Sashe 143
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *Allah messenger saw said the best amongst you is the one who learns the Quran and teaches* page 53 "kwance AK yake a saman makeken gadonsa kusan raba dare yayi batare yayi bacci ba, yana faman tunani akan auren su'ad da'ake neman kakaba masa, alhalin shi baya jin ko digon sonta ne cikin zuciyarsa . cike da sanyi jiki ya yunkura ya mike tsaye yashiga zariya a cikin dakin yana sake zurfafa tunaninsa akan yuwar lamarin, sosai yake tunanin yadda abubuwa suke neman kwabemasa . ahankali idanunsa ya sauka akan wayar zeey da ammi tabashi tun ranar da'aka nemeta akarasa , ya kai hannunsa gefen wardrobe ya dauka ya kunna yaga wayar nayi masa waining ala'mun battery low ,dan hk ya ajiyeta akan dresss mirrow dinsa yacigaba da zagaye dakin, gargadin amminsa ne ke dawo masa daki daki cikin kunnuwansa suna masa kuwa akan yarinyar kafin daga baya bacci ya fara fixgarsa ya tattara tunanin komai ya ajiye a gefe ,ya janyo pillow ya matse a kirjinsa ya koma kan gadon ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya. bangaren zeey itama duk kwanakin nan tana cikin tashin hankali da fargaba iri iri kawai mazewa take dan kada mutane su gane halin datake cikin. tunaninta kullun akan ta ina akil zai sake bullo mata take dan tunda tashiga wannan hargitsin bai nemata ba "to idan ma ya nemeni yaza'ayi nasani tunda yanzu banida waya? tayiwa kanta tmbyr tana sake gyara kwanciyarta har dare yayi raba bacci yaki kawo mata ziyara. washegari tunda sanyi safiya zeey ta tashi kasancewar basamu isheshen bacci, cike da matsanancin faduwar gaba tayi sallahr asuba byn ta idar ne ta dauko cleasing wanda take goge fuskarta dashi ,ta zauna gaban mirrow tasoma goge fuskarta sosai sbd tabbunan dake fuskarta wadan su ore suka mata, sannan ta sake komawa ta kwanta lamo nufi zuciyarta na cigaba da bugawa . misalin karfe goma ta nufi dakin ak ciki sa'a tana shiga idanunta sukaci karo da wayarta kan mirrow ajiye ,tayi shr kirjinta na bugawa da matsanancin karfi jin saukar ruwa abayi ya tabbatar da wanka AK yake . dan hk da sauri takarasa ta dauki wayar ta bar dakin cikin sanda,tun a kan hanya ta kunna wayar taga alamun babu charge , kai tsaye hanyar dakinsu ta nufa tana adduar Allah yasa ak bai bincika wayar ba. tana shiga dakin ta jona wayar charge ta tsaya zuwa 3 minti sannan ta kunna wayar sakoni ne birjik suke ta shigowa dole ta dan dakata har suka gama shigowa sannan ta shiga gallary bata tsaya duba komai ba tayi formatting komai dake cikin wayar sannan tasoma neman layin akil kira daya ya dauka yana kwashe mata da wata uwar dry hhhhhhhhhh "amarya kenan ya akaji da jagaliya? jagwab tayi zaune rike da waya wani irin matsanancin tsoro da firgici ne yayiwa zuciyarta diran makiya wanda yasa gefen kanta ya sara da karfi . wata dryr ce ta sake jin ta doki dodon kunneta "amaryar AK yaya akaji da su ore ? wannan karon mgnrsa ya mugun firgita tare da tsorata zuciyarta "kenan yasan komai daya faru daita. "kina mamakin yadda nasan komai ko? "sanin halin da kike ciki yasa na daga miki kafa sugama dake, amman yanxu zamu daura daga inda muka