← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 155 OF 289

Sashe 155

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

zuciya ke tashi a gbdy ilahirin ajikinsa kallo daya zaka masa kaji yayi maseefar shiga zuciyarka tare da birgeka . gurin zeey suka fara zuwa byn an daura aure suka sha hotuna sosai .har zai wuce yayi tunanin matsawar bai xo gurin su'ad ba zai iya haduwa da bacin ran ammi ,shi km abinda bai kaunar faruwarsa kenan acikin wannan dan lokacin albarkata kawai yafi bukata.idan ka kalli fuskar abakan ango cike take da matsanancin farinciki banda fuskar ak wanda ke tattare da bakinciki da tarin damuwa kallo daya zaka masa kasan zuciyarsa dankare take taf da tsagwaron bakinciki su'ad dake kwance kuryar dakin ammi ta sake kudindine jikinta daya dauki rawa waje daya wani sabon tsoro da fargaba ya suka taru suka kawo mata ziyara lokacin dataji amon sautin muryarsa yana tmbyrta gurin eiman tana jin eiman tace tana kuryar dakin ammi . yayi jimm tare da yin shr na minti goma sannan yacewa abakansa yana zuwa ya barsu tare da su eiman ahankali ya nufi cikin dakin ammi yana jin zafi cikin ransa gbdy bakinciki da damuwarsa sun addabi zuciyarsa bakincikinsa daya ta yadda bazai fara kusantar zeey ba ,sao wata su'ad banzar karuwa wace tagama rabawa gayyu jikinta atiti ...... yana karasa shigowa dakin idanunsa suka sauka akanta can ya hangota kwance akan gadon ta rufa da bargo ganin yadda take rawar jiki yasa yayi saurin karasawa gurun gadon ya zauna yasanya hannusa ya birkitota tare da daura kanta bisa cinyarsa muryasa a matukar harzuke "yace ke lfyrki kika wani dukunku ne guri daya? ta bude idanunta da kyar tare da yamutsa fuskarta ala'mun rashin lfy "kaina ke min wani azabben ciwo takarasa mgnr hawaye na biyo gefen idanunta . "shine km dan iskanci ki kayi shr bazaki sanar ba ? ta runtse idanunta gam kirjinta na bugawa daf daf da sauri.. wani dagon tsaki yaja tare da mikewa tsaye ya fito daga dakin a babban parlour 'n part din ammi yaga ammi cikin mutane ana mata allah yasanya alkhairi ya sanar mata su'ad ba lfy yana gama gayawata ta rude wanda yasa ta rage sautin muryarta gurin amsawa jama'a tare da cewa subuhanallah muje ka kai ta asibiti mana, bari ma dai naje naga halin datake ciki ta juya da sauri ta shiga cikin dakinta inda ta wuce su eiman zaune ta nufi uwar daka AK na biye daita . lokacin da suka isa dakin abin ban mamaki ammi ta bude bargon da su'ad ke lullube ciki ta sanya hannuwanta duka ta tabata amman sai ji tayi babu wani ala'mun motsi tare daita ammi tace inna ilaihi rajiun.......... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 155 · 0% Book details