Sashe 62
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam innal haya'a mina iman* *Allah's messenger (s a w) said modesty is part of faith* page 24 ahankali suka Kara so zuwa inda machine dinsu Ke Parke ,clap lay's go injicewar ore. Su'ad ta girgiza mata kai kawai Bazan iya tafiya ba ore.... . Bazan iya tafiya na bar ruhina da zuciyata kebe a wani Guri ba . Mujira muga fitowarsa . OK Mujira din badamuwa, yayinda su'ad wace jikinta Ke kirrma har time din ta ronkwafa akan machine tana jijiga ilahiri jikinta sannan Tana jin yadda bugun zuciyarta Ke sake karuwa. ahankali ta furta wayyohhly Allah meke Shirin faduwa dani km....? yanzu walahata ta shekara da shekaru zata tashi abanza kenan? ..babu abinda take gani yana mata yawo a idanunta kmr hoton abdulkabir dinta da wata suna shashanci. ahankali take hada komai data gani. jikinta da bugun zuciyarta dataji ya kara tsananta ne ya tabbatar mata da ruhinta na kusa daita . ta dago fararen idanunta masu kalar madara ta saukesu daidai tsatin get din hotel din har hular rigar jikinta na saukowa bayanta, hkn ya bayyana tarin sumar kanta. tsaye yake ya harde hannuwansa duka akirjinsa mayatattun idanunsa akansu .yana kallonta. idan dai idanunsa ba getso yake masa ba ita yagani dazu abayansa, sannan yana yawon cin karo daita. to meye kawo nan.? bai kamata kayi wannan tmbyr yanayinta kadai ya isa ya tabbatar maka da abinda tazoyi nan inji ziciyarsa. gyara tsayuwarta tayi ahankali fararen idanunta har lokacin suna kansa. shi din ma kallonta yake fuskar nan tasa babu wani annurin kirki cikin natsuwa batasan sanda take daga kafafunta tana tahowa inda yake tsaye ba. ore tayi saurin karasowa ta sha gabanta tana girgiza mata kanta kar yi kokarin kaikanki zuwa gareshi ,lokacin yin hk baiyi ba tuku.... lokacin hk yayi ore har yaushe ne zan cigaba da boye burin zuciyata gareshi kinfi kowa sanin irin wahala da gwagwarmayar dana yi facing akanshi arayuwa. nagaji enough is enough ore let me face him ..let me talk to him one's today . da hanuta tayiwa ore nuni databa hanya . babu musu ore ta kauce . shi kuwa juyar da kanshi gefe yayi kmr baisan tanakarasowa gurin ba sai yaji tace you lack manners kalmar yabashi haushi sosai and he don't want any dilemma with her ko bazan baya bukarta mgn da kowa yanzu so ko juyowa baiyi ya kalleta ba . duk da yadda sihirtaccen kamshin turarenta ke kaiwa zuciyarsa farmaki ,take km kirjinsa yashiga bada wani irin sound kmr ana masa bugun makiya muryarta a matukar sanyaye tace hey mrs man am talking to you ko baka da bakin yin mgn ne? takarasa mgnr zuciyarta na tsalle da bugawa at the same time numfashinta na kokarin barin gangar jikinta ..a sheke ya juyo kirjinsa na pat pat take Zuciyarsa da ilahiri jikinsa suka amsa suna yi masa kuuuuuwa. yayi shiru yana karemata kallon tsab da mayatattun idanunsa masu bugar da zuciya tare da raunata ruhin ma'aboci kauna, sannan muryarsa a harzuke yace mgnr tawa ta tafi koyon sallama ..fuskarta dauke da murmushin takaici sai yaga tashafa sumar kanta dake dunkule guri daya atsakiyar kanta alamun taji kunya kafin ta sake hanzarin yin wata mgn yace look i don't have any issues with you so plz get the hell out of my life ok!! bar nan yanzu kafin na tarwatsa miki rayuwa stupi kawai . sai yaji tace am very sorry sir dama ina son muyi wata Yar karamar mgn ce da kai ko zaka bani dama takarasa mgnr muryarta na craking. kallonta yayi a yatsine tare da cewa no sannan yakama hanya yasoma tafiya zuwa gurin daya yi parking din motarsa . yayi mata key ya Bude murfin yashiga ya zauna amazaunin direba.. yana kallonta tsaye tana kallonsa, hk kawai ya tsinci kanshi cikin matsanancin faduwar gaba me tsanani ,kallonsu yacigaba yi ahankali daga inda yake dukansu shigarsu iri daya babu wata banbanci tsakaninsu sai ta fuska daya fara ce sol Wanda farinta har daukar ido yake . yayinda dayar takasance black, hatta yana jikinsu na rashin kiba is the same. tsaki yaja abayane yana takaicinta daganinsu irin matan nan ne marasa kamun kai da tarbiya . kalli shigarta dan girman allah bazaka taba cewa kalmar hausa fulani,zata fito cikin bakinta ba. motarsa yatayar yayi gaba abinsa sai dai still zuciyarsa na harbawa wanda yarasa dalilin jin hk tunda yake bai taba samun kanshi dajin wannan yanayin faduwar gabar ba. take suma suka kunna machine dinsu mubishi muga inda zashi . ki bari muje gida first musan abinyi bibiyarsa bazai bata fishemu ba at least munkai 2 months muna biye dashi ,atsawace su'ad tace mubishi kawai that's what I want from you. Daga nan kai tsaye gida ya wuce, su'ad na biye dashi yana sane da shi din suke bi amman ya share har sai da suka tabbatar daya shiga gida, sannan sukayi tafiyarsu. Wata irin gajiya yake ji da shigarsa gidan, don haka kaya kawai ya ragewa jikinsa ya fada bathroom , yayi wanka sannan ya fito ya sake shiryawa cikin kananun kaya, Yanajin yunwa, kasancewar ammi bata nan sunyi tafiya zuwa sudia daga nan har dubai zasu hado kayan auren zeey. dan haka fita ya sake yi zuwa wani haddaden restaurant rose star cin abinci, su su'ad na hanyar komawa hotel din dataga ak domin cin kaniyar koce yarinya ce ,taga wucewarsa, ba shiri tace ore ta juyar da machine tabi bayansa Tana biye dashi har zuwa restaurant din, yayi parking ya shga tabi bayanshi ta bar ore waje zaune akan machine. , can nesa dashi tasamu gurin ta zauna. Waiter yazo yana tambayarta mai take buqata, Ta nuna mishi bayanshi da yatsan hannunta "ka kawo mun duk abinda aka kaima wancan saurayin" Ba wai don taci ba, kawai sai dan tana son taga wanne irin abinci zai ci . Daga nesa take dashi, amma duk wani motsinsa tana gani. tsura mishi fararen idanunta sosai yana cin abincin, Can yakai loma a baki, yaji ya faraa kwarewa, da sauri ya zuba ruwa a cup yasha, Hakanan yakejin zaman wurin bai mishi ba, jikinshi na bashi lallai kallonsa ake, Ya juya a hankali saitin inda take,zaune da sauri ta daga wayarta ta kare fuskarta kaman tana latsa wayar ya mike yakaraso har inda take yasa wayarsa yana kawar da hannuta yana kallonta itace stil .. shock tayi da ganinsa dan batayi tsammanin zai iya karfin halin yin hk ba .batare da yace mata komai ba ya juya yayi tafiyarsa kawai. byn kwana biyu da wuri su'ad ta shirya daidai lokacin datasan yana toffice tayi parking din dinta a hanyar datasan yana bi .yau kam ydan makara dan hk sosai tana jiransa har ma tasoma tunanin ko dai yarigada ya tafine ta niyar tada machine ta iske shi office . sai ga motarsa tazo ta wuce ta gabanta da sauri ta tayar da machine dinta tabi bynsa. tana lura dashi bai tsaya koina ba sai wani guri kawai daya tsaya yabada sadaka tacigaba da binsa yana sane da duk wani motsinta yana kallon yadda take dojewa gurin binsa . murmushin takaici kawai yayi iya lip's dinsa yacigaba da driving dinsa aranshi yace lallai yarinyar nan bata da aikin yi. sanda ya isa office din ya iske sectary dinsa ya budewa onye office dinsa tana zaune zaman jiransa yana murda kofar yashigo suka hada ido daita ta sakar masa tautausar murshi a dake yakarasa shigowa batare da ya mayar mata ba. ta taso tana karairaya da salon karuwancinta datasaba yimasa ta sakalo hannuwanta duka a wuyansa ta dare jikinsa tana goga masa tudun nonuwanta a fuska kwana biyu honey kaki zuwa inda nake kasan bazan iya daukar lokaci me tsawo ba batare da dana sanyaka acikin idanuna ba i miss you honey ya dauke cak suna musayar murmushi saman makeken table din office dinsa ya daurata ta hade bakinsu guri daya tashiga kising dinsa cikin dabara ta ajje takardun dake hannunsa ta zagayo da hannunta tana shafa kirjinsa . sai lumshe idanu suke suna fidda numfashi tare da cigaba da romancing juna . su'ad tana isowa office din nasa cikin sa'a bata tarar da sectary dinsa ba gashi km bai karasa rufe kofar ba sbd zumudin da sauri takarasa wurin karamar kofar da bai karasa rufewa ba tana hangensu shi da onye tana kallon duk abinda suke aikatawa zuciyarta sai dukan uku uku take ko motsin kirki ta kasa yi agurin gumi ne kawai ke tsatsafo mata ta koina ajikinta tare da hawayen takaici .wayyohhly Allah me yakamata nayi akan wannan banzar matar da sanyi Safiya ban karya da komai ba sai da bakinciki. meyasa ka kasance mane min mata. jitayi an tabota ta baya ta kasa juyowa sai da aka kara tabota sannan ta dan juyo ganin sectary dinsa ne sai da gabanta ya fadi rassss me kike yi anan? ni? yace eh ke din gurin oga nazo shine km kike lekensa ta nan? tacigaba da inda inda ganin yana neman yimata ihu ya janyo hankalin ak zuwa garesu yasa tayi saurin barin gurin ya bi bayanta yana faman balbala mata fada sai kara sauri take kmr zata tashi sama . jin hayaniya ya sakashi lekowa ta window office dinsa bai ga fuskarta ba sai dai bayanta daya hango tana ta sauri ta bar gurin ya tabe bakinsa. domin ya tabbatar da mayar yarinyar ce. yau ma kmr kullun sanye take cikin wasu kayatattun kananan kaya wando pencil jeans da rigar long-sleeved wacce ta dan dane hannu rigar tmkr yadda maza kanyi. fitinan ne kamshi turarenta oud moond ne yasoma kaiwa hancinsa tare da zuciyarsa farmaki na wuncin gadi Wanda hkn ya haddasa masa jin mummunar faduwar gaba , da sauri ya dago mayatattun idanunsa zuwa daidai saitin inda zuciyarsa tafi bashi tana gurin.ita din ce kuwa kmr yadda yatsammani... Kyawawan mayatattun idanuwanshi wanda suka wadatu da matsakaita gashin ido kamar yadda giran idanunsa yake cike da yalwa gashi masu matukar kama da wanda ke jin bacci. wanda kusan koda yaushe hk suke a lumshe.. kusan su biyar ne tsaye a farfajiyar sabon ma'aikatar daya bude sai dai ,shi daya ne kawai ya bambanta cikin tarin mutanen dake zagaye dashi