tsaya. " kafin nan meyye makomana agurunki? "bakinta na rawa tace akil na rokeka karka ruguza min farincikina yanxu hk wayar nan tun ranar da abun nan ya faru na nemeta na rasa sai yanzu naganta a dakin yaya, bansani ba ko yaga komai daka turo takarasa mgnr tana kukan zuci. "bai gani ba..nasan dayagani da yanxu kin ci uwarki, ni km zanso naga da wani ido zai kalleni, shirt ya furta da karfi sannan yace"gsky naji haushin da bai gani ba wlh. "yanzu abinda zakace kenan ? "uhm idan ba hk zance ba yakike son nace ? numfasawa yayi tare da cewa "karki bata min lokaci ke nake jira a ina mgnrmu ta kwana ? "to yanxu me kake son ayi? "abinda nake son ayi idan kinbi zaki huta, km zan barki kiyi harakokin bikinki salin alin babu wata damuwa . "ok ina jinka kayi sauri pls sbd tsaro tayi mgnr muryarta ahankli sai dai kausashe take . wanda hkn yasa akil jin haushi tare cewa "dan Allah mlm karki dameni ni kikewa ihu . "no pls ..ta fada tare da kwantar da murya, "zaki kasance matar aure me miji biyu ,a gida matar AK a waje km matata, idan kin yarda da sharadina fine kije kiyi bikinki lfy. "hb dan wannan karka damu ai me sauki ne wlh ni ai takace da tun farko ma ka gaya Min hk da yanxu ance gurin . "very gud ayi biki lfy idan km kikagama bikinki kika nemi ki kawo min rainin hankali wallahi azim zan baki mamakin da baki taba expecting dinsa ba, yana gama fadar hk ya katse kiran .naunuyen ajiyar zuciya ta sauke ahankali tana me juyo bakinta na furta wahall.....ai da sauri ta datse harshenta sbd 4eyes din datayi da AK tsaye abakin kofa yana kallonta, take gabanta ya ya hau dukan uku uku zuciyarta tashiga tsalle yana dukan tara tara jikinta ya kama rawa rawa kallo daya zaka mata kagane alamun rashin gsky atattare daita. a wayance tayi saurin goge number aikil sai dai takasa tashi daga inda take zaune . ahnkli taga yasakar mata murmurshi wanda kadan ya rage bai tarwatse xuciyarta ba, sannan yasoma takowa ahankli ya tsaya gabanta "keda wa kike waya ?muryarta cike da in.. ina tace "uhn uhn nida wata kawata ne, ya amshi wayar a hannuta yana dubawa. " ya'akayi wayar tazo hannunki? " daman dazu ne nashigo dakinka nagani shine na dauka ,naga kmr babu charge shine nace bari nazo na jona . "eh wlh babu charge kinsa tun randa wace yarinyar tasa aka saceki ammi tabani ita, ba km bin takanta ba sai jiya dana ganta na kunna naga babu charge wayyohhly Allah dadi kasheni ta furta hkn cikin ranta tana bayyana tsantsar farincikinta azahirance . shi kuwa AK mgn yake son yi mata akan zance aurensa da su'ad amman ya rasa ta ina zai soma dan hk ya bar dakin gbdy. zaune suke gbdy ahalin dady daga mahaifiyarsa da yar'uwarsa, ak zeey da eiman sai wasu tsirarru daga cikin yan'uwa . tunda AK yaga an hada wannan taron yasan ana son gayawa zeey abinda ke faruwa ne, dan hk ya sunkuyar da kanshi kasa sbd hk kawai yaji bazai iya hada ido daita ba yayinda kallo daya zaka masa ka tabbatar da cewar ba acikin natsuwa walwala da kwanciyar hankali yake ba . ahankali dady ya fuskanci zeey yasoma mata bayanin abinda ke faruwa tunda daga farko, inda dady ya kara da yabonta "yace nasan kina da hankali da tunani zainab