Sashe 104
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
nufi motarsa ya wuce hospital. washegari tun 10 na safe ta fice daga gidan umma na maseefa da ihu da komai gurin hanata fita amman hk ta fice ta barta. unguwar munshi olosha suka nufa zasu fada da wasu yan'mmata dake shiga track dinsu sunyi fadan ma sun gama sunyiwa mata dukan tsiya ,kowa ta yar da makaminta amman banda su'ad dake rike danata na watsawa atsakiyar titi tana sake basu gud warning akan duk sanda suka kara shiga track dinsu kashesu zasuyi . tun daga nesa ak wanda yaje siyayya gurin ya hangota rike da makami tana wasa shigarta ta yau tafi ta kullun lalacewa wando ne jeans da rigar hamles sanye ajikinta sai facing cap . ta nannade kafar wando daya bakinta yayi bakinkirin tsabar shan wiwi . wayyohhly Allah kmr ya daura hannunsa bisa kansa ya kurma ihu dan wani irin abu yaji yana masa yawo ajiki wanda bai san komai ye ba ya tsurawa surar jikinta ido kawai yana kallonta yana takowa zuwa inda suke dan dole tanan zai bi ya isa inda yayi parking motarsa . tunda ya taho idanunta ya sauka akanshi wani irin zummmm taji ajikinta yayinda gabanta yashiga dukan uku uku ta sunkuyar da kanta kasa wanda wannan ne karo na farko dataji kunyarsa ta ratsa ilahirin jikinta ahankali tasoma yiwa kawayenta mgn cikin rawar murya tun ak bai gama karasowa gurin ba ku zo muwuce ga mijina nan zuwa suna jin ta fada hk suka juya gabadayansu suka bar gurin. shi km yazo ya bude motarsa yashiga yana girgiza kai yanzu wannan dady zai ce na aure? Allah ..Allah na rokeka karka jarabeni da aurenta . Allah duk da kasancewata me tarin zunubai agurinka amman wannan bata dace da rayuwata ba . da wannan zance zuci ya bar gurin. shirin auren ak ake da zanga takowani bangaren babu Kama hannu yaro ta bangare shirin kayan daki dady ne ya dauki nauyin har da furniture daga dubai aka siyo komai biyu biyu akayi mata sbd dangin mahaifinta sunyi mata order kayan gado daga japan sannan mamanta karon kanta tayi bajinta domin tayi mata siyayyar kayan kitchen na kece raini . zeey da kawayen suka tsara komai na biki kunshi za'a fara sannan kamu sai laughing da dinner sai wa'azi tare da saukar Quran suka baza gari rabon iv. wata shararraiyar mata maman Zeey ta dauko domin ta gyara zeey tun sauran kwana biyar biki ai ko cikin kwanakin uku da farawa kalar fatar zeey har ta fara sauyawa tayi kyau fatarta tayi laushi da ka kalleta ka san lallai wanka amare ya amshi jikinta ga hadaddun magunguna da tsumi da ake ta banka mata ga hadaddiyar hadin kaza da nono rakumi taci tayi fam sai sha'awarta ta mike ranar kwana tayi abayi. ranar data kama kunshi kawaye sun hallara agidansu dake agege ak ya zo da matocin daza'a kai su suyi kunshi zeey kam tayi wani kyau. ak yashigo gidan tare da musty ya kalli zeey yaga tayi wani dau daita rada yayiwa ak a kunne amman dai mutumina kayi bala'i dace wannan kyautar daga allah ina ma ka hada da su'ad alokaci guda a daura mskasu duk ka hadu kayi kurza... tsaki ak yaja cike da takaici yace Allah ya isa tsakaninsu da kai tunda bata min farincikina danazo dashi zeey kai dai zan aura sai inga wanda ya isa ya matsamin. dangi gbdy sun hallara aunty bilkisu kanwar mahaifin zeey da aunty malika suka kara gyara mata kwaliya daga nan aka fara dibar kawaye zuwa gidan kunshi. yau tun safe su'ad ta tashi jikinta a sanyaye kmr zata rasa komai na rayuwarta sannan gbdy hankalita da natsuwarta basa gangar jikinta dan abinda bai kai ya kawo ba sai tasawa ummanta kuka ita kanta umman mamaki ta dinga yi ina juriya da karfin halinta sukaje . su'ad ta dinga wannan yanayi me hade da matsanancin faduwar gaba bakaramin tashin hankali tashiga lokacin da kwalkwaluwarta tasoma lisafo mata komai a kiyasinta da lisafinta yau ne fa kamun amaryar ak.. take takira ore ta tmbyeta meye date din yau ? dan ita tagama rudewa ore tace yau December 7 a zabure su'ad ta mike zaune tana cigaba da waya da ore a tunaninki me ake agidansu ak yanzu? ana shirye shiryen bikinsa da daurin aurensa nan da kwana uku tunda taji abinda ore tace takoma ta zauna jagwab jikinta babu karfi kawai tasoma jin saukar hawaye bisa kuncinta shikenan narasashi ore narasa abdulkabir ore kuna kallo zan rasa abdulkabir ore batare da kunyi wani abu ba... ku min alkwarin tayani yankin aurensa amman har yanzu baku cika min alkwarina ba.. takarasa mgnr wasu zafafan hawaye na sake wanke mata fuska karki damu (oremi) kawata ina tabbatar miki a yau komai zai zo karshe ko ki aure ak ko km duk ku rasashi .a'a ore banason narasash. idan narasa shi meye amfanin rayuwarta ? meye makomar wahalata? kenan wuyar dana ci akanshi ta tashi abazan kenan ? gara dai ita tarashi ni nasameshi domin nafita bukatarsa ina son abdulkabir ore bazan iya rayuwa babu shi ba ki taimaka kar narasa shi ok olori zamu zarta da komai yau din nan idan aiki ya kamala zakiji kira. ok ore na gode na gode har bansan da wani baki zan gode miki ba kin tsaya min a komai. kinso ni abaya alokacin da banzama hk ba ,yanzu km kina tare dani baki gujeni ba alokacin dana rasa komai nawa, you are good friend . karki damu ana tare ai kema bakashin yardawa bace ,sannan karki tada hankalinki har ummanki tashiga damuwa zamu yi duk yadda yakamata. ta katse kiran ta kwanta lomo akan gado tare da runtse fararen idanunta. wani hall ne me matsifar kyau da tsada wanda tsadarsa ta zarta million daya abakin national daf da zaka karasa cikin agege crescent hall an shirya gurin da kome green whit gold . zeey ce me kayan green whit gold yayinda na kawayen amarya yakasance lemon green da ratsin fari da head dinsu gold tunda ana jibi kamu me make up ta dira daga canada wanda ammi ce ta daukota inda ta shirya zeey sosai gbdy kamaninta ya sauya baza ma kace zeey bace . inda ake mata kwalliya sai da ak yakirata tare da kwantar mata da hnkli dan tunda abin nan ya fara taki kwantar da hklinta kullun cikin kuka take karfe hudu aka soma fita xuwa kamu har lokacin zuciyarta cike take da tsoro har sanda motacin daukar mutane da amarya suka hallara wasu daga cikin kawayenta suka fito. mota daya ta dauki ita da kawayenta su biyu mutun daya agaba zeey da wata kawarta abaya dayar motar ta kwashi sauran kawayenta suka nufi crescent hall wanda ke cike makil da mutane. amarya na karasowa aka kaita mazauninta mutane suka soma daukar hoto ga sautin dj na tashi takoina hk kawai zeey ta dinga jin faduwar gaba cikin hk wayarta ta dauki sauti wata number tagani wace batasanta ba, dan hk taki dauka hk aka dinga kira tana katsewa daga karshe aka turo mata da test ta dago wayar tana dubawa abinda tagani shi ya firgitar daita ya nemi dagula mata lisafi.. ga abinda ta gani _ina ta kiranki kinki daukar wayata a tunaninki yau ranar farinciki ce wanda bakinsa ranar ajalikinki bane ,wallahi aximi kizo yanzu yanxu kibani zumata na lasa ko kiga aiki da cikawa sbd ni nafiki tantiranci kafin nan ki duba what's app dinki na turo miki da sakon taya murnar aure_ gama karantawar keda wuya take jikinta ya dauki kirrrma har kawayenta suka fargaba tana cikin damuwa mikewa tayi ahankali juwa na dibarta ta nufi cikin hall inda dakuna ciki rerasss tashiga bude what's app taga sakonsa duk da tasan bana alkhari bane aiko abnda tayi zato shine ya tabbata take ta zame goggoron kanta tayi jefa dashi gefe tashiga neman layinsa amman yaki dauka kiran duniya yaki dauka gashi tana jin ana neman amarya acikin hall sulalewa tayi tabi ta hanyar baya tana sanda zuwa harabar hall din bata kai ga karasa fita ba taji an damki wuyanta tare da rufe mata baki aka shigar daita wata arniyar motar..... no editing mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE