Sashe 90
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
zai to no. Tsaye take agaban dress morrow tana Shafa albarkatun kirjinta da hannuta daya kmr yadda tasaba a duk sanda jarabarta ta motsa. kan nonuwanta take muzawa 1 byn daya tana lumshe idanu tana jin dadi na sauka cikin gidinta da jikinta . Idanunta tayi saurin zarowa waje ganin yadda take babu komai sanye ajikinta daga ita sai towel wanda iyakarsa cinyoyinta. ,gashi shi kuma ya riga da ya shigo dakin ba tare da neman excuse ba kuma bayan haka ya rigada ya gama ganinta addurta daya Allah yasa bai GA abinda take yi ba. hakan yasa tayi saurin ,k'ank'ame jikinta guri guda kamar wata macijiya ta sunkuyar da kanta k'asa,har yakarasa shigowa dakin ya ajiye abinda ke hannunsa ya juya da niyyar ficewa daga dakin bata motsaba,tambayar daya ya cillo mata tasa ta saurin d'agowa tana kallon bayansa jikinta cike da matsanancin shaukinsa, "Ina iman take...?" Bata bashi amsa ba haka zalika bata daina kallonsa ba .ta wani gefen fuskarta cike farincikin ganinta hkn dayayi babu kaya sannan zuciyarta cike da tsoron Allah yasa bai kamata ba. , shirun daya ji tayi kuma ya tabbata da ba wai tambayar nasa ne bata jiba . yasa shi jin Haushi yayin tsaki had'e da ficewa ya banko kofar da karfi yana jin haushita da takaicinta aranshi yace zan aurarwa kaina matsala yarinya sai gidadanci bansan sanda zata waye ba . Sulalewa kasa tayi tana lumshe idanunta.tare sauke ajiyar zuciya. Byn ya fita ta mike taje tayiwa kofar key tacigaba da abinda take wanda yanzu kusan ya zamemata jiki.. Ihuce ihunce da umman su'ad taji kenan yasa tayi firgigit ta dawo hayyacinta,waige-waige ta shiga yi da tuna inda take saboda yadda ta tsunduma a wata duniyar ta daban ta fita wajen gidan da sauri tana dube dube. samarina unguwar cike agurin ana rabon wasu dake dambacewa . Ta godewa Allah yau bada diyarta akeyi ba amman duk da hk sai dataje taba da hakuri sannan . Ta dawo cikin gidan tare dashiga cikin dakinta . hango su'ad can tayi saman stool tana kokari tufke gashin kanta. Ta sauke wani naunauyen ajiyar zuciya tare da saurin karasowa ta nufota domin hannata fita dan karshe fadan yazama nata. ,hannunta ta rike tare da janyota suka koma can bakin bed suka zauna , "Yawwa ummana kinga na kasa taje gashina dan Allah taimakon nan da kika saba zakimin.." 'Dan murmushi Umman su'ad tayi tace "Dama ai ba abunda kika iya kullum sai maseefa da tashin hankali ko sauti mutane naji daga waje yanzu hankalina zai tashi Amman ke sam babu abinda ya dame Ki rayuwarki kawai kikeyi . haba Umman su'ad meyasa kikeyin hk kullun mgn daya nifa soma gajiya fa . Da zanji dana dade da dainawa . meyasa yarinyata? dawota cikin natsuwa daidai yake da cikar burina. kawai Ki min abinda na saki idan zaki min mutanen ai sune suke shiga track dina. To bazanyi ba injicewar umma kullun nake miki,tsifama ta gagare ki bare kuma tajar kai..Ammmm..! Kin san me zan fad'a miki...?" ta raunata muryarta gurin cewa hk sbd tasan halin diyarta. Itama su'ad ganin yanayin da Mahaifiyarta tayi mgn yasa, Da sauri ta shiga girgiza mata kai alamun bata sani ba, har sai ta sanar da ita "Yawwa Autar ummanta abinda nake son ki sani yanzun shi ne,kinga dai yanzu girma kike karayi kullun kwanakin shekarunki na dada jayawa ko..? to abinda nake sonki dashi shine komai zai hadaki da mutane bason ki k'ara tankawa . Duk Wanda yashiga track dinki kiyi hakuri kibar mutun da Allah. duk abu da suka danganci mara kyau ne ki barshi Ki rike maraicinki,haka zalika Ki rik'e talaucinki,Allah shi ya k'addara miki yin wannan rayuwar me cike da kaskanci wanda nasan ba hk kika taso ba, fatana shi ne ki yi hak'uri har zuwa lokacin da Allah zai yaye miki . ya kawo rangwame a cikin al'amuranmu,kin fahimce ni ai ko..?" kai ta d'aga mata jikinta a sanyaye kmr zance uwar yashigeta. Yayinda kwata kwata bataji nasihar ummanta yashigeta ba,sai ma wani Abu daya darsu cikin zuciyarta, har umma zata ci gaba da magana su'ad ta dakatar da ita ta hanyar cewa "pls ummansu'ad kiyi min abinda nasakaki. Kawayena suna jira na . Sannan Ummansu'ad ina son yi miki wata tmby a karo na karshe me yasa da Abbana ya mutu muka cigaba da zama a wannan gidan ? Kuma da da damuwa da bakinciki suka miki yawa meyasa ba mu tafi danginki ba.kona mahaifina ba? take uwar ta canza fuska ranta yasoma baci..umma tayi mata banza tasoma tsefe mata gashinta batare da tayi yunkurin cewa daita komai ba. su'ad ta girgiza kai dayake tana kallon yanayin yadda uwar ta sauya fuska ta cikin mirrow. wai meyasa duk lokacin da nai miki wannan tambayar umma bana samun amsa daga gareki me yasa ummana bara ki fad'amin ba..? Na sani kowane mutum yana tashi ne a tsakanin dangi biyu,dangin mahaifi da da kuma dangin mahaifiya,to amma umma me yasa ni na kasance mai dangi d'aya duk da suma ba wani saninsu nayi ba. ,ko sau d'aya baki tab'a gwadamin danginki ba,ina danginki suke umma...? Dan Allah umma ki sanar dani inda suke ko ba a k'asar nan suke ba,wata rana idan Allah ya tacemin damuwata sai mu ziyarce su..!" Shiru umma tayi,cikin y'an mintuna da yi mata tambayar idanunta sun cika taf da ruwan hawaye,ganin yanayin data shiga yasa su'ad marairaicewa hawaye har sun fara gangarowa ta rik'o hannun umma cikin nata tana sake fad'in "Ki yafemin Mahaifiyata,ko kad'an bana son ganin abunda zai saki shiga yanayin damuwa,gashi a dalilin tambayata har kina shirin zubar da hawayenki,dan Allah ki yafemin,idan har a dalilin tambayar dana miki ne in sha Allah haka bare sake faruwa ba,daga yau ban k'ara tambayar inda danginki dana mahaifina suke in dai har bakece kika so sanar dani ba . na hak'ura da jin asalinki dana mahaifina in Allah ya yarda..."na hakura na hakura daga yau zan cigaba da rayuwata batare da tunanin ina da wasu dangi ba... Tana Gama fadar haka ta mik'e tsaye zata bar kusa da umma. da sauri ta rik'o hannunta ta dawo da ita tana mayar da kanta bisa cinyarta data ta tashi.. kiyi hkr yarinya ta babu komai acikin sanin asalinki face damuwa da tashin hankali da saka zuciya shiga uku asalinki yana tattare da tsagwaron tashin hankali wanda daga karshe zakiyi da kisanin jinsa... ...duk munisa zan so ji umma ina son sanin asalina ki taimakeni kisanardani....... wacece su'adullahi ..? mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE