har wannan lokacin bacci takeyi har da minshari sakamakon maganin baccin data dirka mata tun a daren jiya domin tasamu damar zuwa gurin boka na kan dutse. ganin yadda mamata ke kwasan bacci yasa talallaba ta rufo mata k'ofar ta nufi tasha tashiga motar da zata kaita gurin bokanta na kan dutse. tafiyar awa d'aya ce ta kowota kamar koda yaushe gurin cike yake makil da mutane ,dogon layi tabi bayan ta yanki sabon katin ganin boka, tana zaune har gari ya sake yin haske, sannu ahankali tana nan zaune har layi yazo kanta ta nufi hanyar step. Tun d'aga kan step din dutsen tasoma ciccire kayan jikinta tana ajiyewa kafin d'aga baya ta karasa hawa dutsen. boka dake zaune tsirara haihuwar uwarsa yana hangota yayi wani irin shu'umin murmushi me hade da jin dad'in zuwanta yana lasar lebansa . kai tsaye kan wani tafkeken dutse zeey ta nufa inda anan boka na kan dutse zai zo ya sadu daita ta kwanta tana ware kafafunta, batare da bata lokaci ba, boka ya isa gareta ya haye ruwan cikinta yasoma tumurmusarta. Bayan boka na kan dutse yagama biyan bukatarsa da ita jikinta na rawa ta mik'e ta isa ta zauna gaban boka wanda shi tuni yakoma mazauninsa yana jiran isowarta . Boka ya dubeta ya k'yalk'yale da wata mahaukaciyar dariya wanda ya d'an firgitata amman idan da sabo tasaba da wannan dariyar tasa ta mahaukata. cike da bukatar cima buri zee ta bude bakinta zatayi magana take boka na kan dutse ya dakatar da ita ta hanyar cewa "tsinanniyar la'ananniya nasan abinda yakawoki basai kin fad'a ba, aikin da kikayiwa Abdulkabir ya lalace tsawon wata uku da suka gabata ,"aikinki ya lalace ta hanyar saduwa da mijinki yayi da wata mace wace takasance budurwace. wani irin mahaukacin bugu k'irjinta yayi "me hakan yake nufi ? tayiwa kanta tambaya tana duban boka atsorace. Zeey tayi wata irin muguwar razana gabanta na wani irin bugawa take kuma jikinta yasoma rawa. Boka yacigaba da magana "tabbas matar da Abdulkabir yake aure a cikakkiyar mace yasameta sab'anin ke, dan haka aikinki ya lalace sai an daura sabon aiki me karfi akansa sannan zakiyi nasara akansa tare da cimma burinki. k'irjinta ne yacigaba da bugawa ita dai tasan asirin datayiwa Abdulkabir yakarye amman batayi tinanin ta wannan hanyar hakan ya faru ba kenan zargin yarinyar kawai take, gaske dai taga yana rawar jiki da rawar kafa akan yarinyar ashe dai yasan abinda yakewa tsalle tsalle . "To garin yaya hakan ta faru su'ad amatsayin yar iska ce ba kamilla ba? shiru tayi na wani lokaci sannan "tace boka ka taimaka kamin aikin da zaisa Abdulkabir yadawo gareni ya dawo hannuna ni kadai sai yadda nayi dashi.... boka ya sake kyalkyalewa da dariya kana "yace karki damu d'an wannan aikin me sauki ne domin shine aiki wanda yafi kowani aiki sauki, muddin ina nan raye bake ba matsalar Abdulkabir ballanata wata kishiya a duniyarki. "Zan baki Magani yayi maganar yana mika hannu wansa sama sai ga magani a duka hannuwansa sun bayyana, d'aya wani itace ne me kama da kara d'aya kuma ruwa ne cikin wata yar farar roba ya miko mata yana dariya muryarsa cike da hargagi yace "amshi wannan karan idan zaki kwanta bacci ki kalli gabas sannan ki kira sunan Abdulkabir sau uku sai ki sakashi cikin gabanki ki kwana dashi har sai gari ya waye sannan ki cire ki jera kwanaki bakwai kina sakawa acikin gabanki . jikinta na rawa sai dai cike da murna ta amsa tana russunawa kamar zatayi masa sujjada. robar ruwan ya mika mata wanda take ta hango kanan tsutsotsi aciki suna yawo ,shima jikinta na rawa ta amsa. "shi kuma wannan ruwan zaki dauki tsawon watani uku kina zubashi cikin ruwan alwalar sallarki, da zarar kinga ruwan ya kai rabi kije ki d'ibo k'asar cikin teku ki zuba ciki ki samu keb'antaccen guri inda babu mahalukin da zai gani ki ajiye shi aciki da zarar wata ukun suncika zamu saka shed'anu aljanu su daureshi aciki sai yadda kika yi dashi. "matukar kika aiwatar da ayyukan nan kamar yadda nace miki kin gama samun Abdulkabir a tafin hannunki ,domin kuwa zai haukace a duk inda yake acikin fad'in duniyar nan dolensa ya bayyana gabanki a wannan lokacin ko cewa kikayi ya rabu da uwarsa da matarsa zai rabu dasu zai yaji duk duniya babu wace yake son gani sa ke zai yi kuka da idanunsa yana rokanki abdulkabir zai durkusa agabanki yana rokonki ki dawo gareshi . "sai kuma abu na gaba abinda zai hana wannan asirin karyewa ajikinsa shine zaki dinga bin maza da aurenki duk namiji da zuciyarki ta raya miki sha'awarsa to dole ki nemeshi koda kuwa mahaukacin kan bole ne, "amma duk ranar da Abdulkabir yakamaki ido da ido ana saduwa dake, daga ranar asiri ya karye kuma asiri bazai sake tasiri ajikinsa ba.... tashi tsinanniya la'ananniya ki wuce .... jiki na rawa zeey ta mike rike da magungunanta takarasa inda tukunyar tsafinsa yake ci da wuta taajiye masa kudi ta d'auki hanyar komawa lagos tun a hanya takira bolaji tare da bata labari yadda abubuwa suka gudana dukansu murnar suke bukatarsa zata biya damuwarsu takusan karewa. tana isa gida dakinta ta nufa kai tsaye ta ajiye