← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 289

Sashe 101

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

taba mallakar abdulkabir ba ji kuke tasss tasss tass wasu gigitattun maruka su'ad tabata ajere tana shirin kara mata wani AK bai san sanda ya dire tsakaninsu ba ya rike hannun su'ad cikin bacin rai yana dauke da mari kul dinki da taba lfyr fuskar matata me daraja da kima acikin idanuna.. sannan yayi wurgi da hannuta yana huci. ko kamareni bazai dameni bazai min ciwo ba kai ko dukana zak'ayi bazai min ciwo ba yanzu marinka ya daina damuna balle ya tsaya azuciyata amman wallahi yau zan baka mamaki tunda ka mareni akan wannan shrgiyar me bakar fuskar da ko kyan gani batada shi, wallahi abdulkabir kabani kunya da ajinka da komai zaka kare akan wannan takarasa mgnr tana nunata zeey da yatsun hannunta. cakumo zeey tasoma kokarin yi ya sake rike hannuta ganin zeey tana shirin faduwa ya rungumota dan zuwa lokacin tayi matukar tsorata da yanayin da su'ad keyi shashancin banza shashanci wofi akame kike kokarin taba min lafiyar mata nace bana sonki ita nake so duk da wannan munin nata nafi sonta akanki . a she daman haukan naki ya wuce misalin da tunani ,nan ya zage ya dinga zagin su'ad ya dan gsky yaji zafin marin da tayiwa zeey ji yayi kmr shi tayiwa marin har cikin ranshi ya ji wannan marin. ita kuwa zeey kwanciya tayi lamo a kirjinsa a yadda ya tarota hawayenta yake ji suna sauka adaidai tsaitin zuciyarsa ta yadda har tasoma jika masa gaban rigarsa. duk da ya ramamata hkn bai sa ya daina jin zafin su'ad ba hannuta ya kamo ya zaunar daita akan kujerar mutun daya yana goge mata hawayen kiyi hkr haukan bazan take babu abinda zata iya . ni dai take hauk'an so km nace banyi ki natsu ki kwantar da hnklinki. na kawo miki ruwa kishi ta girgiza masa kai ala'mun a'a hb amaryar km uwar gidan ak kibari na kawo miki murmushi ta sakar masa tace ok ka kawo ya dago hade da juyo yana watsawa su'ad wani matsayacin kallo ki bar nan kafin na dawo ya juya ya nufi ciki. barinsa gurin keda wuya su'ad ta isa gaban zeey ta cafki wuyanta tasoma janta har zuwa haraban gidan tayi wurgi daita ta koma ta kullo kofar ta bar key ajiki yadda ak bazai samu damar fitowa kwatar zeey ba, gabanta ta tsaya tana mata kallon kasa da sama zeey ta mike tsaye kiyi duk haukan dazakiyi amman wallahi ko zanyi yawo tsirara bazaki taba mallakar abdulkabir dina ba kallon sama da kasa su'ad ta sakeyiwa zeey sannan tace ni kike fadawa hk? an fada miki kiyi duk uwar dazakiyi ak Wanda yakarosa bai iske zeey a inda ya barta ba yayi wurgi da robar ruwan hannunsa jikinsa na rawa ya daura hannunsa kan handle yaji kofar a kulle sallati yashigayi lokacin dayajiyo sa'insar da zeeey da su'ad keyi a harabar gidan. yayi saurin yaye labulan window yana hangosu daga nesa yau zan nuni hauka..... zan tabbatar da haukan da kika kirani dashi shima wancen banza yakira da dashi akanki dan kutumar ubanki yau zaki san koni wacece ore ganiya lolade suka raso gurun da sauri kuyi shegiyar nan dukan mutuwa dan ni hanuna bazai taba wannan banzan jikin nata ba . ,a'a wallahi karkiyi ganganci taba lafiyar jikinta za'a mata dukan mutuwa sai dai kayi duk abinda zakayi wannan karo banason ka kaini sa'c kiriri nake bukatar zuwa . muryarta cike da in.. inna tace ku...ku daki shegiya aiko kmr jira suke suka shiga jibgar zeey takoina ihun kiran wiilllams ak yake da iyakacin karfinsa yazo ya bude masa kofa amman su'ad tace idan yayi kuskuren daya fito daga inda yake sai tasa an masa goma wanda akewa zeey ilolade har da daukar braking tais tashiga rafkawa zeey akai take gefen kanta ya fashe take jini ya rufe mata fuska hk ak yana ji yana gani suka dinga dukan zeey ya koma dl ciki da sauri ya dauko extra key amman koda sanya kofar taki budewa kasancewar tabar mukulli ajikin kofar. sai da sukawa zeey dukan mutuwa kmr yadda shugabansu tace sannan suka barta kwance akasa. juya sukayi sannan suka fita tare da barin unguwar. suna fita me gadi yayi saurin fitowa daga dakinsa ya budewa ak kofar dayaketa faman bugu babu kaukautawa. no editing mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 101 · 0% Book details