bazaki taba yin abinda zai haifar da matsala ba. dan hk abinda nake so dake ki natsu kiji abinda zan gaya miki zeey ta dago kanta ta kalli dady batare datace komai ba sbd tun labarin dayaga mata akan su'ad ya daure mata jijiyoyin jiki. dady ya numfasa tare da dan yin shr na wasu yan dakiku daga bisa yacigaba da cewa yanzu atakaice munzartar da hukuncin abdulkabir zai aureta amatsayin matarsa ta biyu. zeey taji gabanta yayi wani irin mugun faduwa gbdy ta meida fahimtarta da hnklita akan mgnr dady . "idan zata fahimci abinda dady yake nufin da kyar yana nufin abdulkabir dinta zai auri yaininyar amatsayin matarsa ta biyu? "muryata na rawa tace idan har zan fahimci mgnrka dady wannan yar jagaliyar yar iska mara kamun kai abdulkabir zai hadata dani daita matsayin kishiyata? kwarai kuwa itace zata zama abokiyar zanmaki. ita kuwa ammi danne zuciyarta kawai tayi akan furucin zeey ,hk ma eiman sam bataji dadi abinda ta fada ba. shiru ne ya ratsa parlour 'n batare da ta sake cewa komai ba kmr yadda dady bai sake cewa daita komai ba, kusan minti goma sannan yacigaba mgn "nan da dan wani lokaci da zarar an kammala da matsalolin da suka kunno kai za'a daura aukanku tare rana daya . zeey taji wani tuttukin bakinciki take km matsananci kishinta akan ak ya motsa, wani irin mahaukacin kishinsa ne ya taso mata ya makure mata makoshi tmkr zata mutu amman ya ta iya an rigada an cuceta ? "dole tai kokarin saita tunaninta ta dawo haiyacinta tace "babu komai dady dan wannan allah yabamu zaman lfy dady yace yauwa ke kanki kinsa addinin muslinci yabawa namiji damar auran mace fiyye da daya muddin yasan zai iya yin adalci a tsakanin matansa. tun dady bai ida zancesa ba ta mike zumbur tmkr wata mahaukaciya sabuwar kamu ta bar parlour'n cikin yanayi na jan kafa, ji take tmkr ta dora hannuta a ka tace wayyohhly Allah.. arayuwa babu abinda ta tsana irin kishiya wasu hawaye ne masu zafi gaske suka rinka silalo mata daga idanunta. ta nufi daki tana me xubar da hawayen bakinciki wayarta ta dauka ta fara rubuta text tana gamawa ta tura ma AK wanda ke tare dasu dady har lokacin alamar shigowar sako yaji ya ciro wayarsa daga gaban aljihun rigarsa jikinsa a matukar sanyaye ya duba ,sakon ya fito ne daga bbynsa. da sauri ya bude yana me cike da fargaba sai dai abinda yayi tunani shi din ne yaga ta rubuto masa gabansa yayi wani mummunar faduwa ga abinda ta rubuto masa. _na fasa aurenka kaje nabarwa yar jagaliya kai_ a matukar kidime ya mike tsaye da hanzarinsa yasoma daga kafafunsa kai tsaye dakin zeey ya nufa ya murda kofar dakin ya shigo tana zaune bakin gado tana kuka ya tsaya yana kallonta domin yana son fahimatar abinda ta turo masa gaske ne ko kodai bacin rai ne yasa ta aiko masa da hkn ,sai dai gbdy ya kasa fahimtar komai dan hk ya jingina da bangon dakin tare da hade hannuwansa duka akirjinsa ya tsura mata idanu cikin wani yanayi kiran sunanta. "sweet bby me yasa zaki min hk? "me yasa kan wannan mgnr zaki zartar da hukuncin me tsauri akaina har da ikirarin kin fasa aurena ? "ni kaina hukuncin bai min dadi ba amman babu yadda zanyi da rayuwata dole na amince kodan farincikin ammina. tana